← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 38

Sashe 38

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Tunanin da ya ke yi kenan lokacin da Bilkisu ta kira sunansa "Alhaji Sani Kachallah"
*"Yes Boss Lady"* ko ya akayi ya fa
i hakan Allahu a'alam, sai bayan ya fa
a ya ankara da abinda ya fito daga bakinsa.

'Yarsa ya kira Boss Lady, 'yar da shekaru arba'in da
aya da suka wuce tana cikin mahaifa yana ta addu'ar Allah yasa a haifa masa
a namiji.

Har wajen malamai ya shiga yana fata wannan karan ya samu
a namiji.

'Yar da a lokacin da aka haifeta nurse ta fito ta gaya masa cewa mace aka haifa masa yaji kamar yaje ya sha
eta kawai ta koma inda ta fito.

'Yar da ko suna ba shi ya za
a mata ba saboda yadda zuciyarsa ta cunkushe da kasancewarta mace.

Mahaifiyarta ce ta za
a mata suna Bilkisu ana saura kwana
aya ayi suna, saboda har lokacin bai za
a mata suna ba, kuma bashida niyyar za
Gashi dai yanzu 'yar da ya raina a lokacin ta haye kujerar da yake nema shekara da shekaru, ta samu matsayin da yake nema shekara da shekaru, wato Mulkin jahar Congo.

Ba komai bane idan ka mulki talakawa saboda shi talaka ko Akuya aka
aura akan
aragar mulki zai masa biyayya.

Mulkin daya ke nema shine mulkin dake juya Gwamna ya tan
wasa attajirai, ya juya Sarakuna sannan mulkin dake ha
a ko ya wargaza komai a fa
in jahar, mulkin da kowanni
orafi za a kawo idan bai amince da shi ba to banza ne.

Yau dai ga 'yarsa da wannan Mulkin...

Bilkisu Kachallah ta yi murmushin nasara ganin tsantsan ru
ani dake shimfi
e a fiskar mahaifinta.

She has long for a day like this, a day da zata nunawa mahaifinta cewa is not all about haihuwar
a namiji.

Itama mace abun alfahari ne.

Ta sani, she went extra length to get this, amma its all worth it ai.

Zama a kujeran nan, jin dattawan nan suna kiranta Boss Lady, its worth all the sacrifices da ta yi.

Daga yanzu da bazar Bilkisu Kachallah zasu taka a jahar nan.

Abu
aya ta sani duk wanda ya goya mata baya ya tsira wanda yai jayayya da ita zai bi sahun su Yalla
ai...
*Ga dai Bilkisu Kachallah a kan kujerar zinari, ga Kuma Asiya Kachallah chan gar
ame a gidan yari.

Ko ya abin zai kasance a wannan tafiyar?*
*shin tukunna idan MACE ta juya NAMIJI ita macen wa zai juyata?.... i guess MACE 'yar uwarta ko?*
Mu ha
u a kashi na uku wanda shine kashi na
arshe Insha Allah.
*Taku Azizat Hamza*
*Ma'assalam*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
e31516cc0bb54ef28e63dbdce15faf7f
Chapter 38 · 0% Book details