Sashe 67
Indo Sarƙa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune suke a gaban boka turnuƙu Assultana Fatimah tace"gaskiya boka wannan karon so nike ayiwa ɗan iskan yaronnan abinda kowa ze zamana ya tsaneshi saboda ya katangemun komai".
wata uwar dariya boka turnuƙu ya ɓaɓɓake da ita tare da haɗe rai lokaci ɗaya yace"angama buƙatarki tabiya ungo wannan maganin zebi mata kamar yadda bunsuru kebin awaki zezamana bashi da aiki se shaye-shaye ta yadda sarki da kansa zega be dace abashi sarauta ba balle kuma ya haifi magajin KARAGA".
cikin murna Assultana Fatimah tace"gaskiya naji daÉ—i sosai aidama nasan ina zuwa komai ze daidaita".
wata uwar dariya boka yaƙara bushewa da ita sannan kuma baki bari na faɗamiki sharuɗan wannan maganiba kikayi saurin yadda dolene shize tsallaka idan wani ya tsallaka kan wanda ya tsallaka abun zekoma sannan kuma shi wannan magani ba'ah karyashi inko aka karyashi to mutuwa ta tabbata a gareki".
"aibama wanda ze tsallaka Saratu zata kula sosai godiya nike boka ka gamamun komai in wannan maganin yayi".
taƙarasa zancenta cikin farinciki ta ajemasa kudaɗe masu yawa taƙara da cewa"Saratu kibamu guri na ƙarasa babbar godiya".
"toh ranki shidaÉ—e".
tafaɗa tare da ɗaukar magani tafita waje bayan tafita suka shiga masha'arsu seda suka daɗe sannan Assultana Fatimah ta fito tana gyara zane a hanyarsu ta komawa Assultana Fatimah ta kalli Kuyanga Saratu cikin farinciki tace"kiyi ƙoƙari ki zuba maganin nan daidai nayimiki alƙawarin baki dukiya me yawa sannan zan ƴantaki a matsayin baiwata".
cikin farinciki tace"godiya nike Assultana Ummuh Fatiman gobe bazan taɓa bari asamu matsalaba".
"yauwa haka nikeso".
nansuka ƙarasa gida cikin farinciki.
Æangaren Assultana Hindu ko dakyar take tafiya saboda tashin hankalin da take ciki tana shiga É“angarenta ta zube akan kujera furzar da iska mezafi tayi bazato taji muryar Maryam tace"ranki shidaÉ—e sannu da hutawa addu'ah itace maganin komai ki yawaita ambaton Allah idan wata musiba tasameki da Allahumma ajirna fi musibati wa'akalifli khairan minha ".
buÉ—e ido tayi taga Maryam dake tsugunne a gabanta da kayan bayi wani sanyi taji ya ratsa zuciyarta tasaki murmushi da bata shirya yinsaba tace"nagode Maryam Allah ya albarkaci rayuwarki".
"ameen ranki shidaÉ—e nabarki lafiya".
ta tafi kallonta kawai take harta ɓacema ganinta ta sauke ajiyar zuciya tashiga karantawa lokaci ɗaya taji wata nutsuwa ta ratsa zuciyarta ta ɗauki wayarta ta tura text message a mamakinta setaga tana turawa Aliyu gadanga ƙusar yaƙi ya mayarmata sosai tayi murmushi haɗe da cewa"miskilina kana kusa da wayar kenan Allah na godemaka da yaronnan ze dawo Allah yakaimu".
nan taita murmushin jindaÉ—i saboda tana mutuwar son tilon É—an nata.
Jiki a saluɓe kamar wadda kwai ya fashewa a ciki tashiga ɓangarensu kallonta Khadijat tayi cikin tsokana tace"keko Maryam wacce irin tafiya kike kamar wadda aka yiwa gashin kazar kuku aka yimiki dagargaza".
waro oily eyes ɗinta tayi waje tare da cewa"ba ruwana niba ƴar iska bace Allah yasa Ummah tajiki kinga ace tin baki tafasaba zaki ƙone ayi a aurar dake musha biki".
"hhh ƴar iska wato baƙinciki kike da zamana ko Allah ya shiryeki".
"ameen aikinga maga ƙarshen tafasa mudai ƴan cika kaine da ɗan kwali ni babbar aminiya kinga kyabani labari yadda akayimikima".
dukan wasa Khadijat takaiwa Maryam ta goce!!!!!
*ShimfiÉ—a yanzu zamu fara wasan Allah idan banga ruwan comments and votes ba sena maida book É—innan na kuÉ—i.*
*Dan Allah a tayani share badon na isaba sabida Allah zakiyi koda bana ganinki so nike wannan book É—in yafi kowanne book nawa zaga duniya.*
More votes and Comments
More typing
Plz share
_*Daga AlÆ™alamun Æ´ar Mutanen Gwarzo.*_âœï¸
👑 *KARAGAR MULKI*
*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*
_*HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCIATION*_
_Dasunan Allah me Rahma mejinƙai_
*PAGE* 0ï¸âƒ£3ï¸âƒ£âž¡ï¸0ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Dariya ta kyalkyace da ita tare da cewa"matsoraciya asheke ƙaramar ƴar iskace aini dase inje in sanarwa da Ummah ta sanar da Ummanki kinga sede kawai musha biki".
taƙarasa tare da ƙara tuntsirewa da dariya duk sukayi Khadijat tace"au namanta ɗazu masoyinki yace dan Allah insanar dake yana baya gurin zancenku yana jiranki".
"amma shine biki faɗamunba yanzu ƙilama ya tafi tinda yaga shiru banje".
"wlh mantawa nayi kiyi haƙuri amma ai zeyi wuya idan yabar gurin saboda dazan shigo yike faɗamun".
"toh muje ki rakani mugani Allah yasa yana nan domin nayi kewarshi yaufa kwatakwata banganshiba".
"toh muje mugani".
"toh".
suka tafi suna hirarsu har suka isa bayan makarantar bayi tindaga nesa yiketa zabgamata murmushi mayarmata da martani tayi suka ƙarasa gurinsa tare da zama cikin girmamawa Maryam tace da mutumin dake sanye da kayan bayi irinta"ina yini".
"lafiya ƙlau gaskiya nayi kewarki da kuma yanzu zan tashi nayi tinanin sarkin mantuwa ta manta da zancena".
dariya Khadija tayi haÉ—e da cewa"Allah ne ya temakeka na tina domin wlh harna manta sarkin soyayya ga gimbiyar taka nan na kawomaka".
"godiya nike Khadija naji daÉ—in kawomun ita da kikayi".
"bakomai nidai abinda nikeso dakai ka riƙemun ƙawata amana kamar yadda nasan itama ta riƙemaka amana".
"insha Allahu Khadija".
"yauwa nabarku lafiya Maryam asha soyayya lafiya".
hararta Maryam tayi cikin jin kunya tace"zan dawo na samekine zakiyi jawabi".
"najiÉ—in".
tafaÉ—a tare da tafiyarta .
Bayan tafiyarta Muhsin yayi gyaran murya haɗe da cewa"yadai yau nasan gimbiyata fishi akeyi dani ayi haƙuri tuba nike aikin gina gidan Saɗakan Yarimah Zaki mukaje".
lokaci É—aya gabanta ya yanke yafaÉ—i tace"badai Aliyun masarautar nan ne ze dawo ba".
"shine kuwa ze dawo anjuma za'ah saki busar algaitar masarauta me sanar da dawowarshi shiyasa ma duk aiki yashamun kai".
sauke numfashi tayi tare da cewa"niko zanso ganin wannan Aliyu gadanga ƙusar yaƙin da kowa na masarautar nan ke zancensa".
dariya Muhsin yayi me sauti haɗe da cewa"au kufa baku sanshiba tin tasowarku ko tab ganinshi yafi jinshi domin mutum ne me tausayin na ƙasa dashi ammafa mugun muskiline idan kaganshi zaka ɗauka baida kirki seka zauna dashi zaka tabbatar da baida girman kai ammafa murɗaɗen haline dashi".
"to Allah yakaimu naganshi sarkin yabo".
"naji yabon gwani yazama dole masoyiyata domin shiÉ—in na dabanne".
taɓe baki Maryam tayi tare da cewa"nifa babban nadaban be wucemun kaiba saboda kaine kaɗai zuciyata idan bata gankaba wuni ɗaya take shiga wani mawuyacin halinda bansan yadda zan iya misaltamaka ba inasonka Muhsin ina ƙaunarka ina fatan mu rayu tare da juna ka riƙemun alƙawari kamar yadda nima na rikemaka".
"hmm nagode sosai Maryam ai kema ta dabance masoyiyata abar alfaharina insha Allahu babu abinda ze rabamu tare zamu rayu cikin aminci ki haifamun kyawawan yara kamarki".
rife fuska Maryam tayi alamar kunya nansuka cigaba da jifan junansu da kalaman soyayya masu zafi inda ko wanne cikinsu gani yike yafi ɗan uwanshi ƙaunarshi basu suka tashiba se ana kiran Magriba ta wuce ɓangarensu shikuma ya tafi masallaci.
Assultana Fatimah na shiga ɓangarenta tace"Saratu ki kula sosai da Allah saboda kinji dai sharaɗin boka ba'asa wando banason asamu matsala".
"toh ranki shidaÉ—e nabarki lafiya".
ta tafi tabar Assultana Fatimah cikin farinciki bayan fitarta Ashraf yashiga ba tare dako sallamaba ya zauna tare da cewa"Mamah ina kika shigane Sultan ya aiko a kiraki akwai wani babban albishir daya samemu".
"ina gurin samomana ƴanci saboda dawowar wannan mara tarbiyya kuma kwalliya tabiya kuɗin sabulu domin yanzu daka gurin boka Turnuƙu nake yabani tabbacin wannan karon yaronnan bazekai labariba kaidai kawai kasa ido gobe akwai shan kallo ".
"kokefa yanzu nasan inada uwa da kintsaya kinata wani yimun abu kamar wata maƙiyata Hauwa'uh fa ciki gareta kiriyanu ya tabbatarmun da Namiji zata haifa yanzu haka ya sanarwa da Sultana yau akwai liyafa a masarautarnan ".
"dan Allah dagaske kakeyi wayyo Allah daÉ—i".
"wallahi ai shiyasa ma tinÉ—azu aketa nemankiba kinacan gurin gal-gal É—inki kenan".
ba tare dataji komai akan abunda ya faɗamataba ta rangaɗa guɗa ta nufi ɓangaren Sultan.
Samunsu tayi Jakadiya na yiwa Sultan kirari yanatayimata kyaututuna ƙarasawa tayi cikin farinciki takai gasiwa gurin Assultana Ummuh Hauwa'uh ansamata tayi tare da cewa"gaisheki mejiran gadona Allah ya sauki uwar magajin KARAGA lafiya".
"godiya nike Allah yaja zamaninki".
takoma ta zauna kusa da Assultana Hindu ta tayata murna Jakadiya zata fita Sultan yace"Jakadiya anjuma inason a jeramub Kuyangi mata gabaki ɗaya wadda takwana ta tashi a cikin masarautar nan banason a rage ko guda ɗaya domin yin hakan ka iya jawa mutumin da aka ɓoye rasa rayuwarsa".
"toh ranka shidaÉ—e za'ayi".
"yauwa idan kin gama ki sanar dani zamuzo nida Boka Kiryanu ".
"toh ranka shidaÉ—e".
taƙarasa maganarta cikin girmawa ta tafi.
Jakadiya bata zame ko inaba se ɗakin uwar bayi samunta tayi tana cin abinci ƙarasawa tayi jiki a saluɓe tace"wash Allah Haire akwai matsala".
"tamefa Jakadiya".
"Sultan ya umarceni da a jere kuyangi ya kumace seya kashe duk baiwar da aka ɓoye nikuma banason a haɗa dasu Maryam".
"hmm to yanzu ya zamuyi hakanan zaki haÉ—a dasu inba hakaba wata masifar zasu shiga kuma insha Allahu baza'ah É—aukesu ba".
"toh Allah yasa amma dole muyi wani abun akai saboda kinga Maryam nada matuƙar kyau dan kar a zaɓeta ".
"toh shikenan bara na kirata tana É—akinsu Khadija".
"yauwa yimaza kinga se a shiryata shikenan semu fita a jerasu".
"toh".
nanta tafi ɗakin su Khadija ta kirata suka shiryata cikin wasu burma-burman kaya sannan uwar bayi ta hura usur aka jera bayi kowacce tayi ƙasa da kanta Jakadiya kuma ta tafi sanar da Sultana.
Tare suka dawo da Sultan da boka Kiriyanu se Jakadiya gani Sultan yayi duk anjerasu hakan yasa yasaki wani ƙasaitaccen murmushi yace"boka yanzu ya za'ayi".
"abinda za'ayi shine rife ido zakayi ka jefa sandar nan duk wadda ta tsaya akanta ita za'ah É—auka ammafa se ankashe hasken gurinnan".
"toh shikenan Jakadiya asa a kashe wuta ida zan jefa".
jiki a sanyaye jakadiya tace"toh ranka shidaÉ—e ".
nan sarkin ƙira yabada shelar kashe wuta ana kasgewa Sultan ya jefa sanda aka kunna haske kowa nagurin so yike a ɗaukeshi saboda irin dukiyar da zesamu gakuma haɗa shimfiɗa da zeyi da Aliyu gadanga ƙusar yaƙi.