← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 38

Sashe 34

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ba sadakan kaji ba sadakan giwaye zan yi"
"Allah mahaukacin cewa yai kiyi sadaka har wa
a ya dinga yi yana cewa..." ta karkata baki zata rera wa
a Asiya ta katseta
"Kar ki yadda ki kawo min zancen Aljanunki na
arya dan duka zaki sha a wajena"
Duk da Jummai ta sa wasa a abinda ta fa
a amma tabbas mahaukacin data gani yace tayi sadaka amma bai fa
i da minene ba ita ce ta
ara nata gishirin.

"Adda Shahidah Wallahi yace ayi sadaka amma nina ce ayi da kaji tunda kullum sai an yanka a gidan nan"
"Jummai
arisa min kitson nan inada abin yi"
Jummai tayi shiru da maganar amma gaskiya mafarkin ya tsaya mata a rai.

Da farko ma bata yi niyyar fa
awa Asiya ba amma baccin da ta yi da rana sai ta sake wannan mafarki sai dai wannan karan ba a ce ayi sadaka ba sai dai yadda aka sakawa Asiya ankwa aka shigar da ita gidan yari a mafarkinta na jiya haka ta sake gani a mafarkin da ta yi da rana.

Koma minene gaskiya tana fata babu wanda zai zo ya kai Adda Shahidarta gidan yari...

Matar dake gaban wani
aramin maciji mesa ta ajiye wata
aramar
warya a gabansa, mesar wanda yake ba
irin da shi ya kafa kai ya shanye ruwan nonon da ke cikin
waryan tas.

Ance sai ta yi kwana ashirin da
aya tana bashi ruwan nono kafin ta fara bashi irin abincin daya dace da halittar shi.

Ta shafa kan mesar a hankali tace "well done baby"
Plan na yadda komai zai kasance ranan inauguration tun daga saf
e har dare Bilkisu Kachallah ta nunawa mahaifinta.

Sai dai ransa ya matu
ar sosu da abinda ya gani.

Na farko ba a jima da yi musu rasuwa ba, sannan idan har aka yi yadda Bilkisu ta tsara to duniya zata zage su da yin almabazzaranci ba zai so Saifuddeen ya bu
e tenure
insa da irin wannan
arnar ku
in ba.

"Bilkisu ya kamata ki adjusting event
in nan, mutane za su yi magana"
"I don't care, abinda na ke so kenan kuma shi za a yi"
Kamar wanda aka
aure harshensa haka ya ha
iye duk wani
orafin daya taso daga cikinsa bai iya furta mata komai ba sai gya
a kai kawai da yai.

Daga wajen mahaifinta gidan Yalla
ai ta wuce domin ya aiko mata da sa
o akan yana son ganinta.

"Ban gane na dakatar da abinda nayi niyya ba.

This is what i want and nobody can change that"
Bilkisu ta fa
a a fusace, cikin 'yan kwanakin nan Yalla
ai yana mata taurin kai kafin ya amince da bu
atarta sai ya kawo
orafi wanda Saifuddeen da mahaifinta basa iya yi.

Anya kuwa Yalla
ai ya zauna haka?

"Tura matar Gwamna kurkuku ba abunda zai kawo sai rikici da tashin hankali.

Nothing good will come out of this"
"Babu rikici a cikin wannan lamari sai
aukaka.

Idan Gwamna ya tura matarsa kurkuku zai amsa sunan adali, duk wani abu da zai yi musu na zalunci the fools will still praise him"
"Ba zan bari ki aikata wannan ba, ba zan bari ba.

You will ruin him"
irjin Bilkisu ya buga da
arfi saboda jin kalaman Yalla
ai, anya kuwa zoben hannunta na tasiri a kansa?

Ta dai san babu wani doka data taka cikin dokokin da aka bata to mi yasa haka?

Ta dai
ara gwada sa'arta dan ta tabbatar Yalla
ai bai kufce daga
airinta ba, idan ya kufce ta nemi abin yi kafin ya
ata mata shiri.

"Yalla
ai ina so ka sanar da su su zo su binciki matar Gwamnan Congo Asiya Kachallah sati
aya bayan inauguration.

She will go to jail Yalla
Yalla
ai yai shiru yana
arin ya
ar zuciyarsa daga fa
awa tarkon Bilkisu amma ya kasa.

Tun da ya ankara da cewa ya fara bin umurnin Bilkisu Kachallah ya shiga neman mafita sai dai babban malaminsa baya
asar kuma shi
in ne ya tabbatar masa da zarginsa cewa Bilkisu ce ta
aure shi sai dai wanda yai wannan aiki ba
aramin babban malamin tsubbu bane dan a tunaninsa idan ba a je an ciro abinda aka jefa cikin teku ba da wuya ya samu mafita.

Bai iya sarrafa kansa ba dan ji yake idan bai aikata abinda Bilkisu ta ce ba mutuwa zai yi.

Daga
arshe dai wayar tasa ya
auko ya danna wasu lambobi ya
ara a kunnensa.

Tun saura kwana biyu ayi bikin rantsarwa, manya manyan hotels da gidajen sau
e ba
i suka fara cika.

Ba
i ne ke ta shigowa cikin jahar Congo daga kowanni lungu da sa
o na
asar dama
asashen ketare.

Duk wani artist da ke ji da kansa ya samu halartar wannan biki domin Bilkisu Kachallah ta shirya girgiza kowa da shirin da ta yi.

Asiya bata ma yi yun
urin zuwa wajen inauguration
in ba tunda taga duk abinda ake uban gayyar bai sakota ciki ba.

Ranan da ta kira dan ta masa godiyar biyawa Ale da Abba kujerar hajji da yai
aukar wayarta yai.

Ta yi kwanaki tana nemansa ya
aga wayarta, ko ta'aziyyar Dadda sai text ta masa.

She yearns for him, she longs for him, she misses him.

Daga
arshe zuciyarta, gangan jikinta da ruhinta duka sun zama mallakinsa.

Yanzu kam babu tantama ta san wannan shine gaskiyarta.

Ta dage da addu'a sosai musamman da zuciyarta ya fara bata cewa
ila da gaske ne akwai hannun Bilkisu Kachallah a chanjawar Gwamna Saifuddeen.

Sai dai kuma Allah yana amsa addu'ar bayinsa a duk lokacin da suka ro
e shi, zai iya yiwuwa a jinkirta amsar saboda wani dalili mai girma da kai baka sani ba, Allah shine masanin gaibu.

Shi ya halicceka shine kuma ya tsara rayuwarka ya kuma san mi ya dace da kai yaushe kuma ya dace ka samu.

Asiya ta banzatar da shawaran Jummai na yin sadaka.

Mafarkin da ta gaya mata, ba yarda dashi tayi ba balle kuma har abin ya dameta...

A falo Asiya, Jummai da kuma Sumayya suka zauna suna kallon rantsarwar da ake yiwa Gwamna Saifuddeen Sa'ad Kachallah.

Duk wani motsawar la
ansa lokacin da yake rantsuwar yana kan idon Asiya ko
yaftawa na dole take saboda tana son ganin duk wani motsinsa.

Bayan an gama rantsuwar suka wuce wajen da za ayi inauguration party
in wanda tun da sassafe ake ta nuna highlight na yadda aka shirya wajen.

Asiya mi
ewa ta yi da sauri saboda ganin Bilkisu Kachallah ta ri
e hannun Gwamna tana dariya, shima yana
an murmusawa.

Kusan
arfe goma shabiyu na rana Queen Bee ta kira wayar Asiya.

"Bestie ashe Gwamna shine KaSaSa" ta fa
a da muryan da yafi kama da ihu.

"Ban gane ba?"
"Ba kya kallon TV ne, yanzu Bilkisu Kachallah tace Gwamna
an baiwa ne cikin baiwar da Allah ya bashi akwai rubutun wa
a, wai yafi shekara ishirin yana rubutu... yawwa ki kalli tv Dan Allah ya fito zai karanta
aya daga cikin wa
insa"
Kafin Queen Bee ta gama maganar ma Asiya ta riga ta isa gaban TV da ke falonta inda dama a nan tayi kallo da safe lokacin da ake rantsar da shi.
*"Attaruhu"* Gwamna ya fa
i sunan wa
an da zai gabatar, hakan yasa mutane dayawa darawa, wanda basa jin Hausa kuwa suka shiga tambayar ma'anar abinda ya fa
a.

Sau biyu ya ta
a performing poem a gaban mutane lokacin da yake degree
insa na farko a
asar waje.
imbin jama'ar da ke wajen suka zuba masa ido suna sauraron wa
ar da zai yi amma sai da yai tsayuwar kusan minti
aya bayan ya ce Attaruhu kafin ya fara karanta wa
Zuciyar Bilkisu Kachallah ya kai
ololowar ba
in ciki saboda ba abinda ta shirya ba kenan.

Ta bayyana cewa shine KaSaSa saboda abu
aya ne kawai, wato ya mata wa
a ya yabeta a idon mutane amma sai ya karanto wa
ar da ta sani dan Asiya Shahidah yayi ta.

Ta sani harta nambarta a wayarsa ya saving ne da Attaruhu.

A da bata
auka komai ba amma yanzu kam ko sunan sai ta saka ya chanza a wayarsa.

Da ta san wa
ar da zai yi kenan da bata bayyana baiwarsa ta rubuta wa
a ba.

Gwamna sai da ya
ara stanza biyu akan asalin wa
ar da ya ta
a rubutawa watannin baya, a
arshe ya bayyana zuciyarsa tana dokawa ne ga Attaruhu.

Yana gamawa aka masa standing ovation aka rin
a tafi raf raf raf saboda ya burge kowa a wajen, duk da ma mutanen wajen sun
auka wa
a ce kawai yai cikin wa
in daya ta
a rubutawa, amma shi da yai wa
ar, Bilkisu Kachallah da kuma Asiya Kachallah sun san wacece ATTARUHU.

Hawaye fal a idon Asiya har bata ganin TVn sosai ta sa bayan hannunta ta shiga gogewa, amma tana gogewa wani na sake gangarowa.

Ta wuce
akinta da gudu, tana fa
awa kan gado ta furta kalmomi ma su tsada gareta wanda ko Yaya Ubayd zata iya tuna sau nawa ta furta masa su. *"I love you Excellency.

I love you Saifuddeen Sa'ad Kachallah"*
Bayan tafiyar Asiya Jummai ta kalli Sumayya tace "ni kan Gamna rawa yai ne naga Adda Shahidah na kuka?"
"Ki ji min sharri, rawa kika ga yayi?"
"Yo naga sai jujjuya hannu yake yana ta girgiza kai, kuma sai naga Adda ta fara kuka"
"Allah ya yaye miki Jummai" Sumayya ta fa
a bayan ta ja tsaki.

Bikin inauguration ya zama abun fa
a a gari domin kuwa ko'ina ka shiga sai Allah wadarai ake da irin almabazzaranci da aka yi a wajen.

Kwana biyu aka yi ana shagalin bikin, kuma duk ciki babu wanda ba ayi ba
ala a wajen ba.

Ga Asiya, wannan sabon yanayi ya sakata cikin nisha
i, bata damu da yadda aka yi biki ko aka
are ba, all that matters shine Gwamna Saifuddeen shine KaSaSa sannan har yanzu yana sonta.

Ta maimaita kallon wajen da yai wa
ar Attaruhu ya fi sau
ari cikin kwanaki biyun nan.

A kwana na uku ne kuma CY ya kira Asiya, ya mata wani zance mai tada hankali.
Chapter 34 · 0% Book details