Sashe 18
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asiya na zaune akan sallaya lokacin da ta shigo, da alama ta idar da sallah kenan.
"Wash!
Anty Shahidah yau na zaunu, lectures tun safe har
arfe hu
u ko sallah ba a bari mun fita ba" Sumayya ta fa
a tana zama kan gado.
Asiya ta juyo ta kalleta da rinannun idanunta tace " Sumayya waye My Abdul?"
Sumayya ta shiga wuri-wuri da ido.
"Ba ki da bakine?"
"Wani
an makarantanmu ne, na manta ban gaya miki bane"
"Yaushe Alhaji Abdullahi ya zama
an makarantanku?"
Sumayya tayi shiru.
Asiya ta jawo wayar Sumayya a
asan sallaya ta bu
e ta nuna mata hoton tsoho mai tumbi.
"Ki fa
a min gaskiya ko na ci uban ki a gidan nan"
"Cewa yai..cewa yai yana sona"
"A ina kika san shi" Asiya ta daka mata tsawa.
"Tun muna wancan gidan ne, ranan ya zo neman Gwamna shine ya sameni a falo muka gaisa"
"Sai kika bashi numbarki kina tura masa hoton nonuwanki ko?"
Cikin Sumayya ya juya saboda bata yi tsammanin Asiya ta ga komai ba.
Ta
auka hoton data nuna mata ne kawai.
"Cewa yai zai aureni"
"Zai aureki a whatsapp?
Yaushe wuyanki yai
wari Sumayya.
Har kin iya soyayya da babban mutum"
"Kema ai babban mutum
in kika aura"
Asiya ta bu
e baki ta kulle, ta kasa magana saboda tsananin mamaki.
Duk da
irjin Sumayya na lugude saboda abinda ta fa
a hakan bai hanata jin haushin Asiya ba.
Taya zata cewa My Abdul
inta babban mutum.
"Gaskiya ne Sumayya, na auri babban mutum kam.
Sai dai ni ba a titi ya sameni ba, iyayena ne suka dam
a mishi ni" ta fa
a lokacin da ta iya danne zuciyarta daga abinda take shirin aikatawa na rufe Sumayyan da duka.
"Ba za ki zo ki fantsare a gidana ba, idan aure kike so zan kira Ale na fa
a mishi, dama shi ba son karatun yake ba.
Daga yanzu na siezing wayarki"
Sumayya ta mi
e fuuu tayi hanyar
ofa tana fa
in " sai ki fa
awa Ale
in ai, ki fa
a masa.
Idan an tashi ki rin
a nuna kin fi kowa a hakan ba abinda kike tarawa kanki sai zunubi, mijinki bashida daraja a gunki"
Asiya ta zauna da
as a
asa lokacin da taji
arshen maganar Sumayya.
Salati ta fara tana tantamar lafiyar Sumayya ko kuma dai Aljanu gareta?.
Har dare bata sake jin
uriyar Sumayya ba.
Tunaninta Sumayya zata gane nauyin furucinta ta dawo ta bata ha
uri amma hakan bai faru ba.
Kanta bugawa ne bai yi ba saboda yawan tunani.
arshe da ta ga ba sarki sai Allah ta turawa Gwamna text akan tana son magana da shi idan ya dawo.
Mi tsohon nan yai wa Sumayya har ta ke iya maida mata magana?.
Sumayyan da take tsananin tausayinta saboda ta rasa uwarta tun tana 'yar shekara shida.
Lokacin tana gidan Ale ita ce gatan yarinyar nan saboda ba uwarta a gidan kuma babu wanda ya jata jiki.
Tun tana jami'a take turawa Sumayya ku
i saboda kada ta rasa abin bu
ata.
Ku
in jarrabawarta na WAEC, JAMB dama registration da tayi da ta shiga Jami'a duk cikin aljihun Asiya ne.
Yarinyar da take ganin bayan Ummanta babu wanda take kusa da ita sama da ita.
Gwamna bai dawo ba sai
arfe goma saura na dare.
Lokacin da Asiya ta ji shigowarsa gidan da sauri ta mi
e ta wuce sashensa.
Baya falonsa dan haka ta wuce
aki dan maganar dake cinta bazata iya jiransa ba.
Rage kayan jikinsa yake lokacin data shigo, daga shi sai singlet da kuma wandon da yake shirin zugewa lokacin da Asiya ta shigo
akin.
"Afuwan.
Barin jira a falo"
Tayi saurin komawa da baya tana rufe ido kamar ta ga abinda bai dace ba.
Minti shashida sai ga Gwamna ya fito sanye da jallabiya ruwan
asa.
"Barka da dare" ya fa
a lokacin daya zauna.
"Ina so ka jawa Alhaji Abdullahi kunne ya fita harkan Sumayya.
Mutumin nan ya haura hamsin amma
walwar kifi gareshi.
Can you imagine yana koyawa Sumayya iskanci?
Ya manta yanada nashi 'ya'yan ne?
an iskan mutum kawai, Wawa, Dabba, Bunsuru, Mahaukaci.
Wallahi sai na sa an
aure shege idan bai fita harkan
anwata ba, Alade kawai, mtssw" ta
arisa maganar tana sauke numfashi.
Gwamna ya zuba mata ido, yadda ta harzu
a tana masa fa
a kaman shine Alhaji Abdullahin.
"Miya faru?" Ya tambaya daya ga Asiya ta
an nitsu.
" wai soyayya su ke da Sumayya.
And there exchanging nude pics"
Gwamna ya zaro ido waje.
Ya san halin abokinsa da shegen neman mata wanda hakanne ma ya sa ba sa ta
a zama ba su yi fa
a ba.
Sai dai bai
auka abin yayi
amari har haka ba.
"Mi Abdullahi yake nema ne?" Gwamna ya fa
a a ransa.
Matansa uku, ta hu
un sun rabu shekara
aya da rabi daya wuce.
Mata shida ya aura a rayuwarsa, ya rabu da uku yana tareda uku yanzu.
"Ka san saboda na yiwa Sumayya fa
a yarinyar nan ta shiga gayamin maganganu marasa da
in ji.
Ka fa
a masa ya fita harkanta ko kuma na yi maganin Shege"
Bai ji haushin zagin Alhaji Abdullahi da take ba saboda shi ya jawa kansa.
In fact ya ji da
in yadda ta same shi da maganar kai tsaye ba tareda tayi wani abu a bayan idonsa ba.
"Ki bita a hankali Asya"
"Da
in da zafi nake binta?" Ta fa
a tana kumbura baki.
"Ina nufin idan kina so ta fahimce ki sai kin bita a hankali.
She's in a phase da take jin kanta dai dai da ke, idan kika bita da fa
a ba zata ta
a ganewa ba sai dai ma ta fara gaba da ke.
Zan mata magana amma zai kai gobe saboda a gajiye nake yanzu"
Asiya ta sassauta murya tace " ya jiki?
Kwanaki Mahirah tace baka da lafiya"
"Kin damu da ni ne?" Ya tambaya yana tsura mata idanu.
Asiya tayi narai narai da ido kaman za ta yi kuka.
Ba dai shima gaya mata magana zai yi ba kamar yadda Sumayya ta chaka mata magana
azu da rana.
"Ba ruwanki da Abdullahi, zan masa magana da kaina.
Akwai wani abu ko na shiga ciki?"
"Babu komai"
Sai da ta mi
e ta fara tafiya sai kuma ta dawo tace " a kawo maka abinci ne?"
"Kin damu dani ne?" Ya maimaita tambayarsa ta
azu.
"To... to sai da safe"
"Allah ya baki ha
uri Asya.
A taimaka min da ruwan shayi Dan Allah"
Asiya ta fita da sauri ba tareda ta sake cewa komai ba.
Ita da kanta ta shiga kitchen ta ha
o masa shayin ta kawo.
Tana ajiye masa ta juya da sauri ta bar falon saboda yadda
irjinta ke bugawa da
arfi-
arfi.
Gwamna yai murmushi.
Yau
aya dai sun yi magana ta nitsuwa tsakaninsu...
Washegari Sumayya ko le
a Asiya ba ta yi ba ta ka
a kai ta wuce makaranta.
Cikin ranta Asiya kishi take da ita dan tana tarayya da Alhaji Abdullahi wanda shima wani hamsha
in ne a jahar Congo kuma jinin Kachallah duk da ma ta
angaren mace ya zo.
Asiya ta ha
a breakfast na musamman ta kai falon Gwamna ta jera komai a
aramin dining area dake ha
e da falon.
Bata san ina Bilkisu ta je ba, amma ta lura kaman tunda ta fita jiya da safe bata dawo gidan ba.
Lokacin da Gwamna ya fito.
Asiya ta zubawa Junior abinci yana ci ita kuma tana zaune tana danna waya.
Bai yi niyyar tsayawa ya karya ba, amma ba zai bari wannan damar ta wuce shi ba.
an chanjin daya gani tattare da Asiya jiya ya bashi
warin gwiwa.
Yana zama Asiya ta shiga serving
insa.
Data gama ya mata godiya.
"Ina Sumayya?"
"Ban ma san lokacin da ta fita ba" Asiya ta fa
a cike da mamakin wannan chanji na bai
aya da Sumayya tayi duk saboda namiji.
"Kar ki damu a hankali za ta gane gaskiya.
Ki dinga mata addu'a"
Asiya ta gya
a kai sannan ta fara cin abinci duk ranta babu da
i...
arfe sha
aya na safe Asiya ta wuce chan gidan Gwamna, wasu kayanta zata
auko tunda dama bata zo da kaya dayawa nan gidan Gwamnati ba.
Da ace ba abinda ya ha
ata da Sumayya da ita zata aika ta
auko mata kayan idan ta taso daga school to amma...
Sun gaisa da Uwani sannan ta wuce sashenta dan ta ha
a kayan.
Minti arba'in da biyar ta
auka tana za
an kayan da zata
auka da wanda zata bari.
arshe akwatuna hu
u ta cika da kaya.
Ta kira Uwani tace ta kai mata su mota.
Har zata fita ta lura da Qur'aninta da ke kan dressing mirror.
Tanada wani a chan gidan, amma kuma tafi jin da
in karatu da wannan saboda da shi ta
arisa haddarta, ta saba da shi, dan sama da shekaru goma kenan tana amfani da shi.
Cikin handbag
inta ta saka Qur'anin sannan ta fita.
Lokacin da Asiya ta isa gida ta samu Bilkisu ta dawo tana meeting da wasu mata.
Sama sama ta amsa gaisuwan matan ta wuce
akinta.
Wasa wasa bata ga Sumayya ba har aka yi Isha, hakan ya sa ta kira Gwamna.
Lokacin data kira yana tareda Alhaji Abdullahi yana masa fa
"Wacece kuma Attaruhu?" Alhaji Abdullahi ya tambaya da sha
iyanci.
Gwamna bai kulashi ba sai ya swiping ya amsa kiran da sallama.
"Sumayya bata dawo gida ba.
Ka kira Aladen nan ka tambayeshi ina ya kai min
anwata"
"Ki kwantar da hankalinki, za ta dawo"
Yana kashe wayar ya dubi Alhaji Abdullahi fiska a murtuke...
Sumayya bata shigo gidan ba sai
arfe tara da rabi na dare, dake Asiya tace idan ta shigo a mata magana tana shigowa Safiya 'yar aiki ta zo ta sanar da ita.
"Ina kika je?"
"Lectures" Sumayya ta fa
a ko kallon Asiya ba ta yi ba.
"Lectures har
arfe goma na dare?"
"Na tsaya a hostel nayi assignment ne"
Asiya ta kai mata mari tace " kar ki raina min hankali.