Sashe 16
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana kaiwa bakin
ofar da zai fitar da ita daga building
in aka
aura bindiga a
eyarta aka ce " Agent Rabi'atul Badawiyya Kabir, you are under arrest"...
Bilkisu Kachallah na isa gida kai tsaye
akinta ta nufa ta je ta
auko akwatin sirrinta.
An gaya mata duk abinda ya faru kuma da izininta aka rufe Agent Badawiyya a kurkuku.
Bilkisu ta fito da damin ku
enta ta gansu yadda ta barsu sai kuma ta duba takardunta duka sun cika.
An riga an kar
e wayar Agent Badawiyya dan haka bata da wata matsala.
Tabbas ta ji zafin yadda aka yi tayi sake irin haka, bata jan mutane jikinta amma kuma Hansa'u ta daban ce.
She carried her disguise so perfectly, ta yadda tsawon wannan lokaci bata ta
a zarginta ba.
Ta jinjinawa Agent Badawiyya saboda a rayuwarta tana son mata masu jajircewa akan aikin da suka sa a gaba.
A tsarinta, mace is very powerful...
Bayan Azahar
akin Asiya ya cika da 'yan dubiya.
Motoci uku suka biyo bayan ta Ale Faru
cike da 'yan gidansu.
Fulani da Tabawa ne suka zo a manyan mata, a maza kuma Ale da Baffa Malam.
Sauran kuma yayyu da
annenta ne da kuma jikokin gidansu.
Ran Asiya a
ace yake tun tafiyar Bilkisu Kachallah saboda Sumayya ta fa
a mata cewa wasu 'yan jarida sun zo sun yi hira da Bilkisu lokacin da take bacci.
Bata da lafiya ma ba za a
yaleta ba.
Ta sake tabbatarwa kanta cewa ita
in bata da wani matsayi a rayuwar Gwamna da Bilkisu Kachallah.
Sai dai zuwan 'yan gidansu ya washe duk wani ba
in ciki da ka
aici da take ciki.
Ta yi kewansu sosai.
Kaka Tabawa da ta fara
aran-
arama a
akin haka Asiya ta
igire da dariya har da
wallah.
Yau ne rana na farko da tayi dariya tun rasuwan Umma.
Tabawa ta dage wai sai ta ga Gwamna kafin ta tafi hakan ya sa Asiya ta tsuke fiska.
Tabawa ta shiga tsokalarta wai kota
ata rai ba za ta janye batunta ba, ai Gwamna mijinsu ne duka.
Ba su bar Asibitin ba sai yamma li
is, sun so kwana amma Baffa Malam ya hana.
Da dare Bayan Isha Ubayd ya zo dubiya.
Ganinsa da Asiya tayi ya tuno mata da wasiyyar Umma.
Shikenan ta rasa Ubayd har abada kenan?
Shima Ubayd
in a daddafe ya gaisheta ya fita, tsoron kasancewa da ita yake saboda abubuwan da zuciyarsa ke ayyana masa.
Asiya Shahidah ce first love
insa, kuma har yanzu daya amince zai auri Salma bai ji ko ka
an wani abu ya ragu na soyayyar da yake mata ba, sai dai kawai zai cigaba da danne zuciyarsa har lokacin da Allah zai yaye masa soyayyarta gaba
aya, duk da kuwa hakan ba lallai ya faru nan kusa ba.
CY ne ya zo na
arshe kafin Asiya ta yi bacci.
Ya zo da yamma ya samu
ofar
akin cike da mutane sai ya juya bai
ariso ba.
Yana sane cewa zuwansa dubiyan zai iya zama wani abu amma bai damu ba saboda zuciyarsa ba za ta ta
a samun sukuni ba har sai ya ganta.
Tunda aka nunota kwance akan gadon Asibiti ya ji tsananin tausayinta ya kamashi.
Ita
in wata
angare na zuciyarsa ne da ba zai iya yakicewa ba.
"CY the CY, mi ka kawo min ne?"
CY ya mi
a mata
aramin box
in daya shigo da shi.
Asiya ta kar
i box
in hannunta ya shafi hannun CY.
Duk da hannun na roba ne hakan bai hana CY jin wani abu ya ratsa jikinsa ba.
Asiya ta bu
e box
in cike da farinciki.
"Chocolate?.
Shine ka kawo guda
aya, marowaci kawai" ta cire chocolate
in ta
are ta fara ci
"Allah ya shiryeka CY, harda wani yin karama ka saka a box kamar abin kirki"
CY yai murmushi itama Asiyar murmushi tayi sannan ta cigaba da cin chocolate
Sallamar Abba ya saka CY da Asiya
agowa suka dubi Abba da yake bin Asiya da wani irin kallo.
CY ya gaishe shi sannan yai wa Asiya sallama ya tafi.
Su biyu ne a
akin saboda shigowar CY
akin yayi dai-dai da ficewar Sumayya data je kiran nurse da zata zo ta cirewa Asiya ruwan da aka
aura mata saboda ya kusa
arewa.
Abba yace "Asiya!" sai yai shiru saboda Sumayya data shigo tareda wata nurse.
Bayan an cire ruwan Abba yai musu sallama ya tafi.
Asiya ta san akwai magana a bakin Abba kuma koma minene abu ne da ba zai mata da
i ba saboda yanayin fiskarsa tunda ya shigo babu walwala a tattare da shi.
arfe sha
aya da rabi na dare Sumayya na kwance a kan
aramin katifa a
asa tasa earpiece a kunne tana kallo aka
wasa
ofar
akin.
Ba ta ji da farko ba sai a na uku ta mi
e ta kunna wutan
akin sannan ta je ta bu
ofa, ganin Gwamna tsaye a bakin
ofa tayi saurin matsawa gefe tana fa
in "sannu da zuwa"
"Ya mai jiki?" ya tambaya lokacin daya shigo
akin.
Ta amsa "da sau
i ance ma gobe za a sallameta".
"Ta yi bacci ne?"
"Tun
azu" Sumayya ta fa
a tana komawa gefe.
Gwamna ya matsa kusa da gadon Asiya ya zuba mata manyan idanunsa.
Bacci take hankalinta kwance dan har hulan kanta ya zame gefe.
Murmushi Gwamna yai ganin wani ba
i-ba
in abu a gefen bakin Asiya.
Hannu ya kai zai goge mata, Asiya ta
an juya gefe ta kwantar da fiskarta akan hannunta.
Maimakon ya sa hannu a wajen sai ya sa hannu a kanta ya fara shafa lallausan gashinta, ya warware bun
in da tayi saboda ya ga tsayin gashin.
Ya kai hancinsa yana shinshinar gashin wanda ke
anshin coconut da jasmine oil.
Ya kai bakinsa ya sumbaci gashinta, goshinta da kuma saman hancinta.
Ya kai harshensa ya lashe ba
in abinda ya gani wanda yake tunanin ragowar abinda ta ci ne.
an za
in daya ratsa harshensa ya tabbatar masa da chocolate ne.
Ya kissing lips
inta a hankali sannan ya mi
e sai ya ji tace "i love you Asya, mtsww... munafuki, what did he think of himself mtsww ...
Sumy kina jina ko?..." ta yi maganar tana nuna yatsa, sai kuma ta juya
aya gefen ta cigaba da bacci.
Gwamna yai murmushi, Junior da Nana ne masu magana cikin bacci.
Bai san manya ma suna iya magana cikin bacci ba sai yanzu.
Ya ji da
i daya fahimci abinda ke ranta shine sirrin daya bayyana mata jiya.
Yai wa Sumayya sai da safe sannan ya fita.
Bayan tafiyarsa Sumayya ta fito da dariyar da take ta gimtsewa tuntuni...
Washegari da safe Sumayya ta shiga tsokanar Asiya akan jiya Gwamna yazo ta fa
a masa tana son shi cikin bacci.
"Sumy bana son maganar banza"
"Inada shaidah fa Anty"
aryaciya"
Sumayya ta fito da wayarta ta nuna mata hoton da ta yi musu jiya dai dai lokacin da Gwamna ya kissing goshinta da kuma lips
inta.
Asiya ta zaro ido tana fa
in "na shiga uku.
Sumy hoton nan gaskiya ne kuwa?"
Sumayya ta ha
e rai tace " ke da bakinki kika ce masa i love you, please kiss me.
Shi kuwa yai kissing
inki"
"Zan ci
aniyarki Sumayya"
"Ni
arshe dana ga kin kanainayeshi ma bar muku
akin na yi"
Asiya ta yi saurin
aura yatsarta a baki tana tantamar maganar Sumayya.
Ta sani tana da magagin bacci musamman lokacin da take yarinya, dan har cewa ake tana ta
i har ma tayi fa
a cikin baccinta.
Amma anya za ta iya fa
in abinda Sumayya tace ta fa
a?
Wani dalilin ne zai sa ma ta fa
i haka?
"Kai Nooo!" Ta furta a fili tana goge bakinta da bayan hannunta da babu canula.
Sumayya ta fashe da dariya.
Duk yadda ta nace akan Sumayya ta fa
a mata gaskiyar abinda ta fa
a cikin bacci
i tayi, sai maimaita mata maganarta na farko ta ke yi.
Hakan ya sa wani
angare na zuciyarta ya fara yarda da maganar yayinda
aya
angaren yake
aryata haka.
Ko a mafarki Allah ya sawwa
a ta cewa Saifuddeen I love you balle har ta ro
e shi ya kissing
inta.
arfe shabiyu na rana aka sallameta.
Ba su san ya akayi 'yan jarida suka san da sallamar ba.
Suna fitowa daga cikin Asibitin 'yan jarida suka musu chaa suna neman
arin bayanin sace ta da aka yi da kuma jinyarta, ko kidnappers
in sun mata wani abu?, sannan su wa ta ke zargi da wannan aikin?.
Idan ba ta yi magana ba matsala ne, idan tayi ma matsala ne, dan ko mi ta fa
a ma sai an fassara shi zuwa wani abun daban.
Shirun dai shi yafi dacewa tayi.
Yaya Bello da Habibu ne suka sata a tsakiyarsu suka ratsa 'yan jarida suka wuce da ita har wajen mota...
Asiya ba ta samu zama da Abba ba sai dare bayan sallar Isha.
"Ya jikin naki?"
"Da sau
i Abba"
"Alhamdulillah"
Shiru ne ya biyo bayan abinda ya fa
a.
Sai chan kuma ya
ago maganar rabon gadon Umma da za ayi.
Miyasa da wurwuri haka?
Miyasa kayan Umma zai kasance na magada?
"Mutuwa" zuciyar Asiya ya bata amsa.
"Ban ji da
in yadda na sameki da wannan yaron ba.
Asiya ki ri
e aurenki da daraja dan Allah"
"Abba gaisheni fa ya zo yi"
"Shine kike mishi tarban da ba kya yiwa mijin ki?"
Asiya ta
ago da sauri ta kalli Abba cike da rashin fahimta.
"Ban san mi kuka tattauna ba amma na wuce naji kina
agawa mijinki murya.
Kina ganin hakan ya dace Shahidah?"
"Allah ya gafarta wa Ummanki, har na koma ga Allah addu'a zan dinga yi mata, saboda ita
in macen da ta dace da a kira da suna mar'atul saliha ce.
Mahaifinki da ya zo ta'aziyya a nan ya zauna yana zubda hawaye yana bayyana mini kyawawan halayenta a iya zaman da suka yi.
A lokacin tanada
arancin shekaru ma kenan.
Asiya ba ki
auki aurenki da mahimmanci ba, ba ki
auki mijinki da daraja ba.