Sashe 21
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Besides da yamma ta shiga kitchen ta ga ana ta kan shirye-shirye wai Bilkisu ce ta bada umurnin girkin da za ayi saboda Gwamna na hanya.
Haushi ya sa ta koma ba tareda ta yi abinda tayi niyya ba.
Kenan bai damu da ita ba, har zai sanar da Bilkisu dawowarsa amma bai tuntu
eta ya gaya mata ba.
Haushi ya cika mata ciki ta kasa cin abincin dare.
Tana kwance kan gado duk bata jin da
in jikinta.
Ga haushin Gwamna da take ji, ga kuma ba
on wata da ke yi mata sallama.
Junior ya shigo
akin wai ta masa labari.
"Junior bana jin da
i ka bari gobe zan maka"
"No, jiya ma baki min ba"
Ganin ba ha
ura zai yi ba yasa ta mi
e tace su je
akinsa.
"Wani labari zan yi"
"CY and the monkey"
"Ikon Allah.
Idan CY ya kamaka kana masa dariya zaka gayawa 'yan garinku"
Junior ya fara dariya tun ma bata fa
i labarin ba.
Tun ranan da ta bashi labarin indai ya tuno sai yayi dariya, kuma kowanni lokaci zata bada labarin sai ya ji kaman yanzu ne farkon jin labarin a bakinta.
Da ke a gajiye take, a gurguje zata bashi labarin ta huta da rigimarsa.
"Akwai wani abokina ana ce masa CY amma asalin sunansa Clement Yohannah.
Watarana ni da shi muka je gidan zoo
aukan rahoto saboda tsohon Zakin gidan zoo
in ya mutu.
Da muka gama na
an rahoto sai muka fara yawon bu
e ido a cikin zoo
in.
Muka ha
u da wasu 'ya'yan birrai suna wasa.
CY ya
au camera yaje wajensu ya fara
aukansu hoto.
Da ya matsa kusa da su sai suka watse sai guda
aya.
CY ya shiga
aukanta tana rawa,
arshe data gudu sai ya bita.
Ina kiran CY akan ya ha
ura da Birran nan ya zo mu tafi amma yai kunnen
ashi.
CY ya bi Birrai har wajen duwatsu.
Yana sa
ale da camera a wuyansa ya ri
eta yana shirin
aukan wani Biri sai wancan Biri mai rawan nan ta zo bayan CY ta zabga masa bulala a wuya.
CY ya ri
e kunne ya juyo da sauri dan ya ga daga ina aka dake shi, bai gama juyawa ba aka sake zuba masa bulala a tsakiyar kai.
CY ya saka ihu ya fara gudu yana kiran 'Jesus my head ooo.
I don die ooo' ai kuwa Birrai kusan biyar suka biyo CY da gudu dukkansu da bulala a hannunsu.
CY ya yar da camera, ya yar da takalmi ya cigaba da ihu yana kiran 'i don die oo'
Har muka koma gida CY bai san inda kansa yake ba, da an ta
a shi zai fara 'i don die oo' kafin a kai gida kan CY ya kumbura suntun"
Tun kafin ta kawo nan Junior ya ke dariya.
Itama dariyan ta fara, saboda tunowa da tayi wannan ne silar sha
uwarsu da CY dan lokacin bata jima da fara bautar
asa a tashar Hill TV ba.
Gwamna da ke tsaye bakin
ofa ya tako har bakin gadon.
anshin turarensa da Asiya ta ji yasa ta tsaida dariyan, bugun zuciyarta ya
aru.
"Daddy" Junior ya fa
a yai tsalle ya fa
a jikin Gwamna.
"My boy ya kake?"
"I'm fine Daddy"
Asiya bata
aga ido ta kalleshi ba saboda tsoron ha
a ido take da shi.
Dai dai kunnenta ta ji yace " ki fa
awa Junior gaskiya, ba CY ka
ai aka zane ba, mai bada labarin ma an ta
a lafiyarta"
A fusace ta juyo tace "waya gaya ma..." bakinta ya kafe lokacin da ya kissing goshinta.
"Anty Asiya da gaske kema Monkey ya dake ki?" Junior ya fa
a dan ya ji abinda Gwamna ya fa
yar Asiya ta iya ha
a kalmomin bakinta tace " a'a Junior, CY ka
ai aka zane"
ewa ta yi ta yiwa Junior good night sannan tayi hanyar
ofa da sauri, bata kai
ofar ba aka ri
o hannunta.
Zuciyarta yai wani tsalle lokacin da Gwamna Saifuddeen ya mannata da
irjinsa ya rungumeta da kyau yana fa
in "Asya ko sannu da zuwa ba zan samu ba"
Duk
arinta na son yin magana ta kasa saboda duk abinda ya taho a ma
oro yake tsayawa.
"Fatan na same ku lafiya?" ya fa
a bayan ya rabata da jikinsa amma bai sake mata hannu ba.
"Wanda kake son samun su lafiya suna nan lafiya, sun ma shirya maka liyafar dawowa"
Tayi
arin raba hannunsu amma ta kasa.
"Nan da kwana biyu zaki iya shirya mini taki liyafar saboda kema na same ki lafiya" ya
arisa maganar yana murmushi.
Ganin ya sake mata hannu yasa ta turo baki ta fice daga
akin tareda banko musu
ofa.
Har ga Allah ta
auka zai biyota
aki amma har bacci ya
auketa bata ji
uriyarsa ba.
Bayan Gwamna ya bar
akin Junior kuma, sashensa ya wuce inda Bilkisu ke jiransa.
"Darling akwai improvement sosai a Kamfen namu.
Duk anguwar daka shiga posters
inmu suka fi yawa and..."
"Tun ban zauna ba Bilkisu"
"Sorry Darling, kayi wanka ka fito, na shirya maka special dishes"
"Cook ya shirya special dishes"
"Da izini na ba, kaga kaman ni na yi kenan"
Ya girgiza kai ya wuce
aki bayan ya manna mata kiss a kumatu.
A gajiye yake dan haka baya son dogon musu...
Washegari ya kama Asabat dan haka Gwamna ba zai fita da wuri ba saboda yana son hutawa.
arfe tara na safe ya kira numbar Sumayya yace ta same shi a falonsa, tun ranan ya sa Asiya ta mayar mata da wayarta.
asa ta zauna tana du
une kai dan tun ranan da ya
waceta a hannun Asiya take fargaban ha
uwarsu, saboda bata san mi zai ce mata ba.
"Ya karatu" ya tambaya saboda ta sake jiki da shi.
"Alhamdulillah" ta amsa murya
asa-
asa.
Tambayoyi ya fara mata gameda karatunta da kuma burinta idan ta
are karatun.
Wannan yasa ta
an saki jiki da shi.
Chan sai ya sako mata tambayar da take tsoro "Alhaji Abdullahi ya tura wajen Baba ne?"
Ta yi shiru tana rarraba idanu.
"Sumayyah?"
"Na'am" ta fa
a ciki ciki.
"Alhaji Abdullahi ya nemi izini a wajen Baban ki ne?
Ko dai a Bello yai wa magana?"
Ta girgiza kai tana ji kaman ta nitse cikin rug saboda kunya.
"A bisa yadda na sani dai da ke da 'yaruwarki amana kuke a hannuna, kuma ni Abdullahi bai sameni akan maganar ki ba, shiyasa na tambaya ko ya wuce wajen Baba ne kai tsaye"
an yi shiru yana nazarinta saboda ya lura maganganunsa ya fara tasiri ajikinta.
"Idan Alhaji Abdullahi yana sonki Sumayya, wajena zai zo ya nemi izinin magana da ke, wannan shi zai tabbatar da cewa da gaske ne yana son ki, ba wai ya dinga bin ki a waya yana cewa ki turo masa hotunan ki ba"
Maganarsa ta karshe tai wa Sumayya ba zata, har take ganin inama tana da layar
ata ta
ace
at a wajen.
Ya shiga mata nasiha kan rashin dacewar abinda ta aikata, daga
arshe yace
"Daga yanzu duk lokacin daya kira ki.
Kice masa ya nemi izinin magana da iyayenki kin ji"
Sumayya ta gya
a kai idanunta cike da
walla.
Asiya tana zaune gaban mirror tana shafa powder Gwamna ya shigo
akin da sallama.
Ba tareda ta san dalili ba sai kawai ta ha
e rai.
Ta yi kaman bata ganshi ba, nan kuwa har zuciyarta ya fara bugawa da
arfi-
arfi.
" Madam barka da safiya" ta ha
e rai ta cize le
e tana jin haushin kiranta Madam da yai.
Madam kuma?
Wa yaga irin tsohuwar nan.
an rankwafo daidai kunnenta yace "Jiya kika gudu ba tareda mun yi sallama ba"
Dama a cike take da shi, sai ta juyo a fusace tace " ina ruw..." komai ya tsaya chak saboda ha
e bakinsu da yai, koma minene take son fa
a ya
are, dan har lokacin da ya raba bakinsu bata dawo dai-dai ba.
Idonta a rufe, hannunta na rawa, hanjin cikinta sun cunkushe,
irjinta na bugawa kaman tayi gasan tsere, sannan ba zata iya cewa ga inda kanta yake ba dan kamar a kan iska ma take yawo.
Gwamna ya shafa kumatunta yace "zan fita.
Na yiwa Sumayyah magana kuma nace ta baki ha
uri.
Dan Allah banda duka banda tsawa, ki mata nasiha a hankali, hakan zai sa ta gane da wuri"
Ya sa hannu ya ri
o hannunta biyu da suke kan cinyarta, ya lura da yadda hannunta ke rawa, hakan yasa shi kissing kowanni hannu yace "lallen hannunki yayi kyau"
Asiya ta ha
iyi yawu ma
wot, tana jin wani abu na yawo a duk ilahirin jikinta.
"Zan je Kachallah House.
Dadda tace kin kai mata ziyara, nagode da kulawa"
Ya sake kissing hannun yace "gobe ina jiran taki liyafar"
Ya hura mata iska akunne saura ka
an Asiya ta shi
e dan abin ya zo mata bazata.
"Na tafi"
Sai da ta ji
aran rufe
ofa kafin ta sauke nannauyan ajiyar zuciya ta dafe
irjinta dan ta tabbatar zuciyarta bai bullo
o waje ba.
"Na shiga uku ni Asiya" ta yi maganar tana hura iska waje saboda ta samu sau
in cunkushewar da
irjinta yai.
Ba ta gane wannan sabon salo na Gwamna ba.
Bata ma gane ya aka yi duk wani abu da ya mata yake tasiri akanta ba.
Da ta
an samu nitsuwa sai ta kalli kanta a madubi.
Ta yi saurin sa hannu ta ta
a la
anta saboda ta tabbatar suna nan lafiya lau.
"Na shiga uku, ko dai wani abu ya saka min ne?" Ji tayi lips
in na mata da
i domin har lokacin akwai sanyin lips
insa akan nata.
It was a brief kiss amma har yanzu effect
in na jikinta...
Bayan awa
aya da tafiyar Gwamna Sumayya ta shigo
akin Asiya.
asan idanunta sun kumbura, farin idon kuma yayi ja.
Asiya na aiki da laptop
inta amma gaba
aya hankalinta ya kasu kashi biyu.
aya yana ga aikin da take tsarawa,
ayan kuma yana ga abinda ya faru awa
aya daya wuce.