Sashe 33
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kenan wannan Ya Ubayd ya gani?
Ta fa
a bayan ta gama nazartar fiskarta.
Dole ne ma yace ta gaida masa Excellency ai.
Asiya-Shahidar da ya sani watanni takwas da suka wuce ba itace wannan ta jikin madubin ba.
'Yar gata 'yar
walisa mai faran-faran da jama'a, wannan kuma fayau kamar fatalwan cikin film.
Minene aure idan babu kwanciyar hankali?
Minene aure idan za ayi dare har gari ya waye ba ka ji
umin mijinka ba?
Minene aure idan mijinka ya zamo tamkar wata a sararin samaniya, sai dai ka kalleshi daga nesa amma ba zaka iya isa gareshi ba?.
Minene aure idan ba zaka iya kiran mijinka ka ji muryansa ba balle kuyi ta
i ko ku tsokani juna ayi wasa a dara?
"Anty Asiya.
Anty Asiya"
Muryan Halima Kachallah ya dawo da Asiya daga tunanin da take.
"Anty Halima ke ce agidan namu?"
Asiya ta fa
a tana murmushi bayan ta bu
e mata
ofa.
"Ba dole ba, yaushe rabonki da hawa online?
Na tura miki sa
o sun fi arba'in amma ba ki duba ba"
"Yi ha
uri Antyna ni
in ce yanzu sai a hankali"
Bayan sun zauna Halima ta kalli Asiya tace "ni kam lafiyar ki kuwa?
Ko dai za a yiwa Junior
ani ne?"
Asiya Shahidah tayi murmushin ya
e wanda sai da
walla ya zubo mata a ido
aya.
Ina dai sai an ta
aka za ka samu ciki?
Tayi saurin shafe fiskarta da hannu biyu kafin Halima ta lura da hawayen daya zubo mata.
"Wani zance ne latest?" Asiya ta fa
a tana buga kafa
ar Halima.
"Ina addu'ar da kika bani lokacin da zan tafi seminar
in nan?"
"Uhm?"
"Akwai wani mentor
inmu daya min magana"
"Alhamdulillah!
Kice Anty Halima mun kusa cin shinkafa"
"Idan Hajiya ta bari ba"
"Miya faru?"
Halima ta sauke ajiyar zuciya sannan tace " Albino ne, na yiwa Hajiya maganar tace sam bata yarda ba.
Inaga Anty Bilkisu ce ta zugata dan da farko ta min fatan alkhairi daga baya kuma tace wai ba ta yarda da ha
a zuri'a da Albino ba.
Tell me Asiya su
in ba mutane bane?"
"Sosai Halima.
Suma mutane ne"
Sun jima suna ta
i kafin Halima ta tafi bayan Asiya tace ta cigaba da addu'a.
Tun lokacin kamfen suka
inke da Halima Kachallah,
aunar da babu tsakaninta da 'yar uwarta Bilkisu shine ya shiga tsakaninta da Asiya.
A
angaren Asiya tausayin Halima take saboda a rayuwarmu ta yau ba abu ne mai sau
i ba ga mace ta kai shekara talatin da biyar a gidansu babu aure.
Dole ne ta fuskanci tsangwama da zun
e a wajen mutane.
"Sadaka maganin musiba da bala'i, Sadaka yana kauda fitina, Sadaka yana kawo alkhairi" Jummai ta maimaita kalaman da taji a cikin mafarkinta.
Bata fiye mafarki ba amma idan tayin kaso saba'in cikin
ari yana zama gaskiya.
Sati uku kafin rasuwar mahaifiyarta Delu sai da ta jera kwanaki uku tana mafarkin rasuwan.
Da farko bata gayawa Delun ba sai da ta yi na biyu sannan ta sanar da ita.
Dariya Delu tayi ta banzatar da zancen da cewa Aljanunta ke son
aga mata hankali, ita kam tana nan da
arfinta sai ta tsufa kamar Ayya ta
auyen mahaifinta wanda ake cewa sai da ta shekara
ari da talatin kafin ta rasu.
A madaidaicin dinning set na falon Asiya Sumayya ce da Jummai ke faman karyawa.
Masu aiki ne suka yi girkin hakan yasa aka jera abinci har kala uku a gabansu duk da kuwa Asiya ta hana almabazzaranci.
Shayi da biredi, dankali da soyayyan
wai sai kuma pepper soup noodles wanda Sumayya ce ta shiga kitchen ta bada umurnin a dafa mata shi.
Ko ta ina toothpaste ya zo dinning
in?.
Sumayya ta
ago kai sai ta ga Jummai na matsa MaClean akan biredi, ta zuba mata ido tana kallon ikon Allah.
Jummai ta ha
e biredi ta fara turawa baki tana ci tana korawa da shayin dake gabanta.
Allah ka
ai ya san inda Ale ya samo tsatson su Delu.
Sumayya ta fa
a a ranta ganin 'yar uwartata har yanzu da ta shafe sati biyu a gidan bata fara nuna alamun zata waye ba.
"Dama da Maclean kike cin bread?"
Ta tambaya dai dai lokacin da Jummai ta sake matsawa akan sabon slize na bread data
auka tana baza maclean
in akan bread
in da yatsarta manuniya.
"Yo kince na goge baki da shi.
Al
ur'an za
i gareshi har da
anshin citta da yaji-yaji a ciki, shine nake cin biredi da shi, ai kema kina saka wani jan abu akan naki biredin wani lokaci"
" 'yar
auye, jam nake sawa ba toothpaste ba, jam Jummai." Tayi maganar da
arfi kaman zata bugeta.
"Ki mata a hankali mana 'yar Birni.
Da
in abinma dai dukkanmu daga
auyen muka fito"
Asiya ta fa
a tana zama a kujerar dake fuskantar Sumayya.
Ganin bowl
in dake gaban Sumayya da kuma sauran abincin dake kan table
in sai ta
walawa Uwani kira, duk da chan
asan ranta bata son yi mata irin wannan kira saboda Uwani ta girmeta.
"Ranki shi da
e an fito"
"Uwani ba nace kada a dinga girki ya wuce biyu a gidan nan ba sai dai idan da ba
i?
"
"Na riga nayi wannan
in kafin Sumayya tace zata ci indomie peppersoup shine na
ibi peppersoup
in da kika yi jiya na mata da shi"
Asiya ta kalli Sumayya sannan ta kalli Uwani ta ce "banda Man shanu babu abinda Sumayya bata ci, daga yau idan kin yi girki kada ki sake kar
an order daga wajen ta.
Idan tana son cin wani abu ta gaya miki kafin ki fara girki, idan ba zata iya cin abin da aka girka ba ta ha
ura da cin abincin"
Sumayya ta tura bowl
in gabanta gefe tana tura baki ta mi
e zata bar wajen Asiya ta daka mata tsawa "zauna!"
Bayan Uwani ta bar wajen Asiya ta kalli Sumayya rai a
ace tace "dan kina zaune a gidan nan ba zaki dinga min iskancin da kika ga dama kuma na zuba miki ido ba.
Ko ni da nake matar gidan kin ga ina wannan almabazzaranccin?
Bana son rashin godiyar Allah Sumayya"
"Ni dai kawai kice kin gaji dani a gidan nan.
Dan nace kawai a dafa min indomie shine sai kin min gori"
"Ungo naki dake da indomie.
Uwani sa'ar ki ce da zaki shiga kitchen kina bata umurni?
Ko kuma munyi da ke zata dinga yi miki bauta?"
Ta kalli Jummai dake zazzare ido tace "idan na sake gani kin sha Maclean sai na sa Yaya Bello ya zubar miki da ha
ora.
Tukunna ma kin aske hammatarki?"
Jummai ta ma
e kafa
a tana wiki-wiki da ido.
Tun kwananta uku a gidan da Asiya ta lura da hammatarta ta bata shaving stick ta mata bayanin yadda zata yi amfani da shi.
"Kin aske?"
"Kwaran
wasi tsoron askar nake, ji nake zata kwashe min fatar hammata"
Takaici yasa Asiya ta hangame baki, chan ta girgiza kai tace " idan kin gama cin abinci ki sameni a
aki"
"Now, ku saurareni da kyau domin sau
aya zan fa
a ba zan maimaita ba.
Daga yau babu mai aiki da zata sake gyara muku
aki, ku dinga kar
a-kar
a kuna gyarawa tsakaninku, sannan na yiwa Queen Bee magana zaku fara aiki a salon
inmu.
Ke Jummai tunda kin iya kitso zaki dinga yi a chan, idan kin fita da safe sai
arfe uku ki dawo ki wuce Islamiyya.
Idan za a shiga sabon term sai na saki a makaranta"
Ta maida dubanta ga Sumayya tace "inada timetable na classes naki dan haka bana son
arya.
Duk lokacin da baki da lectures ki wuce Halal Salon kije su koya miki aiki idan anyi hutu kuma
inki zaki fara koya"
"Anty Asiya
inki kuma?"
"Yes
inki"
Har aka
are cin abinci babu wanda ya sake magana.
Sumayya ce ta fara mi
ewa ta bar wajen dan dama abincin ya riga ya fita a kanta tunda Asiya ta dizgata a gaban Uwani, ta
arisa ci ne kawai saboda Asiya tana wajen.
Sumayya na kwance kan gado Asiya ta shigo
akin hannunta
auke da sabon shaving stick.
"Ina Jummai?"
Sumayya tayi banza da ita kaman bata jita ba
"Ba tambaya nake miki ba?"
"Bata shigo ba"
Asiya ta ja tsaki ta fice daga
akin.
A falo ta samu Jummai ta zauna gaban TV tana kallo.
Zuwa tayi ta kashe TVn sannan tace "muje" babu musu Jummai ta bita jiki a sanyaye dan har ga Allah tsoron shaving stick
in take.
Lokacin da suka shiga ban
aki kallo
aya Asiya ta yiwa gashin daya cika hammatar Jummai tana mamakin yawansa, kaman cikin sati biyu data yi dasu ya
ara cika, gashin kaman an cukwuikwuye ba
ar leda an manna a wajen, idan ta sauke hammatar kana iya ganin gashin ya firfito har ta gefe gefe.
Allah ne masani, amma tana tunanin a tarihin rayuwar Jummai bata ta
a cire gashin hammatarta ba.
Ba tareda
yami ba ta aske mata gashin tas sannan ta ce
auko shaving cream a ban
akin ta matsa tace ta
aga mata rigarta.
Bata amfani da shaving stick a
asanta saboda yana sa mata
uraje.
"Wayyo na shiga uku!
Adda Shahida mi zaki sa min a..."
"Ungo naki" Asiya ta mata da
uwa.
Bayan ta gama gyara mata wajen ta barta a ban
akin akan tayi wanka.
Still sai da Jumman tayi
uni wai ai tayi wanka da sassafe.
Lokacin da Asiya ta fito waya Sumayya take, yadda take murya
asa-
asa babu tantama da namiji take magana.
Asiya ta girgiza kai ta fice daga
akin, ita yanzu fargabanta ma Jummai ce kar zamanta da Sumayya ya sa ta kwaikwayi halinta, ga ita nan ko shekara shabiyar bata kai ba.
Allah dai ya bata ikon kula da amanar su Amin, da wannan ta shige
akinta.
Da yamma lis Asiya ta kira Jummai akan ta mata kitso.
Yadda gashin baya samun gyara gara kawai ta kitsa shi ta huta.
Da aka fara kitson ne kuma Jummai ta fa
a mata mafarkin da ta yi jiya da dare tareda cewa shi mahaukacin data gani yace Asiya tayi sadakan kaji.