← Book details Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 42

Sashe 10

Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Https://mobile.Facebook.com/intelligent-writer's-Association-350771435465066/insight's/?
*KYAUTAR PAGE
*lallai wannan page
in naki ne ta hannun dama ta wato sis nerja'art, tabbas ni Ummu meenal nabaki wannan page
in kyauta kiyi yanda kikaga dama dashi idan kinga dama kibawa mutane su karanta idan kuma kinga dama ki hanasu babu mai hanaki kiyi yanda kiga dama dashi*
*INA NEMAN AFUWAR KU AKAN RASHIN TYPING 'DIN NAFI 'KARFIN SHI BAWAI DASON RAINA BANE DALILI KUWA SHINE KUNGA LAIFI NANE TRUE LYS STORY NE KUMA KOYAUSHE ME STORYN ZATA IYA BARIN GIDA NA KUNGA IDAN TA TAFI BABU LABARI KENAN AMMA INSHA ALLAH IDAN NAGAMA ZANCI GABA DA TYPING NAFI 'KARFIN SHI*
*page 36-40*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Mamanmu taji da
i sosai dataji nace jikina da sauqi harda cewa alhadulillah saboda taji nace jikina da sauqi, ni kuwa a raina tsana Dr sageer naji ta mamaye mun zuciya saboda tarayya na dashi ya koya mun abubuwa dayawa wanda basuda kyau ,
Na farko ya koya mun qarya na na biyu ya lalata mun rayuwa hawaye naji Sun cika mun idanuwa tausayin mamanmu ya qara kamani lokacin dana hangeta taje siyomun awara saboda tasan ina masifar son awara,
Da sauri na goge hawaye na saboda banason mamanmu ta gani dan idan tagani hankalin ta zai tashi kuma zata tambayeni dalili,
Ansar awarar nayi najita da zafi rau na kalli mamanmu nayi mata godiya ita kuma lokacin hankalin ta baya kaina tana can tana qoqarin tarar mana mai napep (Agwagwa da buje inji 'Yan zamfara
Haka muka shiga napep babu wani da
ewa ta sauke mu ni nayi saurin shiga cikin gidan ita kuma mamanmu ta tsaya tana biyan mai napep
Ni kuma ina shiga
akina na wuce na zauna kan kujera inacin awarar Ai kuwa awarar tayi da
i saida nagama ci sannan natashi naje na tattara kayan wanke wanke nayi sannan nayi shara ita kuwa mamanmu fa
in takeyi inje in kwanta in huta tunda banida lafiya Amma duk da haka saida na kammala aikin gida tsaf sannan naje na kwanta,
*BAYAN KWANA ASHIRIN*
kullum sai Dr sageer ya kirani a waya Amma bana
auka danni yanzu na tsane shi text kuwa sunfi a qurga Amma ko karantawa banayi nake gogewa,
Kamar kullum Ina nan kwance ne sai naji jikina ya mutu ban damu ba saboda nazaci aikin danayi ne yasani kasala saboda nayima mamanmu wanka , jin nayi kuma inason faten wake da alaiyahu dan haka da sauri natashi naje nacema mama me za'a dafa,
Kallo na tayi tace" wallahi Fatima yau banida ku
i kuma kinga akwai sauran abinci na jiya baiyi komai ba Shi zamuyi
umamen shi muci kuma kinsan
umamen tuwo da da
i ",
Bance mata komai ba na juya zuwa
akina saboda A zahirin gaskiya bana sha'awar cin tuwon ko ka
an dan ni yau faten wake nakeson ci,
Na shiga
akina babu da
ewa sai naji wayana tana ringing koban duba ba nasan Waye dan haka nayi banza da ita na share,
Ina nan ina tunanin yanda zanyi inci faten wake gashi kuma ni banida ku
i sai naji waya na ta qara ringin ni kuwa na hasala nayi picking coll
in shi cikin fa
a saboda ni yanzu haushi yake bani sai jin nayi yace
" wato Fatima raini ya shiga tsakanina dake ko ?

Me kike nufi dani kusan 3weeks idan nakira baki
auka kin maida ni wani sakarai ko to Wlh ki kiyayeni ",
Ni yanzu Dr sageer har mamaki yake bani idan yana bani command saikace wani uba na ban qarasa maganar zuci ba ya katseni da cewa
"Yau nazo muyita ta qare inason inji dalilinki na rainani da kikayi Dan haka kifito gani nan qofar gidanku kuma wallahi idan baki fito ba ni zan shigo har
akin ki ",
Jin da nayi yace haka sai naji gabana ya fa
i da sauri natashi nasa hijabi na saboda inajin tsoron ya shigo ya tona mun asiri,
Saida nafara zuwa
akin mamanmu nace mata nayi baqo wai yanason muyi magana dashi ,
Mamanmu kam cewa tayi ita gaskiya batason fira da samari dan haka inyi sauri in dawo kuma idan har da gaske yakeyi to yafara turowa ayi magana abashi damar zuwa saboda mazan yanzu sa a hankali,
Hakan danaji mama tace sai naji jikina yayi sanyi nan take naji tausayin kaina dana mama ya kamani , A hankali na tashi raina a 6ace harna isa wajen shi dayake yana qofar gidanmu ,
Ina zuwa sai naga banganshi ba saida naduba da kyau sai naga Ashe yana cikin mota nima saina qarasa na bu
e murfin motar nashiga na ha
e fuska,
Ina shiga sai naga yasama mota unck nayi saurin kallon Shi nace" meye haka ?"
Baiyi magana ba sai naji yasa hannunshi cikin hijabina yana ta6a bress
ina,
Ni kuwa nayi saurin kwa6e mashi hannu nace "banason haka ni ba 'yar iska bace ",
Dariya yayi yace"to Waye
an iska ?

Nima kinsan ba
an iska bane "
Raina naji ya 6aci sai naga kamar baqar magana ce yakeyimun dan haka nace mashi "kayi sauri kafa
i abunda zaka fa
a danni banida lokacinka ",
Cikin murmushi yake cemun" haba teema na nabaki lokaci kiyi shawara akan auren sirrin da zamuyi Amma har yanzu kinqi yarda kuma wallahi A buqace nake kullum sai nayi mafarkin ki Dan Allah kitaimaka mun",
Kallon tsana nayi mashi nace" karka ta6a sama ranka cewa zanyi auren sirri dakai Allah ya kiyaye ya kareni daga sharrin ka",
'Daure fuska Naga yayi yace" Naga raini ya shiga tsakanina dake ko dan kinga ina kulaki to wallahi kisani akwai 'yan mata dayawa wa
anda sukeson murinqa sex Amma ni bana kulasu shine ke yanzu kina yimun wulaqanci ko ?",
Hannu na nasa na toshe hanci na saboda banason qamshin motar shi, hakan da Dr sageer yagani saida ya tambayeni duk da yana cikin fushi yace meyake damuna Amma nayi banza dashi,
Ban ankara ba sai naji ya ta6a Mara na aiko nayi saurin kwa6e mashi hannu, shi kuwa kallo na yakeyi sosai bansan meyake kallo gareni ba,
Nikam kallon ya fara isa na Dan haka nace mashi" ni ka bu
emun qofa infita sauri nakeyi",
Juyo da fuskata yayi cikin kulawa yace" yaushe rabonki da kiga period
inki ?",
Kauda kaina nayi gefe duk a zatona Dr sageer iskanci ne irin nashi dan haka ban bashi ansa ba,
"FATIMA!"
Juyawa nayi saboda yanda ya kira sunana babu alamun wasa yace" Fatima inason in gane wani abu gameda ke, Pls tell me yaushe rabon ki da period?

"
Tunani na bai kawo komai ba nace mashi "nima ban sani ba saboda bana ri'ke lokacin danake period ",
Kanshi naga ya dafe yace "oh my god Fatima akwai matsala wallahi ",
Ta6e bakina nayi alamun ko a jikina shi matsalar ta shafa, sai naga ya bu
e murfin mota ya fita yasa key naga yayi hanyar chemis bansan mezaiyi ba,
Babu da
ewa da fitarshi sai gashi ya dawo da wani abu mai
an tsawo yace inje yanzu inyi fitsari sai in tsoma abun in kawo mashi ,
Tambayar shi nayi na menene sai cewa yayi bayason tambaya inje inyi abunda yasani kuma kar inbari kowa yagani ,
Da sauri nafita cikin motar naje toilet lokacin mamanmu tana sallah,
Ina zuwa toilet
in na duqa ina fitsari ni ban iya yanda yace inyi ba dan haka Dana fara fitsarin saina Tara prgncy test
in aiko fitsarin ya 6ata mun hannu,
Tsaki nayi , nayi tsarki na wanke inda fitsarin ya ta6a ni naje naje nakai mashi prgncy test
Ina bashi sai naga ya daki sitarin mota ya kalleni ranshi a 6ace yace " bakiyi yanda nace ba gashi nan yanzu ya nuno mana invalid ",
Nikam duk ban gane abunda yake nufi ba dan haka ban damu ba sai naga yayima mota key da sauri na kalle shi ina fa
in " INA zamuje karufamun asiri kadawo dani gida",
Ko kulani baiyi ba cikin fa
a yace" Asibiti zamuje zanyi maki test
in ciki ",.....
*Ummu Meenal
[5/4, 5:36 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*STORY FATIMA*
*WRITTEN BY MRS SADEEQ*
*Ummu Meenal*
*DEVOTED TO MARYAM AMINU JUMARE(Mijmay)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to reader's}*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIGE
*JUST GIVE US FOLLOW.....
Chapter 10 · 0% Book details