Sashe 30
Indo Sarƙa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin tsananin ɓacin rai ya rufeta da faɗa, "Ke wacce irin mara hankali ce, ina kallan duk abin da ya faru komai akan idona akayi yi shi, ashe haka kike ban sani ba?" Ba Lubna ba hatta Indo sai da ta tsorata da ganin yanayinta, ganin yadda jini yake fita daga goshinta yasa ya ƙarasa gurin da Indo take kwance, kanta ya tallafo yana zame ɗankwalinta da sauri ya fara ƙwalawa Momma kira, Lubna na tsaye kamar mutum-mutumi riƙe da kumatu, wani irin huci Lubna take furzarwa cikin ɓacin rai ta juya ta bar gurin, har ta je tsakiyar falo Momma ta ƙaraso gurin Yaseer tana tambayarsa abin da yake faruwa. Tun kafin Yaseer yayi magana Momma ta zaro ido ganin abin da ya faru da Indo, da sauri ta kama ta suka saka ta a mota, hijabinta ta ɗauko da sauri ta shiga motar suka wuce asibiti.
Wani Private hostipital suka kaita da sauri Nurses suka shiga bata kulawar da ta kamata, ba'a É—auki lokaci ba suka mata É—inki a gurin suka naÉ—e da bandaji.
Momma na gefe zaune kan kujera tana ƙarewa Indo kallo, Idonta ne ya kai kan wani baƙin tabo dake gefen kan Indo, kamar rowa haka yake me ɗan girma sai dai shi baƙiƙƙirin yake, a hankali ta furta, "Allah me iko" tana shirin magana, Yaseer dake tsaye jikin gadon Indo ya shafa gefen kansa ya ce, "Momma kin ga irin abun kanmu akan Humaira" Momma kallan kan Yaseer tayi babu ko tantama iri ɗaya ne sak, mamaki ɗauke akan fuskarta ta ce, "Ikon Allah kenan" suna cikin haka Wayar Momma ta fara ringing ɗauka tayi daga cen ɓangaren aka amsa mata, sun ɗan jima suna waya sannan suka yi sallama. Kallan Yaseer tayi ta ce, "Su Mommy suna tafe gobe idan Allah kaimu ita da Fahad" Kamar ƙaramin yaro ya buga tsalle ya ce, "Yess sooo, Allah ya kaimu goben" duk abinda yake faruwa Indo tana bacci saboda allurar baccin da akayi mata.
YAU DAI NA WANKE KAINA KO NAYI TYPING DA YAWA🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈 NASAN HAR KUN GAJI DA JIRA☹ï¸â˜¹ï¸ KWANA BIYU BANA ZAMA WALLAHI, NAGA ADDU'O'INKU DAGA WHATSAPP, WATTPAD ZUWA FACEBOOK. INA GDY ƘWARAI ALLAH BAR ƘAUNA MUTANEN WATTPAD HAR KUNYARKU NK JI SBD SAƘWANNINKU RUBUTUTU🙈
INA JIRAN COMMENTS✋ðŸ»ðŸ¤ 🤚ðŸ»
_UMMOU ASLAM BINT ADAM_😉
[11/08, 18:15] Ameera Adam: *FIRST CLASS WRITERS ASSO*☀ï¸
*INDO SARƘA*🤸ðŸ¼â€â™€ï¸
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
_*AmeeraAdam60*_
GARGAÆŠI BANYAR WANI YA SAUYA MUN LITTAFIN NAN TA KOWACCE SIGA BA BATARE DA IZININA BA.
_*WANNAN LITTAFIN GABA ÆŠAYA SADAUKARWA NE GA DUK MAI SUNA AISHA😉🥱 NAMESAKE WHERE ARE UðŸ¤*_
_SHARARRIYAR MARUCIYAR NAN MAI LITTAFIN *SO KO WAHALA* TA ƘARA DAWO MUKU DA WANI ZAZZAFAN LITTAFI MAI SUNA *ƳAR HIZBA* BAZANCE KOMAI AMMA KUNSAN SALON LABARINTA DABAN YAKE, MASOYA KU GARZAYO KAR A BAKU LABARI._
*Alhamdulillah masu buƙatar sabon littafina 🧕ƳAR HIZBA🧕 da zai zo bayan sallah zasu iya biyan kuɗin karatunsu tun yanzu, normal group #200, vip 300, special 400. Za'a tura kuɗin ta wannan Accoun No. ɗin 2083460164 Abubakar Abdullahi Usman Zenith Bank ko a turo katin Waya na MTN ta wannan number 07038826617 ta wannan number za a turo shaida, ta nan za a tuntuɓeni don neman ƙarin bayani.*
55&56
Indo ba ita ta farka ba sai gabannin magriba a hankali ta buɗe idanunta, ɗan zugi taji a kanta ta ɗan runtse ido , Momma ce ta taimaka mata ta tashi zaune. Kusan tare suka dinga jera mata sannu, a hankali Indo take ansawa. Yaseer ne ya kira likita ya zo ya ƙara duddubata sannan ya rubuta mata magunguna ya basu sallama suka wuce gida.
Lokacin da suka je gida a falo duk suka zube kasancewar su Baba mariya basu san da abin da ya faru ba sai a lokacin, cikin tashin hankali take tambayar Momma abinda ya faru. Momma ta ce, "Ɗazu ina ɗaki Yaseer ya kirani ina zuwa na ganta kwance..." gabaɗaya abin da Yaseer ya gaya mata shi ta sanarwa da Baba Mariya, sosai ta jimanta abin cikin zuciyarta ba ƙaramin haushin Lubna taji ba saboda ita kanta ba ƙaramin wulaƙanci Lubna take mata ba ita da jikokinta, tana cikin wannan tunanin Momma ta fara ƙwalawa Lubna kira.
Ba'a ɗauki lokaci ba Lubna ta shigo falon fuska a tsuke, gefe ta samu ta zauna ta ce, "Momma gani" Momma ɓata rai tayi ta ce, "Lubna me humaira tayi miki kika yanke mata wannan hukuncin?" shiru Lubna tayi ta sunkuyar da kai ƙasa, cikin ɓacin rai Momma ta ce, "Ba magana nake miki ba Lubna me yasa kika yi mata haka?" turo baki gaba Lubna tayi ta ce, "Ban sani bane fa na taɗe ta shi ne ta faɗi" Momma ta ce, "Lubna banasan rigima ko tashin hankali yanzu ki bata haƙuri" da sauri Lubna ta juyo tana kallan Momma da mamaki ta ce, "Inbata haƙuri fa Momma? Wannan ƴar gudun hijrar zan bawa haƙu..." a hargitse Yaseer ya katseta cikin tsawa ya ce, "Keeeeeee" ba Lubna ba hatta Momma sai da ta tsorata da jin tsawar da Yaseer ya buga mata, Yaseer har huci ya ke ya nuna Lubna cikin fusata ya ce, "Ko ba yanzu ba idan na kuma jin kin ƙara ce mata ƴar gudun hijira sai na ɓata miki rai" Lubna harara ta watsawa Indo ta ce, "Ya Yaseer akan wannan abar kake yi mun tsawa ɗazu fa har mari na kayi" a zafafe Yaseer ya ce, "An mareki idan baki rufen baki ba zan tattataka ki a gurin nan" Lubna zaro ido tayi ba ƙaramin tsoro Yaseer ya bata ba, Momma ce ta ɗaga hannu ta ce, "Yaseer ya isa haka banasan hayaniya, ke Lubna banasan rashin kunya kai kuma Yaseer banasan ka ƙara shiga sabgar yaran nan" Yaseer amsawa Momma yayi sannan ya tashi ya fice yana watsawa Lubna harara.
Lubna shiru tayi zuciyarta na suya saboda irin abin da Yaseer yayi mata a gaban Indo, Momma ce ta riƙe Indo ta rakata har ɗakinsu sannan ta fito, Momma na fitowa Lubna ta shiga cikin ɗakin tana shiga ta watsawa Indo harara ta ce, "Yarinya kin janyowa kanki masifa wallahi tunda kika nemi shiga rayuwa ta" Indo da har lokacin kanta zugi yake bata bi ta kan Lubna ba ta ja filo ta kwanta tana lumshe idanu. Momma tunda ta koma sashenta take safa da marwa sai kaiwa take tana komawa, abu ɗaya ne yake ta mata yawo a zuciyarta hoton wannan tabon na kan Indo shi kaɗai yake yi mata yawo a zuciyarta, wayarta ta ɗauko ta fara lalubo hotunan da ta ɗauka na Indo lokacin da take bacci. Zooming ɗin hotonta ta farayi sai tana ƙare mata kallo, kamanin Indo gizau suka fara yi mata take ta fara wani irin tunani da mamakin irin tabon gadon ƴaƴansu a jikin Indo.
Da daddare suna zaune da Daddy bayan sun gama cin abinci, tun yamma abin yake cin Momma a zuciyarta. Suna tsaka da hira Momma ta ce, "Daddyn yara nikam wani abu na gani yau me ban al'ajabi" tattaro nutsuwarsa yayi ya ce, "Momman yara wane abu ne wannan?" gyara zama tayi cikin nutsuwa ta ce, "Bayan mun kai Humaira Asibiti sai a lokacin na lura wani tabo a saman goshinta irin naku" da mamaki Daddy ya ce, "Bangane irin tabon mu ba? Yi mun ƙarin bayani" wayarta ta ɗauko ta kamo hoton Indo ta ce, "Irin tabon kanku wanda kuke gada daga Alhaji Baffa" da sauri ya karɓi wayar yana ƙarewa hoton Indo kallo. Babu ko tantama irin tabonsu ne kuma a dai-dai gurin da nasu yake hatta yanayin girmansa haka na Indo yake. Mamaki abun ya bashi sosai ya ɗago ya ce, "Tabbas irin tabonmu ne sai dai bana ganin yarinyar nan daga cikinmu take, tunda munsha banban ta fannin zamantakewa. Idan kin tuna yarinyar nan ta ce mana iyayenta ɓata sukayi har Allah ya kawota garin nan, kuma kinga duk cikin ahalimu babu wanda ya rasa wani iyali daga cikinmu" jinjina kai Momma tayi ta ce, "Haka ne amma ko yaushe na kalli yarinyar nan inajin wani abu acikin raina ko dam saboda bantaɓa..." Hannunsa ya ɗora akan bakinta ya ce, "Shiiiiii banasan jin haka daga gareki, kin tuna alƙawarin da kika ɗaukar mun?" murmushi Momma tayi ta gyaɗa masa kai sannan suka cigaba da hira.
Washegari tun safe su Baba mariya suke ta shirye-shirye da gyare-gyare Momma da Lubna ne suke girki ita kuma Indo Momma ta ce ta huta saboda ciwon da yake jikinta, tana kwance akan kujerar Falo wayar Momma ta fara ringing da sauri Indo ta ɗauka BLOODY Indo taga anrubuta akai da sauri ta kaiwa Momma, tana ganin number da murmushi a fuskarta ta ɗauka tana faɗin, "Mutanen Kaduna kwana biyu ansaka ni a kwandon shara" daga cen ɓangaren aka amsa mata sannan ta cigaba da cewa, "Alhamdulillah yanzu haka baƙi gareni su Mommyn Fahad ne zasu zo anjima dan sun kusa zuwa ma" Indo dake ƙoƙarin fita daga kitchen cikinta ne ya karta gabanta ya yanke ya faɗi, a sanyaye ta taka ta fice daga gurin. Gabaɗaya Indo ta rasa nutsuwarta fargabarta ɗaya kardai ace Fahad ɗin da ta sani ne zai zo da Mommy, ƙirjinta ne ya buga take tsoro ya kamata a hankali ta furta, "Na shiga uku shikenan asirina yau zai tonu, Allah ka duba ni" kai tsaye cen gurin da ta saba zuwa ta zauna yanzun ma cen ta nufa wato garden, zama tayi ita kaɗai tana tunanin rayuwa da makomarta muddin su Momma suka gano gaskiyar labarinta, hawaye ne ya ciko mata idanu ta sa hannu ta goge, ta ɗan jima a gurin sannan ra tashi ta koma cikin gida, a falo ta samu Yaseer yana ganinta ya sakar mata murmushi ya ce, "Humaira yau ina cikin farin ciki saboda yau My ciwon kai zai zo tare da Mommy" Indo murmushin yaƙe tayi ta ce, "Nima ina cikin farincikin yau dai zanga Yaya Fahad" daɗi yaji har cikin ransa ya ce, "Anya idan kika ganshi zaki gane shi kuwa? Amma bari zanyi miki suprise" murmushi tayi ta wuce cikin ɗakinta, kan gadonta ta faɗa ta rasa me yake mata daɗi a zuciyarta.
BAYAN WASU AWANNI