← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 42

Sashe 32

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Https://m.Facebook.com/intelligent-writers-Asso-293634786i361/
*Afwan Afwan Afwan my fan's kwana biyu kunjini shiru babu motsi na kuyi mun Afuwa jikina ne banajin da
in shi shiyasa kuma ina godiya ga dukkan masoya na kai harma da ma'kiya na dukka ina godiya na gode na gode na gode Allah yabar zumunci*
*Amarya hafsat na lado (ummiy) ina roqon Allah ya nuna mana ranar biki A ranar zan kwaso shoky
Ranar da muke jira tazo ina roqon Allah yasa ayi bikin lafiya a qare lafiya kuma Allah ya kawo
an biyu A ranar zamu qara kwaso shoky
*page 131-135*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Ina kallo babu yanda zanyi mom ta sauka daga kan gadon da muke kwance ni kuwa kuka na fashe dashi dan gaskiya a yanzu banason in kasance ni ka
ai a
aki saboda nasan halin Dr Sageer babu kunya ko tsoron Allah a tare dashi indai har bu'katar shi ta motsa ,
Mom kuwa dataga ina kuka hakan bai hanata bin umarnin mijinta ba ta sauka kan gadon ko kallo na batayi ba saida takai 'Kofar fita sannan tace
"Fatima kiyi haquri ki kwanta idan kinji bazaki iya kwanciyar ba kije kiyi alwala kiyi sallah ki ro'ki Allah gafara ",
Tana gama fa
in haka tayi saurin ficewa tareda kulle mun 'kofa ,
Ni kuwa zaune nayi inda tabarni ina kuka tareda tuna irin tsantsar son da mamanmu ta nuna mun Amma gashi lokaci
aya son ya koma 'kiyayya sanadin yaudarar da Dr Sageer yayi mun ya rabani da mamanmu bazan ta6a yafe mashi ,
Ina cikin haka sai naji alamun motsin kamar anason shigowa
akina aiko gabana naji ya fa
i tareda fargabar kar dai ace Dr Sageer ne yakeson shigowa ,
Da sauri naje wajen window na leqa aiko shine nagani da alama bedroom
in da nake yake son shigowa da sauri na saki labulen gabana sai fa
uwa yakeyi narasa inda zan shiga hawaye kawai nakeyi tareda nadamar abunda na aikata tabbas tun farko nina jawa kaina ,
Da sauri na shige bathroom nasa key tareda jinginawa jikin 'kofar na dafe 'kirjina ina mai addu ar Allah yasa bashida key
in bathroom
in ,
Inaji lokacin da Dr Sageer ya mur
a 'kofar
akin a hankali ya shigo Amma sai yaga baiga kowa a
akin ba ,
Ni kuwa inajin ya shigo bansan Lokacin dana fashe da kuka ba har saida yaji 'karar kukan nawa ,
Maimakon ya fita daga
akin sai naji yazo inda 'kofar bathroom
in take yana mur
awa iya 'Karfinshi tareda kiran sunana ,
Ni kuwa daga can cikin toilet
in nace mashi " wallahi indai har baka bar
akin nan ba to zanyi maka ihun 6arawo ",
Dariya naji yayi tareda cewa
"Teema na nida gidanmu kice zaki yimun ihun 6arawo lallai Akwai 'kuruciya taredake ",
Ni kuwa kuka naci gaba dayi dan nasan baiyi qarya ba gidansu ne Amma ni kuma nasa a raina yanda Dr Sageer yasani cikin baqin ciki wallahi nima saina sashi ya
ana baqin ciki,
"Teema na dan Allah kitaimaka mun ki bu
e mun inganki sai in koma nawa
akin ganinki kawai zanyi babu abunda zanyi maki",
Ni kuwa cikin
aga murya nace " bazan bu
e ba wallahi insha Allah yau baka isa kayi nasara a kaina ba kana abu sai kace bunsuru to yau nafi 'Karfin ka maye kawai",
Jin nayi cikin 6acin rai yace" Fatima ni kike cema bunsuru ?

Lallai wuyanki yayi 'kwari dayawa inaso kisani wata rana idan na riqaki saikin fa
a mun waye bunsuru kuma waye maye ?

Dan kinga ina kulaki shine zaki rinqa fa
a mun duk abunda ya fito daga bakinki ko ?

Wallahi yau naso ace su dad basu kwana a gidan nan ba da saina fita na nemo masu buge 'kofa Su buge 'kofar nan in riqaki da saikin fa
a mun waye bunsuru ",
Nidai bance komai ba sai kukan da nakeyi cikin raina inajin da
in kwana da su mom sukayi yau a gida dana shiga uku wajen Dr Sageer,
Munfi qarfin minti ashirin tsakaninmu babu wanda yayi magana ni a zato na ma ya fita wai ashe bai fita ba nagane hakan ne lokacin da naji sheshekar kukanshi ,
Gabana naji ya fa
i saboda A duniya na tsani inji namiji yana kuka Amma kash komai kukan da Dr Sageer zaiyi bazan ta6a bu
e qofa ba saboda haramun zamu aikata ,
Cikin kukan naji yace" Dan Allah teema kitaimaka mun ko ganinki ne inyi wlh a matse nake kiyi haquri dan Allah ",..... ya fa
i hakan muryan shi na rawa ,
Mamaki Dr Sageer yabani saboda na lura dashi idan yana cikin wani hali na buqata kuka baya bashi wahalar yi kamar mace wato sai idan ya biya buqatar shi sannan zai koma jajirtaccen namiji ,
Nidai bance komai ba ina cikin toilet
in Amma harga Allah idan na 6oye maku bazan 6oye ma Allah ba jikina yayi masifar sanyi saboda kukan da Dr Sageer yakeyi gashi dare ne babu abunda yake tashi a
akin sai sautin kukan shi,
Jin nayi yace " Fatima wallahi bansan meye sex me kika koya mun tun lokacin da nafara ganin picture
in bress
inki wallahi har yanzu picture
in yaqi ya 6ace a brain
ina idan ina tunawa sai inji nakasa control
in kaina kuma n ....", yaso ya 'karasa maganar Amma kuka yaci 'Karfin sa ,
Ni kuwa daga cikin toilet
in nace" to meyasa kace in turo maka ?

Ai kai kace in turo maka nima Ai Ban ta6a sex ba kaine kaci amana ta karabani da budurci na yanzu ya kake son ince ma duk namijin dana aura ?",
Shiru yayi yana sheshekar kuka dan ko magana yakasayi saida aka
au lokaci sannan yace" tun farko inda kin yarda munyi auren sirri wallahi da baki isa ki hanani kanki ba a yanayin da nake ciki yanzu ni ka
ai nasan yanda nakeji teema kitaimaka mun ko 3 round ne inyi dan yau ko 2 round bazai isheni ba wlh ",
Dariya yabani sai kace irin matar shi
in nan har saida dariyar tafito fili yaji sannan nace mashi" wallahi yau 1 round ne bazakayi ba Kia bara kaji babu wanda ya isa ya sake ta6a jikina har saida aure",
Cikin muryan kuka yace" wallahi Fatima zan aureki kiyarda dani ",
Cikin
aga murya nace mashi " yanzu abunda kakeyi dani kanaso ayima surayya shi ?",
Shiru yayi yakasa magana ni kuwa naci gaba da cewa" ni bazan yarda da kaiba idan kuma da gaske kakeyi ka matsu to kaje kayi da surayya kuma insha Allah gobe zan bar maku gidanku",
Jin nayi yace "Fatima ta yaya za ayi injema surayya haba Ai qazantar sai tayi yawa bazan iya ba me bara kiji ni idan badake ba bazan iya sex ba saboda ke kika koya mun dake nasaba ",
Kuka nafashe dashi a rayuwa ta na tsani yace nina koya mashi sex duk da cewa da yarda ta akayi na farko harda bashi haquri nayi kuma nice sanadiyar fa
awar shi a zina ma'Ana tun lokacin dana
ora sex pix
ina a dp tun a ranar ya rikice a kaina ni kuma dalilin dayasa na
ora saboda ya soni ya aure ni kuma saboda nasan banida fan's shiyasa na
ora dan haka shi ka
ai yagani tun a ranar kuma na rinqa ganin jarabawa iri iri kuma nayi nadamar
orawa,
Haka Dr Sageer ya rinqa bani haquri akan in bu
e qofa Amma fir naqi wlh fan's a ranar haka muka kwana da Dr Sageer shi yana qofar bathroom ni kuwa ina cikin bathroom haka muka tsaya har asuba Dr Sageer da naci saida yaji an kira sallah asuba sannan yayi hanzarin zuwa
akin shi yayi saurin yin wankan janaba duk da baiyi komai dani ba Amma saida yayi wanka yana gamawa kuwa ya
ora alwala yayi saurin fita masjid ,
Ni kuwa saida na tabbatar ya fita saboda ina
akin sama ina kallon fitar shi inaji yana yima masu gadi magana duk da cewa banajin abunda yake fa
a masu Amma da alama fa
a yake masu akan suje masjid sallah asuba dan naga yana fita kowa ya tafi wajen fanfo danyin alwala ,
Nima tawa alwalar nayi nazo nau man dadduma ina tawa sallah tareda neman tsarin shai
an da Dr Sageer,
*kuyi haquri da wannan*
*ya abun zai kasance ?*
*Fatima tace yau zata gudu daga gidansu dr Sageer to idan ta gudu ina zataje?*
*ko mamanmu zata yafe mata laifin ta a karo na biyu?*
*duka amsoshinku suna cikin next page*
[5/4, 5:40 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....
Chapter 32 · 0% Book details