Sashe 11
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka Asiya ta baza ido tana kallon labaran.
Aka nuna wajen da Alhaji Umaru Kwom yazo yana gaisawa da su Abba, aka nuna wajen da Gwamna shima ya iso, sannan aka
an nuna wajen da ake yiwa gawar Umma sallah, aka nuno wajen da ake saka gawar Umma a cikin
abari.
Daga
arshe aka nuna Gwamna yana yiwa iyalen Malam Nuhu Gida
o ta'aziyya sannan aka nuna Alhaji Umaru Kwom shima yana yiwa Gwamna da iyalinsa ta'aziyya.
Da gangan
an jarida ya tambayeshi ko miye dalilin daya sa ya halarci sallan sirikar Gwamna sannan har ya zo ma
abarta akayi biso da shi.
Umaru Kwom ya karkata kai yace *"watoo, ita siyasa ba gaba bace"* kafin ka ce me a duniyar yanar gizo mutane sun
auki kalmomin Umaru Kwom suna masa kamfen da shi *#Siyasa ba gaba bace*
Ta ko'ina a fa
in jihar sai maganan
arfin hali, jajircewa da kuma imani irin na Umaru Kwom ake.
Hatta wasu masu fa
a aji a
asar sai da suka yaba da Umaru Kwom.
Asiya tana ganin rahoton amma hawaye ko
aya bai fito ba, zuciyarta ya yi mata nauyi.
Tana ji kamar kumbura zuciyar take, nan da anjima ka
an zata fashe, idan ta fashe kuma sai itama a kaita inda aka kai Umma.
Sai dai haka ta zauna a wajen tana jiran zuciyar ta fashe amma ta
i fashewa, bata ma da alamar zata yi komai saboda duk yadda take dokawa cikin
irjinta babu abinda ya faru.
Kamar wata zararriya ta tashi tsaye tana safa da marwa a
akin tana fa
in "sun kashe Umma, sun kashe min mahaifiya, ba abinda ta musu suka kashe min ita, bata magana ma amma basu barta ba, tana fama da cancer amma basu barta ba,
an albarka da take sa min kullum ma sun katse" ta dinga safa da marwa
arshe ta fa
asa tim saboda hajijiya...
Ba a gama juyayin rasuwar sirikar Gwamna ba, special adviser na Gwamna ya fito ya bayyana cewa an sace matar Gwamna Asiya Kachallah.
Umaru Kwom yana gidansa yana sauraren masu kawo masa gulmar yadda mutanen gari ke yabonsa aka fito da labarin da ya girgiza shi.
"An sace Asiya Kachallah?.
This is a set up" ya fa
a cike da damuwa domin ya hango ma'anar hakan.
Saifuddeen Kachallah ba zai iya amfani da iyalinsa wajen Kamfen ba amma akwai wanda zai iya...Alhaji Sani Kachallah.
Kafin dare maganar Siyasa ba gaba bace ta riki
e ta koma *#Save Asiya Kachallah?*
Ale Faru
ya zo ta'aziya dan bai samu sallar jana'iza ba.
Daya zo ne kuma ya samu labarin sace Asiya da akayi.
Abin ya
aure masa kai, taya za a sace Matar Gwamna guda?.
A matsayinsa na Uba ya ji ba da
i, ya shiga ru
u, dan har gwada kiran numbar Asiya yai ko za a dace ta
auka,
ila wani wajen ta shiga ba a sani ba.
Bai bar cikin jaha ba sai chan yammaci, ya tafi da niyyar idan anji wani labari akan Asiya zai dawo.
Ga sauran ahalin Malam Nuhu kuma, kowa ka gani ciki kasan baya cikin kwanciyar hankali.
Abba dannewa kawai yake amma kusan shi yafi kowa damuwa a gidan, shi daya rasa matarsa uwar 'ya'yansa uku, biyar idan ka ha
a da wanda ya rasu kafin a haifi Ali da kuma wanda ta tafi da shi a cikinta.
Tun bayan rasuwan Hassana mahaifiyar Ubayd sai daya auri Zainabu Kurma ya samu nitsuwa.
Kai, zai iya cewa Zainabu tafi Hassana saboda zaman da yai da Hassana shekaru biyune da burbu
i, ita kuma Zainabu shekaru goma shatara ba wata biyu.
"Saifuddeen...Saifuddeen...Darling. idan baka ci abinci ba taya zaka samu
arfin yiwa Jahar nan aiki?"
Gwamna Saifuddeen ya
ago rinannun idanunsa ya kalli Bilkisu.
Abinci ne
arshen abinda zai sa a ransa yanzu.
"We can fix this amma sai ka kwantar da hankalinka.
Without food,
walwarka ba zata iya aikin komai ba"
"Azumi nake Bilkisu"
"Idan anyi Azumi ai ana shan ruwa, rabonka da abinci tun jiya fa Saifuddeen"
"Kawo min Apple"
"Apple ka
ai za ka ci?"
"Ki ha
o da ruwa mai sanyi"...
angaren Asiya bata farfa
o ba sai lokacin da aka kawo mata abincin dare.
Suna ganinta haka hankalinsu ya tashi suka shiga yayyafa mata ruwa har sai da suka ga ta jaa dogon numfashi kafin suka daina yayyafa ruwan.
Babu yadda ba suyi ba akan ta ci abinci amma ta
i, dan su tunaninsu abincin da bata ci bane tunda aka kawota ya sa ka ta suma.
Sai da ta shammacesu sun sake jiki suna mata magana tayi wuf, ta nufi hanyar
ofa da gudu amma bata kaiba aka sake mata bindiga a baya.
Harsashin dake cikin bindigar wata allura ce dake saka mutum bacci dan haka allurar na cakarta ko sakan biyu bai cika ba, ta fa
i a wajen.
Bilkisu Kachallah tana zaune kusa da Gwamna tana yanka masa Apple wayarta ya shiga
ara.
"Ki
auka mana" Gwamna ya fa
a ganin ta share wayar duk da kuwa ta gama yanka Apple
ila masu neman ku
i ne"
Gwamna bai ce komai ba ya dai cigaba da cin Apple a hankali, ba dan da
i ba sai dan dole ne ya sa wani abu a ciki duk da ya
au alkawarin yin Azumi har ranan da za'a ga Asiya...
"Nace ban yarda ta fita ba, idan ta
i cin abinci ruwanta ne.
Idan kuka ga ta galabaita ku mata
ure, ban damu da lafiyarta ba but keep her alive"
"Waye a nan?" ta fa
a lokacin data juyo tana sauke waya daga kunnenta.
"Lah!
Hajjajuna dama ina so na nemi wani alfarma ne"
Bilkisu Kachallah ta harari Hansa'u tace "shine zaki shigomin
aki ba sallama"
"Kwarankwatsi tun
azu nake ta sallama a bakin
ofa ba ki amsa ba, shine na shigo"
"Minene?" Bilkisu ta fa
a da kakkausar murya.
Hansa'u ta tsugunna tace "An bugo wai Gyatumata bata da lafiya"
Ba zata ta
a manta farkon zuwanta gidan ba.
Watarana Bilkisu ta kirata
aki, tana shigowa sai ta tsaya a tsaye.
Kafin ta farga har ta kai
asa saboda wani maka da Bilkisun ta kai mata tana fa
in "ina tsaye kina tsaye"
Bilkisu tayi tsaki tace "Bakin kine gyatumar ai.
Mi kike so?"
"Hajjaju ina so Dan Allah ki bani kwana biyu na je na gaisheta"
"Kwana biyu?
Are you mad, wa zai kula da Junior?"
"Ranki shi da
e akwai su Onome, su Safiya su..."
"Duk ciki waya saba da su idan ba ke ba.
Ba inda zaki je, zan baki ku
i ki aika mata, Allah ya bada lafiya"
Hansa'u ta langwa
a kai.
Idan kaji Bilkisu tana maganar kula da Junior, zaka
auka jariri ne.
Yaro
an shekara shida amma yadda ake nuna masa gata sai ka
auka
an goye ne.
"Hajjaju a taimaka ko kwana
aya ne naje na dawo.
Ban sani ba ko jinyar mutuwa ne, ina so mu gana kafin rai yai halinsa"
"Idan mutum yai abu sai ku ce shi mugu ne.
Kin san dai tunda aka fara Kamfen ba zama nake ba, sannan Junior yana bu
atar kulawa ta musamman"
"A taimaka dai, a duba Dan Allah"
"Fine. ki je ki dawo a goben"
"Nagode Hajjaju" ta fa
a tana ri
afar Bilkisu.
Bilkisu ta yarfe
afarta tareda jan tsaki ta fice daga
akin.
Tana fita Hansa'u tayi murmushi.
Washegari Hansa'u data fito daga gidan Gwamnati Keke ta nema ya kaita wani madaidaicin gida.
Tana shiga suka gaisa da matar dake kula mata da gidan sanan ta wuce ban
aki tayi wanka.
Tana fitowa sanye da towel ta kalli kanta a madubi, shekaru sun ja amma har yanzu tana da kyau.
Ba zata ta
a manta ranan da aka kawota gidan Alhaji Rufa'i ba, 'yar
auye da ita.
A shekaru shashida ba abinda ta sani na u
ubar rayuwa sai data shigo gidan.
Ita 'yar
auye ce amma a
auyensu ita
in 'yar babbar mutum ce saboda Baffanta yafi kowa Shanu a
auyen dan haka ba cikin wahala ta fito ba.
"Aaah, kai Masha Allah!
Ashe kyakykyawar Bafulatana aka samo maka Alhaji" maganar Madam Bintu ya sake maimaituwa a
walwarta.
"Wannan ai dana haihu da wuri ai sai dai nayi jika da ita, ba kishin da zan yi da ita Alhaji, ai ni 'ya ka kawo min"
Munafukin mutum akwai shi da iya da
in baki.
Ranan da Alhaji Rufa'i ya ha
asu yana musu nasiha Madam Bintu yadda ka san matar Aljannah haka ta dinga maganganu masu da
i tana nunawa mijinta babu komai.
Ita
in kamar sadaka ce aka yiwa Alhaji Rufa'i.
Tana shekara shauku aka mata baiko da
an uwanta Siddi
u.
Watanni uku da baikon aka fara shirye-shiryen biki.
Ranan da za a
aura aurensu Allah ya masa rasuwa.
Daga nan aka ya
a mata ba
in jini akan tana da farar
afa idan ba haka ba taya za ayi mutum lafiyarsa
alau ace ranan aurensa ya rasu.
Duk wanda aka yiwa tayi a
auyensu sai yace a'a yana tsoro, wasu ma har maita suka la
a mata.
A wani zuwan da Alhaji Rufa'i yai ne Baffanta ya masa maganar ko zai sama masa miji a birni dan 'yarsa tayi kwantai.
Mamaki ya kama Alhaji Rufa'i lokacin da ya ji shekarun yarinyar shashida amma har ana fa
in tayi kwantai.
Duk bayanin da Baffa Kabiru ya masa gani yai kawai jahilci ne irin na 'yan
auye.
Daga
arshe dai da Baffa Kabiru ya masa tayin Rabi'atul Badawiyya sai ya amince, a tunaninsa
ila za a dace ya samu haihuwa tunda matarsa Bintu shekaru ashirin da
aya da aure amma shi
ru babu haihuwa.
Alhaji Rufa'i yana shekara hamsin da biyar ya auri Rabi'atul Badawiyya.
Shi ba mazaunin
asar bane amma saboda auren sai da ya zauna a gida na watanni uku ko za a dace.
Farko farkon aurensu da Madam Bintu yayi ta yawoce yawocen Asibitoci ciki da wajen
asa amma duk zancen
aya ne, ba shi da matsala.
Bai san dalilin dayasa ya kasa
ara aure ba tun lokacin, duk da irin matsin lamba da ya ke fuskanta daga 'yanuwansa.