← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 38

Sashe 24

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A rana ta biyu da ta saka filo a tsakiyar gadonsu Gwamna ya fa
a mata maganar da ya sata kunya sannan ya sata tunanin anya bata
waran wannan bawan Allah.

"Ki kwantar da hankalinki, ba gangan jikin nake so ba.

Duk lokacin da zuciyar ki ta buga saboda Saifuddeen ke da kanki zaki cire wa
annan" ya
arisa maganar yana nuna pillow data jera...

Duk shirye-shiryen da ake Bilkisu Kachallah bata san Asiya zata yi Kamfen ba.

In fact ranan Asabat da sassafe ta fita saboda akwai wani sabon kayansu da aka shigo da shi saboda za
arfe takwas Asiya da tawagarta suka fita zuwa wajen taron da suka shirya.

Queen Bee, Halima Kachallah, Mahirah SSK, Sa'ad SSK, Nawwarah Isa Kachallah sune suka takawa Asiya baya.

Yayinda Yaya Bello ya zamo Chief security na Asiya, sai CY ya zamo Campaign Director.

Taro ne na manyan mata, matan talakawa har ma da nakasassu.

"Wannan da kike gani, idan mutum ya sha
ayan sa zata kai shi awa ashirin da hu
u bai nemi komai ba.

Wannan na wanda zasu kasa su tsare akwatunan za
e kenan"
"Ya za ayi a raba musu ba tareda sun san cewa da wannan manufar za a basu ba?"
"Inaga a fara sayar da shi a farashi mai rahusa.

Idan lokacin ya zo sai a basu shi kyauta, bayan za
e komai ya lafa sai a siyar da shi a farashi mai tsada saboda lokacin jininsu ya saba da shi, idan ba su samu ba ba za su ta
a jin da
i ba"
"Ka tabbata ku
inmu zai fito?"
"Sosai ma Excellency"
"Shikenan"
Wayar Bilkisu yai
ara.

Ganin Madam Bintu ya sa ta sallami manager
inta.

"Hello"
"Bilkisu kina ina, Asiya ta fara kamfen?"
"Kamfen kuma?"
"Ki kunna TV ki ganta da idon ki"
Bilkisu hannu na rawa ta chanja tashar tv dake ofishinta zuwa tashar Congo News.

Asiya na tsaye jikin podium ta yafa gyalen tutar jam'iyya, tana sanye da dogon riga shadda da ya sha aikin hannu kalalolin tutar jam'iyya.

Babu kwalliya na azo a gani a fiskarta amma tayi kyau na
aukan hankali.

"Ba za mu yi alkawarin kawo chanji ba, saboda ba abinda zamu iya chanjawa a wannan jaha.

Ni da ku da ma wa
anda suke gida mun san mi ya kamata mu yi jahar Congo ta samu cigaba, ta samu ha
akar arzi
i.

Dan haka muna muku al
awarin Insha Allahu Gwamnatin Saifuddeen Kachallah zata ha
a hannu da ku saboda mu taru mu gyara jahar mu mai albarka..."
Idon Bilkisu ya hango Junior da ke tsaye gefen Asiya yana wasa da bindigan roba.

Kamar ha
in baki kuma sai aka hasko matan dake zaune gaba-gaba inda ta ga
anwarta da kuma 'yarta Mahirah.

Ta ta
a zuwa Kamfen da Mahirah amma Halima Kachallah cin amanar da zata mata kenan?.

Ganin an hasko mutane suna ihu suna kiran sunan Asiya ya sa Bilkisu Kachallah ta buga teburin gabanta da
arfi tana fa
in "ba zan ta
a bari ta fini haske ba"
angaren Yalla
ai da Alhaji Sani Kachallah duk sun saurari speech
in Asiya.

"She's a very good political orator" Yalla
ai ya fa
a yana shafa gemu.

"She's eloquent" Alhaji Sani ya fa
a bayan ya gama ganin speech
angaren Umaru Kwom ma ya ga speech
in hakan kuma ya sanyaya masa jiki, musamman daya tuno kalaman Asiya a waya.

Ubayd da ke zaune a office kuwa ajiyar zuciya ya sauke yana fa
in gaskiya ne da aka ce tsakanin miji da mata sai Allah.

Kwanan baya a wannan office
in ta ke i
irarin zata tarwatsa shi, yanzu kuma gata tana fa
in tana tareda mijinta
ari bisa
ari.

It hurts, amma ya zai yi tunda Allah ya riga ya rubuta Asiya ta Saifuddeen Kachallah ce...

Gwamna na office
insa yana kallon talabijin wayarsa ta hau
ara.

Ya
au wayar.

Daga
angaren Yalla
ai yace "da tun farko ita ka bari ta jagoranci tafiyarka.

Ina maka albishir, mun samu
arin sponsors biyu dalilinta"
"Don't bring her into this" Gwamna ya daka masa tsawa.

"Don't underestimate her.

Ka bata dama, zaka sha mamaki"
"Kar ka..."
Yalla
ai ya kashe waya ya bar Gwamna da baki bu
A dai dai lokacin kuma Bilkisu Kachallah ta shigo office
in kamar wal
iya.

Kamfen
in Asiya ya girgizata matu
a, sai da take tahowa ne a cikin mota sun zo dai dai wani round about ta lura da
aton bill board da ke
auke da hoton Asiya inda aka rubuta suna *first lady Asiya F B Kachallah*
Tun da aka fara Kamfen bata ta
a ganin an saka poster na Asiya ba.

Duk wani souvenirs da aka raba tun daga riguna, zannuwa, littattafai, memos, key holders, calenders, jakukkuna da sauransu.

Hoton Saifuddeen ne ko na Bilkisu ko kuma nasu su biyu.

Kafin a
araso da ita sai da ta ga posters na Asiya guda shiga kuma kowanne an saka first lady kafin sunan.

"I am the first lady.

The only first lady" ta furta a fili.

Irin kallon da Bilkisu take binsa da shi tun kafin ta
ariso ya san ba lafiya ba.

Mi
ewa yai daga kan kujerarsa ya nufota.

"Don't touch me"
Tsabar sauri a office
inta ta bar gyalenta,
aurin
ankwalin ma dai ya karkace kusan reto ma yake, ikon Allah ne yasa bai kai
asa ba har ta iso da shi a haka.

"Let's sit please" ya fa
a yana nuna mata kujerun da ya ke zama ya kar
i ba
"Ban zo dan na zauna ba.

Why did you allow her to campaign?.

Miyasa baka gaya min ba?"
"Ki zauna tukunna" yai maganar yana kamo hannunta.

Bilkisu ta wafce hannun tace "ka amsa min tambayata"
" Just like you, Asya is my wife.

Ban ce ki min Campaign ba, kin yi ne a karan kan ki, itama kuma ban sata ba, ita da kanta ta za
i yi.

Don't give me that face Bilkisu, kin sani sarai bana sa ido a harkan mutane"
"I accepted your marriage to her only...only" sai ta yi shiru tana huci.

Dole ne ta
ara ha
uri na
an lokaci ka
an.

Abinda ya ke mai mahimmanci shine
Saifuddeen ya ci za
e, it doesn't matter who campaigned.

Ta sauke ajiyar zuciya sannan ta kalleshi ido cikin ido tace "idan ka ci amanata ba zan yafe ba"
Daga haka ta juya ta fice daga office
in fuuu kamar yadda ta taho.

Gwamna Saifuddeen ya rakata da ido har sai da ta fice.

Bai gane matsalar Bilkisu da Kamfen
in Asiya ba.

Sai kuma ya tuna da abinda ake kira kishi...

"Nagode Anty Halima.

Allah ya saka da Alkhairi" Asiya ta fa
a tana murmushi.

"Amin ba komai, yiwa kai ne.

Bari mu wuce"
Asiya har bakin mota ta raka Halima Kachallah kafin ta koma cikin gida.

Tana fitowa daga wanka aka gaya mata akwai wasu mata dake son ganinta.

A gurguje ta shirya ta fita.

Wasu matan manya ne guda uku wanda suka halarci Kamfen
inta.

Biyu daga ciki a da suna tare da Bilkisu Kachallah ne amma sun raba gari tun kafin Saifuddeen ya hau kujerar Gwamna.

Yabo da jinjina ne ya kawosu tareda neman matsugunni a wajen Asiya.

Suna zaune da Asiya, Bilkisu Kachallah ta dawo.

Sai da ta bi su da kallo
aya bayan
aya kafin ta bar wajen bayan ta ja dogon tsaki.

Washegari gidan talabijin na Hill TV suka nemi hira da Asiya.

MD da kansa ya bugo yana neman wannan alfarma hakan yasa Asiya ta amsa gayyatarsu.

Da yamma ta je studio
insu.

Kowa jikinsa rawa yake ana
arin burge matar Gwamna, musamman wanda a da basa shiri da Asiyar.

Yadda sukeyi sai ya bawa Asiya dariya, watanni ka
an baya ita
aramar ma'aikaciya ce a tashar amma auren Gwamna ya bata wani matsayi mai daraja cikin al'umma, Allah ya
aga ta, ta yiwa tsohin ma'aikatan fintinkau.

Daren ranan, interview
in da aka yi da Asiya ya zamo abin kallo ga miliyoyin jama'a, a ciki da wajen jaha.

Yayinda hankalin mutane ya karkata ga yadda ta iya sarrafa harshe, ta iya ha
a kalmomi su bada ma'ana sannan ka ji maganar na ta
a maka zuciya.

A wani
angare kuma wasu suna yabon kyaun surar ta ne da kuma iya wankanta.

Kan kace kwabo, posters na Asiya sun zagaye gari har ma yafi na Bilkisu Kachallah zagawa.

Cikin abinda bai fi sati
aya ba sunan Asiya ya koma *Hasken Talakawa* is like mutane na
ara son SSK ne saboda Asiya Kachallah.

Duk inda ta je tana nuna cewa Talaka yana da mahimmanci kuma sai ya bada ha
in kai za a samu cigaba mai amfani.

Yadda mutane ke
aunarta lokacin da take aikin jarida yanzu abin ya ninka haka.

An manta da duk wani
arairayi da aka yi tayi a baya kafin aurenta da Gwamna.

Abinda ake gani shine in har mace kamar Asiya na tareda Gwamna Saifuddeen to za a samu cigaba sosai a jahar.

Asiya tana bayyana matsalolin da ake fuskanta a jahar da kuma yadda Gwamnatin Saifuddeen ta shirya magancesu bisa tsari, hakan ya sawa talakawa hope.

Gwamna yayi mamakin yadda Asiya ta ke iya composing kanta ta bada speech mai ma'ana da kuma
aukan hankali.

Bai sani ba ko dan ya mata gorin cewa ba a haifeta a gidan da ake siyasa bane, amma cikin kwanakin nan ta nuna masa cewa ta fi ma wacce ta taso tsundum a gidan siyasa iya siyasar.

Ranan Kamfen
inta na
arshe a wata
aramar hukuma tayi.

Mutane kaman ruwa haka aka cika stadium na wajen don ganin Asiya Kachallah, wannan ya
ona ran Bilkisu Kachallah matu
a saboda clearly mutane sun fara nuna musu banbanci, mutane sun fi
aunar Asiya a kanta.

Na lokaci ka
an ne, sunan Asiya zai shafe a bakunan mutane, da sannu sunan Bilkisu Kachallah sai ya zamo national anthem na jahar.

Ranan da Bilkisu Kachallah ta rufe nata kamfen
in, kwana hu
u bayan na Asiya bata samu rabin mutanen da suka zo wajen na Asiya ba duk da kuwa ita
in tayi a cikin Congo ne yayinda Asiya tayi nata a
aramar hukuma.
Chapter 24 · 0% Book details