Sashe 23
Laifina Nane Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Gidan abokina zakije kuma ba shawarar ki nake nema ba umarni ne ",
Kallon fuskar abokin nayi lallai tabbas shine wanda yabani number dr Sageer a farkon haduwar mu sai naji abokin yace" haba likitan mata kabi yarinyar mutane a hankali Ashe har yanzu kana da zafi ",
Matar abokin tace" Yau naga ikon Allah na Dr Sageer maimakon ka lalla6ata sai kayi fa
a kuma",
Sai naji Dr Sageer yace" Asama kibar yarinyar nan 'yar wulaqanci ce ni kuma saina koya mata hankali wlh",
Yana maganar yana jan hannu na har zuwa cikin mota
Saida yasani cikin motar sannan yace su shigo a wuce,
Nikam tunda nashiga cikin motar gabana yake fa
uwa saboda bansan inda zamuje ba ",
Muna cikin motar me naji Dr Sageer yacema abokinshi" wallahi Abdul ka burgeni dakasa Fatima ta kwatanta inda take inda ba haka ba da bamusan inda zata kwana ba qarshen ta ma taje ta ha
u da mugu",
Dariya yabani a raina nace Ai kaima mugun kanka ne,
Abdul kuwa yace "Ai yanzu mutane ba tabbas saboda bakasan dawa zaka ha
u dashi ",
Sai a lokacin na gane cewa Ashe wayo suka yimun suka ha
a kai da Abdul dan asan inda nake kuma da alama Dr Sageer yayima Abdul bayanin komai a kanmu,
Muna cikin motar sai mukaji wayar Dr Sageer tafara ringing sai naga ya kalleni kamar bazai ansa wayar ba sai kuma ya ansa tareda fa
in,
Dad gani nan zuwa naje wani guri ne shiyasa na da
A 6angaren dad kuwa yace kayi sauri kazo akwai saqon da zan fa
a maka saboda mu hotel zamu wuce yanzu,
Dr Sageer baiyi magana ba ya kashe wayar a zuciyar shi yana mamakin zuwansu dad hotel da mom ,
Ace duk girman gidan nan bai ishesu rayuwar su har sai sunje hotel duk da cewa ba kullum suke zuwa ba Amma a sati sai suje sau hu
u ko say uku su kwana ,
A fili kuwa Dr Sageer yace" Abdul su mom and dad sunji da
insu suna rayuwar su son ransu suje wannan qasa suje wannan hotel Amma ni Sun hanani inji nawa da
in sun manta cewa nima mutum ne kuma cikakken namiji har yanzu dai idan nayi magana sai ace ba yanzu ba duk
an matan da na nema da aure yanzu kowacce tayi aure harda yara kusan uku uku fa ",
Abdul yace" kayi haquri da tsarin iyayenka wata rana da kansu zasu kawo maka matar aure ",
Dr Sageer yayi murmushin takaici yace" gashi nan yanzu Sun hana in samu baby ta hanyar halal, na samu babyn Amma ta hanyar haram to meye amfanin haka ?",
Abdul shi kam haquri yaci gaba da bashi ni kuma Abun yabani haushi saboda yafa
a ma abokinshi inada cikin shi kenan kuma yasan babu aure tsakaninmu wato abunda na lura da Dr Sageer mutum ne mai fa
in magana kai tsaye,
Qofar wani madaidaicin gida muka tsaya sai naga kowa ya fito hakan yasa nima nafito,
Tare muka shiga gidan dukanmu har mukaje falon gidan Dr Sageer yana riqe da hannuna yana bani haquri akan sabuwar rayuwa ta danace ya sake mun hannu sa yace shi da zai bar qasar gaba
aya sai in huta ,
Asama tazo wajenmu ta riqe hannun Dr Sageer ta 6an6are hannun Dr sageer cikin nawa tace" Dr Sageer abunda kakeyi haramun ne karka manta kaifa kakeyima wasu wa'azi karka bari a kullum shai
an ya rinqa tasiri a kanka dan Allah tunda ba'a
aura maka aure da fatima kayi haquri da ita haka",
Dr Sageer tuni yafara hawaye yana fa
in "wallahi asama laifin yarinyar nan ne na da
e da fa
a mata muyi aure Amma taqi yarda " sai yayi saurin
auko hannun Abdul ya
ora a qirjinshi yace" wallahi wannan bugawan da zuciya ta takeyi daf nake da in rasa raina ",
Hankalin Abdul yatashi yanda yaji qirjinshi na halbawa da sauri kamar wanda yayi gudu abunda yabawa Abdul mamaki yanda yaga lokaci
aya Dr Sageer ya ru
e harda hawaye abunda bai ta6a gani ba gareshi,
Muryar Dr Sageer a sarqaqe yace" babyn dayake cikin cikin Fatima idan ta haifeshi bashida gado na wannan abun yana qona mun rai wlh",
Abdul yace" laifin ka ne Dr Sageer tunda kai kayi gajen haquri kasameshi batareda aure ba",
Dr Sageer baice komai ba sai kawai ya girgiza kai yace" natafi Amma tafiya England na fasa bazanje ba nafison duk abunda zai faru ya faru",
Yana gama fa
in haka yayi hanyar fita yana share hawaye,...........
*Ummu Meenal ce
[5/4, 5:38 PM] Sis Naja Atuh: *
LAIFI NANE
*(korarriya)*
*STORY FATIMA*
*WRITER BY MRS SADEEQ*
*(Ummu Meenal)*
*DEDICATED TO MARYAM AMINU JUMARE (Majmiy)*
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{We give the reader's of ours best out of the best,, our inks are melodious and droping a kinda lights to radar's }*
THE PEN OF LOVE
HEART TORCHING
TEARS OF SORROWS
CURDLES
GIGGLES
AND MARRIAGE
*JUST GIVE US FOLLOW......
Https://mobile.Facebook.com/intelligent-Writer's-Association-35077435465066/insight's/
*Page 86-90*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Yana gama fa
in haka yayi hanyar fita yana share hawaye,
Abdul yayi saurin isa wajen shi yace" haba Dr Sageer abunda kakeyi ba girman ka bane ",
Dr Sageer yakasa magana sai girgiza kai yakeyi yana fa
in" bazaka gane bane Abdul bakasan halin da nake ciki bane shiyasa ",
Yana gama fa
in haka yayi sauri ficewa daga gidan ,
Shikam Abdul zuwa yanzu mamakin Dr Sageer yakeyi yanda yaga lokaci
aya ya canja ya rame duk da cewa shi
in bashida rama kuma bashida qiba Amma yanda ya koma kamar wani maraya ,
Dawowa yayi kan kujera ya zauna tareda dafe kanshi in akwai abunda ya tsana bai wuce yaga Dr Sageer cikin 6acin rai ba,
Ita kuwa asama hannuna taja muka shiga wani bedroom
in ta zaunar dani gefen gado tade" Fatima bazan 6oye maki ba kin tafka kuskure a rayuwar ki tayaya kika yarda har kika mallaka ma dr Sageer jikinki gashi nan yanzu yakaiki ya baro ",
Kuka nafashe dashi nace" wallahi mugu ne sau
aya na yarda dashi kuma a ranar ciki ya shiga amma tun daga lokacin duk muka ha
u dashi sai yayi mun fya
e",.....