← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 42

Sashe 34

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Idan bai kulaki ba wannan ya nuna cewa jikinki kawai yakeso , gashinan kin tura mashi yakaiki ya baro ya rabaki da gidanku nidai a iya sanina yaro na ba
an iska bane Amma kinga tunda kika tura mashi picture
in bress
inki shai
an yayi amfani da wannan damar haryaci galaba akanku wallahi zina babbar masifa ce",
Nikam zuwa yanzu kuka nakeyi sosai ita kuma sai fa
a takeyi mun Amma nasan gaskiya ce take fa
a mun sai naji tace" Fatima bara nafa
a maki wani abu duk abunda
a namiji yayi ado ne keko mace rayuwar ki ta shiga cikin garari sosai kuma dole mamanki taji haushi saboda ta da
e tana baki tarbiyya rana
aya lokaci
aya mutum
aya ya rugutsa wannan tarbiyyar dole zataji haushi Amma insha Allah kitashi muje gidanku yanzu inason inga mamanmu inason muyi sulhu mu rufawa kanmu asiri kinji ",
Cikin murna nace" to mom na gode sosai ", sai naji tace
" Fatima taki 'kaddarar tazo da sau'ki saboda my son yana sonki na tabbatar zai aureki idan yasamu damar haka wasu 'yan matan kuwa idan namiji ya riga yayi amfani dasu shikenan bazasu 'kara ganinshi ba tunda yasamu abunda yakeso Amma ",
Nidai kaina yana 'kasa nakasa ha
a ido da mom sai nace mata" mom bazan iya auren Dr Sageer ba yanzu banason shi koda munyi auren ma bazamu zauna lafiya ba",
" hmm Fatima babu namijin da zaki aura yanzu kiyi mutunci gaskiya nake fa
a maki duk namijin da kika aura yanzu bazai kalleki da mutunci ba taki 'kaddarar kenan yanzu kitashi muje kafin dad
in yara yatashi dan nasan idan ba barci yake ba bazai barni in fita ba",
Cikin zumudi nasa hijabina ita kuma ta yarfa Gyalen ta muka fito nan harabar get ,
Anan muka iske Dr Sageer zaune ya dafe kanshi da alama akwai wata damuwar da take damun shi ,
Mukam bamuyi mashi magana ba har muka wuce shi mom da kanta zatayi driving
inmu Amma wani abun mamaki lokacin da zamu fita sai masu gadi suka cema mom bazata fita dani ba saboda Dr Sageer yace idan nafita a bakin aikinku ,
Saida Dr Sageer yazo yace su barni in fita babu matsala sannan suka 'kyaleni ,
Bayan mun fita ni nake nunama mom hanyar gidanmu aiko cikin 'kan'kanin lokaci sai gamu a gidanmu ,
Lokacin ni kuma gabana ya tsananta fa
uwa saboda nasan yanda mamanmu takeda zafi idan ranta ya 6aci ,
Mom ce take bani 'Karfin gwiwa inshiga Amma ni kam tsoro nakeji saboda ina jin tsoron ta kashe ni yanzu idan mamanmu ta kashe ni mezance ma Allah dan nayi asara shiyasa na'ki shiga cikin motar shine mom tace inshiga cikin mota in zauna kafin ta fito ,
Mom ka
ai ta shiga cikin gidan aiko tayi sa a mamanmu bata da
e da dawowa islamiyya ba,
Cikin fara'a mamanmu ta tarbi mom duk da cewa bata gane ko wacece ba asalima bata ta6a ganin fuskar mom ba,
Bayan sun gama gaisawa da juna sai mom tace" nazo ne akan maganar 'yar ki Fatima nazo muyi shawara A gaskiya abunda Sageer yayi mata bai kyauta ba Amma ina mai baki ha'kuri an sani da ciyo Amma bai kamata ki kori 'harki daga gida ba kisani Fatima macece mai rauni shin idan kin koreta anan gidan wane gida zataje ko ina zataje ?",
Mamanmu tanajin haka nan take ta
aure fuska kamar ba ita bace takeyi mata fara a ba nan take ta kawar da kanta cikin 6acin rai tace" wallahi bazan ta6a yarda Fatima ta dawo nan gidan
auke da abun kunya ba bazan yarda ba duk inda zataje taje Amma ba nan gidan ba",
Cikin tsananin mamaki mom tace" nasan babu da
i tabbas Fatima tana
auke da abun kunya Amma ni shawara nake bamu me zai hana mu zubar da cikin Fatima in yaso sai fatimar ta dawo karkiji haushi na nima ina cikin tashin hankali saboda yaro na shine yayima yarinyar ki ciki ",?

Da sauri mamanmu ta mi'ke tsaye tace" malama kifitar mun daga gida inda nasan kece mahaifiyr Sageer da tun farko ban yarda kin shigo ba Allah ya isa tsakanina daku kiyi gaggawar fita daga gidan nan kafin raina ya 6aci ",
Babu irin ro'kon da mom batayima mamanmu ba Amma mamanmu ta'ki ko saurarenta haka mom ta fito cikin gidan ranta a 6ace itama,
Nikam ina cikin mota lokacin danaga mom ta fito babu walwala a fuskar ta nasan ba ayi nasara ba bansan lokacin dana fashe da kuka ba ina tunanin rayuwar da nake ciki yanzu kuma a ina zan dosa dan gaskiya bazan zauna gidansu dr Sageer ba ,
Haka mom ta shiga cikin mota batareda tayimun magana ba ni kuwa sai kuka nakeyi har muka isa gidansu DrSageer,
Inda muka bar Dr Sageer anan muka sameshi Amma dayaga mun dawo ina kuka sai naga ya tsura mun idanuwa yayi saurin 'karasowa inda muke yana fa
"Mom meya sameta?

",
Kallonshi tayi sai taji 'kaunar
an nata ya ratsata sai tace" son abunda kayi kana tunanin ka kyauta kenan ?
Chapter 34 · 0% Book details