Sashe 23
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mi kike bu
ata?"
"Kana sauri ai, zamu yi maganar idan ka dawo?"
Ya ajiye sokali yace "ba abinda ya fi sauraron bu
atar ki mahimmanci yanzu, anything else can wait"
Wani murmushin jin da
i ne ya ku
uce mata.
Saboda bata tsammanci zai saurareta ba.
yar ta iya ha
a kalmomin bakinta saboda har lokacin hannunta
aya na cikin nashi.
Sannan bata san mi zai ce ba idan ya ji bu
atar tata.
"Minene?"
Asiya ta ja dogon numfashi sannan tace " ina so na maka kamfen"
Cike da mamaki yace "miyasa?, besides saura sati hu
a rufe Kamfen ma"
"Idan Bilkisu zata maka kamfen miyasa ni ba zan maka ba?
Ko dai maganarta gaskiya ne, you married me ONLY for political reason?" Ta
arfafa kalmar only
in saboda da gaske tana son sanin ko shi ka
ai ne dalilin.
Maimakon ya bata amsa sai yace "zan yi magana da Bello, za a ha
aki da securities naki sannan Dan Allah ki kula da kanki"
ewa yai zai tafi tace "Dan Allah ka
arasa abincin"
Juice
in kawai ya kur
a ya wuce ya barta a wajen...
arfe biyu na rana Queen Bee ta shigo wajen Asiya.
"Kai!
awalli irin wannan tsaro.
Kin san sai dana nuna musu hoton da muka
auka dake ranan dinner.
God!
Mulki akwai da
i, yanzu ni da bestie
ina sai an yi bincike kafin a barni na shigo na ganki"
"Yi ha
uri, ban san zaki zo ba dana sa an musu magana" Asiya ta fa
a tana mi
a saboda bacci take aka kirata wai tayi ba
uwa.
Queen Bee ta tsaya kallonta har da ta
e baki.
"What!" Asiya ta fa
a tana ri
ugu.
"Shahidah tell me the truth ciki gareki ko?"
"Ungo naki Bahijjah, ke kika min cikin ai"
"Seriously bestie kin yi
iba.
Yaushe ne na ganki a Asibiti kaman skeleton amma gashi yanzu kin cicciko ta ko'ina.
Kin ga wuyar ki kuwa?"
Asiya ta sa hannu ta fara shafa wuya tana fa
in Allah bata yi
iba ba.
Bayan sun nitsu, aka kawowa Queen Bee abin ta
awa ta bu
e ciki ta fara cin pepper chicken da aka kawo mata da kuma cupcake sai Berryblast 5alive.
"Zan shirya kamfen wannan saturday, ina bu
atar taimakon ki"
Queen Bee ta fara gyaran murya tana tarin sha
iyanci.
"Bana son iyashege.
Fa
i son ranki bana son kame kame"
"Allah!
Allah!.
Bari dai nayi shiru.
Kai wannan abu da mamaki yake.
From --- ni ban san mi kuka gani ajikin wannan tsohon ba.
Allah ya sawwa
a na crushing
insa.
Uban wa ya isa ya ha
a shi da My Ubayd..."
Asiya ta wurga mata filo tana fa
in "Bahijja kinci gidanku"
Queen Bee ta fara dariya tana fa
in "ina son irin wannan soyayya"
Sai da ta ga Asiya ta
ata rai kafin ta dena tsokalarta.
Suna zaune Sumayya ta zo ta wuce su bayan ta gaishe da Queen Bee a tsaitsaye.
"Yaushe Sumayya ta dawo haka?"
"Mi kika gani?"
"Mi na gani?
Da haka take yi idan ta shigo?
Tukunna ma shiga jami'ar ne ya sata chanja shiga, baki ganin a kafa
a ta lan
aya gyalenta ne?"
"Hmmm.
Kin san dai ko kai ka haifi
a sai dai ka tsawatar masa sannan ka masa addu'a ko?.
To ni dai yanzu sai addu'a dan idan nace zan yi magana raina ne kawai zai
aci"
A hankali ta warware mata yadda komai ya faro da kuma matsayin da suke yanzu.
Queen Bee ta ta
e baki tana jimamin wannan batu, daga
arshe itama ta bata labarin wata 'yar yayarta da ta falle kwanan baya,
arshe ma taje ha
uwa da wani saurayinta ne babban yayansu ya hangota ta shige gidan ya bi bayanta, ya mata shegen duka ya tiso ta gida.
"Ban fa
awa Yaya Bello ba saboda na san dukan kawo wu
a zai mata.
Kuma Excellency yace na bita a hankali"
"Ehm ehm, Excellency manya"
Asiya ta watsa mata harara...
Da dare Asiya ta shiga
akin Gwamna ta tabbatar komai tsaf-tsaf kafin ta fito ta zauna a falonsa tana jiran dawowar sa.
arshe da ya zo ma falon ba
i ya wuce bai
araso personal sitting room nashi ba saboda yana tare da wasu manyan mutane da zasu yi meeting na gaggawa.
Lokacin da ya gama da su
arfe
ayan dare har ta gota.
Ransa ya matu
aci saboda duk zaman da suka yi jayyaya ne kan wasu 'yan China dake son bu
e kamfanin
ere-
ere a jahar.
Tun yana mataimakin Gwamna ya kawo shawaran kada a bari ba
i daga wata
asa su sake bu
e babban kamfani a jahar.
Yana so ya ha
a hannu da wasu manya su bu
e kamfanin
ere-
ere saboda mutanen jahar Congo zasu fi amfanuwa da shi.
Kamfanin da ke titi ya kamata ya zamo mallakin jahar Congo ba na wasu bare ba.
Yayi mamaki da ya ga Asiya kwance kan gadonsa tana barci.
Like, bai tsammanci hakan ba.
Ganinta da yai sai ya sassauta masa zuciya.
Ya cire kayansa ya shiga ban
aki yai wanka tareda alwala ya fito ya shirya cikin kayan bacci sannan ya kwanta
aya gefen.
Chan kuma ya kasa ha
uri ya gangaro inda take kwance ya rungumota jikinsa tareda kissing kanta da kuma wuyanta.
Yai addu'a ya kwanta.
Asiya ce ta fara tashi saboda alarm
inta na
arfe hu
u da rabi da yai
ara. hannunsa
aya yana
irjinta,
ayan kuma yana kanta.
Anya shawaran da ta
aukawa kanta shi zai fishsheta kuwa?
Ta fara
arin cire hannunsa a
irjinta dan ta samu ta bar gadon amma sai ta ji ya sake mannata jikinsa yana fa
in "sleep"
Ta yi shiru tana
yafta ido a cikin duhu,
irjinta yana bugawa da
arfi
arfi.
Kusan minti biyar ta sake yun
urin barin gadon, nan ma aka sake jawota baya.
"Sal...
Sallah zan yi" ta fa
a da dasashshiyar muryar bacci.
"Please stay a few minutes"
Ta yi shiru tana sauraron bugun zuciyoyinsu da kusan a tare yake bugawa.
Kusan minti uku suna haka sai ta ji yace "kada ki tursasawa kanki abinda ba kya so.
Kada kiyi abinda zai jawo miki ba
in jini a gurin jama'a.
Bilkisu a gidan da ake siyasa ta taso, she has it in her.
Duk abinda take yi tana yi ne saboda tana son yi, she's inlove with politics tun kafin muyi aure.
Background
in ki aikin jarida ne, kada ki sa kanki cikin abinda baki da masaniya akai"
Asiya tayi shiru tana nazarin kalamansa.
"Asya siyasa akwai ru
u acikinta"
"Ba ka so na shiga harkar siyasa saboda inada
ayyadadden lokaci a wajenka ko?"
"I want to protect you"
Asiya ta ce "Allah protects me.
Duk abinda zai same ni yana cikin
addarata ne"
"Akwai abubuwa dayawa da baki sani ba Asya.
Zai fi kuma idan baki san su ba"
Ta jaa dogon numfashi saboda abinda take son fa
a yana da nauyi.
"Kafin Umma ta rasu tace bata yafe ba idan na kashe aure na"
Ta yi shiru tana tunanin yadda zata fa
i sauran maganar ba tareda ya mata wani fahimta ba.
"Zaki zauna dani ne saboda Ummanki?"
Ya katse shirun na su.
ila da suna fuskantar juna da bazata iya fa
in abinda tayi niyya ba, amma akwai duhu, sannan ta bashi baya ne.
"I want to help my husband... zan zauna da kai saboda na samu albarkar aure"
Ya gane sarai mi take nufi amma sai yace "albarkar aure fa haihuwa kenan"
Da sauri ta tureshi ta bar gadon saboda ya sassauta ri
on da ya mata.
Kunna wutan
akin yai, hakan ya sa ta gane hanyar ban
aki tayi ba
ofar fita ba.
"A ban
aki za a fara neman albarkar ne?"
Ta sa hannu biyu ta toshe kunnenta sannan ta fice daga
akin da sauri.
Gwamna Saifuddeen yai murmushi mai sauti.
Soyayya takan iya shiga mutum sannu a hankali, kamar soyayyar sa da Misturah.
Akwai kuma soyayyar da take iya shigar mutum farat
aya, sannan ta dabaibaye zuciyar mutum ta hana shi sakat.
Soyayyar Asiya ta masa shigar kwab
aya ne.
Kamar da wasa ya dinga tunaninta a lokutan da bai shirya ba.
Kafin wannan rana da murmushinsa ya zamo silar bu
ewar wani babi daya jima da rufewa a zuciyarsa.
Ya san 'yar jarida Asiya Shahidah Faru
Baba saboda muryarta da ya zamo shaidarta a duk lokacin da take bada rahoto.
Bai ta
are mata kallo ba, sai wannan rana mai tarihi.
A wani
akin taro yake zaune shi
aya yana huci saboda shirmen da aka gabatar masa ya sa shi koran duk wanda yake zaune a
akin taron.
Tunanin mi ya kai shi harkan siyasa yake bayan mutanen da suke zagaye da shi kusan kaf
insu Aljihunsu suka sani ba wai yadda za a inganta rayuwar talakawa ba balle har a kawo cigaba mai amfani a Jahar ta su.
Gilashin daya zagaye
akin taron mai duhu ne, na ciki zai iya kallon na waje amma kuma na waje ba zai iya kallon na ciki ba.
Tafiya take ita da wani saurayi wanda yanzu ne ya fahimci saurayin lokacin CY ne.
*"Yanzu sai ace dan ganin Gwamna na yi kwalliya.
Mi ma ya kaini saka jambaki... mtsww"*
Ta ciro hankerchief a jakarta ta shiga goge bakinta, sai data gama gogewa ta shiga tura baki, ta turoshi gaba, ta baje shi, ta
umbushe shi, duk dan ta saita bakin nata.
Ganinta a wajen ya sashi yin murmushi,
ila da ta san ana kallonta da baza ta yi wannan shirmen ba.
*"Aseey lets go now"*
CY ya fa
a da
arfi.
Ranan suka fara zuwa neman izinin interview da Gwamna.
Wannan murmushi shine mafarin komai.
A rannan haka ya wuni da nisha
i, duk lokacin daya tuno da 'yar jarida Asiya sai ya
an murmusa.
Kwanaki biyun Asiya tayi su ne cikin sassauta zuciyarta ga mijinta.
Ba za ta ce tana son shi ba, amma tunda ta shirya gyara aurenta dole ta yi duk abinda ya dace dan ganin bata yi wasa da damar ta ba.