Sashe 35
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
BBC eye sun fitar da documentary na masu ciniki da kuma safaran miyagun
wayoyi, inda wani mutum da ba a bayyana asalin sunansa ba da kuma fiskarsa ya bayyana cewa yana yiwa matar Gwamnan jahar Congo aiki.
Shine agent
inta mai shigo mata da miyagun
wayoyi ta
oyayyiyar hanya.
"I know it's not you Asiya, amma kina ganin Bilkisu Kachallah tana irin wannan harka?
Could it be saboda Agent
in nan tana bincike akanta yasa aka
oyeta"
"Ban sani ba CY, ina ka samu bidiyon?"
"Sun riga sun cire shi a yanar gizo amma na riga na samu videon kafin a sauke shi daga net.
I'm having a bad feeling about this, kina ga Gwamna ya sani?"
"Ban sani ba CY, amma zan tuntu
e shi na ji".
Bayan Gwamna ya
aga wayarta, office
insa ta kira, Sakatarensa ya ce mata ai
azu Gwamna ya wuce Abuja.
Asiya ta shiga ru
u tana tunanin wa kuma zata tuntu
a da wannan zance.
arshe ta ce bari dai ta bari Gwamna ya dawo.
Ko bai zo inda take ba ita zata je inda ya ke.
"Ina son kujerar Yalla
ai"
Lamara Damana ya zaro ido waje da mamaki.
"I need it fast, saboda tsohon nan yana so ya bani ciwon kai"
"Boss, idan babu Yalla
ai mahaifinki shi zai gaji matsayinsa haka dokan gidan ya fa
"Lamara babu ruwana da dokarsu, abinda na sani shine zan zama shugaban
ingiyar dattawan Congo, akwai kaso mai tsoka Mr Damana.
Mi zai faru idan ka amsa sunan Senator Lamara Damana, kafin nan ma idan na samu kujerar Yalla
ai zan sa shugaban
asa ya baka minister, shekaru hu
u masu zuwa ka amsa sunan Senator"
Lamara Damana ya motsa baki yai maganar da ta saka Bilkisu Kachallah kwashewa da wata shegiyar dariya.
Daga bakin gate aka fara hayaniya da jami'an NDLEA da kuma securities masu tsaron gidan Gwamna.
Sun nuna za su yi bincike su kuma sun ce sai Gwamna ya bada izini, Gwamna kuma baya gari.
Fitowar Jami'a Dahlia daga cikin motar ya kawo sulhu domin tana
aga badge
inta na DEA ta
asar America securities
in suka shiga rarraba idanu.
Asiya na
aki Jummai da Sumayya suka shigo
akinta da gudu dan sun tsorata da ganin jami'ai kusan takwas da ke bin urmurnin wata baturiya wacce suke tunanin ita ce Ogan su.
Asiya ta fito jiki a sanyaye dan yanzu ta gama waya da Fou'ad Salisu kuma duk akan labarin da CY ya gaya mata ne.
"DEA, Maryam Dahlia Aliyu" baturiyar ta fa
a tana yiwa Asiya kallon tsana.
Bayan Asiya ta nemi dalilin zuwansu sai jami'ar ta shiga yi mata bayani " mun samu labarin an kawo wasu miyagun
wayoyi gidan ki, munada search warrant dan haka ki bamu ha
in kai"
Ta sani babu komai a gidan amma kuma haka kawai sai jikinta ya
au rawa, musamman da
walwarta ya fara hasaso mata possibilities na samun miyagun
wayoyi a gidan indai da gaske Bilkisu Kachallah tana safaransu.
Dukkan jami'ai takwas suka saka hand gloves a hannunsu sannan suka bazama gidan neman muggan
wayoyi.
"Ina so ki sani cewa babu abunda zai hana zuwanki kurkuku matu
ar aka samu hujja akan ki.
Ban damu da matsayinki ko ina kika fito ba"
Minti shabiyu sai ga wasu jami'ai biyu sun fito da sauri
aya daga cikinsu yana ri
e da farar leda
auke da farar hoda.
"We found something"
Da Asiya da Agent Dahlia suka shiga rige-rigen zuwa
akin Asiyar bayan jami'in ya ce a
akin
asa aka samu.
Cikin akwatunan kayanta guda uku aka dinga ciro wasu lejoji
auke da farin hoda da wasu abu
anana kamar duwatsu.
Kallo
aya Agent Dahlia ta yi wa kayan tace "cocaine, meth, fentanyl" sai kuma ta
ago ido tace " you are under arrest Asiya Kachallah"
"Ban san ya aka yi wannan ya shigo nan ba.
Ban san wa ya saka a nan ba, ba ni Matar Gwamnar ake nufi ba Bilkisu Kachallah, Bilkisu..." ta ha
iye maganar ganin Agent Dahlia ta saka mata ankwa a hannu.
Koma mi zata fa
a a nan kam bashi da amfani.
Taya aka shigo da wa
annan kayan aka saka a
akinta cikin akwatinta amma bata sani ba?
Jiya ta wuni a chan gidansu, saboda yau Abba za su wuce Saudiyya shiyasa ta je masa sallama, komai zai iya faruwa a tsawon awanni biyar zuwa shida da tayi bata gida.
Jami'an suka shiga
aukan hotunan abinda aka gani da kuma yadda aka same su kafin daga nan suka shiga kwashe kayan suna sawa cikin akwati guda
aya.
Lokacin da Agent Dahlia ta fito ri
e da Asiya.
Sumayya da Jummai sai suka fashe da kuka musamman Jummai da take tunanin mafarkinta ya tabbata Adda Shahidarta zata yi zaman kurkuku.
Kafin kace me gaba
aya gari ya
auka.
Matar Gwamna Asiya Kachallah tana safaran miyagun
wayoyi.
An kama Asiya Kachallah da buhuhunan kayan maye da miyagun
wayoyi irinsu cocaine, codein, har da masu cewa buhun marijuana sun fi hamsin aka gani a gidan...
"No no no no nooooo" CY ya fasa ihu a
aramin office
insa bayan ya karanta hot news daya gani a waya.
Bai yi tsammanin haka ba, bai hasaso haka ba.
This is bad, it's going to be very bad.
angaren Alhaji Sani ma hankalinsa ba
aramin tashi yai ba da wannan batu.
Ya shiga kiraye-kirayen mutane.
Babu abinda zai shigo jahar ba tareda izininsu ba, taya za a bawa jami'an NDLEA damar bincikan gidan Gwamna? balle har a arressting Matar Gwamna.
Yalla
ai na gama waya da Alhaji Sani Kachallah ya baro
akinsa a fusace dan tabbas abinda Bilkisu Kachallah ta
aro abu ne mai girma, it can backfired.
Matattakala uku ya taka ya dafe
irjinsa yana
arin sha
ar numfashi da
yar, yana
ara taku
aya ya su
uto daga benin ya fa
asa tim, sandar hannunsa tayi tsalle ta fa
o gefensa.
Yalla
ai shi ka
ai ke zama a gida sai masu aiki, dan iyalensa kaf a
asar waje suke rayuwarsu, sai
arshen shekara suke kawo masa ziyara.
Sai da yai kusan minti ishirin a wajen kafin wani mai aikinsa ya shigo ya ganshi kwance a wajen...
Kwalaben giya da ke gaban Clement Yohanna sun yi biyar kuma duka sai da ya shanye giyan dake cikinsu tas.
Shi ba ma'abocin shan giya bane, ko a baya yakan sha ne a lokutan da ake hidima balle yanzu ya kai kusan shekara
aya da rabi bai sa giya a baki ba tunda suka yi wani jayayya da Asiya akan shan giya illarsa da kuma rashin dacewarsa ga shi ma dake bin addinin kristanci.
A yau kam dole ne ya sha giya saboda ya samu ya kauda damuwarsa koda na lokaci ka
an ne.
Sai dai, the more yake sha the more yake sake jin zafin kama Asiya da aka yi.
Idan da zai iya bada rayuwarsa domin a saketa to zai bayar.
Idan da zai iya zama a kurkuku a madadinta to da zai iya
arisa rayuwarsa a kurkuku just so that she could be free.
Yau kwana na uku kenan da aka gar
ame Asiya Kachallah a kurkuku.
Ranan litinin za'a fara sauraran
ara amma har zuwa lokacin Asiya Kachallah remains in prison.
Abinda ake tuhumarta da shi ya fi
arfin a bada bail
inta, infact a yadda ake ganin abinma koda an je gaban Alkali ba lalle ne ya granting bail ba har sai an gama binciken da ake yi.
CY ya mirgina gefe yana so ya jawo kwalbar giya ta hu
u wanda yake tunanin akwai saura aciki, sai dai yana ta
ata da hannunsa na roba kwalbar ta gangara chan nesa da shi alamun kwankwataran babu komai acikinta.
Ya rufe idanunsa sannan ya bu
esu yana tunanin mace
aya ce ya sani da zata iya taimakon Asiya.
Ya riga ya yanke ala
a da ita kuma baya fatan neman taimako a wajenta har abada amma Asiya means everything to him ba zai bari damar da yake da shi na taimakonta ya ku
uce masa ba.
Tunda mijinta Gwamna ya cire hannunsa akan lamarin, yayi i
irarin ba zai sa hannu a binciken da ake ba to shi zai yi koma minene dan ganin Asiya ta samu nasara.
CY ya tashi da
yar yana tangal-tangal har ya kai tsakiyar falonsa ya shiga neman wayarsa, ya shafe minti ishirin yana laluben wayar da ke ma
ale a Aljihun wandonsa kafin ringing
in wayar ya ankarar da shi inda wayar take.
GrandMa ne a screen
in amma saboda ba a hayyacinsa yake ba sai idanunsa suka nuna masa sunan Aseey kamar yadda ya saving lambar Asiya.
"Aseey are you ok?"
"Clement" Kakarsa ta kira sunansa da
arfi.
Maimakon ya amsa sai ya fashe mata da kuka.
Kakarsa ta san yana son Asiya shiyasa ma yake
in maganar aure, shiyasa duk yarinyar da yai tarayya da ita basa jimawa saboda zuciyarsa tana ga Asiya.
Abinda ya faru ya sa ta kirashi, da ke ta je
auye bata ji labarin da wuri ba sai yau.
Sai da ta tabbatar ya dena kuka kafin ta kashe wayar tareda al
awarin gobe zata dawo.
Tsoronta ma kar wani abu ya sameshi kafin goben dan a maganar da suka yi ta fahimci cewa ba a hayyacinsa yake ba.
Bayan ya gama waya da Kakarsa sai ya danna wasu lambobi, bai saving lambar a wayarsa ba amma ya haddacesu ta yadda ko a mafarki aka tashe shi zai karanto su tsaf.
Dr Kimberly Yohannah Anderson ya kira, matar Secretary General na United Nations (UN) mahaifiya a gareshi, duk dama ala
arsu ta
are tun ranan data haifeshi ta ajiyeshi ga iyayenta sannan ta gudu.
Mahaifiyar CY mai suna Godiya Kimberly Yohanna tanada shekara shabakwai ta yi cikin shege, lokacin tana aji shida a sakandare.
Saurayin daya mata ciki
an ajinsu ne wanda ko a haife ta bashi watanni bakwai.
Abin kunya ne gareta da kuma iyayenta, musamman da Daniel ya
aryata cikin lokacin da mahaifin Godiya Kimberly ya je gidansu da maganar.
Cikin na wata uku Godiya tayi
arin zubar da shi amma hakan bai yiwu ba.
Iyayenta musamman mahaifiyarta wacce take strong catholic ta nuna tsananin
acin ranta akan haka.