Sashe 30
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jummai na da watanni biyar auren Delu ya mutu, sai data tafi ne ma suka san cewa saki na uku kenan aka yi dan haka babu kome.
Jummai bata tashi a gidan Ale ba amma takan zo lokaci zuwa lokaci musamman a lokutan Sallah ko kuma idan tayi fa
a da Delu.
Abinda Asiya zata iya tunawa akan Jummai shine kusan shekaru uku da suka wuce taje hutu gida ta samu yarinyar ta zo gida.
Fulani na mata magana tana mata tsiwa hakan yasa Asiya ta zo ta
auketa da mari.
Yarinya sai ta kwanta
asa tana shure shure wai Aljanunta sun tashi.
Asiya ta sa aka
auko mata bulala ta shiga zane Jummai ta ko ina, da ta ji wuya ta mi
e garau wai sun tafi.
"Waya kawo ki?" Asiya ta fa
a bayan ta
arewa Jummai kallo.
"motar Ubale na biyo"
"Mi kika zo yi?
Waya nuna miki nan?
An san da zuwanki a gida?"
"Kwarankwatsi ko kin koreni ba zan tafi ba.
Nima ina son zama 'yar birni irin Sumayye.
Ha'an ai ba Sumayye bace kawai
anwar matar Gamna"
"Bakin ki ne Gamna ai.
Ba zaki jawo min masifar Delu ba, gobe zaki koma gidanku"
"Delu ta rasu, a gidan Ale nake yanzu"
Jikin Asiya sai yai sanyi.
Ba zata iya tuna yaushe rabon da ta saka Delu a idonta ba tun bayan barinta gidansu.
Ance ta sake aure a wani
auye bayan ta rabu da Ale iyaka abinda Asiya ta sani kenan.
"Yaushe Delu ta rasu?"
"Cikin Azumin bara"
Asiya tayi mata ta'aziyya sannan tace Uwani ta kai Jummai
akin Sumayya tayi wanka ta chanja kaya.
Bayan tafiyarsu Asiya ta kira Ale dan ta tambayeshi ko yasan da zuwan Jummai.
Dama ta addabi 'yan gidan da fitina shiyasa babu wanda ma ya lura ta gudu daga gida idan ba yanzu da Asiyar ke magana ba.
Ale dai ya nuna Asiya ta bar Jummai a wajenta tayi kwana biyu ko zata nitsu.
"Baba idan na kar
i Jummai gaba sauran 'yan uwanta ma zasu iya cewa zasu bar gida"
"Kiyi ha
uri ta zauna a wajenki kafin na sama mata miji"
Bata da
arfin yin
orafi dan haka ta ce masa zata fa
awa Gwamna, idan ya amince shikenan.
Bayan wayarta da Ale sai ta gwada kiran numbar Gwamna ko wannan karan zai
auka, amma kamar koyaushe har wayar ta gama ringing ba a
auka ba.
Bata tsaya
atawa kanta lokaci ba sai kawai ta tura masa text akan
anwarta Jummai ta zo zata zauna da su.
Ba a jima ba kuwa ya mata reply da cewa babu matsala.
Lokacin da Sumayya ta dawo ta ga Jummai a
akinta ihu ne kawai bata kurma ba musamman data ga kayanta ajikin Jumman sannan ga yagaggiyar Ghana-must-go akan gadonta.
Jummai ta sake tunzurata da cewa "nima na zo cin arzi
i, ai dukkanmu
annen matar Gamna ne"
Asiya na kitchen tana ha
a abincin dare Sumayya ta shigo fiskarta a ha
e kamar zata yi kuka.
"Anty Asiya, wai Jummai ta zo zama damu kenan?"
Ko kallon inda ta tsaya Asiya bata yi ba tace "kema ba kina zama dani ba"
"Anty, Jummai fa na da Aljanu, Wallahi zuwan da nayi hutu kusan kullum sai ta tada iskoki"
"Idan sun tashi akwai ayoyin ruqya zan karanta mata su"
Sumayya ta
ara ta
une fiskarta tana hura hanci.
"Ki duba cikin kayan da ta zo da shi idan babu na arzi
i ki bawa Uwani taje ta
ona su.
Ki bata kaya guda biyu, zuwa gobe ko jibi zan mata siyayya.
Kin san daga inda ta fito dan haka ki koya mata brush da duk abinda ya dace"
"Ni kam..."
"Zaki wuce ki bani waje ko sai na make ki a wajen"
Sumayya ta fice tana
uni.
Asiya ta yi tsaki.
Halayen da Sumayya ta tsiro da su yana bata mamaki, tamkar shigarta Jami'a ya chanja mata tarbiyya.
Da yamma lis Queen Bee ta kawo wa Asiya ziyara.
Kallo
aya ta mata ta shiga
orafin ko lafiya?.
Asiya ta kauda tambayar da cewa yanayin sanyin garin ne ya sa mata zazza
Bayan sun gama lissafin ku
i da kuma wasu chanje-chanje da suke son yiwa shagon Queen Bee ta kawo shawaran chanja sunan shagon daga Halaal salon zuwa sunan Asiya Kachallah.
Asiya ta
ata rai tace " sunana Asiya Faru
ki daina jingina min Kachallah domin bada shi za a tasheni ba ranan gobe.
I'll always be Asiya Faru
Baba, aurena bai chanja komai ba"
"Na sani Bestie, w
ai kinga dai tunda kika samu wannan matsayi shagonmu ya
ara samun
aukaka.
Kuma a matsayinmu na 'yan boko dan kin amsa sunan Kachallah ai ba komai bane"
Kamar dama jira take tayi wannan magana Asiya ta fusata "zai iya saki na any moment from now, idan hakan ta faru zaku maida sunan shagon Asiya Faru
ne?
Bamu bu
e shagon saboda zan zama matar Gwamna ba.
Da matsayina ko babu our business is doing fine, kuma da yardar Allah zamu cigaba da samun alkhairi a cikin sana'ar mu.
Bama bu
atar chanja sunan shago, bama bu
atar sunan Kachallah kafin mu samu
aukaka.
Allah ke
aukaka mutum ba..."
"Shahidah?" Queen Bee ta kira a
an tsorace saboda tsananin
acin ran data gani a tattare da Asiya ga kuma kukan da ya ci
arfinta har ta kasa
arisa kalamanta.
"Mi yake faruwa?
Kina da matsala da Gwamna ne?" Tayi tambayar tana rungumo Asiya jikinta.
"Ya dena kula ni Bahijjah, ya dena shiga harkata, tunda yace na dawo wannan gidan sau
aya na saka shi a ido, bai iya min magana sai dai yai text.
Ban san matsayina a gidan nan ba, ban san mi yake nufi dani ba"
Queen Bee ta shiga bata ha
uri har ta samu ta nitsu ta dena kuka.
Tana shirin bata shawara.
Jummai ta fito da gudu tana ihu.
"Lafiya?" Asiya ta daka mata tsawa.
Jummai ta mi
a mata hannunta na hagu tana fa
in "Sumayya ta
ona min hannu"
Asiya da Queen Bee suka zaro ido cike da mamaki dan ba
aramin
onewa yatsunta hu
u suka yi ba.
"Mi ta saka miki a hannu?"
"Wani abu ne kamar almakashi tace min wai yana mi
ar da yatsun mutum shine tace na gwada na gani"
"Shahidah ina jin flat iron ne" Queen Bee ta fa
a tana
ara duba hannun Jummai.
"Idan ban sa Yaya Bello ya min maganin Sumayya a gidan nan ba zata sa min hawan jini"
Queen Bee ne ta shiga
walawa Sumayya kira yayinda Asiya ta wuce da Jummala
aki dan ta mata first aid.
A tsorace Sumayya ta fito dan bata
auka wautan Jummai ya kai harta manna flat iron a hannunta ba bayan taga irin tiririn da yake fitarwa.
Lokacin da Sumayyar ke straightening gashinta da flat iron
inne Jummai ta shiga yi mata tambayar
auyenci,
arshe sai tace mata yana mi
ar da hannu ma, wai ta gwada ta gani.
Kamar da wasa da Sumayyan ta ajiye flat iron tana amsa waya Jummai ta
auki flat iron
in ta sa yatsunta ciki ta matse kamar yadda taga Sumayya na yiwa gashinta, sai kuma zafin
una yasa ta yarda abin tana ihun zafi.
Duk da an cire flat iron
in a wuta amma dake be huce ba shiyasa ya
onata sosai.
Queen Bee ta shiga yiwa Sumayya fa
a kamar zata cinyeta duk dama bata san matsayin Jummai a wajen Asiya ba amma ta ga kammannin jini a tsakaninsu.
Lokacin da Asiya ta fito da Jummai Sumayya ta tsugunna ta bawa Asiya ha
uri bisa umurnin Queen Bee sannan ta cewa Jummai tayi ha
uri.
"Idan kin yi na gari dan kanki Sumayya.
Ke da Jummai matsayi
aya kuke a wajena, kuma yadda kike zaune dani babu takuri ba zan yarda ki takura mata ba.
Ku wuce ku bani waje"
Bayan tafiyarsu Asiya ta ri
e kai tana fa
in wannan ka
ai ya isa ramar dani ba sai matsalar Excellency ba"
"Jummai ma 'yar Ale ce?"
"Ya zamu yi da Uban da Allah ya ha
amu da shi.
Ba dan ta zo gidan bama na manta da ina da
anwa Jummai"
in abin ma dai dukkanku kyaunsa kuke
aukowa"
"Ni dai Umma na
auko"
"Wallahi ana ganinki an ga Ale, ke da kin
auko gaba
aya kyaunsa ma da baturiya zaki zama sak"
Asiya tayi shiru saboda Ummanta data tuno.
Rashin Uwa babu da
i.
Da Umma na nan da ko zuwa gida tayi ta kalleta za ta samu sassauci cikin lamurranta.
Maganar Gwamna da Queen Bee ta sako ne ya kauda hankalin Asiya daga tunanin Umma...
Mutane da dama su kan
auka cewa
arfin iko ko mulki kaman ku
i yake.
Idan kana da shi
aruwa zai yi ta yi domin kuwa zuciyarka ba zata ta
a nitsuwa da ka
an ba kullum cikin nema zaka kasanca.
Bilkisu Kachallah ta fara ganin tasirin zobenta sai dai juya mutum uku kacal bai isheta ba, chan cikin zuciyarta tana neman iko akan duk wanda ta ga dama.
Hakan ne ya sa ta matsawa Malamanta na
asar India dana
asar China akan a
ara mata
arfin mulki, tana so duk wanda zai yi jayyaya da ita daya tunkareta to tsoro da firgici ya hana shi magana.
Shirye-shiryen bikin na
in Gwamna Bilkisu ta saka gaba, bata da lokacin 'ya'yanta kona mijinta, so take ta ha
a inauguration party da babu wanda ya ta
a yi a
asar.
Ba tada matsalar ku
i dan haka komai da take shirin yi sai ya fito da sunanta a tarihin jahar dama
asar gaba
aya.
Abun daya sake
auke mata hankali shine batun wani kasuwanci da take son farawa.
Dake yanzu babu wani sirri na Yalla
ai da bata sani ba shiyasa data fahimci yana cinikin makamai ana kaiwa
asashen ma
ota da suke fama da ya
e-ya
e hakan yasa itama tayi shawaran zuba jari a ciki.
Babu tunanin illar hakan a ranta sai dai kawai miliyoyin daloli da ta ke hangowa idan komai ya tafi dai dai.