Sashe 6
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mr Silas na dawowa kuwa wasu mutane suka zo suka tafi da shi gaban Umaru Kwom.
Ya sha bugu kam dan
afafuwansa da
yar yake taka su.
Ga bayansa da yake ji kamar an fafe ne aka bar masa
ashin bayan kawai a waje.
"Mi suke bu
ata a wajenka?" Ko bai tambaya ba ya san cewa Bilkisu Kachallah ce da wannan aikin.
Baki na rawa Mr Silas yace " suna so na fa
a musu gaskiyar abinda ya faru ne 15 years back"
"Ka fa
a musu?"
"Ranka shi dade ba dan duka na fa
a ba, sun ce za su kashe family
ina."
"Yanzu dai ka fa
a musu komai?"
Mr Silas ya karya wuya yace " i'm sorry"
Wani da ke gefen Umaru Kwom yace "Ranka shi da
e ai magana ta tashi kenan, tunda na san zasu na
i abinda ya fa
Umaru Kwom yai murmushi yace " gaba ta kaimu ai, we can still use it against them.
Idan suka kawo confession
insa mu kuma sai mu bayyana cewa sace shi aka yi aka gana masa azaba, shiyasa ya fa
a musu abinda suke son ji"
Mutumin yai murmushi.
Bayan an fita da Mr Silas.
Umaru Kwom ya fa
awa mu
arrabinsa cewa aje a
ara dukan Mr Silas a
ata masa fuska sannan a kaishi Asibiti sai a
auki hotonsa a gadon Asibiti, ya
ara da cewa "Ku fa
awa Gideon ya rubuta headline mai kyau a jaridar gobe"
Lokacin da wani
aton bodyguard mai zubin Samudawa ya mari fiskar Mr Silas da kacha, sai da ha
oransa biyu suka zube ya fa
asa a sume.
Da ya farfa
o a gadon Asibiti ya tsinci kansa an
aure masa fiska hannu da
afa.
Abinda Yaya Bello ya masa ashe ba komai ba ne akan bugun daya sha a gidan Alhaji Umaru Kwom.
"CY ba ni da bakin yi maka godiya"
"Anything for you Aseey.
Oops!
Excellency"
"Kai bana son Excellency
in nan.
Har yanzu Aseey
in da ka sani ce"
"A'a rufa min asiri.
Ke yanzu tsauni ce ni kuma
aramin dutse"
"Thank you my brother from another mother"
"Kai! you should thank your brother ooo.
Ba dan shi ba inaga Mr Silas ba zai fa
i komai ba"
"Ai Yaya Bello.
Allah dai ya shirya mana shi"...
Bayan sun rabu da CY Asiya ta godewa Allah da bata yi gaggawar tafiya Lagos ba.
Shiyasa aka ce gaggawa aikin Shai
an, gashi da ta sallamawa Allah komai sai gashi ta hango nasara.
Abinda ya faru shine washegari da safe bayan ta bi dare tana addu'ar Allah ya taimaketa ta warware wannan matsalar kafin Gwamna ya saketa sai ga kiran CY yana fa
in ya kamata su ha
u akwai abunda zai nuna mata.
Ba shiri ta shirya ta wuce shagonsu tace Yaya Bello ya koma gida zata kira shi idan ta gama.
A office
in Queen Bee ta saka dogon hijab da ni
af, ita da Queen Bee suka wuce wajen da CY yace su sameshi.
Ganin CY tareda Yaya Bello sai abin ya
aure mata kai.
"CY mi yake faruwa?"
"We've got the script" ya fa
a yana murmushi.
"Dan Allah?"
"Ashe akan wasu tsohin litattafai har ake
atawa Gwamna suna" Yaya Bello ya sa baki.
"Yaya Bello ba zaka gane ba"
Bayan ta zauna ne suka mata bayanin Mr Silas da kuma sato shi da suka yi har suka samu wasu bayanin ma da basu tsammanta ba.
"Mun yi recording confession nasa, za a iya presenting a kotu ai"
Asiya tayi shiru.
"Ya ba kya murna?"
"Umaru Kwom ba wawa bane.
an siyasa ne, he will manipulate the evidence, hakan zai
ara dagula lamari"
"To kawai mu presenting script
in ba tareda an bayyana abinda Mr Silas ya fa
a ba"
Asiya ta yi shiru na kusan minti hu
u tana nazari, chan kuma tace " i have a plan"...
Washegari jaridar Climax ta fitar da hoton Mr Silas kwance akan gadon Asibiti cikin mawuyacin hali.
Aka rubuta cewa Gwamna ne ya sa aka sace shi saboda kar ya fa
i gaskiya a kotu, domin shekaru kusan goma shabiyar da suka wuce shine ya kama Gwamna yana cin zarafin Lami Ninja.
"Your Excellency jaridar Climax tayi sabon rubutu"
Gwamna ya kalli COS yace " bayan sun ce na auri Asiya da ciki, me kuma ya rage, sun gano ina da 'ya'yan shegu a waje ne?" Ya
arisa maganar yai dariyar takaici.
"Ka karanta Sir"
Gwamna ya jawo jaridar ya fara karantawa.
Cikin
ayan biyu ne, ko Alhaji Sani ne da wannan aiki ko kuma Asiya.
Ya na
e jaridar ya jefata cikin kwandon shara.
"Akwai matsala Excellency, an fara kirana daga Gwamnatin tarayya ana son sanin gaskiyar wannan magana"
Gwamna ya ajiye biro ya
ago ya kalleshi yace "akwai hukumar bincike ai, wannan ba aikin ka bane"
COS ya hangame baki yana kallon ikon Allah.
Bai san wani irin zuciya ce da Gwamna ba.
Ta ya zai iya kwantar da hankalinsa a yanayin da ake ciki.
Yana zaune akan kujerar da take gargada tana shirin kifar da shi amma ko ajikinsa...
Kiran da Alhaji Sani ya masa yana tambayar ko ya ga abinda aka rubuta ya tabbatar masa babu hannunsa a ciki.
Can she be this cruel?
Shin a dalilinta na son ganin ta goge laifinta a wajensa, za ta iya yin wannan abu?
Da fargabar sanin zai iya yiwuwa ita ta aikata hakan ya je gida.
Asiya na waya Hansa'u ta shigo
akinta da sallama.
Ganin ta shigo ya sa Asiya ta juya harshenta zuwa turanci dan kar Hansa'u ta ji abinda ta ke fa
Hansa'u ta yi murmushin gefen baki, Yare biyar ta ke ji: Hausa, Fillanci,.
Turanci, Larabci da Faransanci.
Da Asiya ta gama wayar ta kalli Hansa'u tace "lafiya?"
"Mai Girma yace wai ki sameshi a falonsa"
"Gwamna ya dawo?" Ta tambaya dan ba ta ta
a gani ya dawo da wuri haka ba,
arfe shabiyu ta
an wuce ne yanzu, ko zai dawo da wuri to irin
arfe hu
un nan ne.
"Na ji".
Riga da wandon jeans ne a jikinta sai ta
auko Abaya ta saka akai.
Ba ta sameshi a falonsa ba, dan haka ta wuce
akinsa kai tsaye.
A tsaye ta sameshi yana kallon bango, ya goya hannunsa baya.
"Assalamu Alaikum, Barka da dawowa"
Ta yi minti biyu tsaye kafin ya juyo ya kalleta, tayi saurin sauke idanunta
asa saboda yadda ta ga fararen idanuwansa sun rine sun koma ja.
"Ki gaya min gaskiya.
Kinada hannu a abinda ya faru da Mr Silas Isege?"
"Ehm...Ehm..."
"Answer me!"
Ta yi saurin matsawa baya saboda firgita da tayi.
"Na ce ki cire hannunki, na ce bana bu
atar taimakon ki, miyasa kike da taurin kai ne?"
"Ba gaskiya jaridar Climax ta fa
a ba, ba a ji masa rauni har haka ba..."
"Ki je gida"
"Hahn!"
"Ki je gidanku zan nemeki"
'Ka yi ha
uri Dan Allah, zan maka bayanin komai idan aka warware wannan case
in' abinda ta ke son fa
a kenan amma kalmomin sun tsaya a ma
oshinta sai ma hawaye da ta ji ya ciko mata yana barazanar saukowa.
Tayi saurin ficewa daga
akin ba tareda ta furta komai ba.
Bayan ta fita Gwamna ya sauke ajiyar zuciya yana tunanin wannene cikin shawaran da zuciyarsa ke bashi zai yi.
Ya datse igiyar da ke tsakaninsu ne ko kuma ya cigaba da ha
uri da ita zuwa lokacin da Allah zai gyara tsakaninsu?...
Ta san zai iya fushi da ita amma ba ta san irin wannan matakin zai
auka ba.
Ta san ko ba da
e ko ba jima zai saketa saboda abinda tayi masa ya kai ya rabu da ita na har abada.
Sai dai atleast ta
auka zai ha
ura zuwa a warware matsalar da ke
asa tukunna.
Ta ha
a kayanta dana Sumayya ta kira Hansa'u tace ta fita mata da su waje.
"Hajiya ina za ki je?" Hansa'u ta tambaya data ga akwatunan.
"Zan koma
aya gidan ne"
"Ai nan ma gida ne"
"Nan gidan Gwamnati ne Hansa'u, ba a zama a cikinsa na din din din"
Hansa'u na fita ta kira Sumayya tace idan ta bar makaranta ta wuce gidan Abba.
Da ta cewa Yaya Bello ya kaita gidan Abba, tambaya yai ko lafiya? tace masa lafiya.
"Ka san saura sati
aya bikin Faty, zan je mu fara shirye shirye ne.
Nima ta tsaya min lokacin bikina"
Da suka isa gida kuwa, aka shigo mata da akwatuna Inna Yaha ce a tsakar gida ta shiga tafa hannu tana salati wai auren da bai kai wata uku ba har an yi saki.
Asiya bata kulata ba, ta shige
akin mahaifiyarta da ke kwance saboda bata jin da
"Na ji ance jikar mai
usumbi ta tafi.
Ka saketa ne?"
Gwamna ya juyo ya kalleta sai kuma ya juyar da kai ya cigaba da duba ipad
insa.
"Ba wai ina son zamanta bane amma ko zaka saketa, ka bari a gama rikicin za
e tukunna.
Na gaji da jin ana
ata maka suna a kanta"
Sai a lokacin ya bu
e baki yace " ki dinga sawa ranki ba a tabbata akan mulki.
I might not win the election ko da babu maganar Lami"
"Tab
i!" ta saka dariya.
"Wallahi shekara takwas
in nan sai munyi ko za a mutu.
Ai mutanen Congo ba su da wani Gwamna sai kai.
Ko suna so ko ba sa so"
"Allah ke bada Mulki Bilkisu"
"Allah ma ya baka Saifuddeen, rantsarwa ya rage"
Gwamna ya mi
e saboda idan ya cigaba da wannan magana ransa zai
aci fiye da yadda yake ji yanzu...
Da dare Asiya sai juyi take ta kasa bacci.
Ba wai tana son zama da Gwamna bane, ba wai ta fara sonsa bane.
Amma tana ganin ba zata samu nitsuwa ba sai an kashe zancen nan gaba
aya.
Maganganun da suka yi da Ubayd ya sa ta gane cewa akwai 90% cewa abinda ta ji ranan a office
in COS rabin hira ne.
ila Alhaji Sani Kachallah ne ya kashe tsohon Gwamna dan
ansa ya hau.
After all, idan Saifuddeen ya hau kamar shine akan mulkin.