← Book details Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 100

Sashe 71

Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Yar kurmana kina lafiya?
Nayi kewanki,da qamshinki,..hancinsa ya cusa cikin wuyanta ya shaqi qamshinta ahankali Yana sake narkewa jikinta kafin ya Dan dago yakalli fuskarta ta gefe cikin sanyaya murya yace,

"Kinyi kewan Mijinki??
Uhmmm?

Sai alokacin ta bude idanuwanta data rufe tareda sauke boyayyan numfashi ta saukesu akan fuskarsa tana Masa wani irin kallon dayasashi juyo da ita ahankali suka fuskanci juna ya sake shigar da ita jikinsa da Kyau hannayensa na zagaye da ita Yana yawo dasu a bayanta
wani kyakkyawan murmushi yasake yana kallon cikin tsakiyar idanuwanta dasuka narke.

Bakinsa yaka akai yai kissing idanuwan nata ahankali har lokacin da murmushi akan fuskarsa Mai sake narkar da ita
Wuyanta ya shafa da hannunsa Yana cewa,

"Idanuwanki sun bani amsata basai bakinki ya furtaba zuwa yanzu na Saba da kurumcin.

Janye idanuwanta tayi daga cikin nasa tana Dan motsawa zata janye jikinta ya hanata ta hanyar gyara musu tsayuwa da kyau ya Kai bakinsa kunnenta cikin wata sanyayyar murya yace ta kallesa.

Kasawa tayi tanajin bugun zuciyarta na qaruwa
Zatayi qasa da kanta ya tareta da hannunsa daya tareda dago habarta ahankali ya dago da fuskarta yayi wani irin kallon datajisa har cikin 'bargon qashinta
Cikin wata kasalalliyar murya Mai tsananin taushi da sanyi tareda nutsuwa yace,

"MARYAMAH kinsan ke wacece??

Sunan daya kirata dashine yasa gabaki dayan jikinta mutuwa batasan lokacinda ta dago a narkeba ta zuba Masa idanuwanta dake neman sanin indama rayuwarta ta dosa gabaki daya,

Sake kissing idanuwanta yayi ahankali kafin yace,

"Idan Mami na barmin Mata ita kadai gaskia Zan dauketa naje da ita inda bazatai kewana sosai hakaba duk sun saka kinyi wani iri akan kewan Mijinki ko???

Kallonsa tayi tana narke fuska zata kwace jikinta ahankali tace,

"Ni ka sakeni bacci zanyi.

Sakinta yayi ahankali Yana murmushi yajata bakin gadon suka tsaya ya nuna Mata gadon da Ido Yana Dan matseta.

"Yaya ciwonki ya wahalar min dake wannan watan?zo ki fadamun dalla dallah.

Zaunawa yayi bakin gadon tareda janyota ya zaunar kan qafarsa Yana kallon fuskarta data Dan sake narkarwa sbd ko a labari batason tuno wahalar datake Sha duk wata..

Cikin wata irin kulawa da tarairayarta ya saka hannunsa daya cikin rigar jikinta ya Dora kan cikinta Yana gangarawa ahankali zuwa mararta cikin tausasa murya yace,

"Kin wahala ko???

Batasan ya akaiba ta samu kanta da daga Masa Kai ahankali tana sake Dan narkewa ajikinsa sbd hannunsa cikin rigarta zuwa mararta ba karamin balai yake haddasawa ba.

Murmushi yasake sakewa Mai shegen kyau ya sake shafa mararta yace,

"Wannan ciwon yana wahalar min da Mata gaskia zanyi maganinsa bazan yardaba da wannan wuyan da kikesha,.

Zamu nema Masa magani ko???

Sake gyada Kai tayi tareda mantawa da abinda yake nufi Saida yasaki murmushi ta tina aikuwa da sauri ta girgiza Kai tana cewa,

"Aa banaso Zan ringa daurewa.

Fuskarta ya shafa Yana cewa kin tabbatarda Zaki iya daurewa duk wata??

Sake gyada Kai tayi tana narke fuska.

"Ok tom bara mu gwada da wani abin mugani idan Zaki iya daure.

Kallonsa tayi sbd Bata gane abinda yake nufiba.

Fuskarta ya matso da ita Yana hadewa da tasa yafara shakar numfashinta dake fita da sauri kafin ya kalli bakinta dake Dan bude tana Jan numfashi sbd hancinta numfashin dayake ja yayi Mata kadan.

Bakinsa ya Dora akan nata din yayi Mata wani light kiss ya dago ya kalleta takasa kallonsa.

Wuyanta ya sake sakarwa kiss ahankali kafin ya Dora lips akan kunnenta shima yayi kissing tareda sakar Mata wani numfashin daya tayar da tsigan jikinta gabaki daya suka miqe.

Sake riqe fuskarta yayi da tafukan hannunsa cikin sanyi yakai bakinsa ya fiddo harshensa ya lasa lips dinta Yana lumshe Ido kaman zumace agurin ya laso.

Lasar da yake Mata Yana hura Mata iska har a wuya da sama saman kirjinta yasa jikinta fara Yar kakkarwa tana kasa riqe numfashinta dake fita da sauri da karfi.

Hannunsa yasaka ya shafa kirjinta yaji batada bra rigar ce kawai sbd tayi Shirin bacci ne dama.

Yanda yayi Mata shafar agurin yasata sakin wahalhalan Nishi jikinta na qarasa mutuwa
Cikin kunnenta ya maida bakinsa ya lashi kunnan kafin ahankali qasa qasa yace,

"Meyasa Baki saka bra ba?
Ummmmm?
Wataran ko agaban Mami saina ma tsesu idan kina barmunsu suna tsolen Ido..

Qarasa miqewa tsikan jikinta sukayi tana Jin kaman barinta numfashinta zaiyi sbd lasar dayakewa kunnunta..

Gaban rigarta yafara budewa ahankali Yana balle maballan Yana kallon yanda kirjinta yake sama Yana qasa ahankali sbd tsoro dakuma halinda yake shigar da ita.

Bayyanuwar komai a gaban idonsa bayan ya Gama zame Mata rigar ya wurgi yasa Kansa kuncewa gabaki daya Yana neman ficewa a layi...

Kallon seconds yayi musu kafin ya Kai hannuwansa akai Yana janyota ya saka bakinsa cikin nata Dan rage qarfin abinda bakin yake tafe dashi Dan idan yasauke komai a kirjin zai iya rasa control a gurin.

Harshenta yayiwa wata irin tsotsa Yana laso yawunta Yana sauke wasu zafafan numfashin dake bayyanarda notikan Kansa dake kuncewa.

Wani kasalallan kuka ta sake alokacinda tajisa yadawo kirjinta da zafafan abubuwansa.,

Salon kukan nata ne yasake birkita Kansa ya sake yiwa kirjinta wata lasa da harshensa Yana yawo da dayan hannunsa a bangare daya.

Abinda yake faruwa a dakin yasa dakin yayi tsit bayan nishinsa da sautin kuka da nata numfashin Babu abinda yake tashi a dakin.

Rasa control dinsa yai gabaki daya ya miqe tsaye da ita ajikinsa Yana tsotsan bakinta ya juya dasu kan gadon nata ya kwantar da ita ya ranqwafo Yana cigaba da lasanta yana sakar Mata kisses tako Ina daga kirjinta zuwa wuyanta da bakinta kafin ya tsayar da bakinsa guri daya Yana yimata wani irin tsotsan data qarasa juyar nata da qaramin qwaqwalwanta akan lamarin ta sakar Masa wani irin qaramin kuka tana qanqanmesa cikin gigicewa.

Hannunsa ya Dora kan mararta ahankali ya shafa Yana kokarin fizgo nutsuwarsa Yana dawowa hayyacinsa ya saki wani nannauyan numfashi Mai zafi Yana kwantawa ajikinta ahankali ya lumshe idanuwansa dasuka Gama canjawa Yana cigaba da sauke numfashi ahankali ahankali.

Saida yayi mintina a hakan ya dawo hayyacinsa dakyau ya tashi zaune tareda janyota jikinsa ya rungume Yana lumshe idanuwan kirjinta dake tsokano dauriyarsa.

Shafa Fuskarta yayi ahankali tareda bude bakinsa da muryarsa data Gama shaqewa sbd nisan dayayi din can qasan makoshi yace,

"Baki cancanta hakan a kan gadon dakika Gama 'yan matanci ba kowa yagama hawa,
A gadon Mijinki da Babu Wanda ya Isa yahau Kika kancanci hakan.

Kissing goshinta yayi ahankali tareda tayar da ita jikinsa ya sauko gadon ya dauko Mata rigarta data jefar ya dawo ya sake janyota jikinsa yafara saka Mata rigar ahankali Yana kallon idanuwanta dake rufe takasa budewa ta kallesa.

Yana Gama saka Mata da Kansa ya nufi wardrobe dinta ya dauko Mata hijabin sallarta dogo har qasa ya saka Mata tareda dauko flat slippers daga jerin takarmanta yazo ya saka Mata a qafa ya ranqwafo ya dauketa cak tareda nufar kofa ya fice daga dakin da ita ya sauko qasa alokacin Asmau tayi bacci a inda take zaune tana kallo
Bilkisu ce kawai a zaune tana jiran ya tafi ta rufe gidan itama.

Tana ganinsu ta rikice tanayin qasa da Kai cikin kunyar Kanda da abubuwan datake gani.

Ficewa yayi da matarsa Kai tsaye Bai tsaya bi ta kan Bilkisun ba wadda itama tana ganin sun fice din ta sidado ta rufe kofar ta kashe komai ta tada Asmau daga baccinta suka nufi dakinsu suka kwanta.

Gaban mota ya zaunar da ita ahankali ya rufe Mata ya zagaya ya shiga ya tada motar cikin nutsuwa sukabar gidan securities na Masa Saida safe.

Suna fita ya miqa hannunsa ya kamo nata yana kallonta Kamar zai cinyeta cikin nutsuwa da sanyi.

Qin kallonsa tayi sbd zuciyarta dake tsalle kaman zata fado,
Batasan Ina zasuba a Daren kaman yanda batasan me yake nufi da maganar da yayi Mata ba a dakin,

Bakinta yayi wata irin mutuwar da bazata iya budewama tayi Masa magana ba hakama tanajin idanuwansa na yawo akanta gashi yana driving.

Gidan karatunsa ya nufa
Yana isowa securities suka bude Masa gate da sauri suna Masa barka da zuwa.

Parking yayi tareda kashe motar ya fito ya zagayo ya bude Mata ya sake daukota da Kansa ya nufi ciki da ita.

Ko Palo Bai ajiyetaba Saida ya Isa tsakiyar master bedroom dinsa ya ajiyeta ahankali Yana kallonta.

Toilet ya juya ya nufa yashige.

Alwala yayo yafito Yana kallonta tana bakin kofar fita dakin ta tsaya kanta a qasa.

Kai tsaye ya qaraso ya Kama hannunta yajata zuwa toilet Yana cewa,

Bafa abinda Zan miki,.
Nafila zamu kwana Yi tunda su Mami basa Nan da kiyi baccin banza gwara ki kwana kina bautan Allah,

Jeki kiyo alwala kizo mu kwana muna bauta.

Kamar wawuya ta shiga tayo alwalan Dama sallar dare batayi Dan Haka saita samu kanta da son Yi din ayau.

Tana fitowa da Kansa ya jata har gurin da yake sallah acan wani dakin dake kusa da bedroom dinsa Wanda yake kaman office kaman kuma qaramin masallaci Acikin palo,

Dakin yatsaru anzuba Masa komai masu tsadan gaske shima
Kamar dakin sallan wani hamshaqin sarki sbd tsaruwarsa da burgewarsa.

Sallar nafila sukai rakaa biyu suna idarwa yayi musu addua sosai Wanda yasata kallonsa ganin basu tashi sun ci gaba da sallanba.
##MAMUH#
Chapter 71 · 0% Book details