← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 38

Sashe 4

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hotonta ne ita da Gwamna ranar dinner aurensu daidai wajen da take shirin fa
uwa Gwamna ya tarota.

Tana ganin headline
in ta
ago ido ta kalli Bilkisu wacce itama ido ta zuba mata.

Asiya ta sake maida dubanta ga jaridar ta bu
o shafin da akayi rubutu ta fara karantawa.

Bata san tana hawaye ba sai da Sumayya tace "Anty mi aka rubuta?

Anty lafiya?"
Asiya ta yi saurin mi
ewa ta je ta
au wayarta da ke kan gado.

Numbar dai da suke communicating da Umaru Kwom ta buga.

Ana
auka kafin ta yi magana yace " kinga sa
ona?"
"Ka san zan iya yin
arar jaridar Climax.

Ka san zan iya
aran
azafi da kuka mana"
"Ahaf na
auka ai so kike ki rabu da mijinki"
"Babu ruwanka da rayuwata, sannan ka sani Insha Allahu babu wanda zai tsige Mijina"
"Bana tunanin kinada ikon yin komai.

Fou'ad Salisu kike ta
ama da shi kuma na dakatar da shi daga yi miki aiki"
"Da Allah na dogara ba da Fou'ad ba kuma Allah yana tareda masu gaskiya"
"Idan na hau kujera zan iya shigo dake a ta hu
"La'ananne" ta fa
a tana kashe wayar.

Sai kuma ta fashe da kuka.

Dama wutar fitina kunnata kawai zakayi amma baka isa ka ce ga inda zata je ko kuma ga inda zata tsaya ba.

Ga shi dai Jaridar Climax da ta rin
a yi musu rubutu a
oye tana zagin Gwamna tana aibata shi da iyalinsa sai gashi yau itama Jaridar ta kirata Karuwa sannan ta auri Gwamna da ciki.

"Anty" Sumayya ta dafa kafa
anta.

"Sumy ya zanyi?, komai ya lalace mini, idan aka tsige Gwamna ban san da wani ido zan kalleshi ba.

I'm confused"
"Addu'a za ki mishi, In Allah ya yarda gaskiya zata fito"
Asiya ta cigaba da sheshshe
ar kuka sai ga wayarta ya sake
ara.

Ba
uwar number ne kamar ba zata
auka ba sai kuma ta
auka.

"Hello Fou'ad ne"
"Fou'ad na ji ka shiru, mi yake faruwa?"
"Umaru Kwom yana bibiyata.

Numbar
anwata ce wannan idan na samu evidence zan kiraki da numbar, but kafin nan kar ki kirani"
"Amma...".

Kiit aka kace wayar.

A chan gidansu Asiya.

Hankalin Umma ne ya tashi saboda Hindatu ta nuna mata abinda aka rubuta a jaridar Climax.

Tunda aka fara maganar Asiya da Gwamna bata iya baccin kirki sai da akayi bikinta,
an kwana biyu da ta fara sakewa kuma gashi an sake kawo wani zancen.

Ta dai kar
addara ne amma zuciyarta bai so auren Asiya da Gwamna ba.
arshe da ta ga damuwa zai jawo mata illa sai ta
ur'ani ta fara biyawa...

A chan Jami'ar Congo kuwa CY ne da Yaya Bello suke tsaye da wani guntun mutum wanda ke rarraba ido alamar marar gaskiya.

"Mr Silas yanzu dai kana nufin akwai script
in Lami Ninja a
asa"
"Na rantse da jinin Yesu yana nan.

Lokacin da aka ce mu je mu tattare scripts na shekarar 2000 mu
ona na san saboda case
in Gwamna ne shiyasa na cire nata na
oye"
"Kenan akwai script na course
in da ake magana akai?"
"Duka scripts na first and second semester nata na sace"
"Ina suke?"
"Oga Clement you know nah. 5M to my account zakuga script"
Yaya Bello da ba wai ya gama gane maganarsa bane yace " amma kasha giyar wake, akan takarda za a baka miliyan biyar"
"Oga Clement, idan ba za ku iya bayarwa ba zan kai wa wa
anda zasu biya"
"Za mu tura maka daga nan zuwa dare"
"Haba ba
in Inyamuri..."
CY ya sa hannunsa na
arfe ya dafa kafa
ar Yaya Bello yace " takardun sun fi ku
in mahimmanci, ka barshi"
Bayan Mr Silas ya bada account numbarsa sannan ya bar wajen, yana tafiya yana waige-waige.

"Dan kawai dukkanku ba kwa Sallah shine zaku cuci
anwata.

Kwaran
wasi babu wanda zai bashi miliyan biyar koda Gwamna ne da kansa kuwa.

A barni na buge shege wallahi sai ya fitar da takardun nan"
C Y yai dariya duk da maganar Yaya Bello ya
ata masa rai.

Da ya san matsayin Asiya a zuciyarsa da babu abinda zai sa ya ce wai zai cuceta ku
i.

Duk da ya rasata har Abada, duk da ta kasance Mallakin wani hakan ba zai hanashi taimaka mata ba, koda kuwa zai rasa rayuwarsa ne.

Lokacin da Asiya ta gayawa CY cewa ta zo makaranta ance an riga an
ona scripts
in shekarar, shine ya jarraba tasa basirar.

Maimakon ita da taje wajen manyan department shi ya bi ta wajen wanda suke
asa ne, mutanen da sune ke sanin duk wani shige da fice na department
Bai sha wahalar gano cewa Mr Silas shine ya fito ya dinga ihu ya tara mutane lokacin da ya shiga office
in Prof SS Kachallah ya ganshi suna kokawa da Lami Ninja ba.

Yanzu da suka yi magana da shi ya sake tabbatar da cewa akwai hannun Mr Silas a abinda ya faru tun shekaru shabiyar da suka wuce, idan ba haka ba taya zai san mahimmancin scripts
in Lami Ninja har ya
oye su kafin a
ona.

Sai da suka shiga mota CY yace da Yaya Bello idan yana son dukan Mr Silas to ya shirya zuwa dare, Yaya Bello yace yanzu na ji magana.
ya
oyewa Asiya komai ne saboda baya son sa mata rai a zo ba a samu komai ba, gara kawai sai komai ya tabbata kafin ya sanar da ita.

Yau lauyoyin Gwamna dana Lami Ninja zasu gana.

Close case za'ayi, dan haka daga Lauyoyi, Al
ali sai shaidun mai
ara da wanda ake
ara.

Tunda Asiya ta tashi da Asuba bata koma bacci ba, tana gama Azkar ta wuce main kitchen inda ake dafa abincin iyalen gidan, ta ta
a duba wajen sau
aya amma wannan karan ba wai ta je dan ta le
a bane, ta je dan tayi girki ne.

Chief cook
in namiji ne dan haka ta sallameshi akan ita za tayi abun kari.

Daga ita sai Hansa'u da Sumayya da ta biyota suka fara shirya komai.

A wajen Hansa'u ta samu bayanin yadda ake tafiyar da girki a gidan.

Ba koyaushe Gwamna ke karyawa ba kafin ya fita, musamman ma ranakun Litinin da Alhamis da yake yin Azumi.

Sunada menu da suke bi sai dai idan Bilkisu ta bada specific na abinda za a mata.

Bayan sun gama komai aka jera abincin a dining room inda suke ha
uwa su ci abinci.
arfe bakwai da rabi ta buga
ofar
akin Gwamna jin ba a amsa ba yasa ta kutsa kai cikin
akin.

Yana tsaye gaban madubi yana taje gemunsa.

Ta madubi suka ha
a ido amma yai kaman bai ganta ba ya cigaba da abinda yake.

"Ina kwana" ta yi maganar tana kallon
asa dan tun da ta ga idonsa ta madubi zuciyarta ya shiga taka rawa a cikin
irjinta.

"An shirya maka abin kari, Junior yana jiranka"
"Ba aikin ki ba kenan"
"Na sani amma ina so na yi"
"Bana bu
ata"
"Dan Allah ka yi ha
uri, na san abinda aka rubuta a jaridar Climax zai dameka amma..."
"Ba yau jaridar Climax ta fara rubutu akan abinda zai dameni ba"
Ta yi shiru ganin ya juyo yana fiskantarta.

"Matsa min"
"Na'am" ta fa
a cikin rashin fahimta.

Ta gefenta ya bi zai wuce ta ri
o hannunsa.

"Allah ya bada nasara"
Cikin zuciyarsa ya furta Amin ya cire hannunsa cikin nata ya fita.

"Anya damuwa bai fara ta
a min kwanya ba kuwa?" Asiya ta tambaya bayan fitan Gwamna.

Ba ta san dalilin ri
e hannunsa da tayi ba, bata ma san dalilin da ya sa take son faranta masa ba yanzu.
auka ba zai tsaya karyawa ba amma sai ta ga ya zauna Hansa'u tana shirin serving
insa.

Asiya ta yi saurin
arisawa wajen ta ce "Hansa'u jeki kawai"
Hansa'u ta ajiye serving spoon
in ta bar wajen.

Gwamna yana ri
e da jarida yana dubawa amma hankalinsa na kansu.

Bayan ta gama zuba mishi soyayyen dankali da miyar hanta sannan ta ajiye masa toasted bread da shayi a gefe.

Zama ta yi gefen Junior da yake cin noodles da
wai ta shafa kansa sannan ta
au plate ta fara serving kanta.

Krit krit krit krit
aran takalmin Bilkisu ya sanar da shigowanta dinning
in.

Ta kalli Asiya sannan ta zauna gefen Gwamna tana fa
in "ina kuma Hansa'un ta shiga yau"
"Hansa'u, Hansa'u"
"Hancha'u where are you?" Junior ya taya Bilkisu kira
Hansa'u ta fito da gudu kamar dama a ankare take.

Asiya ta tsaya kallon mamaki wai ga abinci a gaban Bilkisu amma sai mai aiki ta fito daga wata duniya ta zo ta zuba mata a plate.

"Miyasa aka yanka dankalin manya?"
Hansa'u ta fara sosa kai tana inda inda.

"Wuce ki bani waje"
Bayan tafiyar Hansa'u ta kai lomar abinci sai ta tsaya, kaman za ta ce wani abu akan abincin sai kuma ta fasa.

"Barrister Waziri is the best, Darling kar ka ji komai, we'll win this case" ta ri
o hannunsa tana murzawa.

"Daddy yaushe Nana da Mayrah za su dawo" Junior ya katse kallon-kallon da ake tsakanin Bilkisu da ke ri
e da hannun Gwamna da kuma Asiya da ta kasa sauke idonta daga kallon Bilkisu zuwa hannunta da ke kan na Gwamna.

"Daddy zan je wajen Dadda nima"
"Ba inda zaka je, suma su Nanan sun kusa dawowa gida"
Gwamna bai
are cin abincin ba ya mi
e ya ce ya tafi.

Bayan tafiyarsa Bilkisu tace "gurin shiga kike nema a wajen Darling" ta
yale da dariya sannan ta cigaba "idan aikin girki kika zo yi, zaki iya komawa Quaters
in mai'aikata saboda nan yafi dacewa da ke, "
"Indai kullum zai dinga cin girkina zan so komawa Quarters
in"
Bilkisu ta sake bushewa da dariya wannan karan har sai da ta
ware...

Zaman da akayi bai haifar da
a mai ido ba saboda Lauyoyin Gwamna ba su iya bada
wararren shaida da zai
aryata i
irarin Lami Ninja ba, haka aka sake
aga zaman zuwa wata sati.
Chapter 4 · 0% Book details