← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 42

Sashe 3

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"
Da sauri na
ago kaina Amma nakasa magana saboda yanda ya tsureni da idanuwanshi kamar zai cinye ni,
Hannunshi yakai kan goshina sai yaji babu zafi sai kuma naga ya gwale mun idanu kome yake dubawa oho,
A fusace Dr yace" nace meyake damunki kinyi banza dani sai kuka kike yimun ",
Hankali na ya tashi musamman danaga ranshi ya 6aci akaina cikin sauri nace mashi
"Mara na take ciyo ",
" daman idan zakiyi period kina ciyon Mara ne ko kuma kowane lokaci ne take maki ciyon ?",
Kunya naji sosai daya ce mun haka dan gaba
aya tunanina bai kawo nan ba, cikin daburcewa nace mashi
"Am en uhm namanta ba mara na bace take ciyo zazza6i ne nakeji ",
Dr kallona yakeyi fuskar shi da alamun mamaki ko kallon me yakeyimun nima bansani ba,
Hannun shi yakai kan goshina still dai babu zafi Anan ya'kara tsureni da idanu cikin muryanshi mai kwantar mun da zuciya yace
"Tun yaushe kika fara jin zazza6in ?"
" Tun jiya ",
Rubutu naga yanayi sosai akan file
ina, ya da
e yana rubutun sannan naga yayi rubutu akan wata papper ya mi'ko mun yana cewa
" gashi sai kije pharmacy kisiya maganin Allah ya sauwa'ke ,
Ansar takardar nayi ina
an jujjuya ta tareda kallon hubby na inajin a raina kamar muci gaba da zama dashi a haka,
Ina nan zaune banida niyyar tashi saida ya daka mun tsawa sannan na firgita natashi jikina yana rawa nabar office
Ina fitowa cikin office
in mamanmu tayi saurin tashi ta ri'keni tana cewa " sannu Fatima ",
Ban ansa mata sannun datake yimun ba sai naga tayi saurin kar6ar takardar maganin da aka rubuta mun tana cewa, muje can waje *datura cemest* can yafi sau'ki ,
Hakan danaji mamanmu tace sai naji tabani tausayi Allah sarki uwa kenan, naso inyi mata gardama akan cewa basai ta siya maganin ba amma nasan kona fa
a ba yarda zatayi ba nasan tunda takardar maganin taje hannun mamanmu to dole saita siya maganin ,
Haka muka fita bakin get
in asibitin mamanmu tana yimun sannu har muka samu mai napep,
Maimakon inji mamanmu tace gida zamuje sai naji tana fa
ama mai napep
in cewa *datura cemest* zamu fara zuwa daga nan sai mu wuce gida ,
Haka mukaje datura dan siyan magani, wajen siyan maganin kuwa mamanmu ba 'karamin tausayi tabani ba musamman danaga magungunnan sunada tsada kuma gashi ba ku
i gareta ba saboda ita take
awainiya damu tun lokacin da babanmu ya rassu,
in da mamanmu taje dasu asibiti basu isa siyan magani na ba amma saboda kulawa irin ta mamanmu sai tacema mai cemes
in yabata maganin idan ta samu ku
in zata aiko 'kanena yakawo sauran ku
Mai cemes
in baiyi musu ba saboda mamanmu tasaba siyan magani wajen shi,
Anan yabamu magungunan akan idan ta samu sauran
ari uku zata aiko mashi dashi cikon ku
in magani na,
Mamanmu tabani tausayi danaga tabada ku
in ta akan 'karyar rashin lafiyar da nakeyi sai naji kamar in fa
a mata gaskiya sai kuma naja bakina nayi shiru Amma A raina ina tausayawa mamanmu da ni kaina,
Saida muka dawo gida mamanmu ta tilastani dole sainaci abinci, da 'kyar nasamu naci abincin sannan tabani magungunnan nasha sai tace inje in kwanta saboda in huta,
Haka naje kan katifa na nayi kwanciyar ruf da ciki zuciya ta tana bugawa da sauri da sauri inajin son hubby na kamar ya faso 'kirjina ya fito fili ,
Waya ta na
auko ina 'kara kiran number hubby na Amma har yanzu baya
auka kuma idan natura mashi massage baya
auka, hakan yasa nakasa wani sakat idan nashiga
aki na babu abunda nakeyi sai kuka wiwi,
Tun son Dr yana 'karami yanzu kuwa ya wuce misali dan har ramewa nayi kuma kullum cikin kuka nake abinci ma sai an tilas tani nakeci idan mamanmu ta tambaye ni sai ince mata banajin da
in jikina ne,
Yau kam nayanke shawarar 'kara komawa asibiti wajen Dr nafison ayita ta 'kare tsakanina da Dr saboda kullum sonshi 'kara shiga zuciya ta yakeyi,
Ina cikin wannan tunanin saina tunada abokin hubby na wanda yabani number hubby na,
Da sauri na
auko waya na nayi saurin kiran abokin hubby na wato Amir ,
Wayar nakara a kunne na ina addu ar Allah yasa ya
auka, ai kuwa nayi sa'a bugu
aya Amir yayi picking coll
ina ni kuwa inajin ya
auka saina fashe da kuka,............
*yawan comments yawan typing*
*Ummu Meenal ce
[5/4, 5:36 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY. ..........*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*(Ummu meenal)*
*True lyf story*
GORGEOUS WRITER'S FORUM
*Home of gorgeous, writer's intelligent and expert writers we the best among the rest*
Https://www.Facebook.com
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE (Majmiy)*
*(Meena muh'd, Ummu hafsat, ummi on top , hafsat saminu mijin yawa ,and Anty mamee , sa'kon ku ya isa ga wacce abun ya faru akan ta sannan itama tace ta gode da shawarwarin da kuke bata tana yima kowa fatan alkhairi)*
*page 11-15*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Wayar nakara a kunne na ina addu ar Allah yasa ya
auka, ai kuwa nayi sa a bugu
aya Amir yayi picking coll
ina ni kuwa inajin ya
auka saina fashe da kuka,
Ya da
e baiyi magana ba yanajin sautin kuka na ni kuma ban daina kukan ba dan zuwa yanzu inajin kamar zan ha
iye zuciya in mutu dan 'kirjina yanda yake bugawa kamar ya fito fili,
Ina cikin kukan sai naji Amir yace " hakan ya nuna baki samu soyayyar Dr sageer ba ko ?"
Cikin kuka nace" wallahi idan nakirashi baya
auka kuma idan natura mashi massage baya reply Wlh zan iya mutuwa idan narasashi ",
Ajiyar zuciya naji Amir
in yayi duk da bama kusa da juna nasan tausaya mun yakeyi ,
Cikin tausayawa yace" nasan halin Dr sageer mugun miskili ne ko ka
an baya Kula
an mata ko a gidansu babu yanda ba ayi ba akan ya fitar da matar aure Amma har yanzu shiru ",
Kuka na 'kara fashewa dashi ko magana ban iyawa Amir ne yaci gaba da cewa" A ina kika tura mashi massage
in ?",
Cikin sheshekar kuka nace
"A waya na ",
Amir yayi gyaran murya yace" yanzu yanda za'ayi A whasApp yakamata kiyi mashi magana kinga saiki
aura pix
inki a dp wanda kikasan kinyi kyau mayb idan yagani zai soki,",
Ajiyar zuciya nayi saboda a rayuwa ta ban ta6a chat ba bana kuma sha'awar yin chat Amma jin cewa hubby na yana chat sai naji nima ina sha'awar inyi chat
A hankali nace ma Amir " aini ban bana chat kuma bansan yanda akeyi ba amma dan Allah kozaka bu
e mun nima inason inyi ?

"
" gaskiya yanzu bana gari naje kano kuma zan da
e can Amma me zai hana kisamu wani ya bu
e maki ?"
Na gamsu da maganar abokin hubby na wato Amir Dan haka bayan munyi sallama dashi sai nayi saurin tashi nasaka hijabina naje wajen mamanmu nace mata zanje wajen 'kawa ta saratu inason in anso assignment
inmu wanda aka Bamu a skull,
Mamanmu ta yarda da magana ta kasancewar ni bana yimata 'karya sai wannan karon nafara shima sanadin soyayya,
Bayan na fita daga gidanmu kai tsaye gidansu saratu naje nace ta bu
e mun whasApp Ai kuwa nayi sa'a wayana yanayi,
Haka saratu ta bu
e mun whasApp sannan ta nunnu namun yanda akeyi da yanda zan kamo contact
ina cikin sa'a kuwa nan take naga hubby na da hoton shi 6aro 6aro a waya na,
Ai kuwa nayi murna dan haka ban tsaya 6ata lokaci ba nayi mata sallama nakoma gidanmu,
Kai tsaye
aki na naje na kwanta tareda waya na, nan take na hau social media,
Hubby na nayima salam ai kuwa nayi sa'a yana online,
Ya da
e kafin ya duba text
ina harna fara tunanin kobazai duba bane sai gashi Naga ya duba,
Ina nan kwance ina kallon hubby na yana online abunda yabani mamaki sai gani nayi yana yimun typing, *hubby na is typing.......*
Ai kuwa nayi murna koba komai ya kulani duk da cewa bansan me zai rubuta ba,
Lokacin da text
in ya shigo nayi murna sosai duk da cewa ba wata magana mai yawa yayi ba cewa ansa mun sallama kawai yayi,
Wani ha
en picture
ina na
ora a dp na ina Sanye da wata doguwar riga ba'ka daga wajen 'kirjina rigar ta
an kamani kuma shara shara take sannan nasa breziya fara hakan yasa ana ganin farar bra
ina saboda rigar ba'ka ce kuma zamu iya kiran saman rigar da net ,
Bayan hubby na ya ansa mun sallama ta sai na 'kara tura mashi da cewa" sunana Fatima nice wacce muka ha
u da kai asibiti ",
Sauka naga yayi akan social, ni kuma hakan yasa naji haushi saboda banason murabu,
Ko minti
aya ba'ayi da saukar hubby na ba abun mamaki sai kiranshi nagani cikin waya na wai ni Fatima nice yau hubby na yake kirana a waya ,
Gabana naji ya fa
i saboda wannan shine karo na farko da zance saurayi ya Kirani,
'Daukar wayar nayi tareda sallama cikin zazza'ar murya ta,
Hubby na ya ansa sallamar tareda cewa
"Fatima bakida hankali ne ?

Taya za'ayi kina mace kamila ki
ora wannan picture
in a dp?
Chapter 3 · 0% Book details