Sashe 28
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuwa
arfe hu
u ma gari yayi tsit, sojoji na ta shawagi a ko'ina.
Asiya tana gidansu tanata
arin kiran numbar Gwamna dan ta sanar da shi suna lafiya amma ta
i shiga.
Sai
arfe shida da kusan rabi na yamma Gwamna ya ga sa
on Asiya wanda ta tura tun da rana.
"Alhamdulillah!
Alhamdulillah!" Ya fa
i yai sujudush shukri.
Ikon Allah ne ya kaishi wannan lokaci ba tareda wani abu ya same shi ba saboda rashin sanin halin da matarsa da 'yarsa su ke ciki.
akin Bilkisu ya shiga ya sanar da ita Nana da Asiya na lafiya.
Damuwarta Nana ce ba Asiya ba amma koba komai tunda ta taimakawa 'yarta she's grateful.
arfe takwas na dare Gwamna da kansa ya je gidansu Asiya dan ba zai iya samun nitsuwa ba sai yasa su a idonsa.
Yai wa Abba godiya sannan ya masa sallama ya
au matarsa da 'yarsa suka tafi.
Asiya da Nana suka shiga baya saboda mota
aya ya zo da shi, daga shi sai Dreba.
angaren Umaru Kwom rashin sace Nana Kachallah ya fi komai dagula masa lissafi.
Dan yasa a ransa zai yi amfani da ita wajen samun wani abu a wajen Saifuddeen.
Suna shigowa falo Bilkisu ta zo da gudu ta rungume 'yarta.
She might be a bad mother amma kamar kowacce uwa, tana son 'ya'yanta.
Sauran yaran ma suka zo suka rungumi yayarsu suna kuka...
"An ce mutane shatakwas suka mutu, anyi asaran dukiyoyi dayawa.
Excellency shin wannan ne siyasar?"
Asiya tayi tambayar idonta cike da hawaye.
"Asya" Gwamna ya kira a hankali
"Mun tsira, amma sauran al'umma fa?.
Duk wani
an siyasa akan talakawa zai sauke takaicinsa, Miyasa?
Miyasa?"
Wannan karan sai ta fashe da kuka.
Ya jawota jikinsa ya shiga bubbuga bayanta a hankali.
Chan sai yace " Insha Allahu zan yi
ari naga irin haka bata sake faruwa ba.
I'll try my best Insha Allah"
Ya kwantar da kansa a kafa
arta...
Cikin sati guda komai ya lafa.
Dama abinda ya faru
ata gari ne 'yan shaye-shaye da aka biya suka tada husuma.
Umaru Kwom ya fito
arara ya nuna rashin gamsuwa da sakamakon wannan za
e tareda i
irarin cewa zai shigar da
ara kotu, wai dole wajajen da aka soke za
ensu a sake yi musu sabon za
e.
Ya manta cewa ratan da Gwamna Saifuddeen ya bashi ko da ya samu
uri'un duka wajajen da aka soke to
uri'unsa ba za su zo kusa da na SSK ba balle har ya wuce shi.
"We need to celebrate this victory Yalla
"Kachallah" Yalla
ai ya fa
a yana murmushin nasara.
Kaman yau ne Chief of Staff ya kawo Kachallah wajen Yalla
*"Ina so a kashe Gwamna Saminu Bacchi, ina so mijina ya hau kujerar Gwamna"* kalaman Kachallah kenan a wannan lokacin.
Bayan fitan Kachallah daga falon Yalla
ai.
Ta kalli zoben dake hannunta wanda dutsen dake saman zoben daga fari ya koma ja.
Ta yi murmushi saboda maganar Shri Hari Bansari ta tabbata, idan zoben ya koma ja to ya fara aiki kenan.
"The whole state is now mine.
Saifuddeen, Yalla
ai, Baba" ta yi murmushi sannan ta dun
ule hannunta gam alamar ta musu kamun talala.
A cikin mota ta fara tuno yadda komai ya samo asali.
Watanni kusan bakwai da suka wuce matar Gwamna Saminu Bacchi ta ci mata mutunci, ta mata wala
ancin da tunda aka haifeta ba a ta
a yi mata ba.
Ta sake tuno hirarta da Babanta lokacin da ta kai masa
orafi
"Baba yaushe Saifuddeen zai zama Gwamna?"
Alhaji Kachallah ya saka bredi ya dangwali romo zai kai baki ya ji maganar Bilkisu ta ma sa dirar bazata.
"Wace tambaya ce kuma wannan?"
"Baba dan Allah ka amsa min tambayata"
Alhaji Sani Kachallah ya kalli idon 'yarsa da kyau ko zai gano wani abu amma bai karanci komai a fiskarta ba sai tsananin
acin rai, ya ce " idan Saminu Bacchi ya
arisa tenure
in sa guda biyu Jaha za ta koma ta Saifu dan shi za mu tsayar a za
e na gaba"
"A ta
aice kusan shekaru biyar kenan?"
Alhaji Kachallah ya ture kwanon gaban sa gefe, ya
aura hannu akan table yana zubawa Bilkisu ido.
"Babu yadda za'ayi Saifuddeen ya zama Gwamna kafin lokacin?.
Baba ku ne da gwamnati, ku kuke juya jahar nan, mi zai hana ka
aura Saifuddeen a kujerar Gwamna, shekaru biyar masu zuwa sun yi nisa sosai"
"Bilkisu!"
"Baba break the rules, boycott the protocols make Saifuddeen the governor and own the state"
Idan da bai yi tunanin hakan ba to yanzu Bilkisu ta ankarar da shi.
Mr Paul da ya ke son ha
a ma sa mana
isa a wajen Yalla
ai dole ne ya nuna ma sa cewa kafin mutum ya ga biri to biri ya gan shi.
To sai dai wani hanzari ba gudu ba, idan ba mutuwa ko kuma an tsige Saminu Bacchi ba, babu yadda za ayi Saifuddeen ya zama Gwamna.
"Ki je zan yi tunani akai"
Da wannan Bilkisu ta bar falon mahaifinta amma babu gamsuwa a tareda ita saboda bata ga alamar Baban nata is desperate kamar yadda take ciki ba.
A hanyar komawarta gida ne Chief of Staff Lamara Damana ya kirata.
Munafukai dama basa rasa gulma.
Daga barinta gidan Gwamnati har an kai masa gulmar abinda Sha'awanatu Bacchi ta yi mata.
"Ina so mu ha
u mu tattauna wani batu, ni dake zamu benefitting da wannan shawara"
Lokacin da Bilkisu Kachallah ta ha
u da COS.
Dama zani ne ta tadda muje, dan haka yana fa
a mata interest
insa akan
aura Saifuddeen kujerar Gwamna tace tana tareda shi
ari bisa
ari.
COS shi ya kawo mata Medical report
in Saminu Bacchi ita kuma tasa aka kawo mata wani
waya mai
arfi.
Mai hawan jini idan ya sha
wayar sama da 2gram a lokaci guda sai ta saka shi cikin temporary shock, idan ba ai taimakon gaggawa ba sai mutuwa saboda
wayar tana
ara gudun bugawar zuciyar mutum ne.
COS ya san ciki da wajen gidan Gwamnati kuma ya san yadda Saminu Bacchi yai amanna da shan giya.
Shi ya saka aka zuba masa
wayan a kwalbar giyansa saboda nan ne hanyar da Saminu Bacchi zai sha
wayar cikin sauri ba tareda kuma an zargi komai ba...
Saminu Bacchi ya mutu, Saifuddeen ya hau kujerar Gwamna, yanzu kuma zai fara sabon tenure na shi.
*"Baba zaka gani, Bilkisu Kachallah ce zata mulki jahar nan.
Sai na nuna maka cewa muma mata munada damar yin duk abinda muka ga dama.
All of you will answer to me, only me"*
Ta sake duban zoben dake yatsarta tayi murmushi.
Ba zata ta
a manta yadda Baba ya fifita Saifuddeen akansu ba, saboda kawai shi namiji ne su kuma mata.
Lokacin da ta gayawa Alhaji Sani cewa political science zata karanta saboda tana son yin siyasa abinda yace bai bar ranta ba har yau *"ke macece Bilkisu, ki karanta economics ko wani course
in daban.
Ko kin karanta political science ba za ki shiga siyasa ba, ki bar mu maza muyita fama da wannan.
Ga yayanki Saifu, shi nake tunanin zai gaje ni.
In fact sai ya zama Gwamnan jahar nan"*
"Ke macece" Bilkisu ta maimaita kalmomin data fi tsana a rayuwarta.
Daga yanzu sai da bazarta za su yi rawa.
"From now on, I make the rules"
Ta furta dai dai an bu
e musu gate
in gidan Gwamnati...
"Excellency ina neman alfarma"
"Minene?"
"Ina so nayi amfani da email
inka wajen tura wani sa
"Ok"
Gwamna ya mi
awa Asiya wayarsa yana fa
in "hope i'm safe dai ko?"
"Akwai abinda kake
oyewa ne?" Tayi maganar tana kama
"Kin san 'yan jarida akwai su da juya magana"
Asiya ta ha
e rai ta tura baki tace " su kuma 'yan siyasan fa, Ka manta cewa duk bayan minti biyu suke juya tasu maganar" ta juya zata bar wajen, ya sa hannu a
ugunta ya jawota jikinsa.
"Not so fast, ai bamu gama magana ba.
Tawa 'yar jaridar ba irin sauran bane, gaskiya take nema ido rufe and sometimes she missed it"
"Eh
in, ai idan idonka a bu
e yake tsole maka shi za ayi"
Yai dariya ya sake
ameta saboda
arin
wace kanta da take.
"Ina tunanin maida CY
aya daga cikin special adviser
ina.
Or what do you think?"
Juyowa tayi tana kallonsa, har lokacin hannunsa na
ugunta.
"Kana ganin CY ya chanchanci matsayin?"
"Miyasa kika ce haka?"
"Bana so ka bawa wani matsayi saboda ni, that's very bad.
Idan ka fara da haka ba inda zamu kai.
Ko waye kake son bawa matsayi should earn it, ba wai dan yana ha
i da kai ko da matarka ba"
"Na ji Matata"
Yai maganar tareda tallafo fiskarta ya manna mata light kiss a baki.
Asiya ta rufe ido tana jin kanta na yawo a iska.
Ganin ta rufe ido sai yai kissing saman idanunta, ya sake kissing hancinta wannan yasa Asiya ta shige jikinsa tana dariya dan ta san ina ne next bayan hanci.
Ya sa hannu ya rungumeta sosai yana fa
in " gashi har kin fassarani, ni dama daga nan zan tsaya"
Ta cigaba da dariya jikinsa tana jin da
in yanayin da suke ciki.
Yanzu ta dena tsoron ta
ata da yake yi, in fact she longs for it, har idan bai ta
ata ba ta kan ji haushi a ranta.
Bayan fitan Gwamna Asiya tayi amfani da wayarsa wajen tura wa KaSaSa sa
o ta email
insa.
Deep down tana fata mawa
iyar ta amince da bu
atarta na rubutawa Gwamna Saifuddeen wa
a, tana son ta karanta wa
ar ranan inauguration
in shi.
She loved poetry amma har yau bata iya rubutawa ba...
Da dare Gwamna ya duba wayarsa ya kalli sa
on da Asiya ta tura sai yai murmushi.
Ta riga ta goge sa
on data tura da email
insa dan haka a wayarsa da yake amfani da shi wajen hidimar rubutunsa ya ga sa
on da ta rubuta.
*Dear KaSaSa...Na jima ina bibiyar rubutunki bana gajiya da karanta wa
inki.
A matsayina na matar Gwamnar Jahar Congo ina neman alfarma, ki rubuta min wa
a na yabo da jinjina ga mijina Gwamna Saifuddeen.