← Book details Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 100

Sashe 87

Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gabaki daya din abincin da shirirta aka gamasa sbd qamshinta da jinta jikinsa yasa yakasa bawa abincin mahummanci Sosai,

Itama kanta tasan bawani cin abincin yayiba sbd hannayensa dasuka kasa zama guri daya.

Yana gamawa kafin yayi yunqurin komai Yana saka hannuwansa cikin rigarta Kiran Al-Amin yashigo wayarsa
Wani silent numfashi ya sauke Yana kallon wayar da idanuwansa dasukai ciki kamar Mara lfy,

Yasan abinda yasa Al-Amin yakirasa Dan Haka yakai hannu ya dauki wayar ahankali yakai kunnensa yaji abinda Al-Amin yafada ya kashe wayar tareda ajiyewa ya sauke ajiyar zuciya tareda kwantar da Kansa akan kirjinta ya sake dawo da nutsuwarsa daidai.

Dagowa yayi ya kalleta ya zura hannunsa cikin singlet dinta yayiwa cikinta wata irin shafa Mai sanyi..

Dafe hannunsa tayi ahankali tana kasa kallonsa sbd yanda yake shafar cikin Yana kallonta yasata kunyar tunawa da cikin dake jikinta.

Kunnenta yakai bakinsa ya lasa fatarta tareda wani kiss me sanyi murya a shaqe yace,

"Zamuje Al-Amin zai kaimu gurin likita inason adubamun Matata dakuma ganin Babyna.

Juyowa tayi ta kallesa ahankali maganarsa na shigar Mata kai da zuciya Dan saitake tinawa da ashefa babyn nasane ba nataba a zancensa.

Bata motsaba ta bude bakinta tana Dan rage kallonta akansa cikin sanyin da muryarta tayi tace,

"Menene Dr tayo ta fada maka?

Wani kyakkyawan murmushi ya sake mara sauti komai nata na taba Kansa,

Rashin maganarta yasa duk lokacinda ta bude Baki tayi Masa magana yakejin kaman tana kunce Masa Kai,

Kama fuskarta yasakeyi ya Dora bakinsa Akan nata Yana tsotsan bakinta tsawon minti daya kafin ya saketa Yana miqewa tsaye da ita yace,

"Tafadamun dararrakun rashin bacciba ladansu ya bayyana......

Mamakin maganganunsa yakasa sakinta akoda yaushe idan yai irin wannan zancen masu tinatar da ita shine yagama samunta ciki da waje gashi yanzu yasata a tsaka Mai wuya,
Babban damuwarta takasa tunanin cire cikin kwata kwata batama kawo wannan tunanin.

Itama qatuwar sweatshirt fara ta Fendi da wandonsu Mai Fadi shima ta saka Suka da mayafinta dayayi Mata rolling da Kansa suka fito Yana riqeda hannunta Suka nufi motar da Al'amin yazo da ita daga inda ya karbo suna shiga Kai tsaye wani babban private specialist Suka nufa inda suna zuwa Babu Bata lokaci aka sake yimata scanning daga ita harshi suna kallon screen din
Bayani likita tasake yimasa akan lafiyan cikin kalau kaman yanda itama Amal din take lafiya kalau.

Magunan data kasa tsayawa gurin Dr tayo ta amsa su aka Basu Suka fito Yana binta wani mayen kallonsa yanajin bazai iya barinta ba kuwa a gidan Maminsa Yana buqatan matarsa a inda yake.
##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥
Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma

*KI KULANI*🔥
Miss xoxo

Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171
Maryam sani
Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥*_Arewabooks@Mamuhgee_*
67
Suna dawowa sallah Suka fara Yi kafin ya sake musu ordern abinci sbd take ya lura da abinci takeci akai akai sbd cikin.

Koda abincin yazo tafara bacci sama sama,

Dagota yayi tareda zare Mata hijabin sallarta Yana kallon yanda ta Dan bude idanuwanta dake nuna baccin dasuke ji,

Ahankali ya janyota cikinsa Yana sake miqar da ita Yana cewa,

"Ni fa ba raggo bane tayaya babyna zaisa ki zama wannan raguwan haka¿
Kamata yai kuzarina dake cikinki yasa ki zama Mai kuzarin gaske.

Kallonsa tayi tana Dan Bata fuska tana lafewa jikinsa daya janyota.

Ganin Bata buqatan abincin a lokacin saiya qyaleta ya zauna a kujerar Yana sake gyara Mata kwanciyarta ajikinsa.

Da mahaifiyarsa yake waya tana tambayarsa ya hanya dakuma son tabbatarda shi kadaine yayi tafiyar Dan hankalinta kwata kwata ya dena kwanciya da duk tafiyan da zaiyi yanzu tunda Zainab ta canja salon tura masa 'yarta tana daukan hankalinsa tunda ya sameta a budurwa shikenan suna neman maida abin 'dan kullum,ko kunya Zainab din bataji tana amfani da 'yarta gurin mallake AQEEL din sbd shegen kwadayinta yafi Mata 'yarta.

Harya gama wayar da ummansa hankalinta na kan motsin dazata jiyo daga bangarensa Amma Bata samu taji komaiba Kuma Bata iya tambayarsa sbd har ranar yau din Koda Ido dagasu har shi kowa yaqi nuna ya Tina da abinda ya faru a wancan lokacinda Suka samesa a gidan karatun.

Bayan gamawarsa wayar baccinta yariga yai nisa hankalinta kwance kaman ba wadda ke cikin damuwar yanda zatayiba idan cikinta ya bayyana.

Kissing din gashinta yayi ahankali Yana sake gyara Mata kwanciyar
Itama tasake Shigewa jikinsa cikin baccin tana sauke ajiyar zuciya Mai sanyi.

Da Bilkees wadda keta kashe Masa murya tana Masa kalaman soyayya yayi waya suna gamawa mufeeda ma takirasa tayi Masa barka da hanya kafin yakira Maminsa wadda itama Kai tsaye suna Gama gaisawa Amal ta tambaya.

Fuskar Amal din yakalla yana Kai hannunsa cikin rigarta ya shafi cikinta ya sauke Ajiyar zuciya ahankali Dan yasan da a farke take data fara narke Masa idanuwanta tasashi fadan zancenda takeso akan boyewa Mamin komai.

Koda Bata farke bazaiso fadan abinda idan ta tashiba zata Shiga damuwa Dan Haka Kai tsaye yace,

"Ni inda dakina Amma ita tayi bacci sbd gajiya.

Dan ajiyar zuciya ta sauke a boye sbd Jin da alaman Basu samu Yar hayaniya ba kila,tsoronta Amal taje ta ringa Masa Kai tsayen data saba ta ringa qin abinda zai ringa cewa,

sake Masa sannu da hanya tayi Suka Dan Yi magana sama sama tanason tambayarsa Amal din dai Bata fara halin nata ba Amma Kuma tunda baiyi complain ba duk da tasan bazaiyi dinba saitayi shiru kawai sukai maganganunsu sukai sallama.

Daga kanta ya kashe wayarsa sbd Yana buqatan hutawan shima,

Wanka yakeson yi Amma baccinta dayayi Mata Dadi da alama yasa yakasa tayar da ita saiya lumshe idanuwansa ahakan yana samun nutsuwa.

Ahakan shima bacci ya dan daukesa Bai Jima yanayiba Sama sama yajita ta fara motsawa alaman zata farka
Ya bude idanuwansa yana kallonta areda kokarin gyara Mata kwanciyar sai gashi ta bude idanuwanta tana Dan lumshewa kaman baby ajikinsa.

Yunwa ce ta Dan tadata Dan Haka ta tashi zaune ahankali tana kallonsa kaman wata yarinya Qarama ta juya ta kalli inda zai nuna Mata table na abinci taga komai a jere har lokacin.

Shima kallon inda ta kalla yai tareda dawo da idonsa kanta ya kalleta cikin kulawa ya shafa cikinta dayasata Dan lumshe Ido yace,

"Zakici abinci ne?

Gyada Masa Kai tayi Kai tsaye tana jiran yakaita da Kansa gurin abincin.

Tayar da ita yayi daga jikinsa yana miqewa tsaye ya Kamata suka fara nufan toilet ya tayata wanke bakinta Suka fito Kai tsaye table din Suka nufa ya zaunar da ita yana duba abinda zai Bata taci.

Abincin ba zafi Dan Haka ya juya zai sake cewa akawo mata wani saita dakatar dashi da cewan zata ci wannan din tafison Mara zafi.

Macaroni salad taci sosai yabata ruwan dumi Tasha shima ya Dan sha ruwan dumin da snacks.

Sai dataci snacks din kadan itama kafin suka miqe Kai tsaye toilet ta nufa tanason Dan watsa ruwa sbd batayi wankaba baccin ya dauketa da kayanta data fita dasu.

Tana tsaye qarqashin shower ruwa na sauka jikinta idanuwanta a lumshe tanajin nutsuwa na Dan shigarta ta shafa cikinta tana Jin yanda mararta tayi Dan tauri,
bataji motsin shigowarsa ba saidai taji an rungumeta ta baya tareda zagayowa da hannuwansa ya Dora kan cikinta shima ya shafa ahankali Yana lumshe fararen idanuwansa tareda zira Kansa cikin wuyanta ya Dora kan kafadanta Yana Mannuwa da ita.

Itama ajiyar zuciya ta sauke ahankali jikinta na sanyi da Jin hannunsa akan cikinta Yana shafawa cikeda kokarin nuna tsananin so da kaunar dayakewa cikin,

Ahankali ya dawo da hannunsa daya saman kirjinta Yana shafawa dayan nakan cikinta har lokacin,
qasa qasa da muryansa cikin kunnenta Yana sake matsewa jikinsa da Babu riga shima yace,

"Inason cikin Nan Sosai Amal Sanda,
Zaki kulamun dashi right??

Shiru tayi takasa cewa komai sbd batasan me zatace Akan cikinba da ita kanta ta kasa sanin matsayinsa a zuciyarta,

Batasan ya zuciyarta ta dauki cikinba,
Batajin zata iya zubarwa sbd tsoron ma hakan datakeji,
Hakama batajin zata iya fuskantar mahaifiyarta dasu uncle dinta da ciki ajikinta batareda ansan yaushema ta karbi auren bare Mijin bare Azo gurinda ciki zai samu,
Hakama tana zaune agidansu tayaya zaayi tunanin ta samu cikin,

Sai Kuma uwa uba mahaifiyarsa wadda batama San ta Ina zancen cikin 'danta ajikin 'yar wadda ta fi tsana a duniya zai sauka kunnenta ko idonta,

Tasani tabbas sunan karuwancin da ake kiransu dashi shine umman AQEEL din zata kirata dashi Dan kuwa tabbas saita ce karuwanci tayiwa danta tasamu cikin,.

Duk wannan tashin hankalin dake kwance a gabanta wani lokacin mantawa takeyi dashi idan AQEEL ASAD din Yana tareda ita musamman yanzu dayake nuna tsakanin son dayakewa cikin,
Yaya zatayi ne batasaniba bakuma tasa wanda zata fadawa ya tayata tunanin mafitar wannan lamarinba gashi shikuma Yana kokarin mantar da ita pressure din datake gabanta.

Shafa fatar bayanta yayi Yana maimaita tambayarsa ahankali wadda har lokacin Bata amsa Masa ba,

Bai damuba sbd yasan tana cikin rashin sanin ya rayuwarta zatayi Bayan bullan ciki batareda tarewaba a tareda ita,
Koma menene zai tabbatarda matarsa da babynsa Basu shiga kowane halin qunci ko damuwaba,.babban fatansa dai yanzu soyayyar cikin ta shiga Matarsa Dan nata gafen yasan ya gama dasa Kansa a zuciyarta,

Kota bayyana ko Bata bayyanar ba shi abinda yake hangowa a zuciyarta da idanuwanta ya wadatar dashi.

Juyo da ita yayi ahankali ya janyeta daga ruwan dake zubo musu sbd kada mura ta Kama Masa ita

A jikin bango ya jinginar da ita Yana tsotsan kumatunta hannunsa daya Yana shafata...

Hannunsa ya tsayar a kirjinta dasuka Dan sake cikowa ya shafa ahankali
Atake Suka sake numfashi lokaci daya dashi da ita,

Kirjinsa ya Dora akan nata Yana gogawa ahankali ahankali bakinsa Kuma Yana cikin wuyanta yana kissing fatar wuyanta Yana lasawa hannuwansa ma suna wani aikin,
Chapter 87 · 0% Book details