← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 42

Sashe 25

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah ya isa tsakaninmu da kai kuma kafita bamason ganinka",
Abdul kam ko a jikinshi haka ya fita yanata yi mana gori Anty Asama kuwa kuka takeyi tana fa
in datasan abunda zai faru kenan dabatace muje gidanmu ba haka tafita tana kuka ,
Shikam Dr Sageer suna fita yamaida qofa ya kulle kasancewar inda aka kwantar dani *AMINITY* Ne mutum
aya ne a
akin key yasama qofar sai naga ya Jingina a jikin qofar yana hawaye ,
Ni kuwa ganin haka yasa na qara fashewa da kuka Cox banason inga namiji yana kuka balle Dr Sageer Babba dashi kuma yana kuka nan take naji hankalina ya tashi nayi saurin sauka kan gadon saboda jinin yagama shiga jikina,
A hankali nake takawa saboda jirin da nake Gani harna isa wajen shi ina zuwa na rungume shi ina kuka sosai,
Hannun shi yakai wajen dai dai Mara na yace
" Teema na an zubar mun da cikina kuma gashi Aminina wanda ban ta6a tunanin zai yimun gori ba gashi yau yana yimun gori wlh yau ina cikin baqin ciki dan Teema na kiyarda muyi auren mu kinga sai mugudu muje can wani gurin muyi rayuwar mu ",
Kuka naci gaba dayi shi kuwa sai lallashi na yakeyi yana bani haquri cikin kuka nace" banida yanda zanyi mamanmu ta tsaneni batason ganina taqi ta yafe mun laifi na harna fara tunanin bani ba rahamar Allah "...,
Da sauri ya rufe mun bakina yana fa
in in daina cewa haka ya riqe hannuna yace zo muje in kwantar dake Cox Anason ki huta ,
Da qyar nake tafiya saboda rashin qwarin jiki ga jiri ina gani dan ma Allah yasa ina jikinshi ne shiyasa ban fa
i ba,
Muna kaiwa dai dai wajen gado Dr Sageer ya
auke ni da niyyar ya kwantar dani saiga surayya taturo qofa da sauri dukanmu muka juya muka kalleta maimakon ta shigo ta kawo abincin sai mukaga tayi waje Da gudu da alama gidansu zataje ta fa
Shikam Dr Sageer yayi mamakin yanda akayi surayya tasan cewa yana *AMINITY* Amma kuma ba abun mamaki bane saboda zata iyayin tambaya inda yake kuma kowa yasanshi,
*Ummu Meenal ce
*[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*(korarriya)*
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE (Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-Writer's-Association-35077435465066/insight's/
*WANNAN PAGE 'DIN NAKUNE ALL MEMBERS CLASS OF 2013 WAN'DANDA SUKAYI KARATU A G.G.S.S JIBIYA NABAKU WANNAN PAGE 'DIN KYAUTA SAI KUNGA DAMA MUTUM ZAI*
*KARANTA WATO KUNSAN WANI ABU 'YAN MATES?

WALLAHI INA YAWAN TUNA RAYUWAR MAKARANTA INA YAWAN TUNA HOSTEL 'DIN MU WATO DAURAMAR BAYA KUMA 'YAN DAURAMAR GABA KUNA BARINSHI FA
*page91-95*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Nikam ina ganin surayya tayi waje da gudu sai nayi saurin kallon Dr Sageer nace" doctor kabar wajen nan dan Allah "
Kamar jira yakeyi inyi magana shima yayi saurin cewa"teema na bazan iya barin ki ke ka
ai ba abun zaiyi maki yawa pls ki yarda mugudu dan Allah ",
Girgiza mashi kai nayi ina fa
in "wlh ni bazan iya Guduwa in bar mahaifiya taba kawai katafi ",
Da sauri Naga ya tayar dani zaune yace" wallahi Fatima idan dad yazo nan gurin dagani harke bamuda mafita shin kinsan cewa ni ka
ai yake jira muje Englan ?

Ni kuma wlh bazan iya barin ki ba dan haka ko kinaso ko bakiso dole sai mun gudu dan idan dad ya iskomu nan wajen taredake to zaiyi duk yanda zaiyi dan yarabani dake",
Da sauri naga ya tallabo kafa
u na ya tsura mun idanuwa nima kallonshi nakeyi saida naga bashida niyyar daina kallo na sai nayi saurin duqar da kaina qasa sai naga ya riqe hannu na gam kamar wani zai qwace mashi ni baiyi magana ba Naga yafara jana yana tafiya hakan dana gani nima saina bishi har zuwa cikin motar shi mutane kuwa sai kallonmu sukeyi,
Saida muka shiga cikin motar sai naga yayi saurin yima motar key yana fa
in yanzun nan zakiga dad yazo idan bamuyi saurin tafiya ba ita kuwa surayya duk ranar da Allah ya ha
a mu sai naci ubanta ,
Ni kuwa ina ganin munbi hanya sai nayi saurin ce mashi" dan Allah doctor ka kaini wajen Anty Asama Wlh tanada kirki ",....

Da sauri ya kalleni nan take ya ha
e rai kamar wanda bai ta6a dariya ba cikin
aga murya yace
" wallahi Fatima idan kika qara yimun maganar wannan sakaran gidan ranki idan yayi dubu saiya 6aci lallai ke bakida zuciya mutumen da yayi mana gori shine har kike cewa muje gidanshi ?",
Duqar da kaina nayi qasa ina sauraron fa
an Dr Sageer ta inda yake shiga bata nan yake fita ba ni kuwa danaga fa
an bana qarewa bane sai nasa kuka,
Maimakon ya sassauta fa
an saboda kukan danakeyi sai naji fa
an ya qaru harda fa
in ni daman bana gajiya da kuka mayb da
in kukan nakeji harda cewa yayi to idan kukan nakeson yi in bari yayi parking gefe ya fita cikin motar idan nagama kukan nawa sai yadawo,
Nikam bance mashi komai ba saima cigaba da nayi da kuka na shi kuwa Dr Sageer haushi ya cika shi sai naga ya sauka kan titi yayi parking saiya kalleni yace
"Zan fita Idan kin gama kukan naki saiki kirani a waya", yana gama fa
in haka sai naga ya bu
e murfin mota ya fita ,
Ni kuwa ganin ya fita ne yasani saurin bu
e murfin mota Amma sai najishi a datse hakan ya tabbatar mun da motar a kulle take,
Jinginawa nayi da kujerar motar ina tunanin rayuwar ta abubuwan da suka faru dani koma ince suke kan faruwa dani,
Lumshe idanu na nayi natuna da yanzu inda Dr Sageer bai keta mun haddi na ba da yanzu inacan tareda mamanmu tana bani kulawa,
Hawaye naji Sun cika mun idanu dana tuna lokacin da Dr Sageer yake keta mun mutunci na babu tausayi a tareda shi,
Cikin raina nayi Allah waddai da rayuwar da mukeyi Nida Dr Sageer yanzu abun tunanina shin ina zamuje ?

Nasan dai ba gidanmu zamuje ba Kuma ba gidansu zamuje ba to ina zamuje A gaskiya har cikin raina ina tsoron bin Dr Sageer kasancewar shi ba Mai haquri bane A duk lokacin da sha'awar shi ta taso,
Dafe kaina nayi har a raina ina tsoron Dr Sageer saboda yanada zafi over bama Wannan ba ni A yanzu banason kasancewa dagani sai shi banason mu tsaya mu biyu saboda ko yace bazai mun komai ba wlh sai yayi Cox nasan Waye Dr Sageer cikin shi da wajen shi nasan abunda yake iyawa nasan abunda baya iyawa,
Tabbas Dr Sageer bashida haquri ko ka
an idan muka ha
u dagani sai shi shi kanshi yata6a fa
a mun yakan nemi haqurinshi ya rasa idan muna tare ,.......

Ban qarasa tunanina ba naji Dr Sageer ya bu
e murfin mota ya shigo tareda fa
in" nasan yanzu Ai kin isa gama kukan naki dan haka yanzu ki
auki maltina kisha,
Sai a lokacin na lura da kayan da ya shigo dasu maltina ce da madara tarred cup sai naga ya 6alle murfin maltina yabani sannan ya bu
e madara ya ha
esu duka a cikin cup
in sannan yabani yana cewa
" Yanzu nan nakeson kishanye su tas",
Kallonshi nayi nace" doctor wai yanzu ina zamuje ?",
Tayar da motar yayi tareda fa
in" duk inda Allah yace Amma ina tunanin funtua zamuje mu kama
aki kinga ko wata
aya sai muyi",
Nan take naji jikina ya fara rawa ganin yabi hanya kuma yayi maganar babu alamun wasa a taredashi cikin ru
ewa nace" gaskiya bazan bika hotel ba Ai kasan haramun ne ka
aicewa tsakanin namiji da mace kuma kai duk idan muka ka
aice sai kayi sex dani dan haka ni bazanje ba",
Kallo na yayi cikin
aurewar fuska yace" Aike kika koya mun yin sex dake me yasa banayi da sauran mata sai ke", yafa
a yana kallo na,
Raina kuwa ya 6aci saboda duk da inada qarancin shekaru Amma nasan Dr Sageer baqar magana ce ya fa
amun A fili kuwa da qarfi na furta cewa " kasaukeni bazanje ba",
Hannuna ya ta6a yace" naji baza muje funtua ba Amma kifa
a mun ina kikeson muje yanzu?",
Tunani nashigayi kozan samu gurin zuwa Amma nakasa tuna ko ina cikin sarqewar murya nace" nima bansan inda zanje ba",
'Daga kafa
unshi yayi yana fa
in " kinga kuwa yanzu bakida bakin magana saboda bakisan wajen zuwa ba",
Kallonshi nayi naga yaci gaba da tafiya sai nace" Amma dai banason muje hotel gaskiya bazan qara kwana dakai A
aki
aya ba",
Jin nayi yace" hakan ma yayi dai dai zan iya kama
aki kowa saiya kwana
akin shi kin yarda ?",
Nikam har yanzu ban gamsu ba dan haka nace" dan Allah Mucanja wajen zuwa banason zuwa hotel nifa A tunanina duk wanda yaje hotel wallahi kallon
an iska za'ayi mai kuma koda ba iskancin kaje yi ba dan haka mu canja wajen zuwa",
Ganin nayi Dr Sageer ya qara
aure fuska da alama magana ta bata yimashi da
i ba sai naga ya koma gefen titi yayi parkin
in motar shi saiya juyo ya kalleni ya riqo hannuwa na duka biyun ya tsura mun idanu yace
"Teema na kiyarda dani wallahi idan mukaje hotel
aki biyu zan kama ke
aya ni
aya sannan karki manta kinyi miscarriage jiya kuma nasan har yanzu cikin jini kike to haka kawai dan Ian tsohon hariji sai inyi sex dake?
Chapter 25 · 0% Book details