Sashe 44
Indo Sarƙa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari da safe Fahad ya iso garin Kano lokacin baifi ƙarfe goma na safe ba, lokacin da ya shigo gabaɗaya suna Falo sun gama breakfast kenan, yana shigowa ya gaida iyayen nasa suna yi masa ya hanya, su Aseem ne suka maƙale shi kasancewar mutuminsu ne sosai. Indo taɓe baki tayi tana ɗauke kai gefe Aunty Safna na lura da Indo, daƙuwa tayi mata ta ce, "Bazaki gaishe da Yayanki ba?" Turo baki gaba tayi kamar bata so ba tace, "Ya hanya" Kafin Fahad ya amsa Aunty Safna ta ce, "Ƙaniyarki haka ake gaisuwa shashasha kawai" Harara ta watsawa Fahad ta ce, "Ina kwana" Wani murmushi ne ya suɓuce masa, me ɗauke da yarinya har yanzu bakisan waye ni ba, a yatsin shima ya amsa sannan ya ce, "Ungo ga jaka ta nan ki kaimun ɗaki, nasan yayi ƙura ki share ki mun mopping, banasan ɓarna duk abinda kika gani ki barshi a inda yake, idan kin kai ki je bakin gate ki kira mun Rabe" Wani mugun kallo ta wurga masa suna haɗa ido da Aunty Safna ta watsa mata harara, ba shiri ta tashi ta ɗau jakar tana ƙunƙuni har tayi gaba ta juyo ta ce, "Ina ne ɗakin?" da hannu ya nuna mata wata hanya, juyawa tayi ta nufi inda ya nuna mata.
Wata irin dariya ce ta suɓucewa Indo ƙasa-ƙasa ta furta, "Wallahi yanda ka sani aiki ban shirya ba kaima ka jira naka" daga bayanta Aunty Safna ta ce, "Magana kike ne" Indo Murmushi tayi ta juyo ta ce, "A'a Ammi kawai nace amma jakar da nauyi"
NA GAISHE KU KYAUTA🌚🌚
_UMMOU ASLAM BINT ADAM_😉
[18/09, 14:17] Ameera Adam: *FIRST CLASS WRITERS ASSO*☀ï¸
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*INDO SARƘA*🤸ðŸ¼â€â™€ï¸
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
_*AmeeraAdam60*_
GARGAÆŠI BAN YARDA WANI YA SAUYA MUN LITTAFIN NAN TA KOWACCE SIGA BA BATARE DA IZININA BA.
_*WANNAN LITTAFIN GABA ÆŠAYA SADAUKARWA NE GA DUK MAI SUNA AISHA😉🥱 NAMESAKE WHERE ARE UðŸ¤*_
_SHARARRIYAR MARUCIYAR NAN MAI LITTAFIN *SO KO WAHALA* TA ƘARA DAWO MUKU DA WANI ZAZZAFAN LITTAFI MAI SUNA *ƳAR HIZBA* BAZANCE KOMAI AMMA KUNSAN SALON LABARINTA DABAN YAKE, MASOYA KU GARZAYO KAR A BAKU LABARI._
*Alhamdulillah masu buƙatar sabon littafina 🧕ƳAR HIZBA🧕 da zai zo bayan sallah zasu iya biyan kuɗin karatunsu tun yanzu, normal group #200, vip 300, special 400. Za'a tura kuɗin ta wannan Accoun No. ɗin 2083460164 Abubakar Abdullahi Usman Zenith Bank ko a turo katin Waya na MTN ta wannan number 07038826617 ta wannan number za a turo shaida, ta nan za a tuntuɓeni don neman ƙarin bayani.*
75&56
Aunty Safna gyara zama tayi ta ce, "Da farko suna na Safna Yusuf Bature, asalinmu ƴan garin Zaria ne. Mu biyu ne kawai agurin iyayenmu nida yayata Momman yara, kafin ni sun haifi yara da yawa suna rasuwa sannan ni, iyayenmu sun rasu bayan bikin Momman yara da shekara biyu, sanadin rasuwarsu hatsarin mota sukayi. Nikuma a lokacin ina da shekara goma sha biyu a duniya, rasuwar iyayena yasa na dawo hannun yayata da zama, kuma mijinta ya riƙeni da gaskiya kamar ƙanwarsa.
Ina nan ina karatu na har ƙaninsa ya dawo gurinsa da zama, wata shaƙuwa ce ta shaƙuwa mai ƙarfi ce ta shiga tsakaninmu, daga baya kuma ta riƙiɗe zuwa soyayya, tun yayyanmu basu fahimata ba har suka fahimce mu, bayan na kamalla karatuna na sakandire sai manya suka shiga maganarmu aka tsaida rana. Lokaci na zuwa aka ɗaura mana aure." Aunty Safna ɗagowa tayi ta kalli mutanen falon da sukayi zuru suna sauraronta ta cigaba da cewa. "Basai na ja ku da nisa ba tunda duk abinda zan faɗa Hubby ya riga da ya faɗa, sai dai abinda ya manta bai sanar da ku ba shine. A ranar da za'a tafi da Aisha ranar Momman yara ta kawo mana ziyara, kuma ta kawowa Aisha Sha tara ta arziki wanda wannan ba baƙonta bane. Saboda duk zuwan da zamuyi gidansu sai ta bani wani abun wanda ta saiwa Aisha, saboda tsananin ƙaunar da take mata. a ranar ne ta zo mata da kaya acikinsu harda zobe da azurfa na jarirai da ta saya mata, tare da wasu riga da siket masu kyawun gaske. Da kanta ta sawa Aisha kayan nan da awarwaron azurfar da ta kawo mata, kuma ba ƙaramin kyau sukayi mata ba. Daddare lokacin da ƴan fashin nan suka zo mana bayan na shiga ɗaki, lokacin da naji sun harbi Hubby wani tunani yazo mun, takarda na samu da biro na rubuta lambar wayarmu da bayanin tursasawar da ƴan fashin sukayi mana, sai hotonmu dake drower mudubi na ciro kati ɗaya na ninkeshi da takardar, na tura mata acikin pampers ɗinta. kafin fitata nayi kuka kamar raina zai fita saboda kowa yasan soyayya irin ta ɗa da mahaifiya" Aunty Safna na zuwa nan hawayenta ya tsananta, sai da ta goge hawaye ta cigaba da cewa.
"Ina ji ina gani haka na fita na basu Aisha saboda ceton rayuwar maigidana, zancen da nake muku har yanzu bamusan waye ya aikata mana wannan mugun ƙudurin ba, sai dai abu guda na bawarwa raina koma waye tabbas wannan ba masoyinmu bane, babban maƙiyinmu ne da bayasan farincikinmu. Allah da nashi ikon sai gashi ya dawo mana da ƴarmu cikin ruwan sanyi, tabbas wannan baiwar Allah da ta tsince da ke Baba Huwaila bamu da abinda zamu ce muku, baki bazai iya furta kalmomin godiya ba saboda ɗubin alkairin da kukayi mana. Na jima banga mutane masu karamci kamar ku ba, kuma na jima banga mace mai riƙon Alƙawari kamar ke ba Baba Huwaila, anbaki amanar Aisha dukda ba ran uwar goyonta hakan baisa kin wofantar da ita ko kin azabtar da ita ba, wannan shi ne abinda yayi mana ƙaranci wato riƙon Alƙawari ga dai Aisha a gurinki ba dangin iya bare na Baba amma kinmata riƙo kamar jikarki ta jikinki, tabbas wannan abun a jinjina miki ne Allah ya saka miki da mafificin alheri Ameen" gabaɗaya Falon suka amsa da Ameen.
Baba Huwaila ce ta ɗago fuska da ƴar damuwa ta ce, "Ƴata Safna banji daɗin abinda kika faɗa ba, na cewar babu dangin Iya bare na Baba game da Indo. Wallahi tunda nake da Indo bantaɓa jin cewar ita ba jinina bace" Aunty Safna kunya ta ɗan kamata ta ce, "Baba Huwaila ban faɗa da wata manufa amma kowa ya sani Indo takice da Jamilu, Amun afuwa tuba nake" ta ƙarasa faɗa cikin sigar wasa, gabaɗaya dariya aka sa banda Fahad, Lubna da Yaseer da kowa ya sha toka yana muzurai, musamman Fahad da sai furzar da huci yake. Baba Huwaila murmushi tayi ta ce, "To shikenan kin fanshi kanki"
Mommyn Fahad ce ta numfasa ta kalli Indo ta ce.
"Aisha bari nayi miki bayaninmu dalla-dalla yanda zaki san matsayin kowa a gurinki" Indo gyaɗa kai tayi tana binsu da kallo, suna haɗa ido da Fahad ya watsa mata harara taɓe baki Indo tayi tana murguɗa masa baki a fakaice.
Mommyn Fahad ta ce, "Kinga wannna da kike gani Fahad ɗan uwanki ne, nina haifeshi kuma shi kaɗai ne ɗana" Wani ƙululun baƙin ciki ne ya cika Fahad, gani yake kamar zata rainashi wai har sai anwani gabatar mata da shi kamar uwar mutane, Indo ta lura da yanayinsa har Mommy zata cigaba da magana ta ce, "Amma Mommy gaskiga kamar bake kika haifeshi ba, dan wallahi bashi da kirki sai yayi ta hararar mutane" Da sauri Aunty Safna ta ce, "Aisha gidanku Yayan naki kike gayawa haka" Indo shiru tayi shikuwa sai wani ƙaracin mazu yake.
Mommy ta cigaba da cewa, "Yaseer kuma ɗan uwansa ne abokin tagwaitakarsa ne" da sauri Indo ta ce, "Shima ke kika haifeshi" Mommy ta ce, "A'a ga mamansa cen Momman yara" kan Indo ne ya ɗaure Baba Huwaila ta ce, "Amma hajiya dan Allah karkiga na muku shishshigi, naji kince tagwaye ne amma kuma kowa mahaifiyarsa daban, ya abun yake?" Mommy zatayi magana karaf Momman yara ta ce, "Baba Huwaila Yaseer da Fahad tagwaye ne, Fahad ne Hasan Yaseer Usaini, Mommyn yara ita da mijinta Abi suka mun kyautar Yaseer tun lokacin da ta haifesu a asibiti saboda mu Allah bai azurta mu da haihuwa ba, kuma ba yadda banyi da Daddyn yara akan ya ƙara aure amma yaƙi sai da kyar ya auro wata bazawara, shekara biyu da aure suka rabu, kuma itama bata haihu ba. Daga kanta bai ƙara auren wata matar ba, kuma tunda muka samu Yaseer sai damuwar rashin haihuwa da kau daga zuciyoyinmu. Abinda ya sa ma ba'a kiransu da Hassan da Hussaini saboda karsu fahimci cewar ciki ɗaya suka fito, kuma daga ɓangaren mahaifinsu har na mahaifiyarsu, dogon meeting akayi akan duk wanda ya sanar dasu cewar ciki ɗaya suka fito basu yafe ba. Mommyn yara ƙanwar mijina ce wato ƙanwar mahaifin Indo amma wallahi ta zama kamar ƴar uwata ta jini." Fahad da Yaseer kallan juna suka fara yi lokaci ɗaya sukaji Indo ta bushe da wata irin dariya.
FATAN ALHERIâ¤ï¸ðŸ¥°

79&80