Sashe 16
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Https://mobile.Facebook.com/intelligent-Writer's-Association-35077435465066/insight's/
*Masoyan littafin laifi nane ina godiya sosai lallai kunada yawa sunan ku bazai 'kirga ba sannan masu yimun magana ta pc suna ganin babu reply dan Allah suyi haquri wallahi kunada yawa a kullum na bu
e data na sai in rasa ta ina zan fara hakan ya tabbatar mun cewa ni Ummu Meenal inada Masoya sosai dan haka masu yimun magana a pc suyi haquri ba wulaqanci nake yiba saboda haka nabaku shafin nan kyauta ga wa
anda banyima reply a pc ba*
*INKASHE DR SAGEER KO IN BARSHI DA RAI BA HURUMIN UMMU MEENAL BANE NIMA RUBUTAWA NE KADAI NAWA, KUMA IDAN KWANAN SAGEER YA 'KARE DOLE SAIYA MUTU A PAGE 'DIN NAN*
*pabe-61-65*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
lokacin da mutane sukaga Dr sageer ko'ina nashi baya motsi kowa saida jikinshi yayi sanyi hankalin mutane yatashi sosai wasu daga cikin mutane suka fara fa
in , ya mutu wasu kuma suna cewa asibiti yakamata a kaishi daga nan sai a wuce dashi mutuware kafin a gane 'yan uwanshi ,
Wasu kuma cewa sukayi aje akira police sai atafi dashi asibiti a duba Amma wannan mutumen sai Allah ,
Nan take aka kira police cikin hanzari aka
auki Dr sageer aka wuce dashi asibitin datake tsafe dan abashi taimakon gaggawa,
Suna isa asibitin akayi saurin fitowa dashi jikinshi babu alamun inda yake motsi aka gungurashi zuwa emergency,
Su kansu likitocin hankalinsu ba qaramin tashi yayi ba ganin dr sageer cikin wani mawayacin hali,
Likitoci kam sunyi tsaye wajen Dr sageer suna 'ko'karin ganin Sun ceci rayuwar shi saboda Sun dubashi sunga yanada rai Amma yasamu raunukka sosai a jikinshi kuma numfashin shi baya tafiya dai dai a 'karshe ma saida suka saka mashi oxigen Amma duk da haka sauqi sai dai muce yana wajen Allah,
Nikam tun lokacin dana tari mota zuwa zamfara sai naji hankalina ya tashi sosai saboda yau nasan 'karya ta ta'kare yau ko inaso ko banaso dole in fa
awa mamanmu gaskiya koda kuwa zata kashe ni ne,
Kifa kaina nayi a cinya ta ina kuka sosai fasinjojin motar kuwa sai tambaya ta suke lafiya Amma nayi banza dasu naci gaba da kuka na,
Haka naci gaba da kuka na har muka isa cikin garin gusau , bayan mun sauka tasha ban da
e ba nasamu napep na hau zuwa gidanmu ,
Hankalina bai qara tashi ba saida napep ta ajiye ni a qofar gidanmu ,jin nayi gaba na ya fa
i hankalina ya tashi saboda bansan me zan cema mamanmu ba kuma bansan, Kim idan nafa
a mata gaskiyar abunda yake faruwa bansan me zataji ba,
Wata qila idan taji ina
auke da cikin shege ta kashe ni yau ina cikin wani hali,
Kuka nakeyi sosai a qofar gidanmu daga waje ina jiyo hayaniyar 'Yan qannena suna wasa,
Haka nashiga cikin gidan gabana yana tsananta fa
uwa ina tunanin mayb yau lahira tayi baqi qila kwanana ya qare,
Lokacin dana shiga cikin gidan sai naga qannena Sun taso da gudu Sun fa
a jikina suna murna,
Nikam kuka na fashe dashi tausayin kaina ya kamani ina cikin kukan ne sai naji muryan mamanmu tana fa
in" fatima lafiya kike kuka ina ankon ko ku
in sun fa
i ne ?",
Jin nayi inama ace ku
in ne suka fa
i akan halin da nake ciki a yanzu,
Kuka naqara fashewa dashi nakasa bata ansa, sai naga hankalin mama ya tashi jikinta yafara rawa tace" Fatima kifa
amun abunda yake damunki dan Allah ",
Nikam nakasa yimata magana sai kukan danakeyi,
agoni tayi cikin kulawa sai naga ta tsuramun idanuwa nikam na sunkuyar da kaina naci gaba da kuka,
Cikin kukan nace mata" mama kiyafemun nasan ni mai laifi ce a gurin Allah da gurinki Amma nayi nadama natuba ",
Cikin rashin fahimta tace "fa
amun meyake faruwa ",
Kuka naqara fashewa dashi nace "mama Dr sageer yayimun ciki dan Allah kiyafemun wallahi tsautsayi ne ...........",
Ban qarasa maganar ba naji mama ta wanke mun fuska da mari har guda biyu sannan tace" Fatima A iya sanina dake nasan bakida aljannu balle ince sune suka tashi, abunda kike fa
a gaskiya ne?",
Banyi magana ba sai kukan danakeyi kamar raina zai fita ina fa
in mama kiyafemun,
Qwallo tayi dani har saida naje wajen kitching sannan ta qara
agoni ta mareni ta wurgar dani na fa
i qasa goshina ya bugi qasa nan take jini ya wanke mun fuska ,
Kawai sai naga mamanmu ta fashe da kuka tace" Fatima duk iya tarbiyyar dana baki saida kika watsamun qasa a idanu ko?
Yau me kikeso in fa
awa Allah gameda amanar da babanku yabarmin?
Lallai Fatima inda a asibiti na haifeki wallahi danace anyimun musaya,
Icce naga ta
auko tayo kaina dashi ni kuwa daman nasan haka zata faru raina kawai nake jira ya fita kawai sai naji tafara zabga mun iccen tana surutai harda fa
in babu ita babu ni dole saina canja uwa,
Nikam zafin bugun datake yimun da icce ya isheni cikin qarfin hali na yunqura da niyyar in tashi saita
auko wani iccen ta qara bugamun a kai tuni nakoma qasa ina ganin jiri cikin qarfin hali nace "dan Allah mamanmu kiyafemun ",
Duk da haka mama bata saurareni ba saida tagaji da duka na sannan ta qyaleni,
Bayan ta qyaleni kuma tace in tashi in tattara kayana in bar mata gidanta batason ganina ta tsaneni ,
Hankalina ya tashi naje gabanta na durqusa nace mata" mama babu inda zanje dayafi nan ki rufamun asiri kibarni in zauna dake wallahi daga nan bansan inda zanje ba",
Mari ta kifamun sannan tace" WALLAHI Fatima saikin bar gidan nan sannan kuma idan kikaje wajen dangina ko dangin babanku Allah ya isa ban yafe maki ba kije can ki qarata ",
Kuka nakeyi sosai ina fa
in" mama ki kashe ni in huta wallahi rayuwa ta tayi muni dayawa
Kawai sai naga mama ta
auko icce tana qara dukana dashi tana fa
in idan naqara minti biyu cikin gidan nan saita tsine mun albarka ,
Ko hijabi bansa ba mama ta koreni gidanta da icce tana fa
in idan naje gidan dangin ta ko dangin babanmu bata yafemun ba ,
Haka nayi tsaye qofar gidanmu ina kuka saboda bazan iya matsawa ko ina ba dan babu hijabi a jikina,
Ina nan tsaye saiga aisha ta fito cikin gidan mu tana kuka , ina ganinta nayi saurin kiranta nace ta
auko mun hijabina ,
Bata da
e ba saigata tadawo riqe da hijabina da waya ta, saina tambaye ta nace mata ya akayi kika
auko Ai nazaci mamanmu bazata barki ba ,
Jin nayi qanwa ta tace, Ai lokacin dana
auko maki mamanmu batagani ba saboda kuka takeyi batamasan nashigo
akin ba,
Kuka naqara fashewa dashi nace "to ke meyasa kike kukan ?",
Jin nayi tace" saboda irin dukan da mama takeyi maki yasa nake kuka kuma Naga ta koreki daga gidanmu Kuma Naga duk kuna kuka, Anty yanzu bazan sake ganinki ba kenan ?"
Kukan danayi bazai misaltu ba saboda min shaqu da aisha sosai ko a cikin qannena , nayi tunanin in gudu da aisha sai kun nayi tunanin kar in lalata mata rayuwa shiyasa nafasa nace ta koma gida nace idan tayi sallah ta rinka yimun addu'a",
Aisha kam kuka takeyi sosai nima ina kuka , ina kallo aisha ta juya zuwa gidansu dan yanzu ba gidanmu bane tunda mama ta fidda ni ciki,
Gabas na kalla na kalli kudu da gamma narasa hanyar da zanbi, cikin qarfin hali nace bari inbi gabas ingani ,
Gabas nabi na miqe sosai bansha kwana ko guda ba ina cikin tafiya harna kawo *lalan* Amma fa nagaji sosai dan zuwa yanzu yunwa nakeji sosai ga jiri ina gani sannan duk jikina ciyo yake yimun kuma gashi dare yayi dan yanzu qarfe takwas na dare gashi kuma bansan inda zanje ba,
*( baban 'kalubali ga iyaye dan Allah duk abunda yaranku suka yimaku kada ku koresu daga gida hakan babbar illace, an sani akwai ciyo Amma kuyi haquri karku kore yaranku daga gida)*
Bakin titi natsaya ina tarar mota dukda cewa bansan inda zanje ba abunda yasa zan shiga mota saboda nagaji ne kuma jiri nake gani,
Wata mota nagani ta fito daga gusau bansan inda zatajeba nayi saurin tsayar da ita ,
Saida nashiga motar saina tuna cewa banida cikakken ku
i a post
ina dubawa nayi Naga
ari uku ne ,
Muna cikin tafiya ko dam6a bamukai ba sai wata mata ta tsayar da motar mu, bayan tashiga sai naji tace nawa zaka kaini tsafe ?
Kawai sai naji mai motar yace
ari biyu da hamsin sai naji tace Allah ya kaimu lafiya,
Driver ya juyo gareni yace ke ina za'a saukeki dan gaskiya iyakarmu funtua daga funtua zamu tsaya,
Kawai sai naji bakina yace nima tsafe zan sauka, dalili kuwa saboda kudin wajena basuda yawa na zuwa tsafe ka
ai ne,...............
*yawan comments yawan typing*
*Ummu Meenal ce
[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*(Korarriya)*
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE *(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......

*Page 71-75*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Ina fita daga gidanmu ban tsaya ko'ina ba sai wata tasha da ake kira *labin labin* ina zuwa naje wajen wata mai abinci daman inajin yunwa saboda rabona da abinci harna manta,
Ina zuwa na siya waina na zauna a cikin tashar wajen wata rumfa naci, bayan naci na qoshi nabiyata cikin ku
in da Dr sageer yabani,
Bayan nagama cin wainar sai wani tunani ya fa
o mun a rai wato tunanin wajen zuwa, shin yanzu Ina zanje ?