← Book details Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 100

Sashe 75

Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Umma kuwa abin baqin cikinta da kunyarta shine dasuka aura Masa Bilkees baayi irin wannan barke barke da dinke dinkenba bare neman masu taimakawa bare suji Dadi sai yanzu Akan 'yar Zainab dasukewa kallon karuwa shine zaazo ayi abinda Wanda yagani ya sheda a cikakkiyar macenta ya sameta,

Ita yanzu ba damar ta tambaya idan Bilkees din ba a budurwa ya sametaba taci ubanta har ita har qanwar uwarta data basu ita
Amma Ina ba fuska ba Hali bare tayiwa AQEEL wannan gangancin.

Harya fice ba Wanda ya iya kallonsa kaman yanda suka saba a cikinsu.

Bangarensa ya nufa ya tadda Bilkees Bata Nan Wai sun fita da mufeeda zuwa wani bikin.

Baiji damuwar hakan ba sbd yaga miscalls nata kila takira harda Dan tambayar fitan ne.

Samansa ya wuce ya Dade har kusan magrib Bata dawoba Dan Haka ya kirata a waya ya sanar da ita zai sake fita sai goben zai dawo.

Dayake tana cikin mutane sosai saita Dan fuske Bata tambayesa abinda ya nufiba ta amsa da to kawai.

Gap da magriba yadawo yafarayin sallah a masallaci kafin yashigo gidan.

Koda yashigo Kai tsaye bedroom din ya wuce saiya taddata ta farka Amma tana kwancen sbd hannunta shima daya qara tsami.

Kaita toilet yayi tayo alwala tazo tayi sallah jiki ba qwari
Tana gamawa ya sake Bata abinci da magani Tasha sai jikinta ya sake Dan sakewa.

Tana jikinsa yana Dan lallabata har akai sallar ishai yaje yayi sallar ya dawo batareda ya Jima sosai yanda ya Saba jimawaba bayan sallah.

Yana dawowa ya zauna Yana waya da Bilkees dake tambayarsa idan tafiya yayi.

Kai tsaye yace Mata ba tafiya yaiba Yana gidan karatunsa.

Hakan daya fada yasa hankalinta Dan kwanciya saita bar zancen da janyo Masa wasu zantikan
Suna Gama magana ya nufi bedroom din ya tadda Amal din tagama sallah tana zaune a inda tayi Bata tashiba.

Tanajin shigowarsa dakin Bata dagoba har Saida ya iso inda take ya dauketa suka koma sofa ya zauna da ita tareda riqo hannunta Mai ciwon Yana shafawa cikin kulawa yace,

"Sorry Yar gidan Mommy kinji.

Shiru tayi Masa tana Dan zame hannun sbd yanda yake shafasa kaman Yana Masa Susan hannun ne.

Maganan zuwanta gida ta sake Masa a hankali Amma ya sake fuskewa yace ba yanzuba infact Tama tare kenan.

Kuka take neman Yi Masa Jin abinda ya fada
Ya Kama fuskarta da hannuwansa Yana cewa,

"Kinayin kuka Zan tabbatarda abinda nafada din.

Rufe idanuwanta tayi tana kokarin Hana kanta kukan Amma Saida hawayenta Suka gangaro
Cikin shauqi ya share Mata Yana cewa,

"Shikenan ya Isa,
Badai bakyason tarewaba?

Gyada Kai tayi Kai tsaye ahankali tana dagowa ta kallesa.

Sake kallonta yayi Yana yawo da hannunsa cikin hijabinta yace,

"Ki tabbata bakyason tarewan??

Sake gyada Kai tayi tana tsayar da hawayenta.

Wani murmushin daya sata sauke kanta daga kallonsa ya sake Yana cewa,

"Shikenan Dena hawayen bazan takuraki ba saikin buqataci hakan dakanki a lokacinda kikeso kin yarda??

Eh" tafada da muryanta dake fita a hankali.

Sake sakin fitinannan murmushi yayi Yana cire Mata hijabinta yace,

"Ok shikenan.

Yana cire Mata hijabin ya rakata toilet ya barota tayi wanka da ruwan zafi Sosai tareda sake shigansu sbd sukadai take shiga taji gurin na sakewa daga ciwo.

Tana gamawa ta dauro towel ta fito Amma Bai wani dauru ba sbd hannunta saita dafosa da lafiyayyan hannun yafito har lokacin ahankali take tafiya cikin sanyi.

Dauke kallonsa yayi daga kallonta kafin ta yamutsasa ya shiga toilet din shima yayo Wanka ya fito yayi musu Shirin bacci Suka kwanta da rigarsa a jikinta sai pant.

Suna kwantawa bacci ya daukesu ba Bata lokaci.

Bacci sukayi sosai sai tsakiyar dare dumin jikinta dayayi Dan zafi ya yanke Masa baccinsa sbd ta narke gabaki daya cikin jikinsa gashi baida Riga silk dogon wandon baccine kawai a jikinsa.

Wani numfashi Mai sanyi ya sauke Yana Dan dagota daga jikinsa ya kalli fuskarta Yana jikin dumin numfashinta na sauka cikin wuyansa take tsigar jikinsa suka fara miqewa.

Lumshe idanuwansa yayi Yana kokarin janyeta daga jikinsa yabarta Tai baccinta sai gashi yaja janyeta ta farka tareda bude idanuwanta ahankali ta kallesa ta sake maida idanuwan ta rufe.

Hakan datayi yasashi Jin tsikan jikinsa sun tashi gabaki daya
Ya lumshe nasa idanuwan shima Yana cusa Kansa cikin wuyanta yana jero ajiyan zuciya da numfashi ahankali.

Wuyan nata da fuskarta yafara shafawa Yana bude idanuwansa akanta daidai lokacin itama ta bude idanuwanta akansa baccin na sakinta gabaki daya gabanta na faduwa da fargaba.

Ahankali ya Kira sunanta da wata rikitacciyar murya Kansa na cikin rigarta Yana lasheta kaman Zuma.

Rawa jikinta yafara yi Jin ya zare Mata rigar gabaki daya jikinsu na haduwa ya qarasa rikicewa Yana tsotsanta tako Ina Yana sauke zafafan numfashi masu dumi.

Abubuwan dayake Mata yasata fara kuka tun Bai nufi babban aikinba
Tanajin yafara kokarin sake kusantarta taqarawa kukanta karfi tana janyewa Amma Sam yakasa tsayar da Kansa baya Kiran sunanta babu abinda yakeyi.

Sosai yau dinma ta gurzu a hannunsa kafin yabarta daurin hannunta ma duk sun gama yamutsa sun warware bandage dinma.

Sabuwa jinyar tata tadawo sbd kusan kadan ne azabar yau din batakai ta jiyan ba Amma itama taji azabar sbd yau din yafi samun guri da kyau.

Kuka da Kiran mommynta Babu Wanda batayiba Haka ya lallaba yasake gasata da Kansa sosai suna fitowa yabata magani Harma da grilled chicken da aka kawo cikin abincin dinner dinsu da Basu ciba da qyar ya iya dumamata kadan a oven
Sbd Bai iya komai na girki ba yakawo yabata abaki Bata wani iya ciba zazzabi da bacci Haka yasamu yasake lallabata tasamu bacci.

Bata farka ba sai karfe goman safe tayi sallah jiki a mace tasake wanka daqyar ta iya yin breakfast tasake Shan magani ta daga Masa hankali da rigima zuwa gida sbd su mommynta dasuke hanya.

Sai data sake warwarewa zuwa Rana kafin ya nufi asibiti da ita aka sake dubata da hannun kafin ya wuce da ita gida.

Ahankali take tafiya Amma ba kaman jiyan ba ya rakata har cikin bedroom dinta ya tayata sauya Kaya da Kansa kafin ya kwantar da ita yayi kissing bakinta sosai kafin ya fito.

Yana ficewa gidan takira Bilkisu a waya ta gargadeta akan fadawa Kowa kwana biyu Bata gidan.

Bilkisu na fitowa dakinta bacci Mai nauyin gaske ya dauketa Kuma alokacin Anty Fareedah tashigo harabar gidan tareda Siddi data dauko da airport sbd tayita Kiran Amal Amma Bata daukaba.

Suna shigowa suka taddata tana bacci Mai qarfi Dan Haka suka qyaleta batareda sun tadataba.

Guraren karfe hudu harta gota su Haj Zainab Suma Suka iso Siddi ce taje da motar Amal wadda tana bacci Ahmed yakawo gidan ta daukosu.

Suna dawowa Amal din na farkawa batama San sun dawoba Saida Tai wanka tasake gaso kanta jikinta ya sake sakewa sosai ta shirya cikin doguwar Rigar Atampa army green Mai kyau tayi sallah ta shafa liner cikin idonta sbd kodewan dasukai kada agano tayi kuka kwana biyun.

Ahankali ta fito dakin cikin nutsuwa ta nufi palon qasa datake jiyo hayaniyarsu tana kokarin sake fuskarta da murnar ganinsu gabaki daya.

Kallonta sukeyi ganin yanda take sanyi Haka fuskarta ta Dan sauya
Cikin kulawa Haj Zainab da siddi suna hada Baki gurin tambayarta ko lafiyanta kalau.

Dan fuskewa tayi tana qarasowa ta zauna jikik mommyn tana cewa,

"Mommy nayi kewanku Dan Allah kada ku sake tafiya kusa.

Jin jikinta da Dan dumi yasa mommyn sake tambayarta lafiya.

Hannunta dake Dan kumbure ta nuna Mata tana cewa,

Buguwa nayi naji ciwo a hannu shiyasa nake Dan zazzabi tun jiyan.

Cikin kulawa dukkaninsu sukai Mata sannu Anty Fareedah na cewa taga likita akan hakan?

Ahankali ya gyada Kai tana cewa eh.

Sannu suka qara yimata suna fadawa wani zancen gabaki dayansu harda ita datake kokarin bawa kanta qarfin halin rashin kuzarin datake tattare dashi.
##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano

*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul

*IDON NERA*🔥
Mamuhgee

*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma

*KI KULANI*🔥
Miss xoxo

Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200

ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN

0022419171
Maryam sani
Access bank

Shedarka ta 09033181070

MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN

09166221261

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥*_Arewabooks@Mamuhgee_*
59
Zuwa magrib jikinta yaqara zafi sosai tana Jin zazzabinta na dawowa Amma Haka ta daure Bata Bari kowa ya rabeta ba bare aji jikin nata da zafi Sosai harma agane batada lfy din.

Haka ta daure ta cijewarta har sukai dinner shima abincin da dauriya tacisa sbd batason kowane attention dinsu ya dawo kanta dasunga alaman rashin lafiya a tareda ita.

Itace tafara gamawa ta miqe ta baro dining room din ta nufi kitchen tace Bilkisu takai Mata tea me zafi dakinta.

Tana fitowa kitchen taji qamshinsa Dan Haka Bata tsaya tabbatarda idan shi dinne ba ta nufi hanyar saka batareda ta waiwayo ba.

Su Maminsa ya gaisa dasu Cikin nutsuwa kafin yace suci abincin zai jira Mamin a sama idan ta Gama.

Dayake gyada Masa Kai tayi Dan Bata Jima ita da fara cin abincinba.

Saman ya wuce hankali kwance cikin nutsuwa Yana shiga Kai tsaye ya nufi bedroom dinta sbd yaga wucewarta saman.

Tura kofar dakin yayi Kai tsaye ya shigo hankali kwance ba tsoro ko fargaban wani ya gansa cikin nutsuwa yake kaman yanda ya Saba komai basa a natsen.

Tana toilet batasan dashiba ta fito toilet din tareda nufo tsakiyar dakin ahankali take tafiyarta har lokacin.

Sai data fito sosai tagansa kawai zaune akan kujera Yana duba sako a wayarsa hankali kwance.

Tsayawa cak tayi daga inda take tareda yimasa kallo daya ta sauke Kai tana gyara zaman rigar baccinta data cirewa bra tana shigowa dakin.

Ajiye wayarsa yayi ahankali ya juyo ya zuba Mata idanuwansa yana kallon yanda ta tsaya a narke.

Tasowa yayi ya qaraso gurinta tareda riqo hannunta ya qarasa da ita bakin gadonta ya zaunar tareda shafa goshinta zuwa wuyanta yaji jikin da zafi.

Numfashi ya sauke ahankali tareda kallonta yace,

"Kinsha maganinki da yamma?

Girgiza Kai tayi tana kasa dagowa takallesa.
Chapter 75 · 0% Book details