← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 42

Sashe 17

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ban tsaya wani dogon tunani ba natashi naje wajen inda motoci suke bin layi,
Ina zuwa wajen wata mota na leqa sai naga motar saura mutum
aya hakan yabani damar shiga motar tareda cema driver nidai *kotor-koshi* zanje ,
Da sauri driver yace" kiyi sauri yanzu zamu tashi", aiko da sauri nashiga mota nan take nabashi ku
in shi cikin ku
in da Dr sageer yabani Dan yabani ku
in da yawa,
Ina kallo mota ta tashi tabar garin gusau zuwa kotor koshi nikam zuciya ta batayi mun da
i ba amma babu yanda zanyi dole in bar garin duk da cewa ba nisa nayi sosai ba,
Cikin ikon Allah muka sauka cikin garin kotor koshi lafiya anan kuma sai narasa yanda zanyi na rasa inda zanje gani nan dai cikin tasha Amma bansan inda zanje ba,
Wani tunani nayi nace ko zan kama
akin haya ne nan take zuciya ta ta aminta da hakan ,
auko post
ina nayi dan inga ku
in da suka rage mun ko zai isheni kama
aki,
Dubu takwas nagani harda
ari biyu nan take nayanke shawarar kama
aki ,
Sai dai kuma Abun tashin hankali ban San ta ina zan fara zuwa inyima maganar
aki ba Kuma bansan yanda ake kama
akin haya ba ku
in bansani ba zai isheni ko bazai isheni ba oho,
Ina nan tsaye ina tunani sai naji waya na yana ringin dubawar da zanyi sai naga Dr sageer ne ,
Da kamar bazan
aga ba sai wata zuciyar tabani shawara in
aga wayar inji me zaice,
Ina
aga wayar sai naji yace" teema na ya kukayi da mama ta yarda kizauna da ita Amma ?"
Kuka nafashe dashi saboda nasan nida gidanmu har abada da sauri nace mashi
" Allah ya isa tsakanina da kai karabani da budurci na sannan kayimun ciki kuma kaine sanadin korata daga gidanmu bazan ta6a yafe maka ba",
Ajiyar zuciya naji yayi ni kuma naci gaba da kuka na sai naji yace" teema na idan baki yafemun ba wallahi Allah bazai yafe mun ba Kuma gani nan zuwa gidan naku zan kawo kaina wajen mama in fa
a mata matsayina a wajenki ",
Cikin kuka nace mashi " wallahi ban yarda kaje gidanmu ba idan kaje kayi me ?"
Inason in qara bawa mama haquri ne" inji Dr sageer,
Nikam kuka nakeyi daga qarshe ma nakashe wayar yayi kira yafi sau goma Amma naqi
agawa ,
Ashe muna gama waya da Dr sageer ya shiga cikin gidan su ya
auko key
in motar shi dad
inshi ya kalle shi yace" son ina zakaje kaga jikinka babu qwari ?",
Juyawa yayi ya kalli dad
inshi yace" dad zanje wani guri ne ba da
ewa zanyi ba ",
Yana gama fa
an haka yayi ficewar shi batare da yaji abunda dad
inshi zaice ba,
Dr sageer yana fita daga gidansu bai tsaya ko ina ba sai gidansu Fatima,
Wani gurin yasamu yayi parking sannan ya fito , kai tsaye ya shiga gidansu Fatima yana Addu ar Allah yasa yayi nasarar shawo kan maman fatima ta yarda Fatima ta dawo dan yasan idan yayi haka Fatima zata kasance cikin farin ciki kuma zai wanke koda rabin laifin shi ne wajen Fatima ,
Duk da cewa baisan kan gidan ba amma hakan bai hana shi gane
akin mamanmu ba da taimakon aisha ,
Yana shiga
akin tareda sallama mamanmu ta ansa sallamar ciki ciki batareda ta kalli kowaye ba,
Har gaban mamanmu Dr sageer yaje ya tsugunna ya riqe ma mamanmu hannuwanta yace" mamanmu dan kiyarda yanzu inje in dawo da Fatima taci gaba da zama nan gidan ",
Da sauri mamanmu ta kalli Dr sageer bata ganeshi ba saboda akwai bandeji a fuskar shi inda yaji ciyo wajen accident
in da yayi ,
Da sauri mamanmu ta qwace hannunta ta nuna Dr sageer da yatsa tace" ta turo ka nan ne dan ka nema mata afuwa ko ?

To kaje kafa
a mata babu afuwa tsakanina da ita ",
Dr sageer yace" mama shin idan kika kori Fatima kinsan inda zataje yanzu ?

Ko kuma yanzu kinsan inda take shin kinada tabbacin hakan zaisa ta gyara laifin da tayi ?

Wallahi korar Fatima a yanzu shine zaisa rayuwar ta ta6ar6arewa ",
Hannu mamanmu tasa ta wanke Dr sageer da kyawawan mari har guda biyu sannan tace yafita yabar mata gida karya qara dawowa harda cewa wata qila shine ya lalata ma Fatima rayuwa ,
Shikam Dr sageer ganin yanda maman Fatima take fa
a idanuwanta sun rufe sai bai qara cewa komai ba Haka ya fita gidan ranshi a 6ace yana mai tausayin fatima yanda mama takeda zafi babu alamun zata sauka daga fushin datake,
Ya da
e cikin mota yana tunanin yanda rayuwar Fatima zata kasance a ranshi yace Fatima nine namiji na farko daya fara kusantarki a matsayin 'ya mace kuma nine nasaka maki baqin cikin da kike a yanzu lallai bazan bari baqin cikina ya kasheki ba dole saina kaiki gidanmu ,
Nikam tunda muka gama waya da Dr sageer nashiga cikin gari kusan duk wanda nagani saina tambayeshi inda zan samu
aki ,
Hankalina ya tashi ganin mangrib tayi gashi Har yanzu ban samu
akin ba duk inda akayi mun kwatance naje sai inga akwai mutane ciki,
Dr sageer kuwa kiran da yayimun babu iyaka har nagaji na kashe wayar ,
Wani mutum nagani tsaye aiko nayi saurin zuwa wajen shi nace mashi dan Allah ya taimaka mun yakaini wani gidan hayan inason in kama
aki tun
azu nake nema ban samu ba, na roqeshi harda kuka na,
Mutumen ya kalleni yace" indai
aki kike nema to kin samu kizo muje in kaiki kiga idan yayi maki",
Cikin murna ta nace "ni banida matsala duk yanda yake yayimun ",
Saida mukayi tafiya sosai sannan naga mun shiga wani gida
akina goma ne haka ya kaini
aya daga ciki
aku nan gidan yace inshigo ingani idan
akin yayi mun,
Ni kuma ban kawo komai a raina ba nashiga
akin,
Ina shiga sai nace mashi nawa zan bada ku
akin ?,
Jin nayi yace " aike basai kin bada ko sisi ba fata na dai ki amince dani ki rinqa biyamun buqata ta ",
Gabana ya fa
i nace" ban gane me kake nufi ba ?",
Dariya yayi sosai yace" sai kace ba '
ar duniya ba Kema kinsan yanzu ba'a taimakon banza nan da kike gani
aki nane ni na kamashi so nabaki kizauna saimu rinqa kwana tare kina
ebe mun kewa",
Tuni nafara hawaye ina girgiza kaina nace mashi" ni ba 'yar iska bace kuma bana buqatar taimakon dan haka kabani hanya in wuce ",
Maimakon ya bani hanya in wuce sai ganin nayi yana qoqarin zuwa inda nake tareda ware hannuwa,
Da sauri natureshi gefe Allah yabani sa'a da gudu nabar gidan,
Abun tashin hankali sai ganin nayi ya biyoni a guje niko na ari na kare sai gudu nakeyi gashi unguwar babu mutane sosai Allah ya taimakeni kuwa nayi nisa dashi sosai dan zuwa yanzu ko ganinshi banayi,
Amma duk da haka gabana bai daina fa
uwa ba Kuma tafiya nake bana ganin gaba na saboda wajen akwai duhu sosai dan haka na
auko wayana na kunna dan in rinqa ganin haske,
Ban da
e da kunnawa ba sai ga kiran Dr sageer ya shigo aiko cikin sauri na
auki wayar na fashe da kuka,
Inajin yana tambaya ta lafiya nake kuka meya faru saboda yaji numfashi na sama sama saboda gudun da nayi ,
Tambaya ta ya qarayi wai ina ina ?

Nikam kuka naci gaba dashi ,
Cikin kukan nace " wallahi ga wani nan yana bina wai dole saina kwana
akin shi......", na qarasa maganar da kuka,
Jin nayi ya daka mun tsawa yace" nace kina ina kinyi banza dani waye wannan mutumen wallahi wannan mutumen idan ya kuskura na kamashi saina kasheshi ",
Cikin kuka nace mashi "ina kotor koshi ",
Jin nayi yace " Amma ke bakida hankali me yakaiki kotor koshi idan nakamaki zakiyi bayani gani nan zuwa",
Jin nayi ya kashe waya tareda cewa inzo nan bakin titi gashi nan zuwa ,
Babu yanda zanyi tunda bansan ina zanje ba dan haka nazo nan bakin titi ina jiran shi ,
Cikin mintuna talatin Dr sageer ya iso kotor koshi kasancewar babu nisa tsakanin gusau da kotor koshi,
Yana tsayawa da mota nayi saurin shigewa saboda har yanzu ganin nakeyi kamar wannan mutumen yana nan ,
Ina shiga kuwa na fashe da kuka nace" wallahi wani bina yakeyi bansan me nayi mashi ba",
Kallona yayi yace" meya ha
aki dashi har yake binki ?",
Cikin kuka nace " daga naganshi kan hanya nace mashi dan Allah yakaini gidan da yasan ana haya inason in kama
aki shine yace inzo yasan wani guri koda na bishi sai yake cewa murinqa kwana tare", gaba
aya nayi mashi bayanin yanda mukayi da mutumen sai jin nayi yace
" Fatima kodai yayi reafing
inki ne" ,
Bance mashi komai ba naci gaba da kuka sai jin nayi ya kama kunne na yace" kiyimun bayani ba kuka nace kiyi ba yayi sex dake ko baiyi ba ?",
" wallahi baiyi ba ",
Sake mun kunne na yayi yace" duk laifinki ne wallahi inda yayi sex dake da saina kashe shi ",
Mamaki da takaici Sun hanani magana sai naji yace" yanzu yaza ayi da cikin mu zubar ko mu barshi?
Chapter 17 · 0% Book details