← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 42

Sashe 11

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-35077435465066/insight's/
*INA MAI SUNA AMEENAT ?
*Yaufa shafin na AMEENA ne, lallai ameena kin cika uwa ta gari kuma 'ya ta gari ni
iyar ameena kuma uwar ameena nabawa duk wani mai suna ammena KYAUTAR wannan page
in kuyi yanda kukaga dama dashi ni kaina banida iko da wannan page kuma saikun yarda mutum zai karanta idan baku yarda ba readers kuyi haquri saboda wannan page
in na manyan mata ne wato *ALL AMEENA kusani masu suna AMEENA wallahi ina qaunar ku saboda kunci sunan mahaifiya ta da 'yata LV U
*HAPPY BIRTHDAY ZEE MAKAWA
ALLAH YA ALBARKANCI SAURAN SHEKARUNKI*
*41-45*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Ko kulani baiyi ba cikin fa
a yace " Asibiti zamuje zanyi maki test
in ciki ",
Gabana naji yayi mugun fa
uwa nayi saurin dafe qirji na saboda yanda yake bugawa kamar zai fito fili tashin hankali danaji bamai misaltuwa bane nan take na fashe da kuka,
Dr sageer Kuwa kwantar mun da hankali yafarayi yana cewa in daina kuka banida ciki kar in tayar da hankali na duka sau biyu akayi a dare
aya toya za'ayi ciki ya shiga,
Hankali na naji ya
an kwanta danaji yace babu yanda za'ayi ciki ya shiga amma dukda haka ban daina kuka ba saboda inajin tsoron ace waini inada ciki duk da cewa yace ba ciki bane kawai yanason yayimun text ne ,
Haka muka isa asibiti ina
an hawaye na saboda Dr sageer ya hanani kuka a cewar shi wai zan tona mashi asiri,
Muna zuwa muka wuce wani
aki ko zama bamuyi ba sai naga ya
auko sirinji wai zai
ebi jinina,
Aiko anan nadaburce saboda A rayuwa ta na tsani ayimun allura ko a
ebi jini na,
Shikam Dr sageer cewa yayi idan ban tsaya ba zai kira nurse su ri'ke mashi ni ,
Haka na tsaya na runtse idanuwa na cikin jin tsoro Dr sageer ya soka sirinji a hannuna ya
ebi jinina,
Yana gamawa ni kuwa nace mashi inason in koma gida,
Cikin fa
a yace" nafa
a maki nagama abunda zanyi ne?

Banason damuwa fa",
Ina kallonshi bayan yagama text
in jini na sai naga yayi saurin juyowa inda nake ya tsura mun idanu hakan yasa na sunkuyar da kaina qasa,
Matsowa yayi daf dani baiyi magana ba sai naga yaja hannu na zuwa wani
an qaramin gado ya kwantar dani ya
auko wani creem ya shafamun a mara na sai kuma naga ya
auko wani abu yana shafamun mara dashi yana kallon wani abu mai kamar tv a gabanshi,
Nidai bance komai ba amma a raina ina mamakin abunda Dr sageer yake yimun saboda gsky bansan ko menene yake yimun ba,
Ina kallon shi harya kammala sannan yace in tashi, banyi mashi musu ba natashi tsaye ina gyara
aurin zani na sai naji ya dafa mun kafa
a yace
" Fatima wallahi kinada ciki harna tsawon kwana Ashirin da uku,"
Ture mashi hannu nayi akan kafa
a ta nakasa cewa komai kawai saina fara ganin jiri jiri daga nan ban qara sanin inda nake ba ,
*BAYAN AWA BIYU*
Lokacin dana farfa
o sai ganina nayi a gadon asibiti abun mamaki kuwa mamanmu nagani a gefe na tana yimun sannu,
Kuka nafashe dashi saboda wannan ranar itace rana ta biyu wadda bazan manta da ita ba, na farko ranar da Dr sageer ya kawar mun da budurci na rana ta biyu kuma itace yau danake
auke da cikin Dr sageer,
Mamanmu kuwa lallashina takeyi sosai tana yimun fa
an rashin cin abincin da banayi har ulcer ta kamani, nayi mamaki danaji mama tana cewa ulcer ce take damuna,
Shikam Dr sageer cewa yayi bara yaje ya duba wani maras lafiya, sai naga ya fita yana yimun kallon cewa kar in fa
awa mamanmu abunda yake damuna,
Yana fita na qara rushewa da kuka narasa me yake yimun da
i sai naji mamanmu tace" Fatima meyasa bakison cin abinci ?
azu wannan bawan Allah yaje gida yace Shiya aika a kiraki dan ya qara ganin yanayin jikin naki, yace bayan kin fito babu da
ewa sai cikinki yafara Cayo shine yakaiki asibi yace kafin kukai asibitin harkin suma, shin meyasa bakison cin abinci ?

Kinsan jiya ma danayi tuwo qinci kikayi ",
Kallon mama nayi sai naji tabani tausayi dukda irin kulawar danake samu wajen ta da irin tarbiyyar dana samu yau rana
aya ta wargaje,
Wannan son da take yimun yau inda tasan abunda yake damuna nasan zai koma tsana da qyanqyami na, mayb A qarshe ta tsine mun ko kuma ta koreni koma ta kashe ni ta huta da baqin cikin dana sata,
Lumshe idanuwa na nayi ina tunanin qarya irin ta Dr sageer ya iya tsara qarya yanzu nan take haryaje gidanmu ya tsara mamanmu da mayaudaran kalaman Shi,
e idanuwa na nayi na kalli mamanmu nace" mama Dan Allah kiyafemun wallahi *NA TAFKA KUSKURE* Littafin *janaf* ",
"Kuskuren me?"
Gabana naji ya fa
i naji zan tonama kaina asiri sai nace " rashin cin abincin da banayi nasan na 6ata maki rai ni kuma banason ranki ya 6aci ",
Murmushi naga tayi sai tace" babu komai Fatima Allah dai ya baki lafiya Amma kin 6ata mun rai
azu, Lokacin da kikaji ciyon ciki yakamata kidawo gida kifa
a mun kinga sai in kaiki asibiti da kaina Amma sai kika tafi da wani mutum yanzu inda ba asibitin ya kawoki ba fa ?

Gaskiya karki qara yin haka saboda banason wani abu ya faru dake idan bana alkhairi ba, sannan maza da kike ganinsu ba a basu amana sannan haramun ne ka
aicewa da ku biyu dagake sai namiji saboda shai
an zaizo ya baku muguwar shawara wato kuyi zina ,"
Jin nayi zufa ya fitomun dukda cewa akwai Ac a
akin Amma maganganun mamanmu Sun ratsani , jin nayi taci gaba da cewa
" Wato Fatima zina ba qaramin hatsari bace tunda mukaji Allah yace karmu kusanci zina to bai kamata mu kusance ta ba, bafa zina ba cewa akayi karmu kusance ta to inaga anyi ?

Ko shai
an dayake haddasa zina tsakanin mutane idan zasu fara zinar barin gurin yakeyi , zina tana 6ata zuriya tana toshe hanyoyin arziqi Allah yana fushi da mai zina kuma lokacin da ake aikata zinar Allah yana kallon masuyi to me zasucema Allah ranar gobe?"
Kuka kan nayishi lokacin da mama na take qara yimun nasiha ina kan gadon asibiti hankali na ba qaramin tashi yayi ba daga qarshe tace in daina kadaicewa dagani sai namiji saboda batason wani abu ya faru dani,
Da haka dr sageer ya dawo nayi saurin tashi zaune nace dole saiya sallameni natafi gida saboda naji sauqi,
Babu yanda baiyi ba akan in bari sai gobe Amma naqi yarda sai yacema mamanmu taje bakin titi ta taro mana mai napep aiko da sauri taje dan tazo da mai napep ,
Dr sageer yana ganin ta fita saiya matso waje na ni kuma nayi saurin tashi tsaye nace ya fita banason ganinshi,
YAyi yayi akan in tsaya in saurareshi Amma naqi ko kallonshi banyi ba, kawai sai naji yace
"Karki manta akwai ciki na A jikin ki "
Da sauri na kalleshi sai a lokacin natuna cewa Dr sageer yayimun ciki, cikin kuka nace
" ka cuceni bazan yafe maka ba kayimun tabon da har in mutu bazan yafe maka ba....", nafashe da kuka
Girgiza kanshi yayi yace" wallahi ban cuceki ba da qafafunki kikaje funtua kuma da yardarki nayi sex dake second round ne kawai nayi da qarfi to yanzu dan mun samu
an funtua saikiga laifi na?

"
Kuka nakeyi sosai tabbas *LAIFI NANE* Gaskiya Dr sageer ya fa
a nina kai kaina funtua babu wanda ya tilastani cikin kuka sosai nace " *NA TAFKA KUSKURE* " *kunemi Littafin natafka kuskure na intelligent littafi ne mai nishadantarwa fa
akarwa da ilmantarwa*
Toilet papper yasa ya goge mun hawaye na sannan yace" bakiyi kuskure ba teema na kinsan wani abu ?

Wannan cikin zan iya zubar dashi amma da shara
aya............
*Ummu Meenal
*yawan comments yawan typing*
[5/4, 5:36 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Majmay)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-35077435465066/insight's/
*NABAKI KYAUTAR WANNAN PAGE 'DIN
*Tofa kubiyoni kuji wacece wannan wacce akaba kyautar page sukutum*
*SAINAH UMMU MEENAL kishirya tarban Wannan page
in saboda nakine ke ka
ai batare da kowa ba tabbas ni Mrs sadeeq nina narubuta wannan page
in amma kusani banida iko dashi idan kunason ku karanta to ku nemi izini wajen namcy sainah ummu Meenal domin tabaku izinin karantawa,*
*A Gaskiya ina matuqar jin da
in comments
inku idan kunayi ba qaramin farin ciki nake shiga ba, lallai ZAUREN SAINAH UMMU MEENAL ba qaramin sona sukeyi ba dan haka nima ina sonku irin sosai da sosai
in nan
*Kuna ina INTELLIGENT WRITER'S ?

Wlh 'kaunarku A gareni bazata 6oyu ba tabbas ku na hannun dama na ne, Allah ya 'kara
aukaka INTELLIGENT WRITER'S*
*page 46-50*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Toilet papper yasa yana goge mun hawaye na sannan yace " bakiyi kuskure ba teema na, kinsan wani Abu ?
Chapter 11 · 0% Book details