← Book details Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 100

Sashe 70

Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bai farkaba sai 10
Istigfar yayi ya tashi yayo alwala yayi sallar ishai ya tattara ya nufi gida.

Yana zuwa sama sama ya Dan ci abinci tareda familynsa ya shige sbd har lokacin da sauran ciwon kai da mutuwar jiki ataredashi.

Itama tana Isa gida Kai tsaye sama ta haye tashige dakinta ta zauna tsawon mintina ta sake dawowa daidai daga abinda yaso faruwa da ita ayau din.

Ajiyar zuciya ta sauke cikin kunya da haushin kanta kafin ta miqe tayo wanka tareda alwala tayi sallar magrib ta zauna tareda fadawa tunani Mai zurfi saiga Anty Fareedah.

Kallonta Anty Fareedah tayi tace,

"Bada motanki Kika fita bane Naga Baki dawo da itaba.

Dan sauke numfashi tayi cikin basar da zancen tace,

"Tsayawa tayi acan sbd na kwana biyu ban fita da ita ba shine Ahmed yaje ya daukoni tanacan gobe zaije ya karbo.

"Ok ai Ahmed dinma Yana kokari gaskia,
Yau Naga Matar AQEEL ASAD da 'yarsa a gurin Auren qanwar Asmy abokiyar aikina....

Tsit Amal din tayi tana sauraron Anty Fareedah din sbd gabaki daya ta manta da wata matarsa da 'yarsa.

Miqewa tayi tsaye tareda saka qaramar hula akanta sbd doguwar Rigace ajikinta Mara nauyi ko kadan Mai hannu Mara tsayi sosai,
Kofa ta nufa tana cewa,

"Anty Fareedah yunwa nakeji muje muci abinci,Ina fahat sweetheart Dina yau duk bangansabafa.

Ficewa tayi tana kokarin toshe iskan dataji Yana cika hancinta da kanta daya fara nauyi.

Abinci suka zauna ci dukkaninsu Anata Yar fira cikin kulawa Amma takasa cewa komai sbd kanta dake Dan ciwo itama sama sama.

Bataci abincin sosaiba ta tashi ta shige.

Washe gari Ahmed yazo yakaita school bada motarta ba gashi tana buqatan waincan kayan data siya suna cikin motar.

Shiru tayi Bata tambayesa komaiba gameda motar ko Wanda yasa aka bar motar acan.

Harta wuni tadawo Babu motar babushi,
Har dare baizoba hakama gari Yakuma wayewa baizoba,

Haj Zainab damuwa tashiga ta kirasa wayarsa Bata shigaba sai ta Kira Al-Amin shine ya sanar Mata AQEEL ASAD din yayi fama da rashin lafiya ne kwana biyun sosai Amma yaji sauki yanzu.

Damuwa sosai Haj Zainab tashiga gashi Babu Daman zuwa ganinsa gidansa  Dan Haka saita Dage da Kiran wayarsa harta samu ya kunna wayar ita din yakeson Kira sbd Amal dinsa har lokacin batada waya wayarta na hannunsa Kuma taqi barin kowa ya gane hakan,
Siddi ma da kullum sai sunyi waya takira taji kashe Koda takira Mommy Amal dince ta dauka tace Mata wayan kashewa takeyi yanzu idan tashiga school.

A cikin kwanakin tasake yin period cikin munanan azaba kaman yanda ta Saba haka cikin damuwa da tashin hankali suka samu tagama ciwon ya wuce,

Alokacinda aka sanar da baida lafiyan suna tare dukkaninsu a Palo,

Shiru tayi Bata iya dagowaba bare juyowa Saida mommyn tasamu wayarsa tayi magana dashi.

Miqewa tayi tabar palon Takoma dakinta ta silale ta kwanta bakin gado tareda rufe idanuwanta ta takure guri daya sbd sanyin dataji tanajin yamata yawa.

Kwanaki yayi bai fita koinaba su umma da Bilkees suna jinyarsa kaman zasu zaqi junansu sbd takaicin Bilkees itakuma sbd yanda Haj Maryamah ke nuna Mata iko da Isa sosai akan shi din 'danta
Saida ya warke sosai yasamu nutsuwa kafin yafara office.

A ranar daya fara fita din kai tsaye gidan karatunsa ya wuce ya tadda mai aikin gidan dake zuwa kullum bai Riga ya wuceba Dan Haka saiyace a  wanke motan Amal Dan Ahmed yakai Mata motan gida yau.

Yana cikin palonsa na baqi riqeta iPad
Al-Amin na Koro Masa bayanin ayyukan da akai da wainda suke jiransa shima da iPad din a hannunsa.

Yayi fresh sosai sbd rashin fitar tasa ta kwanaki ya huta sosai ba laifi Dan Haka yaqara kyau abinda da Mai nutsuwa da komai cikin nutsuwa duk sai yaqara zama a natse da sanyi.

Abdulganiyu ne daya fara wankin motar yayi knocking kofar
Al-Amin yazo yabude Masa kofar ahankali tareda kallonsa da alaman tambaya yace,

"Yes??

Kayan hannunsa daya Dan jika da ruwan hannunsa baisaniba ya miqa Masa Yana cewa,

"Sir Acikin motan wainnan kayan suke Ina wankewane.

Karba Al-Amin yayi tareda rufe kofar ya nufo hudin Mai gidan nasa dasu Yana ware Ido aciki Dan ganin meyene.

Daga gefen AQEEL din ya tsaya cikin Dan tausasa murya yace,

"A cikin motar yaga kayan yace.

Hannu daya AQEEL ya miqa ya karbi kayan tareda ajiyewa a gefensa har suka Gama Al-Amin ya fice mota jiran fitowarsa.

Ajiyar zuciya ya sauke ahankali cikeda kewan rashin jinta ko ganinta na kwanakin tareda kewan rigimanta  yakai hannu ya dauko bags din ya miqe ya fito ya nufi hanyar bedroom dinsa Yana Shiga dayar jakar data dansha ruwa ta balle kayan ciki suka zubo.

Fararen lacy push-up bras ne aciki da panties dinta Suma kusan duka na net lace ne panties din.

Kallonsu yayi tareda durqusawa ya daukosu Yana kalla.

Wani lazy murmushi yasaki kafin ya ajiyesu akan gadonsa ya juyo ya fito.

Office suka wuce sbd harda baqin dake jiransa ayau din.

Qarfe hudu na yamma tabaro makaranta jikinta duk a mace sbd mommy data kirata da sabon layin data tayi Dole akan tafiyar kwana daya a ranar dazatayi itada uncle Lulu Dan Haka tasan yau daga ita sai Bilkisu sai Anty Fareedah a nata bangaren.

Ahmed na ajiyeta ya juya yawuce kaman yanda ya Saba.

Bakowa a gidan sai Balkisu da Asmau Mai aikin bangaren Anty Fareedah.

Tambayarsu tai Anty Fareedah
Asmau tace,

"Ta tafi can gidansu da Fahat tace acan zata kwana sai gobe zata dawo.

Numfashi ta sauke tareda wucewa sama.

Wanka tayi ta sauko taci abinci tana gamawa ta koma sama tayi sallar magrib Bata saukoba Saida tai ishai ta sauko ta zauna Palo tana amsa wayar siddi da zata taho gobe ko jibi tace.

Su Bilkisu da Asmau kallo suka zauna sunayi a palon suna debe Mata kewa har guraren 9 saura kadan ta miqe zata Haye saka akai knocking kofa Bilkisu ta tashi ahankali tana leqawa tagansa jiki na bari ta bude tareda sunkuyar da Kai tana gaidasa.

Amsawa yayi batareda ya kalletaba ya shigo palon cikin nutsuwa Yana sanyeda milk tsadaddiyar jallabiya Mai Dan maiqo da santsi.

Cak tsaya daga stairs din datake Hawa Jin qamshin victorious carbon daya Shiga hancinta.

Bugun zuciyarta ne ya sauya ahankali tafara bugawa da qarfi da sauri,

Hannunta takai ahankali ta Dora saitin gurin,

Qin juyowa tayi sai data fara Jin takunsa zuwa gareta saita wuce saman batareda ta juyo dinba Kuma tanajinsa Yana biyo kowane takunta zuwa hanyar bedroom dinta.

Tana shiga ta tsaya tsakiyar dakin Jin shigowarsa da qarar rufewar dakin nata.
##MAMUH#

*AYYIRIRIRI AHAYYE CHAS 💃🏼💃🏼💃🏼 sunan wata waƙa wai ita LUWAI*
_Ana tayi muna tayi manyan mata dai da gaske sun dage sai sun zama kalar gaban mota kalar camera tare da gudummawar Mg's skin care Hajia ta kina ina ake ta wannan harkar arziƙin mata nata glowing suna faranta zuciyar mazajensu da laushi da santsin fatar su ke kina nan kina fama jiki duk kirci😱😱?_
   Ah haba madam yunƙuro ayi tafiyar nan dake ki shiga ki wataya acikin shahararrun matan nan da ko'ina ake fatan gani  dan an daɗe ana jin su watau *team glow by Mg's*
   Macen da ta isa itace mace karki bari ki zama cikin irin muna matan nan da suka rako mata duniya kuna tafe da mijinki yana kallon wata har miyau na zuba tsabar haɗuwarta da kyan fatarta
Mg's skin care sune sirrin duk wata macen da ta isa a ɗaga kai a kira da suna mace wacce ba'a jin kunyar shiga taro da ita daga nan har villah kizo/kuzo mu haɗe a wannan ƙasaitacciyar tafiyar ta Mg's skin care domin sune na gaban gaba sune suka ciri tuta indai a harkar gyaran skin ce hajiata kiyi wani fresh  kiyi smooth wow🥰🥰🥰kina tafe kina walwali idan fa kina amfani da *Mg's skin care* ba kya buƙatar ko wanne irin mai product ɗinmu katt ne duk matsalar fatarki muna da maganinta uhmm inata miki labari  nace  ba sister shin  meye matsalarki ta gaban goshin ƴallaɓai?
Acne?, pimples? spot?, strech marks?, sunburn?.
to hutas bi'izinilLah muna da maganin matsalarki kina ganin mata a tiktok fuska luwai lumus kice dama ni ko? to in dai kina tare da *Mg's* matsalarki tazo ƙarshe  bama cika baki gaskiya itace takenmu haka nan kuma siyen nagari mai da kuɗi gida *MG's skin care gagarabadau*
Price ɗinmu daidaitacce ne  sannan kuma dai dai da aljihunku

*Soap price:4k*
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare

Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki
Small 12k
Medium 14k
Babba 20k

*BE PART OF THE GLOW TEAM KARKU BARI A BAKU LABARI*

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Makarantar Lafiya dake garin Kazaure (Kazaure school of health technology) tana farincikin sanardaku cewa ta Kawo wani sabon tsarin karatu a saukake na part-time Degree da Diploma a wasu kwasakwasai domin ma'aikata masuson karin karatu da 'yan Kasuwa wanda basu da isasshen lokaci.

Kwasakwasan kamar haka:

DIPLOMA

1.Dental surgery Technician

2.Medical X-ray Technician

3.Health Information Technician

4.National Diploma in Biomedical Engineering

5.Public Health Technician

6. Community Health Extension Worker (Re-trainee)

7.Junior community Health Extension Worker (JCHEW)

DEGREE

1. Health Information Management

2.Public Health

3.English Language

4.Public Administration

5.Business Administration

6. Economics

7. Accounting

8.Computer Science

9.Mass Communication

10.Agricultural Economics

Domin karin bayani a tuntubi wannan Lambobin:08035298851, 07066542055 ko Azo haraban makaranta dake No 3 Emir's Palace road off Kano-Daura road Kazaure a jihar Jigawan Nijeriya*_Arewabooks@Mamuhgee_*
55
Kasa juyowa tayi sbd bazata iya kallon fuskarsa ba Dan yanda zuciyarta ke bugawa da qarfi,

Ahankali taji takunsa Mai nutsuwa na kusanto take jikinta yayi sanyi ta rufe idanuwanta ahankali daidai lokacinda ya qaraso ya rungumota ta baya cikin nutsuwa da kasalan kewanta Mai tsanani shima,

Kwanaki bakadan sukaiba Basu ga junaba
Ko lokacinda period dinta yazo ya riqe lissafin Yana can zuciyarsa na nauyi da damuwan ta halinda tasamu tagama na wannan watan har Acikin zuciyarsa yake Jin radadin azaban datasha Koda baya kusa.

Numfashi ya sauke ahankali tareda Dora fuskarsa akan kafadanta Yana sake zagayeta da hannuwansa Yana rungumeta da kyau ahankali ya furta,
Chapter 70 · 0% Book details