Sashe 58
Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar bazata dubaba sai Kuma ta juya ta dauko wayar a kan gadon
Sunan mommynta ne Dan Haka ta dauka Mai tsaye ahankali tana cewa,
"Naam mommy.
"Amal akwai takardunku da muka manta na process din ganin likitanku da zaayi,
Kiduba suna kan gaban mirror ki bawa Bilkisu takaiwa Taju yakawon yanzu Ina jiransa a office zaa karba.
"Ok mommy" tace ahankali tana nufar kofar dakinta da wayar ahannunta ta nufi bedroom din Mommyn dake kusa da nata.
Gabaki daya ta manta dashi takuma San Babu kowa agidan
Ko akwai Daman iya sune suke hawawo sama.
Dakin ta shiga tadauko takardun ta nufi stairs zata qwala Kiran Bilkisu hancinta ya shaqo qamshinta a bayansa da sauri tayi saurin juyowa sbd firgitar datayi Kuma Bata lura da mutum a palon ba data fito.
Saurin ja da baya tayi tana Masa wani irin kallon mamaki da bacin ran ganinsa gabanta a yanayin datake ciki.
Shi kansa baiyi marmarin sake yimata kallo na biyu ba bayan na farkon da yayi.,
Baya tasake ja tana kokarin kaucewa ta wucesa komawa bedroom dinta fuskarta a daure,
Dawo da ita yayi gabansa ya tsayar ya kalli fuskarta shima tasa Fuskar a matukar kame Wanda yasata Dan sake kokarin ja da baya Amma wani kallon daya jefata dashi yasata kasa daga qafafun nata tana sake daure fuska gashi ya tsaya gabanta ta yanda bazata iya wucewaba sai jikinsu ya Hadu kokuma idan ba turesa zatayi ba
Cikin biyun bazata kaunaci ko dayaba sbd data iya Kai hannu jikinsa harma ta turesa tafisan tayita tsayuwa a gurin idan ya gaji ya janye ta wuce.
Son yimata kallon tsaf yakeyi Amma bayason hakan sbd tabbatarda maganarsa akan tsayuwa idan yayi.
Muryarsa Mai tattareda nutsuwa da bayyanarda tsayuwa da rashin son mamaita magana yace,
Bana maimaita zance wa iyalina,
The 3rd time da Zaki Kuma fitowa daga dakinki da sleeping dress ko makamancinsu shine last time da Zaki kwana a gidan Nan....
Jikinta ya jefawa wani kallon takaici tareda dauke Kai zaiyi magana ma saiya fasa kawai ya juya yawuce fuskarsa a daure.
Direct sauka yayi ya fice daga gidan gabaki daya.
Kasa magana ma tayai bare motsawa daga inda take tsaye tsabar takaici da baqin cikin yandama ya ganta ahakan Amma yake Mata kallon wulaqanci da wannan maganar.
Wani numfashin baqin ciki ta sauke ta juya a zuciye ta sake qwala Kiran Bilkisu wadda taji na farkon Amma takasa hawowa sbd Yana Nan din.
Da sauri ta hawo ko magana bataiba Amal din ta miqa Mata takardun ta juya ta nufi dakinta tana cewa,
"Ki kaiwa Taju yakaiwa mommy office yanzu.
Dakinta ta qarasa shigewa tareda rufo kofar da qarfi tana Jin zuciyarta na daukan zafi.
Shiryawa tai cikin Riga da skirt na atampa ta daga wayarta takira Mommy akan zata tafi makaranta da sauri Haj Zainab ta katseta da cewa,
"Karki fita Amal ko gate karki tafi bare fita idan har kinason a samu a lallabasa ayi tafiyar Nan dake tunda dake aka tsarata,
Ciwon maran Nan naki da rashin haihuwar siddin Nan Ni kadai nasan yanda nayi aka samu zamuga wannan likitan bayan kina gani daqyar muka samu appointment din nasa,
Yanzu duk Bayan nagama wahalar Nan ga aure yazo ya hau kanki da mijinda babu Fuskar muyi yanda Siddi keyi,
Tunda ya Hana fitarnan ki nutsu wlh musamu ya yardar Mana tafiyar Nan idan lokaci yayi sbd kema kisamu saukin wannan ciwon naki na Mara
Idan Kuma kikai zafin Kai wlh kece Zaki wahala AQEEL ASAD bazai bar tafiyar nan dakeba Kuma Dole mu tafi Babu abinda Zan iya Miki...
Dan Haka ki nutsu.
Kashe wayarta tayi bayan tagama fadan hakan tabar Amal din da waya a hannu cikin yanayi na damuwar data fara Bata mamaki,
Meyasa mommy ta dauki lamarin nan da zafi ne?
Shakkarsa takeyi kome?
Tayaya tana matsayin Maminsa kaman yanda yake fada Amma Kuma taji shakka ko tsoroma zata ce.
Jefarda wayarta takuma yi Akan katon gadonta tana zaunawa kan kujera zuciyarta na zafi da bacin Rai.
Ita gabaki daya ma rayuwarta neman takeyi ta sauya Mata,
Tana rayuwarta cikin kwanciyar hankali yanda takeso Babu damuwa bare takura Amma zuwansa rayuwarsu komai ya lalace musamman ita da aka tsayarwa rayuwa ta hanyar Dora Mata wannan nauyin da rayuwar auren da kwata kwata Bata shiryaba bare da Wanda bataso.
Haka ta zauna shiru a daki wuni daya ita kadai ranta sai sake daci da ciwo yakeyi.
MBC Travels Agency
Salaam Alaikum to all our Muslim Sister ❤😊
MBC Travels Agency
As the Holy month of Ramadan approaches, we have brought you a great offer on all our Umrah and Hajj services.😊 Ma Sha ALLAH.
*MBC Travels Agency
Anywhere you are in Nigeria, we've got you covered all Umrah Package
Kindly Book us TODAY as we are ready to satisfy your needs.
Check our page and flyers for more details 👇😊
*Head Office: Suite 3 Binta Danbappa Plaza No. 2 Audu Bako Way, Kano Nigeria.
Abuja Branch: 2nd Floor No.9 H-Medix Plaza Area 11 Garki Abuja.
Contact 09035534179
07083325540
#saudiarabia #visa #kano #abuja #lagos #abujabusiness #kanobusiness #lagosbusiness #world
*********
Sai yamma su mommy suka dawo suna isowa gate cikin mamaki suke kallon sabbin securities da aka sauyawa gidan gabaki dayansu su biyun masu canja shift.
Securities biyu aka Kuma kawowa marasa sauki ko kadan
Gasu musulmai Amma ko kalma daya ta hausa basaji.
Wasu irin sabbin dokoki masu qarfin gaske suka taho dasu daga maigidansu dayasa aka kawosu Nan din,
Barka da zuwa sukaiwa haj Zainab din da siddi wadda ke Mamakin rashin daukan Renin AQEEL ASAD gameda iyalinsa.
Haj Zainab din dataji AQEEL ASAD ne yasa aka kawo sabbin securities shiru tayi kawai batareda tace komaiba
Itama daga yanzu tsayawa zatayi ta ringa kallon ikon Allah.
Zaune Amal take a palon qasa tana Dan chats da wayarta suka dawo din
Sannu da zuwa tayi musu kafin suka hau sama gabaki dayansu Siddi na Mata bayanin tafiyar zuwa qarshen watane zasuyi ta.
Gyadawa siddin Kai Kawai tayi tana cewa,
"Ok.
Amma a ranta batajin zata iya tambaya ko neman izinin AQEEL ASAD din Akan tafiyar saidai ta hakura da zuwa ganin likitan gabaki daya.
Su mommy sallah sukai Bayan sunyi wanka kafin suka fito cin abinci lokacin itama Anty Fareedah ta shigo tareda Fahat Wanda yayi gurin Amal da gudu Ya rungumeta Yana cewa yayi missing dinta yau ba itace ta daukosa makaranta ba.
Wani kyakkyawan murmushi Tai Masa wanda ta Jima batayiba a kwanakin
Ta ja hannunsa suka nufi dining tana cewa itama tayi kewarsa.
Abinci sukaci suna Gama suka kwasa suka koma sama bakuma lallai wani daga cikinsu Yakuma saukowaba sai safe.
Anty Fareedah ma tanada aiki Dan Haka Bata wani tsaya firaba Takoma bangarensu tabarwa Amal Fahat dayace gurinta zai kwana sbd kaf ahalin nasu itace sukafi shaquwa da juna sosai sbd tanada son yara qanana sosai shiyasa duk suka qagara Siddi ta samu ciki ta haihu.
Washe gari da safe batayi wahalar tashi da wuri ba sbd sanin sabuwar dokar mommy Dan bazatace ta AQEEL ASAD dinba Dan mommynta tafada ne kawai ta dakata da zuwan makaranta.
Cikin bacci siddi tashigo bedroom dinta sanyeda doguwar Rigar bacci ta tadata tace mommy tace ta shirya zatace makaranta.
Batai wani murna ba sbd indai wannan ne duk zaa gaji da Mata Wasa da hankali a Dena.
Baa lokacin ta tashiba saida tagama juye juyenta kafin ta sauko gadonta ta nufi toilet tayi brush da wanka ta fito a natse ta shirya cikin Riga da skirt na atampa da qaramin gyale sai handbag da key din motarta.
Dakin mommy tafara zuwa saidai Bata ciki tana qasa sai kawai ta sauko.
Dukkaninsu suna Palo harda Anty Fareedah da siddi
Mommyn ta gaida tawuce dining sama sama ta Danci chips da doyar da aka soya tadawo gurinsu tana cewa zata wuce.
Kallon key din dayake hannunta mommy tayi tace,
"Bada motarki zakiba
Akwai mota a waje da AQEEL ya Aiko akaiki din.
Dakatawa tayi tareda juyowa ta kalli mommyn zatayi magana
Haj Zainab din ta rigata da cewa,
"Idan bazaki ba dawo ki zauna bazan iyaba Wlh
Kuna neman juyar min da Kai tsakanin ke da AQEEL din.
Kai tsaye kuwa ta juyo ta dawo din da bazata tafinba ta fasa ta hakura indai shine zaisa aringa kaita din Ana daukota...
Siddi da Anty Fareedah ne sukai saurin tareda Siddi na cewa,
"Yi hakuri ki tafi
Kada kice kin fasa ko hakura da karatun,
Idanma fa kika fasa ko hakura shi baida damuwa baida haushi..
Please Amal kiyi hakuri kije tunda bama shine zai kaiki dinba driver ne aka Aiko.
##MAMUH#
#LOVE#MARRIAGE#ROMANCE
#AQEEL ASAD
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥*_Arewabooks@Mamuhgee_*
45
Dakinta takoma tareda wurgi da komai dake hannunta ta nema guri ta zauna idanuwanta na cikowa da hawaye.
Kokarin hadiyesu tayi tana hanasu saukowa sbd alqawarin datayiwa kanta na qin sake yiwa duk abinda ya shafesa kuka.
Danne fushinta da zuciyarta tayi tareda tubewa ta saka Kaya marasa nauyi tayi kwanciyarta.
Suma can su mommyn Babu Wanda ya biyota tunda sun San ba zuwan zatayiba Dan Haka aka kyaleta din.
Driver Kuma dayake sbd ita din kawai aka aikosa sai yaci gaba da zaman jira batareda kosawa ko damuwa ba tunda aikinsa ne.
Bata fito ba Saida takuma bacci har Rana kafin ta sake wanka ta fito fuskarta ba yabo ba fallasa.
Abinci taci tadawo gurinda suke suna sake tattauna maganar tafiyar tasu.
Kallonta Haj Zainab tayi cikin kulawa da Dan rarrashi tace,