← Book details Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 100

Sashe 68

Idon Naira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dafe goshinta tayi tana zama bakin gadonta a darare tana tunanin ya zatayi babu wayarta a hannunta tana hannunsa,

Da gangan yayi kokuma mantawa yayi?
Yanxu shikenan zai iya duba Mata waya ya bincika Mata.

Bata kaunar kowama yasan tamasan da zamansa bare ayi wani tunanin da mommy zata saka ta kirasa ya Aiko Ahmed da wayarta ko nasa driver din.

Rintse Ido tayi tareda sake sauke numfashi kafin ta miqe ahankali tanajin qamshin turarensa daya maqele a kayanta daga dazun din,

Tubewa tayi ta saka kayan bacci tadawo ta kwanta ko brushi takasayi tana kwantawa ba Bata lokaci bacci ya dauketa.

Shi kansa Saida ya Isa gidan karatunsa yaji wayarta aljihunsa Dan Haka ya cirota ya kalli hotonta dake gaban wayar Wanda sukayi su uku tareda ita da mommynsu da Siddi.

Kasancewar akwai Siddi cikin hoton ya ajiye wayar bazai iya cigaba da kallaba Dan ita din ba Muharramarsa bace Kuma matar aure akai.

Bai iya aikin dayaso yiba anan din Dan Haka sai kawai ya ajiye komai ya nufi gida.

****Washe gari har karfe goma Sha daya Ahmed be zoba sbd batada wayar sanar dashi time din dazata tafi makaranta
Gashi batason kowa yasan batada waya Dan Haka saita shirya kawai ta lallaba ta fita da motarta data Gama qura sbd anjima baa fita da itaba.

Gurin wankin motar tafara biyawa Dama akwai abinda zata saya a babban shopping mall din gurin Dan Haka ta shiga ta Dan Yi siyayyar sabbin undies da kayan wankanta dasuka qare.

Tana fitowa angama Dan Haka ta biya tabar gurin ta nufi school.

Tana Isa hartayi latti Dan Haka Bata sami lecture din 12 ba sai kawai ta jira na 2.

Sai 5 ta fito makaranta a matuqar gajiye driving dinma a gajiye takeyinsa tana fitowa gate din makarantar motar Ahmed na kokarin shiga.

Tsayar dashi tayi ya juyo ya biyo bayanta suka Dan janye sosai daga makaranta taga Yana binta sai tayi parking tana jiran ya fito yazo tace Masa ya wuce kawai.

Fitowa motar yayi ya qaraso gurinta ahankali cikin girmamawa yace,

"Barka da yamma Ms Amal.

Barka Ahmed,
Katafi kawai tunda nama Riga nagama gida zankoma
Wayana ne bayanan shiyasa ban kiraba.

Dan Sosa Kansa da Babu sumar komai yayi yace,

Eh Ina tareda Sir ne ai
Shine yake kiranki Ni Zan tafi da wannan motar ne.

Dagowa tayi ta mirror dinta ta kalli motar da akace Yana ciki Yana kiranta.

Kamar bazata ba Amma sbd wayarta dake hannunsa tanason karba yasata sauke numfashi a ahankali tareda daukan handbag dinta Ahmed yayi saurin bude Mata motar Yana matsawa ta ziro qafafunta ta fito.

Dakatawa tayi kaman ta dauki kayanta dake Bayan motar wainda ta siyo sbd kada Ahmed yagansu din
Saikuma ta fasa sbd Babu yanda zaayi yagani tunda a shopping bags suke.

Tunda ta nufo motar ya kafeta da mayun idanuwansa Yana Mata wani irin kallo,
Doguwar rigace ajikinta Egyptian abaya brown da veil dinta datayi Rollin akanta sai handbag da wedges Versace takalmi masu tudu da tsada sosai.

Bata wani kwalliya Daman shiyasa koyaushe a natural dinta take.

Wani irin boyayyan numfashi ya sauke lokacinda ta qaraso,
Ya bude motar ya fito ahankali cikin nutsuwa Yana sanyeda milk luxury yadi Mai shegiyar tsada,

Batareda ya kalletaba ya bude Mata gaban motar ahankali tashiga ta zauna ya rufe Mata kafin ya zagaya ya Shiga ya rufe sai alokacin ya juyo ya kalleta tareda sake sauke ajiyan zuciya ahankali kafin ya tada motar suka bar gurin shikuma Ahmed yaja tata mota yabi bayansu.

Ahankali yasake waiwayowa ya kalleta ganin yanda takasa juyowa ta kallesa bare tayi Masa magana.

Kasa riqe Kansa yai shima ya miqa hannunsa daya ya kamo hannunta batareda shima yayi maganar ba.

Kai tsaye gidan karatunsa ya nufa dasu bata luraba Saida suka shiga harabar gidan yayi parking.

Juyowa tayi ta kallesa tana marairaice fuska batareda ta bude Baki tayi maganaba.

Kashe motar yayi daidai shigowar Ahmed da motarta yayi parking ya kashe ya fito ya nufi waje gurin securities ya zauna kafin akirasa Kuma.

Fitowa yayi motan tareda zagayowa ya bude Mata ya kamo hannunta
Ta zame tana cewa,

"Wayata fa zakaban Ni gida zankoma.

Bai iya cewa komaiba sbd shima a gajiyen yake hutawa zaiyi
Ya kamo hannunta ya cirota daga motan Yana yin ciki da ita.

Haj Maryamah da umma dake zaune cikin mota daga can nesa da gidan suka sauke numfashi Mai zafi atare ganin Tabbas AQEEL da Amal dince yashiga gidan,

Tun a hanya suka hadu dasu a traffic jam Amma Bai lura dasu ba sukuma tsaf sun gansa da Amal din gaban motar da Haka suka biyo bayansa Dan cire shakkun tashin hankalin tarewa tayine basuda labari kokuwa.

Juyawa sukai da driver suka bar gurin Haj Maryamah na tunanin Anya ba Sanya zasuyiba idan sukai shiru batareda saninsu ba AQEEL ya tare da yarinyar Nan wani abun yazo ya shiga tsakaninsu Yaya zasuyi da rayuwarsu.

***Kai tsaye bedroom dinsa ya nufa da ita a gajiye yake sosai Dan Haka suna shiga fuska a gajiye ya nufi toilet tashige wanka yayo yafito daureda towel Yana kallon yanda taja ta tsaya bakin kofa ta tashi daga kan gadon daya barta.

Wani kasalallen numfashi da murmushi yasaki lokaci daya kafin ya nufeta ahankali jikinsa da Dan sanyin ruwan wankansa.

Baya tabasa sbd bazata iya kallonsa a yanayin dayake ciki dinba.

Ahankali ya miqa hannuwansa ya rungumeta ta baya tareda saka Kansa kafadanta Yana sauke ajiyar zuciya ahankali yace,

"Nagaji sosai Ina buqatan hutawa da Matata Dan itama ta gaji da alama.

Zamewa take kokarin Yi ya juyo da ita tareda matseta jikin kofar suna fuskantar juna kirjinsa ya danne nata kirjin kadan ya lumshe fararen idanuwansa dake cikeda gajiya ya budesu ahankali kan kirjinta dake hade da nasa din yayiwa gurin wani irin kallo Yana sake zagayota da hannayensa yace,

"Da izinin wa Kika fita da kanki yau??
Uhummn?

Ahankali ta bude Baki batareda tasaniba tace,

"Ahmed baizoba,Kuma wayana baya hannuna bankirasaba.....

Wani qayataccen murmushi Mai sanyi ya saki Jin yanda ta amsa batareda tasan tana amsawarba.

Sake matseta yayi Yana goga kirjinsa a nata ya sake rungumo qugunta suna hadewa sosai ya saka hannu daya Yana zare Mata rolling din kanta.

Jefarda veil din yayi Yana shafa wuyanta zuwa sama saman kirjinta ahankali Yana kallon idanuwanta dake rufe tana qanqanmesa cikin rawar jiki sbd fargaba.

Rigar tata Mai dogon zip ce a gaba Dan Haka ya Dora hannunsa kan zip din ahankali zai ja ta riqe hannunsa ahankali tareda bude idanuwanta ta kallesa tana girgiza kai jikinta gabaki daya a mace.

Shima ahankali ya girgiza Mata Kai tareda janyo zip din ahankali zuwa qasa take baqar Lacy underwired bra dinta ta bayyana rigarta ta sauka gabaki daya long skintight dinta shima ya bayyana sai shafaffen cikinta,

Akan bra dinta Mai transparent lace ya saukar da idonsa Yana sake sauke wani nannauyan numfashi Mai sanyi da sake saukar Mai da kasala.

Kasa komai yayi sai Kansa daya saka kan kirjinta ya shaqi qamshinta yana shafo bayanta da tafin hannuwansa masu tsananin taushi da sanyi..

Gangaro da hannunsa yai ya shafi cibiyarta
Take numfashinta yakusa daukewa ta qanqanmesa tana rufe idanuwanta da qarfi sbd Bai Dena shafa cikintaba zuwa cibiyarta.

Dagowa yayi ya kamo fuskarta ahankali Yana kallonta jikinsa na sake daukan dumin jikinta sbd Babu Mai Kaya ajikinsu.

Gangaro da idanuwansa ya sake Yi kan bra dinta data zauna daidai akan kirjinta dayake iya ganinsu ta cikin transparent lace din suna fizge duk wata jijiyar hakurin cikin kansa.

Hannunsa ya dago yakai akai cikin nutsuwa da sanyi ya shafa saman kafin ya gangara da hannun inda hannun bra din take a kafadanta ya zamesa ahankali yafara saukar dashi Daman kirjinta daya yafara bayyana
Ahankali ta riqe hannunsa tareda sake Shigewa jikinsa sosai sbd yanda yake kallon kirjinta kaman idan suka shiga hannunsa rabata dasu zaiyi.

Abinda Bata saniba shine sake shigarta jininsa a wannan lokacin da kirjinta daya yafara fitowa shine babban bude Masa aiki datayi Dan kuwa saura kiris towel dinsa ya subuce itace tayi saurin riqe Masa shi jikinta na rawa Dan bazata taba kaunar ganin komaiba.

Da hannu biyu ta riqe towel din tareda dagowa ta kallesa ganin yaqi kamawa yabarta da riqon towel din Yana Mata wani shegen kallon dayasata kusan sakin towel din Amma ta sake qanqanmesa tana jinsa Yana yawo da hannuwansa tsakiyar kirjinta zuwa bayanta inda hook na bra dinta Yana shafawa..

Sauyawa idanuwanta sukai ta zuba Masa idanuwanta tana girgiza Masa Kai ahankali akan kada ya bude hook din
Gashi takasa sakin towel dinsa Dan tana saki qasa zaiyi....

Tanaji yafara bude hook din Yana shafa Mata fuskarsa acikin wuyanta Yana sauke Mata numfashinsa Mai dumi..

Rawa jikinta keyi tareda wani irn sanyi da mutuwa sbd shafarsa da numfashinsa sun kashe koina jikinta.

Yana balle Mata bra ta rintse idanuwanta tareda budesu ta dago ta kallesa da jajayen idanuwansa da nata dasuka sauya,
Daqyar ta iya tuna tanada bakin da ake magana dashi ta budesa ahankali zatayi magana yakalli bakin tareda Kai nasa ya Dora akai tareda kamo harshenta ya tsotsa dakyau Yana qarasa zare bra dinta yayi wurgi da ita 'dumin asalin kirjinta suka hadu da nasa da Babu Kaya wani numfashi ya fizgo da qarfi sbd barin kirjinsa dayaso yi bakinsa na cikin nata Yana tsotsanta kaman his life depends on it.
##MAMUH#
Chapter 68 · 0% Book details