← Book details Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 100

Sashe 79

Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haduwar kirjinsu ga dumin ruwan dake sauka akansu din yasashi sake wani numfashin dayasa toilet din amsawa gabaki daya idanuwansa na sauyawa.

Fuskarta ya dago ya kalleta da qyar ya Ciro kalma bakinsa qasa qasa yace,

"Wane hukunci Zan Miki akan laifinki??

Bata kallesa ba ta girgiza Masa Kai tana rike numfashinta dake neman barinta sbd kunnenta daya tsotsa..

Dawo da Kansa yai ya hade fuskarsu Yana cewa,

"Zaki sake??

Sake girgiza Masa Kai tayi batasaniba tana sake qanqanmesa sbd wata shafar dayawa mararta.

Bakinsa ya Dora a nata ya kamo harshenta da nasa ya janyo cikin bakinsa ya tsotsa ahankali Yana bin jikinta da wasu zafafan abubuwan dasuka sakata cigaba da sauke Nishi masu karfi jikinta na sakewa.

Kissing din dayake Mata yasata fara rasa kanta musamman ruwan dake daukan musu ahankali yana qarawa lamarin daukan dumi.

Tun lamarin na biyuwa ahankali har komai yafara girmama ya dagota bakinsa na cikin nata ya dawo bedroom din dasu ya nufi gado dasu Yana qarasa binta da abubuwan da kanta ke kasa dauka kafin suka shiga main lamarin.

Sun Jima kafin yasamu dawowa Kansa ya janyota jikinsa Yana lumshe Ido da jin sukuni da nutsuwarsa na sake dawowa daidai.

Ita kanta wani irin kasala da mutuwar jiki ne suka dabaibayeta ta lafe shiru a jikinsa tsawon mintina har kaman zatai bacci Amma ta Hana kanta sukai wanka yasake shiryata da Kansa kafin ya janyota Palo yasake Bata abinci da Kansa Kuma taci sbd yinwar dataji ta sakeji.

Suna gamawa ya shiryata tsaf Suka fito Yana riqeda hannunta ya bude Mata mota tashiga cikin sanyi sbd rashin karfin jiki

Ya zagaya ya bude ya shiga ya tada suka bar gidan Yana kallon time 11:40 duk da bawani darene ba Sha daya din a garin.

##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥

Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥

Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥

Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥

Safiya huguma

*KI KULANI*🔥

Miss xoxo

Littafi daya---400

Biyu---600

Uku----800

Hudu-----1k

Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171

Maryam sani

Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa 'yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA

biyu---650CFA

uku----850CFA

hudu----1050 CFA

Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*Thanks for choosing us*🔥62

*_Arewabooks@Mamuhgee_*

62

A hanyarsu ta zuwa Idon Nera maganar mayafinta yayi Mata da fitarta din batareda ta jira amsarsaba ta kashe wayarta,

Ta wani bangaren sakon nata ya zamar Masa wani babban alamarinda ya kasa barin zuciyarsa fushi da laifin nata sbd shine karo na farko da sakonta ya shigo wayarsa duk da tayi laifi sai hakan Kuma yake narkar da zuciyarsa.

Shiru tayi tana lafe a kujerar sbd baccin da mutuwar jikinta yakeson sata ji.

Suna Isa harabar gidan yayi parking tareda kallanta yaga Bata motsaba ya miqa hannunsa ahankali ya shafa Fuskarta yaga bacci tayi.

Wani kyakkyawan murmushi yasake yana tausayinta sbd yasan gajiyane tayi Koba komai yau din yasan ta wahala tunda yawo sukaje itadasu Siddi.

Sake shafata yayi cikin kulawa yanajin kaman ya juya da ita taje can tayi baccinta a jikinsa Amma yasan rigimarta bazata Bari ta yarda yakoma da itaba.

Kamota yayi jikinta ahankali yayi kissing din lips dinta ahankali saigashi ta bude idanuwanta akansa tareda janyewa da sauri tana kallon harabar gidan da Babu kowa da alama ko basuyi bacciba suna sama sun shige.

Ahankali ta bude motar ta fice batareda ta tsaya Jin komaiba tana jinsa yace Mata goodnight ahankali Yana binta da kallo harta shige kafin yaja motar ya juya yabar gidan.

Tana shiga palon kasa Babu kowa sai Bilkisu ta kalleta tace takawo Mata tea da cake.

Tana hawa sama har lokacin mommy da siddi na palon

Siddi na waya da Mijinta mommy Kuma tana waya da AQEEL din dayake tambayarta ko Amal din ta iso??

Eh tace Masa tana mamakin bashine yace zai dawo da itaba¿

Ahmed dinma Yana kokari wlh tafada lokacinda take ajiye wayarta ta amsa gaisuwar Amal datayi Mata a gajiye ta nufi dakinta kayan bacci kawai ta saka ta fada gadonta koda Bilkisu ta kawo Mata tea din tini tayi bacci.

Da asuba ma daqyar ta tashi tayi sallah Takoma bacci Bata farkaba sai 11 lokacin kowama na gida ranar dayake weekend ne itama badan tasoba ta tafi makaranta lecture daya tayi tadawo gida.

Tana dawowa abinci taci ta haye dakinta ta kwanta tana bacci.

Sai yamma tasamu jikinta ya sake tayi wanka tasake cin abinci da sallah tukuna tadawo daidai sunata shaaninsu cikin gidan dayake kowa ranar Yana gida.

Shima ranar Bai samu shigowaba sbd wani daurin aure Mai mahummanci da aka gayyacesa Wanda yayi haduwarsa da Amininsa da sai satin ya dawo Nigeria tareda matarsa data tattara ta bisa can suka daidaito tunda tasamu ta rabu da masifar rayuwarta wato Amal Idon Nera.

Da farko SSG yaso nuna bacin Rai da fushinsa akan AQEEL ASAD din Amma Sam AQEEL ASAD Baima bada Fuskar da zaayi maganar iyalinsa da waniba Dan bazai iya bada fuskarda Hayat din zai alaqanta Kansa da matarsaba Koda a gurin bada bayani ne Dan Haka kwata kwata yaqi nuna akwai wani Abu daban bayan asalin alaqarsu da amintarsu Wanda yasa Hayat duk yanda yaso ayi dawo da bayani Dole ya hakura yabar maganar sbd AQEEL dabai nuna akwai wani abinba bayan Abotarsu.

Da Haka ya hakura yabarwa Allah tunda ya shirya da matarsa Amma Kuma bayajin ya fasa qara auren tunda yayi niya zai samu tasa shima Mai Kamar Amal din.

Baisamu kansaba sai dare shima dan Haka ta waya yayi magana da Maminsa kawai sai Kuma mutuniyar itama dayake yasan bata Masa magana kota waya Dan Haka text yayi Mata kaman yanda ya Saba.

Washe gari yazo da safe kafin ya wuce wani taron Musulinci da aka gayyace a ranar Amma Bata tashiba tana bacci Dan Haka ko ranar Basu haduba saida aka kwana biyu duk basa haduwa saidai ta waya safe Rana dare dayake Jin lafiyanta da kewanta.

A kwana biyun ta Dan sauya sbd hutawar datakeyi sosai daga bacci sai cin abinci.

Ranar Thursday Bayan tadawo makaranta da yamma sai datayi bacci ta huta tayi wanka da sallar magrib ta fito sun zauna cin abincin dare tana zama sai gashi yashigo palon sanyeda wando da hoodie Balenciaga sweatshirt milk.

Qamshine ya yadu a palon ita tafara Ankara da zuwan nasa sbd qamshin, ta dago ahankali ta kalli hanyar palon saiga idanuwansu ya Hadu ahankali.

Idanuwansa daya zuba Mata Yana binta dasu yasa jikinta neman mutuwa tana Dan dauke idonta daga nasa tana Jin abincin na kasa shiga ci kawai takeyi Bata wani ganewa.

Bai qarasoba a Palo yayi zamansa Dan baya buqatan dinner a koshensa yake Dan azumi ma yayi ranar.

Jin tayi ta koshi Amma Kuma takasa tashi sbd Babu Wanda ya Gama.

Ganin tagama Haj Zainab ta kalleta tace,

"Amal ki kawomin ruwa Wanda beyi sanyin wannan ba tunda kin gama,

Wannan yayi sanyi Bilkisu taqi Dena bamu ruwan sanyi sosai haryanxu.

Rintse Ido tayi sbd tsoron Isa palon ba kowa acan sbd Idan ba ita datake saiti da kofar palon ba babuma Wanda yasan yazo sai sun Gama sun fito zasusan ya zo.

Miqewa tayi ahankali ta fita ta shige kitchen ta dauko ruwan ta fito

Ga mamakinta Bai taso daga inda yakeba harta wuce takaiwa mommy ruwan

Idanuwansa kawai yake binta dasu tanajinsu ajikinta kamar zata harde ta Fadi.

Sallama tayi musu Dan yanzu da wuri take Shigewa ta fice ta nufi hanyar hayewa sama Amma ko Isa stairs din batayiba ya Kira asalin sunanta daya sata tsayawa cak zuciyarta na harbawa da qarfi aduk lokacinda zai kirata asalin MARYAMAH dinta Wanda bayanshi duk duniya Babu Mai kiranta hakan,

Sunanma idan bada ya bayyana rayuwarsuba batasan tanada wani asalin sunanba.

Ahankali ya Kama hannunta ya jata zuwa saman dakansa har cikin dakinta suka shige ya turo kofar Yana shinshinata yace,

"Ganina yasa Kika kasa cin abincin?

Bata fuska tayi tana cewa ah ah batareda tasan tafada dinba.

Ruwan dake gefen gadonta ya dauka ya bude ya Dora Mata abaki tafara Sha babu musu sbd ya lura da Natasha ruwaba bayan Gama cin Dan abincin datayi.

Ruwan takesha ahankali Yana Bata Yana kallon yasa take hadiye ruwan cikin sanyi da nutsuwa komai nata sanyinsa da narkewarta na sake hargitsa zuciyarsa.

Tana Gama Sha ya rufe ya ajiye yasaka hannu Yana goge Mata Wanda suka zubar Mata har cikin kirjinta.

Kallonta yakeyi yanajin kewarta sbd kusan kwana biyar kenan Basu ga junaba.

Hijabinta ya saka Mata tareda janta cikin nutsuwa Suka fito ba tsoro ba shakka ya jata har qasa suka fice batareda kowa yagansuba bare sanin ficewar tasu.

Daman shine ya kawo kansa Dan Haka yajasu Suka bar gidan.

Ita kanta yau Bata tsaya wahalarda Kansa musawa ba sbd idanma Basu bar gidanba tasan zai iyayin abinda zai sata kunyar familynta a gidan.

Suna Isa gidan Karatu a palonsa suka yada zango Saida yagama rikitasu suka gama tarwatsa pillows din west Elm sofa set dake palon kafin suka qarasa dakinsa acanma Saida suka Gama yamutsa gadon kafin komai ya lafa.

Wannan karon itace wani bacci Mai nauyin gaske ya dauketa batareda tasaniba.

Ganin tayi bacci saiya kyaleta Bai tadataba yaje yayi wanka yayi Shirin baccinsa ya rufe koina yazo yashige jikinta take bacci Mai nauyi shima ya daukesa.

Da asuba gigice ta tashi ganin inda take take tafara hawaye ya samu ya rarrasheta tayi sallah gari nafara haske kadan ta daga Masa hankali ya maidata gida Bata Bari yashigo gate da motarsaba a waje yayi parking suka shigo da qafa securities na Masa barka da asuba ya amsa Kai tsaye Yana wucewa ciki raka matarsa.

A bakin kofar palo tace yakoma

Saida ya Kuma kissing bakinta ahankali kafin ya saketa ya juya takira Bilkisu a waya ta bude Mata kofar ta wuce sama da sauri tana zuwa tashige dakinta ta kwanta sai bacci.

Washe gari Babu Wanda Koda Wasa ya fahimci baa gidan ta kwanaba bayan Bilkisu dake ganin ikon Allah abinda yafi karfinta.

Ranarma hakance da daddare yazo ya fice da ita bayan mommy ta shige siddi Kuma tana kicin tareda Bilkisu data saka aikin gasa Mata cake.
Chapter 79 · 0% Book details