Sashe 19
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaushe kika fara assignment a hostel"
"Idan gorin gida zaki min sai na koma inda na fito"
"Kafin ki koma kuwa sai na gyara miki zama a gidan nan..."
"Subhanallah!" Gwamna Saifuddeen ya furta ganin Asiya na kaiwa Sumayya duka.
Ya sa hannu ya jawota yana fa
in "haba Asya, miye hakan?"
Kirjinta na bugawa da
arfi ta fara magana "har zata ce min ina mata gorin gida, how dare she talk to me that way.
Ka barni na cire mata duk wani matsamatsen dake kanta, saboda nawa jujun yafi nata" ta
arisa maganar tana shirin kaiwa Sumayya wani dukan.
Gwamna ya jawota jikinsa yana fa
in "ya isa haka, mu je
aki" akwai wani sinadari na saka nitsuwa a maganarsa dan kuwa yana maganar wani sanyi ya ratsata ta kasa yi masa musu haka kuma bata janye jikinta daga nasa ba har ya mata jagora suka koma nata
akin.
Zaunar da ita yai akan gado yace " ba kya jin magana Asya.
Nace miki zan mata magana ko"
"Ban san inda taje ba.
Mi na san tsinannan tsohon nan yake mata.
Idan wani abu ya sameta ni za a zaga.
I've being taking care of her since she was a baby.
Mahaifiyarta bata da dangi saboda cirani sukazo da iyayenta Ale ya aurota.
After her death babu wanda ya san danginta saboda sun bar gari.
Bata da dangin Uwa sai mu, kuma gidan mu anyi yawar da sai dai ka ci kanka.
I took care of her, na zama mata uwa, na jawota jikina amma yanzu har tana da bakin gaya min maganar banza saboda wani Bunsuru"
"Idan kin daketa hakan zai sa ta gane abinda kike fa
a mata ne?"
"I will beat the hell out of her, har sai ta fara gudun maza"
"Learn to control your anger Asya.
Learn to listen and use your brain instead of your heart.
Sumayya bata ha
u da Abdullahi ba yau, he was out of town, yana shigowa gari na je na sameshi a gida.
ila hostel ta je ko kuma ta je chan gidan ku"
" Ko hostel zata je ba zata kirani ta sanar dani yau ba zata dawo da wuri ba, ta fa
i dalili"
"Asya!"
Yadda ya kira sunan da kuma hannunta daya ri
e yai daidai da wani halbawa da zuciyarta yai wanda sai da cikinta ya amsa.
"Ki rage fushi Dan Allah"
Asiya tayi shiru tana jan hanci tana
arin danne kukanta amma ina abin ya gagara.
Kukan dake cikinta yana dayawa.
Kukan gazawarta, kukan yawan fushinta da kowa ke mata fa
a akai, kukan maganganun Sumayya, kukan yanzu bata da mahaifiyar da zata samu ta yiwa
orafin matsalarta, kukan ta kasa fuskantar rayuwan aurenta ta kar
addararta, kukan kukan...
Gwamna ya sa hannu ya jawota jikinsa ya fara bubbuga bayanta a hankali.
Kamar shiga jikinsa da tayi ya
ara mata
warin gwiwa ne na yin kuka, dan bu
e baki tayi da kyau ta fara kuka kamar
aramar yarinya.
Bai hanata ba har sai da ta gaji da kanta tayi shiru tana ajiyar zuciya akai-akai.
Wannan ne karo na farko da suka kasance cikin irin wannan yanayi na kusanci.
Da ta daina kukan sai ta maida hankalinta kan bugun
irjinsa da take ji.
Ya kamata ta tashi daga jikinsa amma ta rasa taya zata fara, kunyarsa take ji da kuma kunyar yadda gangan jikinta ke jin da
in kwanciyar
da tayi a jikinsa.
angaren Gwamna shima wannan kusancin yayi tasiri a jikinsa.
Ji yake kamar su dawwama a haka.
Babu wanda yayi yunkurin sake wani sai da wayar Gwamna tayi
ara, hakan yasa Asiya tayi saurin barin jikinsa ta mi
e da sauri sai taji an ri
o hannunta.
"Ina zaki je?"
"Ban... ban
aki" ta fa
a ba tareda ta juyo ta kalleshi ba.
in fitowa tayi daga ban
akin har sai da ta ji alamar ya fita daga
akin sannan ta fito.
Ta tsaya gaban madubi tana kallon fiskarta da ke ji
e saboda alwala da ta yo.
*"a duk lokacin da kike cikin tsananin fushi to ki yawaita yin Isti'aza.
Idan kin samu dama ki yi alwala ki yi sallah raka'a biyu ki nemi tsari daga Shai
an, idan kina da lokaci ki bu
e Al
ur'ani ki karanta saboda samun nitsuwa"*
Nasihar Gwani kenan, wani lokaci da da
ewa da take gidan Ale, wata Amaryar Ale da suke kusan sa'anni ta cire mata kayanta daga igiyar shanya ta zubasu a
ofar
akin Tabawa kan kashin Awaki.
Da ta zo ta ga kayan aka ce mata Basira Amarya ce ta zuba su a wajen, sai kawai taje ta
au jarkan manja a
akin Fulani ta shiga
akin Basira ta bu
e akwatunanta guda uku kowanne ta zuzzuba manja a ciki, ta
ata mata duka kayanta.
Data gama ta wuce gidan Gwani.
Da Fulani ta dawo daga anguwa ta dinga bala'i a gidan wai sai an biyata ku
in manjarta.
Itama Basira data ga akwatunanta sai ta fara masifa,
arshe sai da Aljanunta suka tashi.
Ale ya dawo ya samu gidan a rikice, aka gaya mishi abinda Asiya ta aikata.
Ala tilas ya biya Fulani ku
in manja, ita kuma Basira dama da Aljanun suka lafa sai ta wuce gidansu.
Bayan Isha yaje ya samu Gwani ya fa
a masa abinda Asiya tayi.
Gwani bai wa Asiya magana a ranan ba sai washegari data dawo daga makaranta ya kirata
akinsa ya fara mata nasiha akan yawan fushi.
*"Ki daina saurin aikata duk abinda zuciyarki ya haska miki Asiya-Shahidah.
Yin hakan zai saka miki rashin nitsuwa, zai sa ki cikin
unci"*
"Allah ya
ara maka rahama Gwani"
Asiya ta furta a fili sannan ta wuce closet ta
auko hijabi ta tada sallah.
Data gama tayi addu'ar Allah ya sanyaya mata zuciya ya kuma bata ikon kula da tarbiyyan 'yaruwarta dama sauran
annenta.
Shigowar Gwamna
akin ya sa ta fasa bu
ur'anin da ke gabanta.
"Asya a mana addu'a zan wuce Abuja"
"Yanzu?"
"Flight
arfe sha
aya na dare ne"
"Allah ya kiyaye hanya" ta fa
a tana sunkuyar da kanta
asa saboda idanunta da suka fa
a nashi.
Murmushi yai ya
araso wajen da take zaune.
Ganin ya zo daf da ita sai ta fara
yafta ido tana tambayar kanta mi zai yi kuma?.
Ba dai abinda ya faru
azu ya bu
e mishi wata dama bane.
Hannunta
aya ya kamo yace " kwana biyu zan yi na dawo.
Ina neman alfarma Dan Allah.
Za ki min?"
Ba tareda ta
ago ta kalleshi ba tace "minene?"
"Kada ki yiwa Sumayya fa
a.
Na yiwa Abdullahi magana kuma zan tabbatar cewa ya rabu da ita completely.
Andddd..."
"And?" Ta maimaita ganin bai ce komai ba.
"Ki rage zafi kin ji"
Za ta yi magana ya manna mata peck a goshi yace na tafi.
Bai jira farfa
owanta daga
aukewan numfashin hucin gadin da tayi ba, ya mi
e ya bar
akin.
Sai ya zama mentally gani take har lokacin yana
akin, har lokacin la
ansa na dai-dai tsakiyar goshinta, hakan ya sa ta kasa bu
e idanunta.
Ba zata iya fassara yadda hanjin cikinta ya ta
une ba.
Ko butterflies ne, ko ma wani abun ne daban, ta dai ji wani abu ya fara mata yawo a ciki hakan ya sa ta sa hannu ta ri
e cikin nata.
"Anty Asiya" muryar Junior ya fargar da ita daga yanayin data shiga.
Bata san iya tsawon lokacin data zauna a wajen ba bayan tafiyar Gwamna.
"Junior baka yi bacci ba?"
arfe tara ne dokar baccinsa ko yana so ko baya so.
an kwanakin nan data dawo ta ke
an kula da yaron yasa ta san kusan komai nasa.
Yana sanye da Pyjamas kalar sky blue ganin fiskarsa sai ta hango fiskar Gwamna Saifuddeen.
"Tell me a story" ya fa
a yana zama gefenta.
Tunda ta bashi labarin CY da Biri kullum sai yace ta sake bashi labarin baya gajiya da jin shi.
"Wani labari?"
"CY and the Monkey"
"Ka ga dare yayi, idan Mommy ta san baka yi bacci ba zata yi fa
"Mommy bata nan"
Ta jawo shi jikinta sosai tace "barin koya maka addu'ar bacci, gobe sai ayi labarin"...
angaren Gwamna Saifuddeen kuwa, yana fita daga gida ya dinga murmushi.
A cikin mota kafin su kai airport kasa ha
uri yai ya fito da wayarsa ya fara duba hotunan Asiya ciki harda wanda ba zata ta
a tunanin yana da su ba.
A zuciyarsa yana fata wannan chanjin ya zamo mai
aurewa.
Bayan Asiya ta kai Junior
akinsa sai ta dawo ta na
e sallaya ta kwanta.
Maimakon bacci ya zo sai bacci ya
aurace mata, ta dinga juyi akan gado tana
arin hana
walwarta tunanin mutumin da a da ko sunansa bata son ji.
Sai chan tsakar dare bacci ya saceta.
Washegari da Asiya ta idar da sallar Asuba ta yi Azkar, sai ta fara tilawa.
Wanda zata yiwa karambanin ha
a masa breakfast baya nan, dan haka ba zata wahalar da kanta ba.
Bata ma jin
arfin fita waje.
Kamar jiya haka yau ma Sumayya ta fice daga gidan ko le
a Asiya ba ta yi ba.
Asiya tana cikin karatu ta lura da wata takarda acikin
ur'anin.
Da chan tana da yawan ajiye ku
i acikin
ur'ani, amma rabonta da yin hakan har ta manta.
Ta jawo takardar tana son ganin ko na minene,
ila ma irin ayoyin addu'a da take rubutawa Umma ne.
*Dear Asiya...*
*zan so ki yarda da mijinki, ki taimaka masa saboda shi ba ma
iyin ki bane.
Ki yi hankali da Bilkisu Kachallah, ita ta sa aka sace ki, kuma zata iya yin fiye da haka.
Shawarata gareki shine "don't act stupid, act smart"*
*Agent R.B.K (Hansa'u)*
"Hansa'u?" Asiya ta furta cikin ka
uwa.
Tabbas Biri yai kama da Mutum.
Abinda Asiya ta fa
a kenan a ranta.
"What should i do?.
Idan na tunkari Bilkisu Kachallah haka, zata iya
aryata komai.
Tukunna ma ina Hansa'u ta shiga?".
Tun kafin wannan rana bata ta
a ganin Bilkisu Kachallah a matsayin matar da za ta sota har ta kar
eta hannu bibbiyu ba.
Yanzu kuma ta sake fahimtar manufar wannan mata akanta.