← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 38

Sashe 2

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba dan ku
in da yace zai bata ta amince da hakan ba sai dan yayi al
awarin idan har bata yi yadda yace ba zai sa a
aureta, yanada shaidu akan mummunan harka da take yi.

"Mi zai faru idan aka gano cewa
arya nake?"
"Ke macece, babu wanda zai
aryata ki"
Har yanzu da shekaru suka ja mata akwai sauran burbu
in son Saifuddeen a ranta.

Amma ya za tayi aikin gama ya gama...

Lokacin da Asiya ta shirya gidan Saifuddeen ta wuce saboda Uwani ta shaida mata Gwamna yana gidan amma yace baya son ganin kowa.
irjinta sai bubuk-bubuk yake lokacin da take haurawa matattakala.
ofar falonsa a kulle yake da key, ta fito da key
in data kar
a a wajen Uwani ta bu
e da shi.

Ta ja dogon numfashi sannan ta kutsa kai ciki ta wuce
akinsa.

Yayi wanka ya chanja kaya zuwa T-shirt ruwan toka da wando ruwan
asa, yana zaune kan gado ya jingina bayansa da filo yana rubutu.

Ta ji da
i da ta mur
ofan ta ji ta bu
u.

Suna ha
a ido ya sauke idonsa ya cigaba da rubutun da ya ke.

Duk wani
arfin gwiwar da take da shi sai da ya sace da ta ganshi, gashi nan kamar kullum fiskarsa wasai babu alamun yana cikin tashin hankali.

Kamar ba shine Gwamnan da aka jefa
azu ba, kamar ba shine Gwamnan da ake shirin tsigewa ba.

"Kin zo ki duba ko zuciyata ta buga ko?" Yai maganar ba tareda ya
ago ba.

Gwiwowinta biyu ta sa a
asa ta fara magana.

" na san ba lallai ka yarda ba, amma wallahi ban san da abinda ake tuhumarka ba kenan, sai yau na gani, ba ni na rubuta ba.

Ka yafe min"
agowa yai ya dubeta yace
"A matsayina na Uba bana tunanin zan iya yafe miki nan kusa.

A matsayina na Gwamna kuma zan barki ki cigaba da zama hajar Kamfen"
"Dan Allah ko zaka sake ni ka bari na wanke sunanka tukunna"
Dariya ya fara har sai da fararen ha
oransa suka bayyana.

"Waya gaya miki zan sake ki?"
"Kayi ha
uri"
uri akan kin ci amanata?, ko ha
uri akan kina so ki tozarta 'yata a idon duniya, ko ha
uri akan da aurena kike mu'amala da Umaru Kwom ba tareda izina ba"
"Za ka iya yi min komai amma dan Allah ka bani dama na taimakeka"
Shiru yai na tsawon minti uku kafin yace " bana bu
atar taimakon ki, Allah ne shaidata kuma shi zai taimakeni"
Ta zauna kusan minti goma amma bai sake magana ba, hakan yasa ta mi
e ta fice daga
akin.

Tana isowa falo ta ha
u da Bilkisu.

"Mi ya kawoki?"
Asiya tayi shiru, Bilkisu ta ja tsaki ta mangajeta ta wuce
akin Saifuddeen.

Wasu samari guda biyu ke zaune a majalisa suna jira sauran abokansu su
ariso.

"Wannan lamari akwai
aure kai, gaskiya ban yarda Gwamna SSK zai iya cin zarafin mace ba" mai farin jumfa yai magana yana cigaba da latsa waya.

"Kai kabar ustazai masu gemun nan, yawancinsu ustazancinsu a baki ne"
"Kaiiii! banda Prof S Kachallah, ya koyar damu Shekaru goma da suka wuce, a lokacin mata ke binsa yake gudunsu.

In fact, lokacin da muke school in za a kira malaman da basa neman mata to Prof S Kachallah za a fara kira"
"Tunda kace haka na yarda"
"Lami Ninja fa karuwace, ance a Lagos wani
aton gidan karuwai take da shi, shine za'a yarda da magananta"
"To Allah ya fitar da shi"...

Lokacin da Asiya ta koma gida numbar MD na Hill TV ta kira, fili take son siya wanda za a rin
aura wani shirin da take son farawa gobe.

Suna gama waya da shi ta kira CY.

Satin CY
aya da shigowa
asar.

"CY akwai aikin da zaka min"
"An gama your Excellency"
Bayan ta gama waya da CY ta zauna ta kunna laptop
inta ta fara rubutu.

Fou'ad Salisu ya ce mata Lami Ninja ta ta
a aure, shekara biyu ta rabu da mijin ta koma Lagos da zama sannan kuma ita ce ke da Sunlight Club a Lagos.

"Idan har al
alamin
an jarida na iya kawo fitina to lallai ko zai iya kawo gyara.

Lami Ninja ko Lami Spider kike, sai kin
wammace baki biyewa Umaru Kwom ba"
Asiya ta furta a fili...
*Ilimi, nitsuwa, tausayi, jajircewa, kawaici, kwarjini.Ka
an kenan daga halayen Prof Saifuddeen Kachallah lokacin da yake koyarwa. #SSK is innocent*
*babu salihin malami a Jami'ar Congo sama da Prof S S Kachallah. #the Gov is innocent*
*i've never seen a gentleman like him. #Our Gov is innocent*
Bilkisu Kachallah ta cigaba da karanta tweets na mutane da ke supporting Gwamna.

Wasu ma sun fa
i yadda Gwamna ya biya musu ku
in Makaranta lokacin da yake koyarwa.

"This is good ai, mutane na bayanka Saifuddeen"
Ta yi magana tana ajiye wayar a kusa da dressing mirror, ta gyara
aurin
ankwalinta da kyau sannan ta
au gyale ta sa
ala a kafa
a, a karo na biyu ta
au janbaki ta sake gogawa a le
enta.

Ta saka waya a jaka ta
au jakar ta fice daga
akin.

Asiya na zaune akan kujera ta
urawa TVn
akinta ido.

Lokaci zuwa lokaci tana duba agogon wayanta, jira take
arfe tara da rabi ya cika a sako shirin da ta
au nauyi.

CY ya gaya mata cewa ya yi hira da mutane takwas kuma duka za a saka su a shirin.

Tun jiya da dare take ganin tweets na mutane suna bayyana kyawawan halayen Gwamna lokacin yana koyarwa.
ofarta da aka fara bugawa da
arfi ba kakkautawa yasa ta mi
ewa da sauri tana fa
in lafiya? .
aya daga cikin ma'aikatan gidan ne tana tsaye jikinta na rawa
"Madam, your brother"
"What happened?"
"He has run mad"
Har ta fito daga
aki sai kuma ta koma ciki da sauri ta bu
e closet tana neman hijabi.

Ta jawo wani skirt tana
arin sakawa kafin ta ankara cewa ba hijabi bane.

Ta jefar da skirt
in ta
auko hijab ta saka ta fice waje.

Tunanin Asiya
aya, Allah yasa ba wani Yaya Bello ya sha
e ba, dan Yaya Bello idan ya sha abubuwansa baya gaya masa dai dai.

Ba zata ta
a mantawa da lokacin da ya kusa sanadiyar bugawar zuciyar Ale ba.

Ma'aikata da security sun yi cirko-cirko, wasu kuma na
arin taro Yaya Bello da ke saman mota.

Bilkisu Kachallah na wajen ta ta
e baki tana ganin drama.

Babban mutum daya kusa cika shekaru arba'in shine ya ke a tu
e daga shi sai wando three quarter yana ti
an rawa a saman motan Bilkisu Kachallah.

"Miya faru?" Asiya ta tambaya tana kallon Hansa'u dake gefen Bilkisu Kachallah.

"kawai na fito raka Hajjajuna bakin mota sai muka ga ya zo da gudu ya hau saman motan yana ti
an rawa wai shine wannan afton nan Krish"
Bilkisu Kachallah ta juyo ta kalli Asiya tace "
usumbi, kurmanta, hauka, what else kuke da shi a zuri'arku?"
Asiya ta kalleta cike da takaici tace "babu wanda yafi
arfin jarrabawar Ubangiji"
"Hansa'u kai min jakata
aya motar, wannan da mahaukacin ya hau ta riga ta zama condemn"
Hansa'u ta kalli Bilkisu sannan ta kalli Yaya Bello da wani security ya dam
afarshi ya jawoshi da
arfi har ya fa
asa, tim.

Illar irin miyagun
wayoyin da suke shigowa da shi kenan.

Shiyasa ranan data kama Nana da Zunnairah suna shan syrup bata gayawa kowa ba, saboda ta yarda cewa abinda Bilkisu ta shuka ne take girba.

Ta wuce gefe tana fa
in "Allah ka bashi lafiya alfarmar Annabin tsira"
Bilkisu ta bi bayanta tana murmushi.

Sai da aka samu aka
aure Yaya Bello, sannan Asiya ta samu bayani akan ainihin abinda ya faru.

Wai basu san miyasha ba, mai gyaran flowers bai iso ba sai ya
au kayan aiki ya je wai zai gyara flowers, ashe zuwa yai yana ta sare flowers
in yana tu
uke jijiyoyinsu.

Da aka zo aka hanashi sai yace zai je yai wanka, basu sake ganinsa ba sai da Bilkisu Kachallah ta fito zata shiga mota suka ga ya taho da gudu da shovel a hannunsa ya hau saman motar ya fara ti
ar rawa.

Asiya ta kame kai tana salati, yanzu kowa a gidan ya san Yaya Bello na shaye-shaye.

Ga damuwar abinda ya faru da Gwamna da ta sa kanta ciki tana fama da shi, ga kuma Yaya Bello anan yana so ya
ara mata ciwon kai.

Sai da ta ga an wuce da shi Quarters na ma'aikata kafin ta juyo ta kalli wani matashi da take ganin yana da matsayi a cikin security
in, ta masa kashedi akan idan har ta ga video na abinda ya faru a media sai ta sa an hukuntasu.

Lokacin data shiga gida saura minti biyar a kammala shirin da take bi
a.

Mutum
aya ta gani da yai bayani akan kirkin Gwamna lokacin da ya koyar da su.

Ana
are shirin ta kira CY tace ya turo mata da interview
in ta gani.

Tana magana da CY kiran Fou'ad Salisu ya shigo.

"Hello akwai labari?"
"Na samu labarin inda tsohon mijin Lami Ninja yake"
"Ka mishi magana?"
"Yana bu
atan ku
"Kanbuuu!

Gaskiyar da zai fa
a ma sai an biyashi"
"Mutane kenan"
"Ok nawa yake bu
ata?"
"Miliyan biyar amma ya bari a miliyan biyu"
"He's crazy, manta da shi Fou'ad"...

"Ina so a rufe case
in nan kafin ayi primary election.

Na san kanada hanyar da zaka yiwa House magana su bi umurninka, ina so maganar Lami Ninja ya zama tarihi daga gobe Monday"
"kasancewar Lami Ninja ta shigar da
ara kotu ne, inaga sai kotu ta wanke Gwamna kafin House suyi wani abu akai.

Akwai wanda zai binciko sirrinkan Lami Ninja nanda kwana uku, za'a iya amfani da haka wajen kashe maganar"
Bayan tafiyar Kachallah.

Yalla
ai ya shiga shafa gemu yana murmushi.

Lallai Saifuddeen Kachallah
an gata ne...

Gwamna na zaune a office ya kalli program
in da Hill TV suka watsa.

Duk cikin mutanen da suka yi magana, mutum
aya kawai ya iya tunawa, wani mutumi wanda yanzu ya zama babban magidanci.
Chapter 2 · 0% Book details