Sashe 65
Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akwai din Amma basuda tsayi half ne hakama masu tsayin yawanci basuda hannuwa Dan Haka Dole tasa aka kawo Mata Riga da wando masu fadi sai doguwar Rigar daya mai tsayi har qasa Amma batada hannu.
Riga da wandon ta saka taci cookies itama da tea Mai kauri Babu shuga itama.
Tana gamaw tash magani takira su mommy wainda basusan inda take dinba sbd tafiyarta da AQEEL ASAD wani tunani ne da Basu taba kawowa ko kusaba.
Sama sama dukkaninsu sukai magana da ita sukayi Mata sannu kafin sukai sallama.
Id card dinta tayita dubawa cikin Jakarta bata ganiba sbd siyan ticket taso Yi ta waya ta tafiyarta sbd takasa yarda da itace ta kwana a guri daya da Wanda bazata taba iya karban aurensaba.
Bacci tafara dan Yi daga zaune guraren 3 sai gashi yadawo a Dan gajiye Dan Haka taqi bude idanuwanta tana jinsa Dan bata buqatan magana dashi.
Kallo daya yayi Mata ya fahimci idonta biyu sbd yanda ta Kama jikinta.
Tubewa yayi yayo wanka ya fito daureda towel ya shafa duk abinda zai shafa ya saka milk Riga da wandon Prada shima masu Fadi da kauri
Ba zato taji qamshinsa yashiga hancinta ahankali,
Qin bude idanuwanta tayi
Sai Jin fuskarsa tayi ta shafi wuyanta
Da qarfi ta sake rintse idanuwana tana qin budesu.
"Yaya jikin??
"Ya Dena Miki ciwo?
Kasawa tayi ta bude idanuwanta tareda janyewa daga inda yake din batareda ta juyoba ta kallesa qamshinsa kawai neman yagama cika kanta da hancinta.
Tashi tayi zata bar gurin ya dawo da ita ta fada kan qafafunsa ya zira Kansa cikin wuyanta ya shaqi qamshinta ya lumshe fararen idanuwansa a hankali yace,
"Kinsan meyene matsalan ciwonki??
Shiru tayi Masa tana son tashi daga qafafun nasa
Ya riqe hannuwanta biyu cikin nasa ya sake miqa Kansa cikin kafadun wuyanta yace,
"Kinason maganin wannan wahalan da kikesha kike wahalarmun da Mamina gurin neman magani????
Juyowa tayi ta kallesa batareda tasan tayi hakanba sbd ciwonta wani babban lamarine datake neman warakarsa idan har yasan inda zai samo Mata magani zataso hakan
Ita kadai tasan azabar datakeji
Duk Mai ganinta saidai ya tausaya Mata Amma basa gane abinda takeji din.
Ahankali cikin kunnenta Yakuma furta,
" kinaso???
Jikinta na mutuwa batareda tasan abinda yake nufiba ta daga Kai ahankali tana Dan rintse Idon fuskarsa dake cikin wuyanta.
Juyo da fuskarta yayi suka fuskanci juna yana matse fuskokinsu ahankali yasake cewa,
"Kin tabbata Yar Uncle??
Gyada Kai tayi ahankali itama tana sake rintse ido sbd idanuwansa dake yawo Akan fuskarta.
Wani lalataccen murmushi yasake yana zura hannayensa ya zagayota yana Dora goshinsa akan nata dogayen hancinsu na gogar juna qasa qasa da wata muryar data sakata bude idanuwanta akansa yace,
"Namiki Alqawarin Baki ko ayau Kika Gama wannan din,tunda kedai kikace kina buqatan Mijinki.........
Zaro idanuwanta tayi cikin mummunan tashin hankalin abinda ta fahimci Yana nufi.,
Da sauri cikin zafi ta miqe wata irin kunya da haushin kanta na rufeta..
Tana jinsa Yana cewa,
"Kinfasa ne?
Kokuwa zuwa can din ya Miki nisa......
Kukan da batasan na meneneba ta fashe dashi tana jefa Masa pillow din dake dayar kujerar dakin sbd kunya da takaici.
Riqe pillow din yai tareda hannunta Yana wani shegen murmushi mai nutsuwa yace,
"Bazaki jira Mami tadawoba kikeson maganin????
Wani kukan tasake fashewa dashi tana kokawa qwace hannunta Dan yagama Kasheta da ranta da wannan maganar tasa.
Ganin da gaske takeyin kukan ya janyota zaiyi magana ta qwace ya nufi toilet ta shige tana tunanin bazata iya sake kwanaba agurin yau wlh gida takeso Dole ya maidata bama tareda kowa yasan sunyi tafiya tareba har musamman su mommynta bazata taba son wani yasan da hakanba.
##MAMUH#
MASU FIDDAMUN BOOK DAGA AREWABOOKS KUNYIMUN NE SBD CUTATARWA DAN HAKA BABU ABINDA ZANCE MUKU SAI ALLAH YA YAYE MUKU QYASHIN CIGABAN WANI YAKUMA SHIRYAKU IDAN KUNADA RABO YASA KU GANE KU DENA.
INTRODUCING UNIQUE AND AFFORDABLE PART-TIME DIPLOMA AND DEGREE PROGRAMMES IN HEALTH RELATED COURSES.
The Directorate for Consultancy Services and Continuous Education of the Kazaure School of Health Technology, Kazaure, Jigawa State, Nigeria wishes to inform the general public that it now offers the underlisted Health courses at its Kazaure centre.
DIPLOMA
1. Dental Surgery Technician
2. Medical X- Ray Technician
3. Health Information Technician
4. National Diploma Biomedical Engineering
5. Public Health Technician
6. Junior Community Health Extension Worker (J-CHEW)
7. Community Health Extension Worker (RE-TRAINEE)
DEGREE
1. Health Information Management
2.Public Health
3.English Language
4.Public Administration
5.Business Administration
6. Economics
7. Accounting
8.Computer Science
9.Mass Communication
10.Agricultural Economics
Interested applicants can call the following phone Numbers for the application forms.(WhatsApp) 08035298851, Calls Only 07066542055
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥*_Arewabooks@Mamuhgee_*
51
Tana Shigewa toilet din ya saki wani boyayan murmushi wayarsa ta nuno haske Alamar shogowar sako ko Kira,
Juyowa yayi ahankali ya kalli wayar yaga sunan Al-Amin ne Dan Haka ya dauka tareda miqewa tsaye yaje bakin
Makeken window dayake dakin Yana amsa wayar cikin nutsuwa.
Bayani ne akan angama komai sun saka hannu dayan kamfanin akan kasuwancin da sukazo Akan kullasa.
Ajiyar zuciya ya sauke Mara karfi Yana cigaba da magana..
Bude kofar toilet din datayi ne yasashi Dan kallon kofar ya kalleta
Da alamar kukan datayo duk a fuskarta datayi ja.
Cigaba yayi da wayar Yana kallonta ta nufi inda handbag dinta take ta bude ta dauko hanbag dinta tana sake duba id card dinta
Ticket zata siya gida zata tafi.
Gama wayar yayi ya tsaya Yana kallonta cikin mamaki batareda yayi magana ba yakoma kan kujera ya zauna ya Dora kafa daya kan daya Yana kallonta.
Duk tagama duba jakar batagansaba Dan Haka ta rintse Ido tana danne zuciyarta ta juyo ta fuskancesa batareda ta kallesaba ahankali tace,
"Id card Dina fa??
Bakin da yayi maganar ya maida idanuwansa akai ya kalla kafin ya maida akan idanuwanta daseke qin kallonsa.
"Gashi zo ki karba abinki" yafada yana kallonta.
Batareda ta kallesaba ta nufosa ta miqa hannu ya Bata,
Hannunsa ya miqa ya kamo hannunta yasake janyota jikinsa ya zaunar kan qafarsa Yana shinshinata kamar wani maye ya lumshe fararen idanuwansa ahankali cikin kunnenta yace,
"Duk zafin kan Nan naki bakida wayo??
Shikenan daga nace ungo saikizo batareda kin duboba.
Janye kunnenta tayi sbd lips dinsa dake taba fatar kunnenta gurin maganar
Gashi riqo me kyau yamata takasa qwacewa.
Sake dora lips dinsa yayi kan kunnen nata
Wani masifaffen shock yashigeta ta rintse idanuwanta ahankali da qarfi,
Cikin Yar rawar murya Mara sauti sosai tace,
"Ni id card Dina nakeson kabani.
Da wata irin murya qasa qasa yace,
"Nine id card din,
Yanzu kinada wani id dinne bayan ni?
Gani
Me zakiyi da Id din?
Rawa jikinta yafara yi tana sake rintse idanuwanta tareda motsin qwacewa daga jikinsa Amma ya zagayeta da hannuwansa ne gabaki daya akan qafafun nasa tareda manneta da jikinsa ta bayanta ya saka Kai cikin wuyanta acan ya Dora bakinsa kan kunnenta.
Ahankali Yana sake zagayota da kyau tareda hade tannayensa da nata saida yasake shafar kunnanta da lips dinsa ya lumshe Ido can qasa yace,
"Me zakiyi da Id din uhmmm??
Batasan ya akai ta basa amsa idanuwanta a rufeba da cewa,
"Gida Zan koma.
Muryarta tasashi Dora lips dinsa kan kunnenta ya sakar Mata wani kiss daya sata qanqame hannunsa dake cikin nata ta sake rintse Ido.
Qamshinta ya sake cusa Kansa cikin wuyanta ya shaqa Yana narkewa jikinta yace,
"Mami Bata Nan bazan bar uwar babies Dina taje tayi zaman kadaiciba
Ko gidana kike nufin Zaki koma ne???
Bude idanuwanta tayi cikin sauri tareda juyowa gabaki daya tana kallonsa da mamaki da fushin abinda ya fada harma da kunya" Wai uwar babies dinsa,Kuma gidan take son zuwa"
Wlh yana cutarta.,dauke idanuwanta take neman Yi daga Kansa ya matsota jikinsa kirjinsu ya manne yayi wani irin lumshe Ido Yana saukar da ajiyar zuciya Mai sanyi kafin ya bude idanuwan nasa Yana shafa wuyanta da hannunsa 'daya, 'dayan Kuma ya manneta jikinsa dashi.
Wani irin kallo yake Mata Yana shafa wuyanta
Yasake Kai Kansa cikin wuyan ya shago tareda goga Mata fuskarsa a fatar wuyan
Ta hadiye wani numfashi Mai zafi tana motsawa ahankali...
Kirjinta ya dago ya kalla ahankali yace,
"Kece dai Kika juyo da kanki kika....
Batasan lokacinda ta daga hannuwanta duka biyu ba ta rufe Masa Baki Wanda hakan ya sake bawa kirjinsu hadewa dakyau..
Wani kallo yasake jefa Mata bakinsa na rufe da hannuwanta masu taushi da Ido yace Mata,
"Kashewa Mami 'da zakiyi??
Jin tayi kanta na namen bugawa da maganganunsa
Bata San me zatayiba sai kawai tasake fashe Masa da kuka tana janye hannuwanta daga bakinsa...Bata Gama aje hannunba ya kamo fuskarta da hannuwansa biyu ya Dora bakinsa kan nata tareda zura harshensa Kai tsaye cikin bakinta ya fara laso yawunta ya hadiye cikin bakinsa Yana lumshe Ido kafin yafara kissing dinta cikin wani irin sanyin salo Yana sake manneta da jikinsa.
Kamar mutuwar zaune tayi daga farkon Jin bakinsa Anata
Saidataji yanda yaka kissing Yana Shan bakin nata yasata fita hayyacinta cikin tsoro,fargaba,tashin hankali da fushin ba zata.
Ta bangare daya kasa motsawa tayi bare ta qwace kanta sbd wani abune yake faruwa da ita Wanda Bata taba yiba a rayuwarta,
Ita namiji ba gabaki daya rayuwarta jikinsa Bai taba ta'ba nataba.
Hawayane suka gangaro Mata daidai lokacin Kuma Kira yashigo wayarsa wadda take cikinsu Dan Haka vibrating dinsa yasashi sakinta ahankali Yana kallon fuskarta datai ja sbd kunya da kuka.
Numfashi ya sauke ahankali Mai sanyi kafin ya juya ya dauki wayar yaga sunan Maminsa.
Ajiyar zuciya yasake saukewa tareda Dan gyara muryansa dayasan Dole ta sauya kafin ya daga wayar a hankali cikin nutsuwa yakira sunanta Yana cewa,
"Aslm alakm Mami barka da dare..