Sashe 36
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kin da
e baki koma gidanku ba,
Muna cikin haka saiga mom tafito da qaton akwatin ta da alama gidansu zata tafi Dan tare suka fito da surayya itama surayya sai kuka takeyi ,
Ni kuwa ina ganin haka hankalina ya tashi ganin akaina mom zata bar gidan mijinta shi kuwa dad ko a jikinshi saima cewa yayi bazata tafi da surayya ba tunda bada ita tazo ba mom kuwa dayake cikin fushi take dan haka batayi gardamar dole sai taje da surayya ba dan haka tayi tafiyar ta ita ka
ai ,
Surayya kuwa tana ganin mom ta tafi ta
ora hannu a kai tafara rusa kuka kamar anyi mata mutuwa sai harare na takeyi tana fa
in zuwa na gidan yasa narabasu da iyayensu harda cemun
ar iska mai bin maza mayb ma ba yayanta yayi mun cikin ba wani qato yayi mun ,
Ni kuwa bance komai ba sai Dad yace" wallahi my son kabani mamaki meyasa ka 6ata kanka ne ni sanina a da ba haka kake ba ko a cikin
a na ina alfahari da kai yaushe kafara lalata rayuwar ka bayan kasan ba yanzu nakeson kayi aure ba ?
Kana sama ranka sex ne shiyasa kake kula waccan yarinyar ",
Shi kam Dr Sageer baice komai ba saima sunkuyar da kanshi qasa da yayi da alama shima baiji da
in tafiyar mom gidansu ba,
Shi kuwa dad shima zuwa yayi ya shiga mota a zuciye driver
inshi yabar gidan dashi ,
Haka aka barmu cikin gidan daga ni sai surayya da Dr Sageer ni kuwa ina ganin haka ban tsaya 6ata lokaci ba na
auko
ar jakar hannu na da niyyar in fita Amma sai ganin surayya nayi tasama qofa key tana fa
"Yau saina ci ubanki tunda a sanadiyar kine kikasa mom ta koma gidansu ",
Gabana ya fa
i saboda nasan koda fa
a zamuyi da surayya bazan iya yimata komai ba duk da cewa daman can ta girmeni sosai ,
Bance mata komai ba amma gabana sai fa
uwa yakeyi shi kuwa Dr Sageer cewa yayi karta yimun komai harda cewa yayi ko hararena tayi saiya duketa ,
Hakan yasa ta haura sama batareda tayimun komai ba aka barmu dagani sai Dr Sageer A falo .
Ni kuwa ina ganin haka nayi saurin bu
e qofar na fice daga falon ,
Ina fita falon saiga Dr Sageer shima ya fito da sauri yana fa
in " teema na idan gida zakije kibari in kaiki ",
Ko kallon inda yake banyi ba da
an gudu na nayi saurin barin gidan gashi banida ko sisi wanda zan hau napep,
Haka naci gaba da tafiya tafiyan qafa ga yunwa inaji gashi ko break banyi ba da haka harna kai wani chemist ban 6ata lokaci ba nashiga chemist sai naga mace da namiji ne a ciki ,
Ina zuwa sukace wane kalar magani za a bani ni kuwa cikin kunya nace masu" dan Allah kitaimaka mun da maganin zubar da ciki", na qarasa maganar da hawaye a idona,
Kallon mamaki suka yimun sai naji namijin yace" waye yakeda cikin ?",
Wannan karon kuka yaci qarfina cikin kukan nace masu ni nake da ciki ,
Kallon juna sukayi sukace " wayayi maki cikin ?",
Niko da sauri na nace " wani Dr Sageer ne ",
Mamaki suka fara sukace" Dr Sageer
an gidan Alh Abubakar?
",
Duk da cewa bansan sunan dad
inshi ba amma nace eh ,
Maimakon su zubar mun da cikin sai jin nayi suna yabon shi da kyawawan halayenshi ni kuwa hakan ya 6ata mun rai sosai sai da sukaga raina ya 6aci sannan namijin yace mun
" ke matar shi ce ?",
Girgiza kaina nayi alamun Aa sai naji yace
" kiyi haquri kinji muna yabon shi ko ?
Mudai gaskiya bamusan Dr Sageer yana zina ba amma zamu baki shawarwari ",
Macen ta kalleni tace" wayyo gata
ar yarinya wannan bazata wuce 16years ba Harkin bani tausayi wallahi Amma shi Wanda yayi maki cikin yasan kinada ciki ?",
Ban bata ansa ba sai kukan danakeyi dukansu kuwa sai haquri suke bani tareda yimun nasiha akan kar in zubar idan na zubar to sai Allah ya tambayeni kun kamar nayi kisan kai ne kuma Allah zai iya yafe mun laifin zina Amma bazai yafe mun laifin kisan kai ba ,
Da haka sukayita yimun nasiha harta shiga jikina kuma har a raina na haqura da maganar zubar da cikin da kuka na nabar chemist
in nabi hanyar gidanmu ,
Nasha wahala sosai kafin na isa gidanmu a qofar gidanmu na tsaya ina shawarar yanda zan shiga gidanmu ,
Nafi mintuna talatin staye qofar gidanmu sannan na shiga amma abun mamaki harna shiga cikin gidan babu kowa banga alamun mamanmu ba,
Hakan yasa gabana ya fa
i da sauri na naqarasa shiga
akin mamanmu sai ganinta nayi kwance batada lafiya sosai numfashin yana fita da qyar ,
Hankalina ba qaramin tashi yayi ba da sauri na naqarasa wajen mamanmu na rungume ta ina kuka ita kuma mamanmu bata iya komai ,
Tallabo fuskar ta nayi sai a lokacin na lura Ashe itama hawayen takeyi tareda kallo na ,
Ni kuwa kuka nakeyi sosai ina fa
in" mama Dan Allah kiyafe mun nashiga uku karki mutu kibarmu ",
Itakam mamanmu bata iya magana da alama ciyon yayi nisa sai dai hawaye da takeyi muna cikin haka saiga qannena Sun shigo da sukaga muna kuka nida mamanmu suma suka sai suka fara nasu kukan ,.........
*Ummu meenal ce
*[5/4, 5:40 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....
Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-35077435465066/insight's/
*Afuwan my fan's na jina da kukayi shiru kwana biyu hakan ya faru ne sanadin rashin lafiya ta ina qara baku haquri dafatar zaku fahimceni*
*masoya na na gode sosai da kulawar ku a gareni was
anda sukazo har asibiti ganina gsky banida abunda zance masu aman farin cikin hakan, haka kuma wa
anda sukazo har gidana dubani suma ina godiya sosai kai harma da masu kirana A waya suna tambayar yanayin jikina suma ina godiya sosai ina roqon Allah yabar zumunci Allah yabarmu tare kusani ina yinku sosai da sosai
*Zuwa gareku masu cewa in sasu group
ina ina mai baku haquri akan cewa ummu meenal batada group wasunku sun yarda wasunku basu yarda ba Amma ni dai nasan banida group kuma bana shawa'ar bu
e group nawa Amma duk wacce tayi Add
ina A nata group
in to A shirye nake da in zauna daram
*Page146-150*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Lokacin da Dr Sageer yake fa
ama doctor's cewa duk maganin da mamanmu take buqata a bata shi zai biya ku
in ko nawa ne hakan ba qaramin da
i naji ba saboda magungunan da ake rubuta mana masu tsada ne hasalima bamusan inda zamu nemo ku
in maganin ba ,
Sai dai kuma abunda yake tayarmun da hankali shine har yanzu banga wani sauqi A tareda mamanmu ba sai inga ciyon kamar yanayin gaba dan har yanzu mamanmu batasan inda take ba,
Hakan yasa jikina yayi mugun sanyi nafara tunanin kar dai mamanmu ta mutu dan idan ta mutu bansan ya zanyi ba ga zunubin zina gashi mamanmu taqi ta fahimceni banason mamanmu ta mutu batareda ta yafe mun ba saboda akwai haqqinta a kaina,
Fita nayi daga
akin marassa lafiyan na koma can wani gurin gefe
aya nasamu na zauna cikin damuwa da nadamar abunda na aikata nan take na qara jin tsanar Dr Sageer saboda shine sanadin jefani cikin wannann mummunan halin danake ciki ,
Jin nayi kamar zan kashe kaina saboda takaicin kaina da tsantsar nadama da naji sun rufe ni hakan yasa na dafe kaina tareda kallon qasa ,
Jin nayi an dafa mun kai tareda riqe mun hannuwa na aiko
agowar da zanyi sai naga Ashe Dr Sageer ne muna ha
a idanu yayi mun murmushi yana cewa "Teema na kiyi haquri nabarki me ka
ai ko ?
Wallahi frands
ina ne suka riqeni ",
Ni kuwa da sauri na qwace hannuna saboda abunda na lura da Dr Sageer shine bayajin kunyar riqe hannuna ko a gaban waye sannan na lura dashi bashida kunya ko ka
an kodayake banga laifinshi ba tun farko nina sakar mashi fuskan yin hakan ,
Jin nayi yace" haba Teema meye haka zaki wani qwace hannuki inda kin karya hannunki fa ?",
Wata unguwar harara na sakar mashi tareda cewa" Allah ya isa tsakanina da kai ka cuceni kajefa rayuwa ta cikin mummunan hali wallahi bazan yafe maka ba",
Kallon mamaki naga yana yimun tareda cewa" Teema na banason wannan abun da kike yimun ko dan kinga ina qyaleki ?