Sashe 14
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tabbas Yalla
ai ya fi shi
arfi, ya yi zama
ashinsa kuma ya san tasirinsa a jahar da ma
asa baki
aya.
Ba a jimaba ya
au waya ya kira Yalla
ai.
Ya jima da rabuwa daga jikin Yalla
ai, amma har yanzu akwai shakkarsa a ransa.
Yana ri
e da wayar zuciyarsa na bugawa da
arfi
arfi.
"Umaru Inuwa Kwom"
"Yalla
ai" Umaru Kwom ya kira da tausasashshiyar murya kaman ba shi ke ta zagin Yalla
azu ba.
"Yau ka tuna dani kenan"
"Yalla
ai ban san miyasa ka bawa Saifuddeen dama ba tun a wancan tafiyar.
Saifuddeen ba zai ta
a baku abinda kuke so ba, he's incompetent.
Ba shi da
arfin zuciyar yin siyasa"
"Kayi Kamfen
inka ta hanyar da ta dace Umaru.
Maganar sace yara ba inda zai kaika"
"Yalla
ai..."
Kafin yai wata maganar aka katse kiran.
Idan har wannan ba zai yiwuba.
Zai yi amfani da ku
i ya sayi
uri'u.
*"Idan kika bu
e baki kika fa
i abinda ya faru tamkar kin kashe Iyalen Malam Nuhu Principal ne..."*
Asiya ta bu
ofar gidan su ta shiga, kashedin da aka mata na yawo a kanta.
Tunda akayi sadakan uku gida ya watse.
Musa ta gani yana cin abinci a
ofar
akin Inna Yaha.
Yana ganinta ya mi
e zum
ur yana kiran mahaifiyarsa.
"Inna ga Anty Asiya, Inna..."
Inna Yaha tana sallar magariba ta katse sallar ta fito da gudu.
Tun rasuwan Umma jikinta yake a sanyaye.
Abinda bai ta
a faruwa ba sai ga Inna Yaha ta rungume Asiya.
"Inna Yaha ya naga
akin Umma a rufe da kwa
Maimakon Inna Yaha ta bata amsa sai kawai ta fashe da kuka.
"Ina Umma?
Ta je anguwane?"
" Ummanki bata nan Asiya.
Ki shigo ciki" ta kamo hannunta zata kaita
aki.
Asiya ta tirje tace "ki gayamin inda taje"...
Asiya ta zauna a
ofar
akin Umma tana jiran dawowar Abba.
Ita dai
arya Inna Yaha ta mata da ta ce Umma ta rasu.
Sharrin Inna Yaha ne kawai zata ce Umma ta rasu.
Umma na nan.
Gajiya, Yunwa, ciwon jiki duk ba sune damuwar Asiya ba.
Ita dai tana so ace mata Ummanta na nan da ranta, abinda ta gani a TV ba gaskiya bane film ne.
Inna Yaha tace Musa ya je ya kirawo Abba a masallaci.
A hanya suka ha
u dan ko minti biyu bai cika da fitansa ba ya shigo biye da Abba.
"Asiya, Asiya kina lafiya?
Kema 'yan sanda ne suka ku
utar da ke?" Abba ya tambaya yana ri
e hannun Asiya.
Tun da la'asar da suka ji labarin an samu
aliban nan suke sa ran su ji an samu Asiya amma shiru.
Ya kira Gwamna dan ya tambayi labarin Asiya amma Gwamna bai
auka ba.
Bayan sun
an nitsu Abba ya fara yiwa Asiya nasiha akan mutuwa daga
arshe ya sanar da ita rasuwan Ummanta.
Mutumin da take tunanin zai
aryata labarin da ta ji sai gashi ya sake tabbatar mata da mugun labari.
"Abba da gaske sun kashe min Umma?"
"Kul Asiya.
Kul kika sake magana irin wannan, sai kace jahila"
"Abba..."
"Addu'a zaki mata ba
orafi ba Asiya.
Addu'arki take bu
ata yanzu".
Asiya ta sunkuyar da kai sai hawaye.
" na kai miki ruwan wanka Asiya.
Kije kiyi wanka, sai ki zo ki ci abinci" Inna Yaha ta fa
a lokacin data shigo falon.
Ba Asiya ba, shi kansa Abba ya yi mamakin kalaman Inna Yaha...
Gwamna na hanyar zuwa gidan Yalla
ai bayan ya bar Asibiti Abba ya kira shi.
"Da kanta ta dawo?
Ba abinda ya sameta ko?" Gwamna ya fa
a cike da farin ciki yama manta da sirikinsa yake magana.
Yana gama wayar yasa aka juya da shi.
Da farko gidan zai wuce direct sai ya ga idan yaje haka zai ja hankalin jama'a shiyasa ya fara zuwa chan tsohon gidansa.
Ya ce Dreban Gwamnati da excort su wuce chan Government house yayinda shi kuma ya shige motarsa drebansa ya fice da shi.
Asiya ta jima a ban
aki tana kuka kafin tayi wanka ta fito.
Lokacin da ta fito an bu
akin Umma, ta tsaya bakin
ofa tana jiran ta ga ko za ta hango Umma kwance akan sallaya ko akan gado, amma bata gani ba.
Gwani da Habibu ne a
akin suna magana.
Gwani yace "Anty, Yaya Ubaydu yace a gaisheki"
Ba ta yi magana ba sai ta gya
a masa kai...
Abba da Ubayd suna falo lokacin da Abba yai waya da Gwamna, jin cewa Gwamna yana hanya Ubayd ya mi
e yai wa Abba sallama.
Dama yana jira Asiya ta fito su gaisa ne, amma tunda mai guri ya zo sai mai tabarma ya na
"Ina Sumayya?" Asiya ta tambayi Ali daya shigo gaisheta.
"Yau ta koma hostel"
"Har yanzu kana yawon dare ko?"
"A'a na dena... yeeh Gwamna yazo" ya mi
e ya fice da gudu jin
aran tsayuwar mota a gidansu.
Lallai yaro yaro ne.
Ko sati bai cika ba da rasuwar Mahaifiyarsa, amma damuwarsa Gwamna ya zo gidansu.
Asiya ta sauke ajiyar zuciya ta zubawa abincin da aka kawo mata ido.
Tuwon masara ne da miyar kuka, da alama cikin wanda aka rage na
umamen gobe aka
ebo mata dan babu nama a ciki sai
ullin balangu a leda da ke gefe.
Sai kuma lipton da madara guda biyu na leda da aka ajiye a gefe.
eba sugar ta saka a lipton
in ta raugaya ta fara kur
a ka
an ka
an.
Duk da yunwar dake cinta hakan bai hanata jin haushin Gwamna ba.
Da zata ga fiskarsa ruwan shayin nan zata watsa masa saboda yadda ta tsani fiskarsa...
Abba yai ta zarewa su Habibu ido amma yaran suka dake suka
i tashi daga falon, suka ma
alewa Gwamna suna cewa sai yayi hoto da su.
Gwani ne mai hankalin cikinsu dan haka Abba yace "Lukman ka je ka kira min yayarka"
"Abba abinci take ci" Ali yai saurin fa
a saboda matu
ar Gwani ya tashi suma
in aikansu za ayi.
Abba ya ha
e rai yace " Aliyu kayi tilawar yau ne?"
Ali yai saurin mi
ewa dan yanzu idan yai
arya Abba zai sa shi karatun dole.
Ganin Ali da Gwani sun fita Abba ya kalli Habibu yace " kaje ka duba min lafiyar mashin"
Habibu ya mi
e yana
uni.
Bayan yaran sun watse Abba da Gwamna suka sake gaisawa sannan suka yiwa juna jajen abinda ya faru.
Gwamna ya nisa yace " Sumayya bata nan ne?
"
"Yau ta wuce hostel"
Ganin shirun yayi yawa Asiya bata shigo ba Abba ya mi
e yace yana zuwa.
Asiya ta
arisa shan shayi amma bata ta
a tuwon ba, bata da appetite na cin komai.
Abba yai sallama ya shigo
akin.
"Ki je ku gaisa, idan kika dawo sai ki fa
i abinda zaki ci" babu wasa a yanayinsa hakan yasa Asiya ta mi
e ta shiga neman hijabi.
Lokacin data fito daga wanka jallabiya sabuwa Inna Yaha ta kawo mata, tana tunanin ma ba zai wuce cikin kayan Faty bane data bar wa Hindatu.
Bata san miyasa aka tattara kayan Umma ba, bata san miyasa aka ma rufe wardrobe dake
akin ba.
Sai kuma ta tuna cewa yanzu fa kayan Umma sun zama na gado.
"Asiya ba zaki wuce bane"
"Abba hijab nake nema"
"Ke da mijinki sai kin wani tsaya neman hijabi"
Da cikin nitsuwa take, cewa za tai "Lah!
Abba da kanka" sannan tayi dariya.
Yanzu kam babu abinda ta iya cewa, sai ta
au gyalen kayan wanda har lokacin yana cikin ledar jallabiyar, ta yafa akanta ta fita.
Lokacin data shigo waya yake yi.
"Eh nina ce su wuce gida, ina tareda Asya, an sakota...Amin"
Ya ajiye wayar gefe ya kalli Asiya da ke tsaye ta ri
ugu.
Abinka da farar mace har wahala tasa ta fara dishewa.
Duk da haka tayi masa kyau, ba
ar jallabiya mai duwatsu blue ya amshi jikinta duk da ramar da ta yi.
"Asya" ya furta cike da shau
"Ka zo ka gani ko sun karya min
afa ne?
Ko kuma sun datse harshena?"
"Ki zauna mu yi magana Dan Allah"
hajijiya ta fara ji hakan yasa ta bi umurninsa ta zauna suna fuskantar juna.
"Ina miki ta'azziyar rasuwar Umma, Allah ya gafarta mata"
"Kanada bakin ta'aziyya dama.
Ai na
auka abinda kake so kenan"
Gwamna ya
an zaro ido cikin rashin fahimta
"Asya bana so ki
oye min komai.
Ki fa
amin yadda komai ya faru, ina suka kaiki?
Mi suka ce miki?.
Ina ganin kamar..."
"Kamar me?
Har kana da bakin magana.
You are a fraud Gwamna Saifuddeen, kai munafukine kuma Azzalumi.
Har na fara tunanin tayaka Kamfen ashe kai ka riga ka shirya naka Kamfen
in.
You said it yourself ni hajar Kamfen ce, i mean nothing to you.
Taya zaka sa a sace ni a ranan da mahaifiyata take kwance a gadon Asibiti.
Taya zaka sa a hanani yiwa mahaifiyata addu'a?"
Gwamna ya mi
e tsaye ya tako zuwa gabanta hakan yasa ta yi shiru sai nishi da take sama sama.
Ya sa hannu biyu ya mi
ar da ita tsaye.
Sai da idonsu ya ha
u kafin tayi saurin sunkuyar da kanta
asa.
"Asya kina tunanin zan sa a sace ki saboda Kamfen?
Abinda suka fa
a miki kenan?"
Tayi shiru ta kasa magana saboda kusancinsu da yai yawa, turarensa da take sha
a ma kaman jawota jikinsa yake.
"Wani irin
iyayya kike min Asya?, miyasa akoda yaushe ba kya min zaton alkhairi sai na sharri?.
Aurenmu zai iya kasancewa
addara amma ko a hakan, matar mutum matar mutum ce, no matter what.
Idan zaki min adalci Asya, a iya zaman da muka yi ya kamata ki gane cewa bana wasa da iyalina, and you are my family"
"Kai kace su
auko ni.
Kai ka tura min text kace na bisu.
Akwai wanda ke da numba irin naka ne?.
Ni ba yarinya bace, Excellency na san yadda 'yan siyasa suke zama a lokacin ya
in neman za
e.