Sashe 22
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Anty Asiya kiyi ha
uri Dan Allah"
Ta sake maimaita maganar ganin Asiya bata juyo ba, balle ta amsa mata.
"Allah ba zan sake ba, kiyi ha
uri.
Allah ban san ya akayi na tura masa hoton ba"
Sai a lokacin Asiya ta juyo tace " ni nasan ya akayi ai.
Ya ce miki yana son nono irin naki 'yan
anana masu da
in ta
awa, ki tura masa ya gani ya rage zafi tunda kince ba za ki bar shi ya ta
a ba"
Ta sani Asiya akwai saurin ri
e abu, amma bata yi tunanin har ta haddace chats
insu data karanta ba.
"Da kika ce ba za ki barshi ya ta
a ba, mi ya hana kice masa ba zaki tura ba saboda da ta
awan da turawan duk sammakal.
Miyasa kika ji tausayinsa da ya ce miki 'plz my Sumy, ki taimakawa Bawan Allah' ke da
iyace za ki tausaya masa bayan yana da mata uku a gida kuma kowacce tana da nonon daya halatta masa ya gani ya ta
a?.
I'm dissappointed in you Sumayya, har anyi namijin da zai ha
ani da ke."
Jin ta fara
aga muryarta yasa ta tuna maganar Gwamna sai ta sassauta murya tace " to yanzu dai
aya daga cikin matansa ta ga hoton a wayarsa kuma tace za ta wallafa hoton da chats
inku a duniya kowa ya gani"
"Na shiga uku Dan Allah Anty ki bata ha
uri.
Wallahi ba zan sake ba"
"Ina ruwana, yanzu ma data min maganar cewa nayi ta yi duk abinda ta ga ya dace
anwata tace babban mutum take so"
Da gaske Sumayya ta tsorata ta ri
afar Asiya tana kuka tana bata ha
uri.
Asiya ta ha
e rai kamar abinda ta fa
a gaskiya ne.
"Ki shirya auren Alhaji Abdullahi dan na yiwa Ale magana, kin san dama Ale da ya ga mai ku
i jikinsa ke rawa.
Idan kin je kuma ku fafata da matan gidansa"
Da ta ga kukan nata yayi yawa sai ta yi gyaran murya tace " Zan ce kada ta ya
a hoton.
Idan kika cigaba da mu'amala da mijinsu kuma ruwanki.
Tashi ki bani waje"
Sumayya ta mi
e sumi sumi ta bar
akin.
Asiya ta jinjina kai, rayuwa kenan.
Ko a mafarki bata ta
a tunanin akwai ranan da zasu zauna suyi irin wannan magana ba.
Lokacin da ta ke kamarta ina ma take da lokacin tunanin irin wa
annan abubuwa.
She's so occupied da karatu da kuma sana'a, bata da lokacin mummunan tunani irin wannan, sannan soyayyarsu da Ubayd tsabtacacciya ce.
They were so sure za su yi aure shiyasa suka nisanci duk wani abinda zai jawo su aikata wani abu da bai dace ba.
Ta sake ta
a le
enta tana tuna lokacin da take gayawa Gwamna cewa gangan jikinta da ruhinta duk na Ubayd ne.
Lokaci guda kuma ta tuno amsar daya bata.
*"Ki fa
i koma minene, hakan ba zai chanja cewa daga yau gangar jikin, zuciyar da ruhin duka Allah ya mallaka min ba"*
Bayan Gwamna ya bar wajen Alhaji Sani Office ya wuce saboda suna da wani meeting
arfe hu
u na yamma da za ayi da wasu Dakacin wasu
auyuka biyu da suke rikicin fili tsakaninsu.
Da ke yana cikin farin ciki, kafin ya shiga meeting
in ya rubuta
aramar poem ya tura a blog na shi.
Ya san zata gani, dan ranan da tayi comment akan wa
arsa ta Attaruhu , ranan ne ya gane wacece fan
insa mai amfani da suna *SeeyaShahidah* ta sha tura masa message ta email tana son ha
uwa da shi, dan a tunaninta kamar kowa macece marubuciyar.
Ai kuwa yana
aurawa ko minti biyar bai kai ba Asiya ta gani, dama ta jona wifi na gidan tana aiki da wayarta dan haka tana ganin notification daga www.kasasapoems.com ta yi saurin bu
ewa.
Sai da ta karanta wa
ar sau uku tana nazarin ma'anar wa
ar wanda yai kama da yanayin da ta shiga lokacin da Gwamna ya kissing
inta.
"Allah ka
ai ya san wacece KaSaSan nan.
She's a good poet amma ko mi yasa take
oye kanta oho" Asiya ta furta a fili.
Gaba
aya ranan wasan
uya Asiya ta yi da Gwamna dan bata bari sun ha
u ba kwata-kwata,
akinta ma kullewa tayi saboda kar ya mata shigowar bazata irin wadda yai da safe.
Washegari Sunday bata san da yaushe ya fita ba, hakanan kamar tare suka fita da Bilkisu.
Sai da ta karya, kusan
arfe shabiyu na rana ya turo mata sa
"Na fita bamu gaisa ba, mijin Rufaidah ne Allah ya masa rasuwa yau da Asuba.
Ba zan dawo ba sai dare"
Rufaidah dai yayar Bilkisu Kachallah ce, idan haka ne ai dole ta je musu ta'aziyya, sai dai bata san ina ne gidan ta ba.
Tura masa sa
o tayi masa ta'aziyya tareda tambayarsa tana son zuwa gaisuwa.
Ya mata reply da cewa zai turawa Bello address
in sai ya kaita gidan da yamma dan a gidan iyayensa ake kar
ar gaisuwa.
arfe biyar Asiya ta shirya ta kira Sumayya da ke
unshe a
aki tun safe, tace ta zo ta rakata gidan rasuwa.
Lokacin da suka je gidan ta ci sa'a ta
ofar baya mata ke shiga dan maza sun cika gaban gidan.
Ni
ab ta sauke ta fito daga mota suka shige gidan.
An cika gidan ma
il saboda mamacin shima wani
usan Jaha ne,
an babban gida ne kuma ta wajen Uwa yanada ha
i da familyn Kachallah.
Asiya ta isar da ta'aziyyarta ga iyalen mamaci, ta
an zauna kaman na minti goma shabiyar sannan ta tafi.
Ta ha
u da yayye da
annen Bilkisu a wajen amma bata ga Bilkisun ba...
*"mace bata juya mace.
Musamman wanda taurarinsu ke da
arfi.
Dan haka dole maza uku kawai za ki iya juyawa.
Idan mace ta ta
a zoben gaba
aya aikin zai warware"*
Matar da aka yiwa kashedin nan ta tuno da kashedin da aka mata lokacin da aka bata zoben nan.
Gashi mutum biyu da take son juyawa sun ta
a zoben amma zuwanta gidan rasuwa ya sa aikin da aka mata a zoben ya warware.
Da ta sani da bata je gidan rasuwan nan ba sai data cika dukka sharu
an Shri Hari Bansari.
Kafin zoben nan ya isota daga
asar India kusan sati shida kenan.
Ta kira wanda ya ha
ata da Shri amma yace ana cikin ranaku masu mahimmanci a lissafin taurari dan haka Shri baya magana da kowa yanzu har sai kwanakin nan sun wuce tukunna.
Tanada tabbacin zata samu cikar burinta da zaran ta iya juya wa
annan mutane uku.
Ta furzar da iska mai zafi tana tunanin sai yaushe ne zata samu cikar burinta?...
Da dare Asiya ta jira isowar Gwamna amma shiru har sha
aya hakan ya sa ta kwanta duk da kuwa akwai maganar da take so suyi koda kuwa tana kunyar ha
uwar ta su.
Washegari da sassafe ta shiga sashen Gwamna ta wuce
akinsa saboda ta ji fitarsa sallar Asuba.
Gyara masa
akinsa ta yi sannan ta fito, ganin Safiyya ta fara gyara falon na shi sai ta ha
ura ta sauka
asa dan ta je ta ha
a masa abin karyawa.
Cook
in gidan ta lura kaman ma kishi yake da ita, dan duk lokacin da tace za ta yiwa Gwamna girki sai ta ga yana tsumewa.
Lokacin da ta gama komai Safiyya ta tayata
aukowa, suka shirya komai a dining
in falonsa.
Daga inda take shirya plate ta jiyo muryan Bilkisu tana magana sama-sama.
"Ban gane daga yanzu kwana bibbiyu zaka dinga yiwa kowa ba.
Don't tell me ka fara kwana da ita.
Magana nake maka Saifuddeen, did you sleep with her?"
Bata jin maganar Saifuddeen saboda a hankali yake tasa maganar.
"You told me you married her for political reason.
Kace da zaran komai ya lafa zaka rabu da ita.
Miya kawo maganar ha
i kuma yanzu?, answer me... answer me"
Kaman zata bar wajen jin an bu
ofa sai kuma ta tsaya dan dole ne ayita da wajewa.
Kalaman Bilkisu sun ka
ata amma yanzu ba da bane, dole ne ta ji daga bakin shi kansa Saifuddeen
in kafin ta zartar da hukunci.
"Asya" Ya kira da sigar mamaki dan bai tsammanci ganinta a wajen ba.
"Saifud..." Bilkisu ta yi shiru ganin Asiya a wajen.
Wani abu ne ya
arsu mata a zuciya lokacin da suka ha
a ido da Asiya.
Kamar yadda Tsu Zhang ya fa
a, Shri Hari Bansari ma ya sake jaddada mata cewa matu
ar Asiya ta rabu da Saifuddeen to ba zai ci za
e ba, sannan ba zai sake yin kowanni irin mulki ba.
Dan wannan ne ka
ai ta ke daurewa da kasancewar Asiya a matsayin Matar Saifuddeen, koma minene yarinyar ke da shi ba zata ta
a bari yai tasiri a jikin Saifuddeen ba, saboda kar a samu matsala idan ya shimfi
a sabon Gwamnatinsa.
Ganin irin kallon da Bilkisu ke mata yasa Asiya ta matsa gefen Gwamna ta sa hannunta cikin nashi tace "Maman Nana an tashi lafiya?"
"Maman Nana?.
How dare you insult me"
"Insult you?
How? baki da 'ya mai suna Nana ne?"
A wajen Dadda ta ji gulman wai Bilkisu bata so a kirata da Maman wane ko Maman wace saboda hakan na nuna tsufan mutum.
Bilkisu ta kalli Asiya sannan ta maida dubanta ga Gwamna tace " ina nan ina jiranka"
Bayan fitar Bilkisu Asiya tayi
arin cire hannunta cikin na Gwamna amma sai ya ri
e gamgam yana fa
in " not so fast"
Ta sunkuyar da kai tana jin kunyar abinda ta aikata.
Bai sake hannunta ba har sai da ya zauna a kan kujera yace "na makara, amma zan ci koda ka
an ne"
A gurguje ta zuba masa farar shinkafa da kuma farfesun kaza ta ha
a masa da fresh apple and pineapple juice data ha
Yana cikin ci ya ri
o hannunta yace "naga sa
on ki jiya, kiyi ha
uri meeting ne ya ri
e ni shiyasa ban dawo da wuri ba.