Sashe 89
Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda suka zo duk da matan Hon Sada din ta girmeta Amma ta saki jiki da ita jata jikinta tareda tarbanta cikin girmamawa da wayewa Dan Haka itama tadan sake Mata har suka Kai dare sukai dinner gabaki dayansu atare harma da Al'amin da 'yayan hon Sada din har uku biyu Yan Mata da Dan qaraminsu namiji da shima zaiyi kaman shekaru goma Haka.
Bata wani ci abincinba takasa
Tsakurawa kawai tai kadan
Ya zuba Mata ido ganin takasa cin abincin sbd batason duka abinda aka dafa din.
Dagowa tayi ta kallesa Jin idanuwansa akanta suna hada Ido ta narke Masa take ya dauki ruwa ahankali yakai bakinsa yasha Yana Mata kallo kaman ya dawo da ita kan qafafunsa yabata da Kansa ko zata iya ci.
Suna gamawa sukai sallar ishai yace zasu tafi kawai sbd hankalinsa dayake kan matarsa da Bataci abincinba Kuma yasan ta Isa Jin yunwa sosai daga ita har babyn.
Suna baro gidan tun kafin su Isa Al-Amin yayi order na abinci aka Kai dakinsu Koda suka Isa abincin Yana jere hannuwansu kawai yajata toilet Suka wanke da liquid soap Suka fito ta zauna tafara cin abincin Yana tayata Kai ruwa bakinta tanasha tana sake cin abincin harta koshi.
Wanka sukayi yau batajin bacci da wuri zaunawa tayi tana Dan kallon tv sama sama tana waya dasu mommy akan batamasan yaushe ne appointment dinsu na ganin likitan ba.
Mommy Dan nasiha da qara Mata fadan kada tayiwa AQEEL din taurin Kai da nuna rashin 'daa tayi Mata tana sake jaddada Mata matsayinsa agunta,
Duk tabi tashiga damuwa da fargaban kada suyo fada kowani rashin arzikin acan.
AQEEL dake kwance jikin Amal din yanajin abinda Maminsa ke fada duk saiyaji bayajin dadin damuwar datayi a banza sbd tunanin abinda batasaniba ya Dade da Mallake matarsa ciki da bai.
Yanda Mamin da tasa umman zasuji nema idan suka ga Amal da cikinsa ne yasa yaji wani iri Dan kuwa Babu Wanda bazai shiga shock ba acikinsu.
Fatansa dai Allah yatsare Masa su kada zuciyar kowa ta harba acikinsu
Dan kuwa ciki Kam dai anriga ansamu dagashi har Uwar gayyar tasa sunason abinsu Dan ko Bata fadaba bazai barta sukomaba sai tagama mutuwa akan sonsa da cikinsa ta yanda Koda rigimar su ummansa da Maminsa ta taso bayan bayyanar cikin bazasu rikita Masa kantaba taji shaawa ko tunanin akatawa cikin komai Dan kuwa hakan zaisa dukkaninsu su San asalin halinsa da fushinsa da Basu saniba.
Tana Gama wayar taqi kallonsa sbd qaryan datayiwa mommyn ita kanta abin Yana damun zuciyarta sosai sbd qarya ba halinta bane kwata kwata batayi sun taso basa wani rayuwar boye boye da cutar Kai ko kwana kwana Amma yanzu gata a situation da takasa yanda zatayi ta zama Mai fadan gaskia sbd kunya da mamaki harma da shock da zata saka familynta dakuma rigimar iyayensu da zata sake dawowa baya Idan cikin ya bayyana.
Sun Jima suna kallon Wanda rabinsa gabaki daya yaqi barin su kalla da abubuwanda yakeyi Mata din karshe baa gamaba Suka tattara sukai bacci bayan sun gama Wasa da juye juyensu sungama yamutsa gadon.
Washe gari gurin asalin abinda yasa ya zaba zuwa garin yafita Yi
Acan yawuni sai yamma ya dawo a matuqar gajiye wanka da abinci yaci yayi sallar magrib Yana gamawa wayoyi yayita Yi da mutanensa ciki tanaji harda Hayat Bai gamaba har akai ishai ya dakata sukai sallah yaci gaba da Yi Dan aikin dayazo musu da Yar tangarda.
Yanata wayoyinsa tayi bacci a jikinsa
Sbd ita ya katse wayoyin tareda kashe wayarsa gabaki daya sbd kada maganarsa duk da ahankali yakeyi cikin nutsuwa su tadata ko Hana baccinta Dadi.
Daukanta yayi Suka koma gado ya rufesu shima baccin yayi sbd akwai gajiya ataredashi ranar.
Washe gari bayan ya tabbatarda taci ta koshi tayi wanka ya tayata shiryawa ya fice,
A ranar Suka magance tangardar dataso samuwa komai ya tafi daidai Suka samu yanda sukeso Dan Haka Al-Amin cikin farin ciki da Jin Dadi suna cika sati a garin ya juya shi ya barsu.
Mami kuwa cemata sukayi wani liktan akai referring dinsu gurinsa shima saisun gansa tukuna.
Mamaki yaso Kama Mamin sbd lamarin kullum Babu Wani bayani gamsashe na abinda akaga likita yace,
Shi AQEEL Sam Yama Dena maganar ga yanda akai ga yanda zaayi akan Amal din dake hannunsa Yakuma qi sake bawa Mamin damar yimasa maganar Dan Haka kullum Amal din take tambaya Amal din na zuba Mata qaryayyaki yau gobe jibi,
Zargin wani abin tafara Yi Amma Amal ta daka tsalle ta nuna ko masaukinsu ba guri daya bane hakama basa wani magana.
Haj Zainab dataga suna neman Cinna Mata hauka gashi ba labarin ranar dawowarsu uncle Lulu yace takawo Ido ta saka musu tagani idan zasu tabbata acan dinne.
Haka kuwa ta kawo Ido ta zuba musu kullum Amal na sake Bata tabbacin Babu Wani shiru har lokacin tsakaninta dashi,
Daga shi har ita Babu Wanda yakeda damuwan komai a lokacin Dan ya juyar Mata da tinani gabaki ya cire Mata damuwa da wani tinani bayan nasa Dana cikinsa Dan kuwa kaman yanda yai niya Saida dukkanin alamunta Suka bayyana na ta kamu da tsananin soyayyarsa Mai zafin gaske da son cikinta da kullum gurin shafe shafensa suke lalacewa su shiririce.
Wata rayuwar data kasa tantance tayi mugun sabo Acikinta sukeyi hankali kwance basuda shamakin komai.
Mantawa takeyi da damuwar ranar bayyanar cikinta ga nata da nasa familyn Dan ya mantar da ita Yakuma hanata ko Bata damar tunanin kowace damuwa.
A yanda sukeyi zuba love dinsu koina a duk inda sukeso sukaga Dama yasa take shiga mummunan tsoro da tashin hankali idan ta Tina yanada wata Matar Bayan ita.
Tayaya zata iya kallonsa idan Suka koma ya tafi gurin matarsa yabarta.
Wannan tunanin yakesa hankalinta tashi taji zuciyarta na wani irin nauyi da shiga wani Hali Mai wuya.
Fara Ankara yayi da kishinta Mai tsanani sai ya Dena waya da Bilkees a gabanta sbd hanata shida damuwa,
Idan zaiyi wayarsa dasu fita yakeyi idan yagama ya dawo.
Basu ankaraba Saida sukai wata daya da sati biyu a garin ayyuka sun tasowa Al-Amin tako Ina suna neman gigitasa hakama sbd sauran iyalinsa dakeda haqqi akansa Suka fara Shirin dawowa a washe gari.
A lokaci ne hankalinta ya dawo jikinta tashiga tashin hankali da tsoro sbd cikinta watansa uku kenan gashi yafito lafiya kalau Ana Dan ganinsa Dan kuwa shafaffen cikin ta taso Ras Yana nuna akwai wani abun acikinsa.
Ganin yanda ta daga hankalinta yasa shiga damuwa ya ringa rarrashinta Yana tarairayarta har gari ya waye suka taso tana a firgice cikin tunanin qaqanikayi.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥*_Arewabooks@Mamuhgee_*
69
Su Haj Maryamah tsawon lokacin Nan dayayi baya gari hankalinsu baa kwance yakeba sbd yanzu akwai Zainab da 'yarta a rayuwarsa,
Suna shakkar mugun halin Zainab na kwadayin abun duniya sun sani da yarta take amfani yanzu tana juya AQEEL din yanda taga dama,
A baya da babu Zainab a rayuwarsa idan watanni nawa zaiyi a tafiya Basu taba shida damuwa ko fargababa koma daga hankali Akan komai sbd tana shedan danta a koina Allah ya tsarkake Mata shi Amma gaskia a yanzu tana cikin lissafinda Babu makama Dan kuwa daga ranarda tayi wannan muguwar shedan ta AQEEL dinta ne ya maida 'yar Zainab din mace hankalinta yakasa kwanciya da kowace irin tafiyarsa.
Duk yanda zasuyi su tabbatarda idan da ita din yayi Tafiyar sunyi Amma Basu samu wani cikakken bayanin hakanba,
Har gidan IDON NERA din sunso zuwa Amma Tina girman gargadin AQEEL aka zuwansu gidan yasa Suka daure Basu tafiba Amma Kuma suna cikin wani irin mummunan hali na matsuwa da damuwa tareda hanawa Rai sukuni,
Al-Amin koyaushe ta takirasa ta tambayesa amsarsa daya ce AQEEL ASAD shikadai yayi tafiyarsa Kuma duk tambayar dasu umman suke Masa Bai taba fadawa AQEEL din suna tambayarsaba sbd kawarwa da kowa bacin Rai da wata damuwa.
Bilkees kuwa kota kanta basa bi Bayan debe Mata albarka da umman Cameroon keyi akan Dora Mata laifin komaima Dan data zabi maqalewa Mijinta akan shegiyar rayuwar show off din datakeyi a cikin Matan manya da duk hakan bai faruba da zaa samu Dan sauki Amma Ina tanacan ta rungumi qawaye da wayewa ta Bata musu tarbiyar mufeeda sbd duk inda take zuwa da ita take zuwa yarinyar gabaki daya ta Gama daukan halayen uwarta da dabiunta.
Haj Zainab ma fuskewa kawai tayi ta saka musu Ido kaman yanda uncle Lulu yafada Amma tabbas zuciyarta tana Shiga fargaba wasu lokutan da Dama sbd sanin Amal da taurin Kai zata iya saka AQEEL ya zabi tarewanta dan kawo karshen taurin kanta
Ita Kuma gaskia haryanxu batason tarewar Amal Acikin ahalin AQEEL din Dan haryanxu tasan Babu Wanda yakeda ranar saduda acikinsu,
Ga matarsa datafi Kama da mahaukata sbd zafin kishi nahauka zata iya aikata komai
Itakuma wlh suna taba Mata 'ya zata nuna musu asalin rashin mutunci da budewar ido a bariki data samu.
Dan Haka daga Haj Zainab harsu Haj Maryamah da umma Babu me nutsuwar zuciya a matuqar matse suke da ganin dawowar yayansu,
Gwara Haj Zainab tasan suna tare su kuwa tunanin rashin sanin tabbacin Yana tareda Amal din duk yabi ya halakasu da damuwa da tinani.
Yau datasan zai dawo tun safe take tunanin zuwa airport da kanta ta daukosa sbd ganin tareda wa yadawo.
Karfe goma Sha biyu jirginsu ya sauka
Bayan rawa da koina jikinta yakeyi Babu nutsuwar dake tareda ita,
Duk iya yanda yayi dubaran rarrashinta da tarairayarta ya kwantar Mata da hankali yayi Amma gabaki daya ta firgice Masa tashin hankali ne sosai Acikin ranta,
Mommynta saita kusa samun heart attack yau idan tayi Ido biyu da ita da wannan cikin ajikinta,
Su ummansa ma bazaa rasa me samun hayewar jininda zaa qare asibiti ba,