Sashe 15
Indo Sarƙa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Indo kamar jiran Baba Huwaila take ta dire zancen tayi karaf ta ce, " Cabdijam, Alƙur'an bazaki mun wanka ba sai kace wata yarinya " Baba Huwaila Murmushi tayi saboda tasan dama zasuyi haka da Indo, tsuke fuska tayi ta ce, " To ki tashi ki tafi idan ba so kike na miki da kaina ba " Indo tunawa tayi da kuɗin da Mommy ta bata da sauri ta ce, " Yauwa Baba Huwaila kinga kuɗin da Baƙin Maigari suka bani " ta ƙarasa maganar tana nunawa Baba Huwaila dubu ɗaya.
A tsorace Baba Huwaila ta dafe ƙirji ta ce, " Ke Indo ki rabani waye ya baki wannan kuɗin ince dai ba namiji bane? " Indo na shirin magana sai ga Jamilu ya shigo cikin gidan yana shiga babu wanda yayiwa magana, kai tsaye hannun Indo yaje ya damƙa yayi hanyar waje da ita, da sauri Baba Huwaila ta miƙe tana cewa.
" Kai Jamilu ya kake figar mun yarinya kamar kaza ina zaka kaita? " Fuska a tsuke Jamilu ya ce, " Megari ne ya turo ana kiranta shine zan miƙa musu ita "
" Amma Jamilu bantaɓa tunanin ƙiyayyar da kakewa Indo ta kai haka ba, yanxu idan ka miƙa ta wato ko kasheta za'a ayi kai ba ruwanka, to sakarmun hannunta idan kai bakasan girman amana ba nina sani kakar yarinyar nan hannu da hannu ta damƙa mun ita, ka ɗauka saboda ƙasa ta rufe mata ido zan ci amanarta ne, yarinya marainiya gaba da baya "
Da ƙarfi Jamilu ya saki hannun Indo ya ce, " To shikenan Wallahi daga yau zan tsame hannuna akanta gaba idan ta kashe mutum duk yanda za'ayi mata sai ayi, Allah ina gabda tafi ya gurinsu Baffa ina dalili yarinya ta buwayi kowa a gari "
Baba Huwaila ƙasa tayi da murya ta ce, " Haba Jamiluna karmuyi haka da kai mana, indai Indo ce zan ja mata kunne kaji, yanzu bari na rufa mayafina muje gurin Maigarin "
Baba Huwaila kwashe sauran tuwon tayi ta É—auko mayafinta suka ranka gurin Maigari, Indo kamar mutuniyar kirki tayi shiru sai kallan mutane take É—ai-É—ai.
Lokacin da suka je fadar Maigari kusan cike take da mutane, Baba Huwaila da Indo guri suka samu suka zauna Maigari kallan tsaf ya karewa Indo sannan yace, " Sarƙa ungo wannan, Ja'ira mai siffar Aljanu yarinya ƙarama sai hatsabibanci, dubi yanda kikayiwa mutanen nan " Maigari ya ƙarasa faɗa yana nuna su Isa dake gefe.
Baba Huwaila na shirin magana Indo tayi karaf ta ce, " Saboda duk garin nan ni aka tsana su baza'a tuhumesu ba sai ni? " Maigari kallan Ɗan jummai yayi yace, " A gyara mata zama " yana rufe baki Ɗan Jummai ya fara zabgawa Indo bulala ta ko'ina, tun tana ihu har ta gaji ta yanke jiki ta faɗi, Ɗan Jummai na shirin zabga masa bulala Indo tayi wani kukan kura mai haɗe da kuwwa ta fisgi bulalalar hannun Ɗan Jumma ta fara zuba masa tun ƙarfinta.
Wani irin hargitsatsen yare takeyi tana ihu haɗe da kai duka har kan sauran mutane, Maigari na ganin haka ya fara ja baya yana maƙalewa jikin kujerarsa, lamarin Indo ba ƙaramin tsoro ya bashi ba cikin zuciyarsa yake faɗin, " Anya yarinyar nan bata da aljanu ko dama su suke sata take wasu abubuwan na hatsabibanci..." tunaninsa ne ya maƙale lokacin da yaji saukar bulala a tsakiyar kansa, take yaji kansa ya ɗaure musamman da yake kan nasa har zuwa lokacin akwai sauran ciwon dukan ludayin da Indo tayi masa, yana shirin magana yaji tana ta tafka masa bulala ta ko'ina a zabure Maigari ya miƙe ya bi hanyar gida yana gudu babbar riga tana taɗe shi har kusan adungure yake yi, kafin wani lokaci tuni gurin ya hautsine mutane kowa ya fara takai-takai.
_INJI RUWAN COMMENTS🥴🥴🥴🥴 IDAN NAJI ƊIF NIMA NAYI ƊIF NA FARA *ANYA BAIWA CE?* MASU SIYA HAR SUN FARA TAMBAYA TUN KWANAKI, NA DAKATA NE ZUWA BAYAN SALLAH INSHA ALLAH IDAN NAGA BA COMMENTA SHIKENAN🤒🤒🤒🤒 FATAN ALHERI AGAREKU🌚🌚🌚🌚_
_UMMOU ASLAM BINT ADAM_😉
[10/07, 16:36] Ameera Adam: *FIRST CLASS WRITERS ASSO*☀ï¸
*INDO SARƘA*🤸ðŸ¼â€â™€ï¸
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
_*AmeeraAdam60*_
GARGAÆŠI BANYAR WANI YA SAUYA MUN LITTAFIN NAN TA KOWACCE SIGA BA BATARE DA IZININA BA.
_*WANNAN LITTAFIN GABA ÆŠAYA SADAUKARWA NE GA DUK MAI SUNA AISHA😉🥱 NAMESAKE WHERE ARE UðŸ¤*_
_SHARARRIYAR MARUCIYAR NAN MAI LITTAFIN *SO KO WAHALA* TA ƘARA DAWO MUKU DA WANI ZAZZAFAN LITTAFI MAI SUNA *ƳAR HIZBA* BAZANCE KOMAI AMMA KUNSAN SALON LABARINTA DABAN YAKE, MASOYA KU GARZAYO KAR A BAKU LABARI._
*Alhamdulillah masu buƙatar sabon littafina 🧕ƳAR HIZBA🧕 da zai zo bayan sallah zasu iya biyan kuɗin karatunsu tun yanzu, normal group #200, vip 300, special 400. Za'a tura kuɗin ta wannan Accoun No. ɗin 2083460164 Abubakar Abdullahi Usman Zenith Bank ko a turo katin Waya na MTN ta wannan number 07038826617 ta wannan number za a turo shaida, ta nan za a tuntuɓeni don neman ƙarin bayani.*
35&36
Duk inda Maigari ya shefa ƙafarsa ya ɗauke Indo ce take ɗora tata haɗe sa zabga masa bulala, ba ita ta ƙyaleshi ba har sai da ta raka Maigari har soron gidansa, da gudu ta juyo kamar Mai hauka sabon kamu haka ta dawo ta cigaba da kaiwa sauran mutanen da suka rage duka ta ko'ina,Baba Huwaila dama tun lokacin da ta ga Indo ta warci bulala ta haɗa takalmanta a hannu ta fara ɗingisawa tabi hanyar gida, duk abinda yake faruwa Jamilu na zaune a gefen bishiya yana kallan Indo takaicin duniya ya kamashi.
Indo lura tayi da mugun kallon da Jamilu yake aika mata, jinin jikinta tasha a ganinta tana ganin kamar ya harbo jirginta, wani tunani tayi kawai ta fara wani kurma ihu tana kai duka, har ta ƙarasa gurin Jamilu tana zuwa barayi wata-wata ba ta ɗaga dorinar ta zabga masa a jikinsa, sosai bulalar ta shigeshi idanunsa ne suka kaɗa jawur saboda ɓacin rai.
Da sauri ya fisgo hannun Indo har tana faɗuwa ƙasa, bulalar hannunta ya karɓa har ya ɗaga zai zuba mata sai yayi wani tunani ya sauke hannunsa, jan hannunta ya farayi suka nufi hanyar gida.Banda ihu da tsalle-tsalle babu abinda Indo take yi amma cikin zuciyarta ƙirjinta sai dukan uku-uku yake saboda tasan yau kashinta ya bushe.
Mutanen da suke warwatse agurin juyawa sukayi suka fara kallan Indo da Jamilu har suka fara ɓacewa ganinsu, wasu daga cikin masu tsegumin har sun fara mara musu baya domin ganin ƙwaƙwaf,lokacin da su Indo suka ƙarasa gida Baba Huwaila na zaune tana maida numfashin wahala, da ƙarfin gaske Jamilu ya rufe ƙofar Baba Huwaila na ganinsu ta fara magana.
" Jamilu maza turata ɗaki ka rufeta ka tafi gidan Malam Sadi ka kirawo shi yayi mata ruƙiyya,wallahi ni dama na daɗe jikina yana bani yarinyar nan akwai mutanen nan akanta amma idan nayi magan sai kace iskanci ne kawai, duba fa ka..." Maganar Baba Huwaila ce ta katse lokacin da taga Jamilu ya riƙe hannuwan duka biyun yana zabga mata bulala ta ko'ina, indo banda ihu da neman taimako ba abinda take yi.
Kafin Baba Huwaila ta yunƙuro ta zo ceton Indo jikinta duk yayi ruɗu-ruɗu, cen gefe ya wurgar da ita sannan ya fara magana cikin ɓacin rai, " Daga yau munsa ƙafar wando ɗaya dake tunda iskancin naki ƙara gaba yake, haka kawai zaki maida mutane ƴan iska kin raina kowa iskancin naki har ya fara kaiwa kan manya da mutanen gari, ba aljanu ba Allah sa bishiyar bulukiya ce akanki, kuma daga yau idan na kuma jin wani yayi ƙararki wallahi sai kin banbance aya da tsakuwa " nunata yayi da ɗan yatsa ya cigaba da cewa, " Ku buɗe kunnenki ki saurareni da kyau, a gobe basai an ɗauki kwanaki ba zaki fara zuwa makaranta yanzu zan ƙarɓo miki uniform ɗinki nasan Musa baida saɓa alkawari, daga aike sai makaranta ko ɗiban ruwa na yafe miki idan kuma na kuma ganin ƙafarki a waje sai na ɓallata biyu, karyaki zanyi inkarya banza da wofi " Indo ɗago da jajayen idanunta tayi sai da ra murguɗa masa baki ta watsa masa harara ta ce, " Wallahi idan ka karya ni biyu nima sai karya huɗu " Jamilu da sauri ya bige bakinta ya ce.
" Wato bakinki baya mutuwa ko? Baki da kunya ko? To ki saɓa ɗaya daga cikin abubuwan dana gindaya ki gani zaki gane kurenki " yana gama faɗa ya juya zai fita cikin ƙasa da murya Indo ta ce, " Allah ya isa mugu azzalumi kuma wallahu sai na rama " karaf a kunnen Jamilu juyowa yayi ya ce, " Karki fasa Indo duk abinda yake kanki zan sauke miki su " Yaran da suke ɗafe a jikin katanga ne suka fara ihu suna yiwa Indo waƙa.
" Sarƙa taci duka wooo, ashe Aljanun ƙarya ne wooo, gashi jikinta yayi tsami wooo, kuzo mu sosa mata wooo, kuzo mu shafa mata wooo..." Jamilu zuciyarsa fes ya fice yasan ko ba komai yaran nan zasuyita tsokanar Indo tunda gashi har sun fara yi mata waƙa.
Baba Huwaila tun lokacin da Jamilu ya fara magana shiru tayi saboda ta lura da ransa a matuƙar ɓace yake tasan yau takai Jamilu bango, Baba Huwaila bata taɓa tsammanin Indo Aljanun ƙarya tayi sai yanzu da Jamilu ya zane Indo taji tana neman ceto, tana shirin yiwa Indo magana ta hango Indo ta suri wani dutse ta jefawa yaron da ya fara mata waƙa a goshinsa tana cewa.
" Uwarka Tasallah itace taci duka kuma wallahi duk shegen da ya kuma maimaita waƙar nan sai naci uwarsa " Ihun yaron ne ya karaɗe gidan ga jini na zuba a gashinsa, take sauran yaran sukayi shiru kamar haɗin baki suka sauka daga katangar, Indo komawa tayi ta zauna tana rafka uban tagumi kamar wacce aka aikowa da saƙon mutuwa.
Baba Huwaila riƙe haɓa tayi jiki a sanyaye ta dafa Indo ta ce, " Indo yanzu kullin kinfi san ayita kai ƙararki gurun Maigari ko? Yanzu daga wajen wata ƙarar taki muke kike ɓige da zane mutanen yanzu kin fasawa ɗan mutane goshi, Indo ya kike nayi? Kinfisan kullin Jamilu ya dinga dukanki kamar Jaka? " Indo cikin takaici ra ce.