Sashe 31
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannu a hankali wanda suke kusa da Gwamna suka fara fahimtar akwai lauje cikin na
i domin, mafiya lokuta yana sako zancen zai yi shawara da mai
akinsa wanda kuma sun fahimci Bilkisu Kachallah yake nufi.
Yau safiyar Litinin an tashi da ruwa tun Asuba, hakan yasa garin ya
au sanyi.
A irin wannan lokuta mutum kan so ya kasance cikin bargo dan yaji
umi yai barci mai da
angaren Gwamna Saifuddeen Kachallah yana tsaye a bakin window na
akinsa, ta jikin gilashin windon yake ganin yadda ruwan sama ke cigaba da tsalawa kaman da bakin
warya.
Tun Asuba ake ruwan kuma har yanzu babu alamar zai tsaya nan kusa.
Tsawa da wal
iya aka tsala wanda ya dawo da hankalin Gwamna daga nisan kiwo da yai.
Zuciyarsa ta tafi ne ga kyakykyawar surar daya gani a jikin gilashin tana masa murmushi, cikin kwanakin nan yana kewarta irin kewa na fitar hankali amma ya rasa dalilin da yasa zuciyarsa ta kasa yun
urin zuwa gareta. a ranakun da ya je chan gidansa baya nemanta, sau
aya da ta je gareshi kuma bai bata fiska ba, bai saurareta ba
arshe ma sai ya sakata hawaye domin tsawa ya daka mata akan ta fita daga
akinsa.
Taya mutum zai yi kewar abar sonsa sannan ya kasa isa gareta.
Taya zuciya da gangan jiki zasu so kasancewa da masoyiya amma idan hakan ta faru sai zuciya ta shiga
unci?
Ya furzar da iska yana mai sake kallon gilashin dake gabanshi, sai dai wannan karan saukan ruwan sama yake gani ba wai fiskar Asiya ba.
Yau Asiya ta tashi ne da matsananciyar zazza
i.
Tun ranan da Gwamna Saifuddeen ya daka mata tsawa ya koreta a
akinsa ta kamu da wannan zazza
i, maimakon yadda kwanaki suke tafiya jikinta yai sau
i sai ma komai ya sake lalacewa, ga kuma matsalar Sumayya da Jummai kullum cikin fa
a suke, tayi al
awarin ba zata raba musu
aki ba, idan ma zasu ci kansu ne to sai dai su ci.
Tunda tayi sallar Asuba ta du
unu cikin bargo tana rawan
ari.
Kusan
arfe goma na safe Jummai ta shigo
akinta.
Bata ji shigowarta ba har sai da ta hawo gadon ta fara ta
ata.
"Adda Shahidah Gamna ya zo, Gamna ya zo"
"Miye haka zaki cika min kunne da ihu"
"Wallahi na ganshi, dogo ne kaman Dogo mai nama na
asan layinmu.
Ya min wani turanci ban gane ba nace masa Yas Yas Jummala Ale Faru
"Bakinki ne Jummalan ai.
Matsa ki bani waje"
ewa tayi ta wuce ban
aki.
Shawaran Queen Bee take son gwadawa.
Duk abinda yake faruwa harda laifinta a ciki.
Data bashi ha
insa
ila wannan ba zai faru ba.
Wanke fiskarta tayi ta fito saboda ta san bai da
ewa a gidan, kar ta tsaya wanka ya tafi.
Hangame baki tayi ganinsa tsaye a
akinta.
Shi
in ne dai da take mararin gani iya tsawon lokacin nan.
Shima
ura mata ido yai yana bin ilahirin jikinta da kallo.
Rigar barcinta mai laushi ne daya tsaya mata dai dai gwiwa, rigar kalar
wai da aka ka
a wannan yasa ya dace da fatar jikinta.
"Ex Excellency"
"Dadda bata da lafiya, kije ki gaisheta"
Ya fa
a a hankali.
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta matso inda yake ta kamo hannunsa tace " tana Asibiti ne?"
uwar hannunsu ya motsar da zukatansu duka.
Bai iya ta
uka komai ba har ta saita fiskarsu sannan ta fara kissing
insa a hankali, a nashi
angaren wani kewarta ne ya ziyarce shi hakan yasa ya jawota jikinsa sosai ya shiga shafa ko'ina na jikinta.
Bata san ya aka yi suka kai gadonta ba har ma ya shiga
arin rabata da rigan jikinta sai kuma komai ya tsaya chak.
Kaman wanda aka tsikara ya tashi a kanta ya fice daga
akin, tsabar sauri har sai daya buge kansa da gini dan
ofar
akinma bibbiyu yake gani.
"Ya Salam!
Minene a jikina ne?" Asiya ta fa
a tana shinshina jikinta.
arfe biyar na yamma ta kira Halima Kachallah ta tambayeta wani Asibiti aka kai Hajiya Dadda.
Zuwa
arfe shida ta isa
akin da aka kwantar da tsohuwar.
Dake
akin a cike yake da 'yan dubiya bata wani jima ba ta tafi.
Washegari da safe sai ga kiran Abba wai ta yiwa Gwamna godiya ya biya masa Hajji na wannan shekaran.
Kaman ha
in baki ko awa
aya ba ayi ba Ale ya kirata wai yana hanya zai zo godiya Gwamna ya biya masa kujerar Makkah.
Da Ale ka
ai ya biyawa sai ta yi tunanin ko ro
onsa yai amma kuma wannan ya nuna ra'ayin kansa ne ya biya musu.
Abin ya
aure mata kai dan bata san ma'anar hakan ba.
Yana gudunta amma kuma yana
arin yiwa iyayenta irin wannan Alkhairi.
"Anty Asiya ki yiwa Jummai magana, sau biyu ina saka sabon MaClean a ban
aki tana shanyewa"
Asiya ta ce "To ki gaya mata abin wanke baki ne ba na sha ba"
Sumayya ta amsa "Wallahi na gaya mata amma ta
i denawa"
"Kira min ita"
Bayan fitan Sumayya daga
aki Asiya ta maida hankalinta ga zane da take yi a jikin ba
in masking tape wanda za a
aurawa wata Amarya gobe.
Idan har babu aikin da za ta yi a gidan gara ta koma sana'arta na da.
Akwai ma wani offer da aka bata na aiki wanda article ne zata dinga rubutawa amma bata kar
a ba saboda wanda ya ajiyeta a gidan bai saurareta ba balle ta masa maganar.
Kaman daga sama ta ji muryan Junior yana
wala mata kira, tana mi
ewa ya shigo
akin da gudu yana dariya.
"Juni Juni kai ne ka girma haka?"
"I miss you Anty" ya fa
a yana
ara shigewa jikinta.
Sallamar Mahira da Nana yasa ta
aga kai da sauri har lokacin fiskarta
auke da murmushi.
Ba
aramin da
in ganinsu ta yi ba.
Haka suka wuni tare suna hira,
arshe dukkansu suka shiga kitchen suka tayata girki.
Ma'aikatan gidan suka ja gefe suna mamakin yadda yaran suka sake da Asiya.
Lokacin da Bilkisu Kachallah ke zaune a gidan bata ta
a shigowa kitchen dan ta dafa wani abu ba balle har ta shigo da yaran su tayata aiki.
Abin gwanin sha'awa dan har Junior sai da aka bashi aikin mummula meatballs kafin aka zo aka soya su.
Lokacin da aka ha
u ana cin abinci suka dinga dariyan shiriritan Jummai, magana
aya tayi sai kaga sun kwashe da dariya wai hausanta abin dariya.
Zuwan yaran yasa Asiya ta samu walwala ta sake sosai kamar bata da wata damuwa a ranta.
Basu bar gidan ba sai dare bayan sun yi sallar Isha.
Shi Junior ya so su kwana ne ma amma sanin halin Mommynsu yasa dole suka tafi.
Washegari da safe misalin
arfe tara sai ga wasu mata biyu sun zo wajen Asiya.
Bata san su ba amma yanayin shigarsu ya nuna mata cewa su
in manyan mata ne.
Bayan sun gaisa sai suka fara wani batu daya
aurewa Asiya kai.
Wai su daga
ungiyan mata suke, suna so ta shiga
ungiyarsu saboda su bata kariya daga Bilkisu Kachallah dama duk wani wanda zai so takata.
"Ban gane zaku bani kariya ba?"
ar cikinsu ta sassauta murya tace "wai baki da masaniyar cewa an ajiye ki a nan ne saboda baki da wani amfani?
Ko ba kya jin abinda ake fa
a a gari?"
Ganin idon Asiya ya bu
e na mamaki sai ta cigaba " Bilkisu Kachallah ke juya Gwamna"
Da ta lura maganar yai wa Asiya shigar ba zata sai ta cigaba.
"Mun san ba haka ta zauna ba shiyasa muke so ki shigo cikinmu mu baki kariya.
Idan kina tare da mu babu abinda zai gagareki a jahar nan domin..."
"Idan har na fahimce ku so kike na shiga
ungiyar ku ku bani kariya daga Bilkisu Kachallah ko?"
aya matar, fara 'yar duma-duma ta ce "bayan kariya, zaki samu ki juya mijinki yadda kike so.
Muna tareda matan Gwamnoni da kuma..."
"Ban katse ki ba Hajiya, amma a iya karatuna Allah ka
ai ke kare mutum.
Bana tunanin akwai waninsa da zai iya kareni daga wani abu ko da kuwa tuntu
ene.
Sannan ni ban san mi ake nufi da juya miji ba, shin maida shi muciyar tuwo za a yi ne ata juya shi ko ya abin yake?"
Matan suka kalli juna.
Sun lura raina musu hankali Asiya ke son yi.
Sai kuma farar matar tace "ki zauna kiyi shawara da zuciyarki kafin zaman gidan nan yafi
arfin ki"
Sai da suka mi
e sannan suka ajiye mata card
insu wai ta kira su idan tayi shawara.
Asiya ta bi bayansu da kallo, yadda suke iya juya bayansu ma sai Allah dan ba
aramin mazauna garesu ba, irin matannane da zaka gani a bikin yarabawa suna chanja
aurin zani duk bayan minti
aya.
"Allah ka raba ni da sharrin mutanen nan" Asiya ta fa
a bayan sun fice daga falon.
Ta jima tana alhinin wan
annan ba
i wanda ko sunansu basu fa
a mata ba har suka tafi, duk dama dai wani abu da suka fa
a ya tsaya mata a rai, wato batun Bilkisu da aka ce tana juya Gwamna.
Queen Bee ta mata maganar amma ta shashantar da batun saboda ba ta son zargin abinda bata da tabbas a kai.
Sai dai kuma a yanzu da wa
annan mata suka yi maganar sai take ganin
ila akwai
anshin gaskiya a batunsu idan ba haka ba taya Gwamna zai juya mata baya lokaci guda haka, miyasa zai guje ta?.
Anya kuwa babu wani abu a
asa?
Tana cikin wannan sa
a da warwara Halima Kachallah ta yi sallama a falonta.
Sai data ganta ma ta tuna da cewa ashe yau suka yi zata mata
unshi.
"Kin san Allah Anty Halima ko yanka cellotape
in ki banyi ba"
"Ai kuwa yau za a yi ta a gidan nan.
Ko sama da
asa zasu ha
u ba zan bar gidan nan ba sai an mini lalle, kuma irin design
in dana za
a za ayi"
"Ai kuwa sai dai ki kwana dan maigidan ya hana"
!