← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 38

Sashe 29

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

I want it to be a surprise, so ki tura min reply ta email
ina mai suna [email protected]*
Ba kalmar data
au hankalinsa sai kalmar MIJINA data rubuta.

Kenan... sai kawai yai murmushi.

"Ina ga wa
annan su zasu kasance candidate namu.

Ku duba ku gani"
Yalla
ai ya mi
awa Mr Paul wasu takardu.

Mr Paul ya kar
a ya rarraba takardun dan kowa ya gani.

Bayan sun gama gani suka yi na'am da list
in sai mutum biyu da Alhaji Sani Kachallah yai
orafi akansu amma ganin cewa shi ka
ai yai
orafin sai kawai aka buga stamp akan cewa list
in za a ba wa Gwamna Saifuddeen.

Da yammacin ranan kuwa Bilkisu ta samu Yalla
ai ta tambayeshi mutanen da aka saka a list.

Yana mi
a mata list
in ta kar
a ta kekketa shi ko karantawa ba ta yi ba.

Yalla
ai ya zaro ido da mamaki amma ya kasa cewa komai.

"Zan duba mutanen da suka dace, ko suna cikin list
inku ko basa cikin su wanda na za
a za a saka"
Yalla
ai ya gya
a kai.

Tana isa gida ta samu Asiya na zanawa Nana lalle.

"Mommy ki ga hannuna yayi kyau"
"Wani irin
ata guri ne wannan?

Za a iya yin ba
i a kowanni lokaci amma kun zauna anan kuna
ata waje"
Asiya ta kalli Bilkisu sai kuma ta sunkuyar da kanta ta cigaba da sakawa Nana lalle a
afa.

Tun jiya da Nana ta ga lalle a hannunta ta dinga damunta akan tana so ta mata irinsa.

Bata ga aibun zamansu a nan ba, ba falon da ake kar
an ba
i bane, zamansu a wajen ma saboda Queen Bee data zo ne Nana ta fito wai a mata lalle shine kawai suka fara a wajen.

Bilkisu ta tauna le
enta na
asa tana
arin shanye rashin mutuncin Asiya.

The mighty Bilkisu Kachallah tana tsaye amma ta yi kaman bata ganta ba.

Wannan iyayi da Asiya ta ke ya isheta.

Yau yau zata sa Saifuddeen ya mayar da ita gidansa, idan aka rantsar da shi kuma guguwar za
e ya lafa sai ta sa ayi waje da ita.

Ta riga ta gama amfani, ba abinda zamanta zai
ara musu yanzu.

Ta wuce fuuu ba tare da ta sake cewa komai ba.

Da dare da suka kwanta Bilkisu ta ri
o hannun Gwamna Saifuddeen, lokacin da hannunsu ya ha
u zoben hannunta yai wani
yalli na sakan da bai wuce
aya ba.

"Darling, ina so ka maida Asiya gidanka"
"Asiya?"
"Yes" ta fa
a tana shafa
irjinsa.

Yana son tambayar dalili amma kuma ya kasa.

Ganin yayi shiru sai ta cigaba
"Ina so ka hanata fita hidima kowanni iri.

Kuma bana so ka bata ha
in matarka"
Ta yiwa Yalla
ai haka kuma ya ci shi, dan haka shirun Gwamna akan zancenta bai zo da mamaki ba.

Dan ma ta
ara tabbatarda
arfinta sai tace
"Ina so kace mata ta bar gidan nan a daren yau"
Gwamna Saifuddeen ya kalleta a firgice amma kuma hakan bai hanashi mi
ewa ba, ko takalmi bai sa ba ya fice daga
akin ya nufi
akin Asiya.

"Excellency ka bari gobe sai na tattara na koma chan
in tunda baka son zamana a nan" Asiya ta fa
a bayan Gwamna ya tasheta daga bacci ya mata maganar barin gida.

"Ba za
i nake baki ba, umurni ne"
"Allah ya baka ha
uri" Asiya ta fa
a a tunzure dan taga abin nasa ma rainin hankali ne.

Taya zai zo
arfe goman dare yace ta tattara ta koma
aya gidan.

Babu wanda ta kira cikin masu aikin gidan, da kanta ta shiga ha
a kayanta.

Tana yi zuciyarta na
una, yadda take jefa kayan cikin akwati ka
ai zai tabbatar maka
acin ran da take ciki.

A cikin zuciyarta tayi al
awarin ba zata sake zama a wannan gidan ba, na
arshe kenan da zata zo, idan ya ga dama chan gidansa ma zai iya
auketa ya kaita duk inda ya ga dama.
arfe shabiyu da rabi saura na dare Asiya ta shiga
angarenta na gidan Saifuddeen.

Wajen yayi shiru kuma da
ura dan da alama an kwana biyu ba a gyara ba.

Haushi da ke cinta ya
auke duk wani bacci da take ji.

Ta cire hijabi ta shiga gyara
akinta, data gama ta koma falo shima ta fara gyarawa.

A
alla ta yi kusan awa uku kafin ta gama komai ta zo ta yi wanka sannan ta fa
a gado sai baccin gajiya.

Bata tashi bama sai
arfe bakwai na safe.

Ta mi
e da sauri tana hailala sannan ta shige ban
aki ta
auro Alwala, data idar da sallah sai ga kiran Hajiya Umma.

Walima ce aka shirya a Kachallah House saboda taya Saifuddeen murnan cin za
arfe hu
u na yamma za ayi walimar iya matan family.

Dake maganar walimar cikin kwana biyu aka tsarata shiyasa ba a gaya mata ba sai yau
Asiya ta amsa da zata je, ba dan tana son zuwan ba sai dan kawai bata son musawa Hajiya Umma dan tana ganin girmanta.

Ta fi minti goma tana kallon numbar Gwamna ta kasa kira.

Yadda suka rabu jiya ke dawo mata, miye matsalarsa da zamanta a gidan Gwamnati, minene dalilinsa na fitar da ita a gidan cikin dare?

Ganin Shai
an ya fara tunzura mata zuciya sai kawai ta dinga Istigafari a zuciyarta,
arshe ta tura masa text akan zata je Kachallah House.

Bata samu reply
insa ba sai kusan
arfe biyu na rana, har ta fitar da rai ma akan zai reply sai kuma ta ga sunansa lokacin da text ya shigo wayarta tana biga game.
*ban amince ba*
Ga sa
on gajeriya amma abinda ta haifar a zuciyar Asiya yayi girma matu
onsa ya
ara tabbatar mata akwai wani abu a
asa.

Ko lokacin da suke zaman shiru ma bai ta
a hanata fita ba balle yanzu kuma da ya kasance akwai fahimta mai
arfi tsakaninsu.

Duk yadda ta yi
arin hana kanta shiga damuwa saboda sa
onsa sai da hakan ta faru.

Ta kasa zaune ta kasa tsaye.

Mi yake faruwa? shine abinda take tambayar kanta.

Rashin samun amsar yasa tayi
arfin gwiwa ta danna masa kira.

Kira har sau biyu amma bai
auka ba.

Ta ri
e wayar a hannu kamar abin sadaka, ta tisawa fiskar wayar ido.

Tun tana jiran ganin haske har ta karaya da shigowar kiransa.

Ganin
arfe hu
u saura sai ta kira Hajiya Umma tace mata ba zata samu zuwa ba
aninta ba lafiya ta je gidansu.

Har dare bata sake jin
uriyar Gwamna ba.

She was totally confused.

Kwana biyu suna tare lafiya-lafiya amma cikin yini
aya komai ya chanja mata.

Bata gane wannan chanji ba, bata kuma san mi ya kawo wannan chanjin ba.

Ta gama tunanin duniyan nan amma duk abinda ta kamo sai ta ga bai kai dalilin da zai sa Gwamna ya mata haka ba...

Asiya tana kishingi
e akan kujera hannunta ri
e da littafin Jojo Moyes mai suna Me Before You, a zahiri karatu take amma ranta baya ga labarin, kewar mutumin da yanzu ganinsa a TV yafi ganinsa a zahiri take.

Ba za ta iya tantance irin damuwa da take ciki akan shi ba.

Yana cin abinci?

Yana bacci? sau nawa yake murmushi a rana, har yanzu yana tusa da Asuba?

Mi yake a kwanakin da ba na uwargidansa ba.

"Ranki shi da
e, Ranki shi da
e" Asiya tayi firgigit ta kalli Uwani da ke risine a gabanta.

"Uwani lafiya?" Asiya ta fa
a tana saukar da
afafuwanta
asa.

"Yanzu aka kira daga gate wai wata yarinya tana i
irarin ita
anwarki ce"
anwata?.

Yaya Bello baya nan ne?"
"Ina ga, dan Badamasi yace yarinyar duk tsoratar da ita da akayi ta
i tafiya sai rantse rantse take wai
anwar Sumayya ce"
"Mi tace sunanta?"
"Jummala Ale Faru
Asiya ta yi shiru tana tuno waye cikin
annenta ake kira da Jummala.

Babu wacce ta fa
o mata a rai amma sai ta cewa Uwani a shigo da yarinyar.

Da Sumayya na nan ma da ita zata tura ta dubo waye tunda babu wacce bata sani ba cikin 'ya'yan Ale, to bata nan ta tafi makaranta.

Asiya ta jingine kai tana
arin saita tunaninta wanda har yanzu tafiya yake ga mutumin da
arfi da yaji ya mata kane-kane a cikin zuciya.

Yarinyar da Uwani ta shigo da ita falon Asiya tun daga babban falo taketa ihu da shirirtar
auyenci irin ta 'yan
auye.

Tana sanye da riga da zani na Atampa da suka yan
wane saboda rashin guga da kuma zaman cikin babban mota.

Hijabinta yellow shar dashi har wani wawal wawal yake a ido.

Ta rungume jan jakar Ghana-must-go wadda tsabar tsofewa ya fara zare zare, ba wasu kayan azo a gani bane hakan yasa ta cukwuikwuye jakar a
irjinta kaman za a
wace mata.

"Adda Shahidah" hakan data fa
a ya bayyana ha
waranta da suka dafe da datti har da wani green green ta saman ha
oran wanda yai kama da da
en kuka ne daya samu gindin zama a wajen.

"Adda Shahidah Jummala ce, aaf!

Jummai, Jumman Delu"
Kafin ta gama lissafinta Asiya ta riga taga kamannin 'yan gidansu a jikin yarinyar, datti ne ya maida ta haka amma idan ta sha wanka zata iya fin Asiya ma farar fata.

Akwai wata Delu mai Daddawa da Ale ya aura kusan shekaru shabiyar da suka wuce alokacin Asiya ba zata wuce shekara tara zuwa goma ba amma akwai abinda zata iya tunawa game da Delu.
azantar matar ya kai na mis
ala zarratin, ga sana'ar Daddawa da take babu tsafta.

Sai ya zamana koyaushe gidan yana nan gum, idan baka
auke kai bama ba zaka iya cikakken minti shabiyar a gidan ba koda kuwa kana sashen Ale ne wanda yake
an nesa da nasu
angaren.

Kwashe kwashen Ale ba irin macen da ba su gani ba a gidan.

Delu ga
azanta ga kuma masifa.

Sau uku tana aure tana fitowa kuma dukkansu babu rabo ciki, sai dai shigarta gidan Ale da watanni uku rabo ya ratsa tsakaninsu.

Ta zauna ta haifi Aisha wacce suke kira Jummai saboda sunan mahaifiyar Delu ce.
Chapter 29 · 0% Book details