Sashe 1
Indo Sarƙa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[17/06, 03:30] Ameera Adam: *FIRST CLASS WRITERS ASSO*☀ï¸
*INDO SARƘA*🤸ðŸ¼â€â™€ï¸
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
_*AmeeraAdam60*_
GARGAÆŠI BANYAR WANI YA SAUYA MUN LITTAFIN NAN TA KOWACCE SIGA BA BATARE DA IZININA BA.
_*WANNAN LITTAFIN GABA ÆŠAYA SADAUKARWA NE GA DUK MAI SUNA AISHA😉🥱 NAMESAKE WHERE ARE UðŸ¤*_
1&2
Cikin matsanancin kuka take goge hawayen fuskarta saboda ganin halin da kakarta take ciki, gefen hijabinta ta janyo ta goge hawayenta sannan ta ce, " Dan Allah Goggo karki mutu ki barni wallahi nima mutuwa zanyi, kinsan dai duk duniya babu mai so na sai ke kowa ya tsaneni inkika mutu ya kike so nayi da rayuwa ta, dan Allah Goggo ki tashi karki tafi " Goggo dake kwance tausayin Indo ne ya kamata bata yi aune ba taji hawaye na gangaro mata daga idanunta, cikin wahalalliyar murya ta fara magana, " Indo nikam tawa taxo ƙarshe haka Allah ya tsara mana kinsan duk mai rai mammaci ne, zan barki a hannun Allah kuma a hannun Huwaila da kuma mai gari, Indo kowa da kika gani da yanda Allah ya tsara masa rayuwarsa, kuma mutanen da kika ganin kamar basa sanki suna sanki Indo soyayyarki ce da ta rufemun ido yasa ko kaɗan banasan laifin duk kuwa da ke kanki kinsan abubuwan da kikeyi ba dai-dai bane "
Tari ne ya sarƙeta sai da ta jima tanayi sannan ya lafa, Indo ruwa ta miƙo wa Goggo tana ɗan ɗaga kanta ta bata ta sha sannan ta janye kofin tana maida Goggo kan fillon da take kwance.
Goggo juyowa tayi ta kalli Indo ta cigaba da cewa, " Indo zan bar miki wasiyya ki zama mai haƙuri da tsoron Allah ba ruwanki da abin hannun wani ki riƙe mutumcinki dan Allah Indo ki riƙe maraicinki, ki kiyaye tsokanar da kikeyi da ɗauko magana " Indo jikinta ne ya gama sanyi sannan ta ce, " Yanxu da gaske Goggo mutuwar zakiyi ki barni ni wallahi banasan naji kina faɗan haka " murmushin ƙarfin hali tayi ta ce, " Indon Goggo kenan, maza tashi ki buɗe adaka ta cen ƙasa akwai wani ƙulli ki ɗauko shi zan miki bayaninsu " Indo jiki ba ƙwari ta tashi ta fara binciko ajiyar da Goggo ta gaya mata, cen ƙasan kaya ta hango wani ƙulli ɗaure a ɗankwali ɗauko shi tayi tazo gaban Goggo ta ajiye shi.
" Kunce su " cewar Goggo, babu musu Indo ta kwance su wata takarda ta gani a nannaɗe da wasu hotuna guda biyu, jikin takardar rubutune kamar wasiƙa sai kuma wasu zobuna guda biyu na Azurfa da wani agogon maza da alama shima mai tsada ne sai wani towel yello na jarirai, kallan tsaf Goggo tai musu tana goge hawaye sannan ta cewa Indo, " Indo ki adana wannan agurinki ki riƙesu wata rana zasuyi miki rana da alama wannan waɗansu hujjoji ne da shaida amma Allah shi ya barwa kansa sani "
Indo kanta ne ya kulle sam bata fahimci abinda Goggo ke nufi da ajiyar wannan kayan ba, bayan ta ɗaure cikin kayanta ta kaisu kamar yanda Goggo ta bata umarni, tana shirin zama Goggo ta ce mata, " Jeki gidan Huwaila kice tazo sai kije gidan Mai gari kice masa jikina ne ya tsananta inasan muhimmamiyar magana dashi " Indo ficewa tayi sukukuku kamar mara lafiya kai tsaye gidan Baba Huwaila ta wuce, da sallama ɗauke a bakinta ta shiga cikin gidan, Jamilu na bakin rariya yana wanki ya ɗago kai da mamaki yabi Indo da kallo sannan yace, " Indo Sarƙa yau kuma wani salon munafurci kika ƙullo kece yau harda sallama, Allah sa ba wata tsiyar zaki shuka mana ba " fuska ba walwala Indo ta ce masa, " ka ga Jamilu yau ba da masifa nazo ba Baba Huwaila tana ciki " Baba Huwaila ce ta ɗago labule ta ce, " a'a sarƙa rikicin gangan ya jikin Goggon? " ƙasa da murya Indo tayi tace, " wallahi jikin Goggo ya yi xafi yanxu ma cewa tai na kiraki keda Mai gari "
Salati Baba Huwaila ta rafka sannan ta ɗauko mayafinta dake saƙale akan ƙaure, Indo juyawa tayi kai tsaye gidan Mai Gari ta nufa, tana tafe a hanya Hanne ta tare mata hanya tana faɗin, " Rana dubu ta ɓarawo rana ɗaya tak ta me kaya, ke Sarƙa rannan wa kika zubarwa da ƙullin awara agurun Ɗan Bala mai Niƙa? " ta ƙarasa faɗa tana cakumar hijabin Indo da yayi jurwaye, da ƙarfin gaske Indo ta fisge ta ce, " kinsan dai Goggo bata da lafiya bana faɗa sai ta warke amma wallahi ki rubuta ki ajiye baki shaƙen wuya a banza ba bashi kika ɗauka " tana ƙarasa faɗa tana bangaje Hanne ta wuce abinta.
Da Sallama ta shiga cikin gidan Mai Gari, da Baraka ta ci karo a tsakar gida wata uwar harara Baraka ta watsa mata batare da ta amsa sallamar Indo ba tana faɗin, " tauraruwa mai wutsiya..., " Indo batabi ta kan Baraka ba ta ce mata, " Mai Gari yana nan " aikuwa kamar ta watsawa Baraka Ruwan zafi a zafafe ta ce, " Idan yana nan Uban me zakiyi mai wato biyo shi kikayi har gida ko? Dama ay antsaigunta mun ance Mai Gari ya taɓa zuwa gurun munafukar Kakarki neman auren ki " Tun daga ƙasa Indo take ƙarewa Baraka kallo sannan ta yatsina fuska ta ce, " Mtsswww me akayi da wani Mai Gari me zanyi dashi ko a ƙafa aka ɗauranshi wallahi sai dai na kwance, Goggo kike cewa Munafuka ko? Wallahi bashi kika ɗauka Allah bawa Goggo lafiya zaki gane baki da wayo "
Magajiya ce ta fito daga É—akinta jin hayaniyar Indo da Baraka tana faÉ—in, " Wai lafiya mai yake faruwa " Indo ce tai karaf ta ce, " Magajiya Goggo ce ta turo ni gurun Mai Gari shi ne dan na tambayi Baraka take Haushi kinsanta kamar karya haka take "
A zabure Baraka taxo kan Indo tana faɗin, " Dan Ubanki nice karyar wallahi ko yau sai na ci Ubanki a gidan nan " Da sauri Magajiya ta shiga tsakani tana tura Indo hanyar waje ta ce, " Jeki cen faɗa yana cen ki je ki sameshi dan Allah karkuyi mana tashin hankali " Indo juyowa tayi tayi ƙwafa sannan ta ce, " Zamu gamu dake kinsan ance sata gidan ɓarawo rance ne " tana gama faɗa tayi tafiyarta ta bar Baraka na ta sababi.
Fadar Mai Gari cike take da mutane kai tsaye Indo cen ta nufa, daga gefen wata bishiya ta gefen Mai Gari ta tsaya tana shirin yin magana Musa ya kalleta yace, " To uwar ƴan marasa tarbiyya a tsaye zaki tsaya mana ƙerere zaki tsugunna ki gaida Mai Gari ko sai na fyaɗoki? " guntun tsaki Indo tayi ta ce, " Musa sai ka bari inkasa da kai sannan ka ɗauka ni ba gurunka nazo ba, kuma rashin tarbiyya ay tawa da sauƙi tunda ba haura katanga nake ba " Kunya ce ta kama Musa ba shiru yaja bakinsa ya tsuke dan inya biyewa Indo sai taita bankaɗa asirinsa gaban mutane, Mai Gari ne ya kalli Indo Yace, " Ƴar gatan Goggo me ke tafe dake " ya ƙarasa faɗa yana mata wani malalacin murmushi, kauda kanta gefe tayi tana tsuke fuska ta ce, " Dama Goggo ke san muhimmiyar magana da kai jikinta ne yayi zafi "
Cikin zumuÉ—i Mai Gari yace, " Muje-muje Allah sa muji alheri " mutanen da ke gurun mamaki ne ya kamasu dama maganganu É—aya biyu suna yawo agari akan cewar Mai Gari san Indo yake amma basu tabbatar ba sai yanxu da suka ga yana rawar jiki akan kiran da Goggo tayi masa.
Indo na gaba Mai Unguwa da Mutanensa mutum biyu na biye da ita har suka ƙarasa cikin gidan Goggo, kai tsaye Indo tai musu iso suka shiga ɗakin Goggo.
Bayan sun gaisa sunyi mata ya jiki Goggo ta kalle su ta fara magana, " Huwaila duk cikin ƙauyenan banida Aminiya tamkarki ki dubi girman Allah zan bar miki Amar Marainiyar Allah wato Indo saboda ni tawa taxo ƙarshe, Zan raba dukiya ta gida biyu zan baki Rabi ki riƙe agurinki saboda waɗansu ɗawainiya na yau da kullin da zaku dinga yi da Indo, rabi kuma zan ɗamƙawa Mai Gari ya riƙa juyawa har lokacin da Allah zaisa Indo ta samu mijin Aure ayi mata kayan ɗaki dasu " Mai Gari na jin haka wani farin ciki ya lulluɓeshi ko banza yasan zai samu tagomashin arziki saboda yasan Goggo bata da kowa a garin sai Indo kuma tana da tarin gonaki, shanu da dabbobi, Baba Huwaila hawaye ta goge ta ce, " Maryo ki daina faɗin haka cuta ba mutuwa bace " Mai Gari haɗiye murnar sa yayi yace, " Haba Goggo itafa mutuwa sai lokacinka yaxo duk tsananin ciwo idan lokaci baiyi ba sai kiga antashi " Goggo girgiza kai tayi tace, " Haka ne, Mai Gari duk wasu takarduna suna cikin waccen kwabet ɗin zaku samu komai aciki sannan.... " wani irin tari ne ya tirniƙe Goggo kafin wani lokaci har ta fita a hayyacinta, Baba Huwaila ce ke karanta mata kalmar shahada har Goggo ta samu ta biya daga nan rai yayi halinsa.
Indo faɗawa kan Goggo tayi tana gursheƙen kuka mai tsuma zuciya, Baba Huwaila ma gefe taja tana goge hawaye na rashin Aminiyarta da tayi, Mai Gari kwallar munafurci ya goge yana basu haƙuri sannan ya miƙe yaje ya buɗe drower da Goggo ta nuna sannu a hankali ya fara ɗebo wasu takardu zuciyarsa fes ya haɗasu gaba ɗaya, ko Baba Huwaila bai bawa ba ya juya har zai fita ya juyo ya ce musu, " zanje in adana takardunnan kafin nan da sadaka asan abinyi, kuma zansa ayi shela na rashin Goggo azo ayi mata sutura akaita gidanta na gaskiya.
_Ummou Aslam Bint Adam_😉

3&4