← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 38

Sashe 26

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Iyayensa 'yan
asar Gambia ne, Alhaji Sani Kachallah ne ya adopting
insa saboda ba shi da
a namiji.

Yayinda wasu ma suka sheganta Gwamna Saifuddeen, suka ce Dr Sa'ad Kachallah bai haihu ba har ya rasu.

Alhaji Sani kwarton Aicha Jallow ne wanda ba
in cikin hakan ne ya kashe Sa'ad Kachallah.

Maganganu dai marassa kan gado da ake yi duk dan a ru
ar da mutane a karkatar da hankalinsu daga za
an Gwamna Saifuddeen...

"This is rubbish.

Dole ne mu maka jaridar Climax a kotu.

Sai sun nemo mana hujjojin da suke i
irarin suna da shi" Bilkisu ta fa
a a fusace
ago ido ta kalli Saifuddeen ta ga idanunsa sun ka
a sun yi ja, har lokacin kuma idonsa na kan jaridar hannunsa.

Ta dafa hannunsa tace "kar ka bari wannan ya girgiza ka.

Duk sharrin Umaru Kwom ne, we will win this election ko sun
i ko sun so"
Ta kar
e jaridar hannunsa ta zauna a cinyarsa ta tallafo fiskarsa tana masa magana.

Asiya ta shigo falon saboda ta tambayi Gwamna ko zai dawo da Nana gida saboda za
e na matsowa, amma ta tsaya chak saboda ganin su tare cikin wani yanayi da ya motsa mata kishin da bata san tana da shi ba.

Ya za tayi tunda ita ta kawo kanta wajen, dama saboda zata je gida ne take son yi masa maganar yanzu, jiya data dawo basu ha
u ba balle ta masa maganar.

Har ta shiga mota hoton Bilkisu zaune akan cinyar Gwamna take gani.

Yadda take ta
a masa fiska ma waya sani ko sun... tayi saurin shafa la
anta tana tuno zazza
ar kiss
in Gwamna.

A wajen biki ma kasa walwala tayi, Inna Yaha harda mata guntun nasiha wai Allah bai ha
ata da Ubaydullah bane saboda Gwamna Saifuddeen yafi dacewa da ita.

Ta dinga nuna mata karamcin Gwamna gareta.

A tunaninta saboda yau aka
aura auren Ubayd da Salma shi ya dameta har ta kasa sakewa, bata san cewa Gwamna shine silar
acin ran Asiya ba.
angaren Gwamna kuwa duk yadda yai
arin danne zuciyarsa daga
arairayin daya karanta a jaridar Climax ya kasa, mutuncin iyayensa aka ta
o, iyayensa da suka jima a cikin
asa.

Da farko ya ji a ransa zai bi shawarar Bilkisu, amma daga baya ya gane
ata lokacine saboda biyewa wannan jita jitar ma kaman bu
ofa ne na sawa mutane su yarda da maganganun, gara kawai ya share.

Duk abinda zai faru gameda makomar kujerar Gwamna a jahar Congo, Allah ne masani.

Bai samu halartar
aurin auren Ubayd ba duk da Abba har office ya kawo masa katin gayyata.

Ya dai kira Abban ya bashi ha
uri tareda yiwa Amarya da Ango addu'a.

Asiya da wuri ta dawo gida amma bata bi ta kan Gwamna ba duk da kuwa kwananta ya fara yau ne.

A
aki wani zazza
i ne ya rufeta har lokacin zuciyarta ya kasa samun sau
i.

Miyasa Bilkisu zata zauna a cinyarsa bayan ya san daga karyawar safiya lokacinta ya shiga.

Idan ma karyawar suke miyasa zata zauna a cinyarsa?, shin shi yace ta zauna ko kuma ita ta ga dama ta zauna saboda duk abinda suka yi daren jiya bai isheta ba.

"Bilkisu zauna a cinyata na ji
uminki" ta yi maganar tana kwaikwayon muryarsa.

"Mtswww" ta yi tsaki a karo na ba adadi tun safiyar yau.

Yunwa take ji dan ko a gidan biki bata sa abu a bakinta ba, kamar mai azumi haka ta wuni da yunwa.

Yanzun ma yunwar ne ya fara mur
a mata ciki amma ta
i tashi ta nemi abinci ko ta kira a kawo mata
aki.
arshe ta gama juye-juye ta tashi ta sa
aramin hijab akan riga da wando na bacci ta wuce sashen Gwamna.

Idan ta tarar da Bilkisu a wajen sai dai ayita da wajewa tunda dai lokacin ta ne.

"Lokacina" ta fa
a a hankali tana tabbatarwa kanta cewa ba za
ewa take son yi ba, hakkinta zata bibiya.

Bawan Allah na zaune akan kujera a falo yana kallon tsohon ajiya.

Saboda abinda ya karanta gaba
aya wunin ranan yayi shi ne babu walwala da kuma tsananin ciwon kai.

Saboda ta nuna masa ranta a
ace yake, sai ta wuce cikin
aki ba tareda tayi masa magana ba.

Kusan minti ashirin tana
aki amma bai yi niyyar shigowa ba balle har ta ganshi a
akin.

Da video da yake kallo ya kai
arshe yake maida shi farko ya sake maimaita kallon.

Yana bin kowanni movement na iyayensa a cikin videon, musamman mahaifiyarsa, wacce ita ce bai san kowa nata ba, akwai iyayenta a video
in suna yi mata kari da ku
i amma su ka
ai ya sani daga danginta.

Ya sha jin Dadda na cewa mahaifiyarsa 'yar babban gida ce amma kuma gashi har yau babu wani nata da ya ta
a nemansa, hakanan shima ya kasa zuwa nemo su.

A mafiya lokuta ya kan sa a ransa zai je Gambia ya nemo dangin mahaifiyarsa amma sai wani abu ya sha gabansa.

Asiya ta zauna gefensa ganin hankalinsa ya tafi kan screen
in TV dake falon.

Ta
aura hannunta akan hannunsa
aya tace "Excellency"
"They were in love.

Very much in love.

Ki kalli nan, baki ga irin murmushin da suke yiwa junansu ba?

My father is shy, but my mother is witty.

Ki ga yadda take bashi cake a baki tana dariya har da ja masa hanci" ya
arisa maganar yana dariya.

Sai yanzu ta fahimci mai yake faruwa.

Lokacin da take tafiya gidan biki Yaya Bello ya fa
a mata gulmar abinda ake cewa a gari amma hankalinta baya wajen.

"Ka yi ha
uri.

Jita-jitar mutane ne kawai saboda a hana jama'a za
enka"
"Na sani"
"Kada ka bari wannan ya ta
a ka.

There are more important things..."
"Than my parents honour?"
"Kayi ha
uri, ba haka nake nufi ba?"
"Ko da sau
aya ne zan iya bada duk abinda na mallaka dan na gansu, na ta
a su, na ji
uminsu, na yi hira da su.

Ko da..."
Asiya ta rufe masa baki da nata.

Da farko bai responding ba, hakan yasa ta janye bakinta tana shirin mi
ewa daga wajen amma ya ri
ota ya jawota jikinsa da kyau ya shiga kissing
inta a hankali.

Chan bayan ya saketa sai yace " you are right, there are more important things to do"
Asiya ta zaro ido tace "like what?"
Kumatunta ya ja ya mi
e yace "like zamu shiga
aki ki sake min abinda kika min yanzu"
Asiya ta shiga wiki-wiki da ido tana fa
in "ni ni fa ban yi komai ba"
Yadda tayi maganar sai ya bashi dariya.

Yace " kwantar da hankalinki, Sallar Isha zan yi"
Har ya shige
aki Asiya bata bar jin fargaba ba dan tunaninta wani abin daban yake nufi.

Tunda yace bai yi sallar Isha ba ta san kenan ko abinci bai ci ba, hakan yasa ta kira a kawo musu abinci dan yadda jikinta yai lakwas ba iya shiga kitchen zata yi ba.

Har suka gama cin abinci suka kwanta bata daina jin tsoro ba sai da ta ji fitar numfashinsa ya chanja alamar bacci ya
auke shi...
*MATAR GWAMNA*
Washegari Asabat aka fita za
en shugaban
asa.

Gwamna da Bilkisu sun je sun jefa
uri'ar su amma Asiya bata bisu ba, duk da itama an chanja mata katinta zuwa polling unit
aya dana Gwamna, wanda ke kusa da
ofar Kachallah House.

Tun daga za
en shugaban
asa count down ya fara, saboda za
e na gaba shine na Gwamnoni.
angaren Gwamna Saifuddeen ya fawwalawa Allah lamarinsa, ya sani yana da goyon baya na manyan manyan jahar amma duk da haka mulki na Allah ne.

Bilkisu
Kachallah kuwa ta shirya 'yan shaye-shaye domin duk inda aka ga wani ya samu
uri'u fiye da Gwamna Saifuddeen to a sace akwatin za
en.

Duk da ta sani cewa akwai
anshin Gwamna Saifuddeen ne zai lashe za
e, amma ba zata bar wata
ofa da za a
ata mata duk wani shiri da tayi ba.

Ta sani Umaru Kwom zai yi
arin dagula za
e idan bai ci ba amma kuma duk ta inda ya
ullo zai samu babu hanya.

Shima Umaru Kwom ya shirya nashi jama'ar da zasu sace akwatunan za
e, ya fitar da ku
i na fitar hankali wanda in har bai ci za
e ba kafin ya farfa
o daga
arnar ku
in da yai sai an
au shekaru sama da biyu.

Masu fa
a aji a jahar kowa ya baza ido yana jiran sakamakon za
e.

Daga
arshe dai
uri'ar
an talaka shi zai bada kujerar Gwamna.

Cikin satin biyun da ake zaman jiran ikon Rabbana, kowa ya du
ufa da abinda suka yarda da shi.

Masu addu'a na yi, ma su bin duhun dare na bi, masu tura 'yan aike a musu duba duk sun bazama yi.

Bilkisu Kachallah bata da kwanciyar hankalin da Gwamna Saifuddeen ke da shi.

Ita da Alhaji Sani babu wanda yake iya bacci da kyau, kowa da fargaban da yake.

A wannan lokacin ne ma Saifuddeen ya tattara nitsuwarsa kan iyalinsa musamman 'ya'yansa da suke hutu, da kansa ya je ya
auko Mahirah daga wajen Dadda yace sai an koma makaranta zata koma mata.

Nana ma dai saboda yana son ta warke sarai ne shiyasa bai
aukota ba, duk da kuwa Asiya ta nuna masa ya kawota gida, zuwa a gama za
e sai ya mayar da ita amma ya
i, sai dai duk bayan kwana bibbiyu yana zuwa ya duba Nana a Rehab.
*Ranar za
Duk son Asiya ranan za
e bai fa
a kwananta ba.

Amma duk da haka ta yi tsayuwar dare akan Saifuddeen, inda tai masa addu'ar samun nasara idan hakan shine mafi alkhairi a gareshi.

Idan kuma babu alkhairi to Allah ya bashi ikon kar
addararsa hannu bibbiyu.

Da Asuba ta tura masa text tana masa fatan samun nasara, ko minti
aya bai cika ba ya turo mata da sa
on godiya.

Ta yi niyyar zuwa za
e wannan karan saboda kar ace bata bawa mijinta support ba.

Dama ita bata ta
a yin za
e ba, tana dai da katin saboda mahimmancinsa.
Chapter 26 · 0% Book details