← Book details Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 38

Sashe 12

Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kafin rasuwar mahaifiyarsa sai da aka aura masa mata amma zamansu bai jima ba ta gudu, tace dole sai dai ya saketa har yau bai san dalili ba kuma bai nemi sani ba.
addarar aure ne ya shiga tsakaninsa da Badawiyya shiyasa har ya ji sha'warta bayan Baffanta ya masa tayinta.

Watanni uku yai bai fita ko'ina ba yana addu'ar Allah yasa a dace.

Shiru kuwa har ya tafi
asar Germany duba wani kamfaninsa dake chan.

Satinsa biyu a chan Likitansa ya kira shi yana masa barka domin Amaryarsa tana
auke da cikin sati biyar.

Kaman Alhaji Rufa'i yai tsalle ya ganshi a Nigeria haka ya dinga ji, murna a gunsa ba a magana.

Jirgin washegari ya booking zai dawo amma
arayi suka shiga gidansa suka harbeshi har lahira.

Tunda Madam Bintu ta ji bayanin Likita lokacin da ta kai Badawiyya Asibiti bayan ta suma, hankalinta yai mugun tashi.
arshe ta tura ku
i chan Germany wani Assassin ya je ya kashe Alhaji Rufa'i har gidansa.

Lokacin da aka zo maganar rabon gado haka Madam Bintu ta
asa kasa akan sai dai a bari Badawiyya ta haihu tukunna wai ai ba sauri suke ba.

Ita ta hana 'yanuwan Badawiyya su tafi da ita tace zata kula da ita sosai.

Tayi duk abinda za tayi cikin ya zube amma bai zube ba.
arshe ta ha
ura zuwa lokacin da za a haifeshi ta kashe jinjirin tace bai zo da rai ba.

Ta hana Badawiyya fita, ta dinga gana mata azaba, huron yunwa, aiki kamar jaka da tsoratarwa.

Kafin ranan haihuwan gaba
aya Badawiyya ta fice daga kamanninta, in fact,
walwarta ya ta
Madam Bintu ce da wata tsohuwar ma'aikaciyarta mai suna Gamboji a cikin gidan, sai kuma maigadi da Dreba.

Ranan da Badawiyya ta fara na
uda Gamboji ce ta kira Madam Bintu akan ko za a kai Badawiyya Asibiti amma Madam Bintu tace fir haihuwan gida zata yi.

Gamboji tana tunanin ita zata kar
i haihuwan tunda ba laifi ta manyanta kuma ta ta
a kar
an haihuwan shekarun baya a
auyensu amma sai Madam Bintu tace ita zata kar
i haihuwan wai Gamboji ta je Dreba ya kaita kasuwa ta siyo kayan jarirai saboda ba abinda aka tanada.

Gamboji ta fita zuciyarta na wasu-wasi.

Badawiyya na cikin
unci amma Madam Bintu ko ka
an bata tausaya mata ba, lokacin da kan yaron ya fara fitowa haka ta dinga turashi ciki da
arfi dan kar ya fito, so take ya mutu a ciki kar ma ya fito duniya.

Badawiyya tun tana kuka har wahala yasa tayi dogon suma.

Ganin kan yaron ya koma ta
arfi sai ta fara duba alamun numfashi a tattare da Badawiyya amma bata gani ba.

"Sa'a biyu kenan, shegiyar itama ta koma"
Madam Bintu ta yarfe gumi ta fice daga
akin tana jiran dawowar Gamboji.

Da Gamboji ta dawo kuwa samun Madam Bintu tayi a falo tana kuka.

"Madam miya faru?"
"Badawiyya ta mutu Gamboji"
Gamboji ta wuce
akin da gudu tana salati.

"Madam ya aka yi?

Lafiya na tafi na barta fa"
Ba ta iya yin musu ba lokacin da Madam Bintu ta ce tayiwa Badawiyya wanka ta mata sutura kafin ta dawo, idan ta dawo zata kira mutane ta fa
a musu cewa Badawiyya ta rasu wajen haihuwa, sannan babu mahalukin da zai san ita ce ta kar
i haihuwan Badawiyya.

Tana da 'ya'ya biyu a
auye, kowacce da iyalinta.

Madam Bintu tayi al
awarin kashe mata 'ya'ya da jikoki idan ta bu
e bakinta ta fa
i abinda ya faru.

Fitar Madam Bintu daga gidan, Gamboji ta kasa zaune ta kasa tsaye, jikinta sai
yarma yake.

Ba wai bata ta
a yiwa gawa wanka bane amma wannan gawar daban ce.

Ta sani Madam Bintu ce ta kashe Badawiyya.

Sanda ta fara yiwa Badawiyya wanka ne kuma baiwar Allah ta farfa
o, da ke Allah yayi da sauran numfashinta a duniya.

Gamboji ta tsorata ta fice daga gidan da gudu tana ihu.

Maigadi ne ya kamota ya fara tambayar lafiya.

Da
yar Gamboji ta iya yi masa bayanin komai.

Maigadi ya shawo kanta da
yar suka koma cikin gidan.

Sai da Maigadi ya shiga ya tabbatar Badawiyya da ranta kafin ya fito ya sanar da Gamboji da ke zaune a falo tana rawan jiki.

Bayan ta shiga ta tabbatar Badawiyya ba mutuwa tayi ba sannan suka shiga shawaran ya za ayi, idan suka bari Madam Bintu ta dawo to ba makawa sun ka
e sannan Badawiyyar ba zata tsira ba tunda sun ga manufar Madam Bintu akanta.
arshe Maigadi ya kawo wata shawara.

Dake mai
akinsa itama a gidan take sai kawai suka nemo taxi suka saka Badawiyya a ciki Kande matar Maigadi ta wuce da ita Asibitin Dr Mustafah wanda ya kasance likitan Alhaji Rufa'i kuma aboki gareshi.

Da Madam Bintu ta dawo Gamboji ta fa
a mata cewa 'yanuwan Badawiyya ne suka zo suka
auketa wai zasu binneta a chan
auyensu.

Tunda Malaminta ya fa
a mata babu mai sake
ago maganar gado ta sawa kanta salama ko ma ya akayi da gawar Badawiyya bai dameta ba.

Ba dan an kaita wajen Dr Mustafah da wuri ba da mutuwa za ta yi na gaskiya saboda jini da taketa zubarwa.

Hansa'u ta shafa cikinta.

Shekaru sun ja amma ba zata manta cewa akwai
an daya ta
a zama a ciki ba, ba zata manta cewa saboda Madam Bintu Likitoci sun tabbatar mata ba zata sake haihuwa ba.

Bilkisu Kachallah
aya take da Madam Bintu, shiyasa zata iya sawa a sace matar mijinta har ma tayi i
irarin bata damu da lafiyarta ba.

Koma minene ta kusa
arisa aikinta tunda taga inda Bilkisu Kachallah take ajiye mahimman takardunta.

Da zaran ta samu Engineer
insu ya gano mata yadda ake bu
e akwatin shikenan komai ya
are.

Game over.

Ita kuma Madam Bintu Chadi sai ta kar
i komai da ta tara da gumin Alhaji Rufa'i ta kuma turata kurkuku..

Sai da Rabi'atul Badawiyya Kabir ta sarawa Oganta kafin ta zauna tana murmushi lokacin da ya ce Barka da zuwa Hansa'u.

Sai da ya sa aka kawo mata coffee kafin ya fara bayani.

"Badawiyya na san yadda wannan aiki yake da mahimmanci a gareki.

Kin sadaukar da komai naki akan wannan case
in but unfortunately
asarmu bata bu
atar masu jajircewa irinki.

Bilkisu Kachallah tanada protection daga sama"
"Ban gane ba"
Ya ja dogon numfashi yace "an rufe case
in, in fact yanzu ba a zargin Bilkisu Kachallah da Bintu Chadi da safarar miyagun
wayoyi"
"Impossible Sir, akwai audio proof na hirarsu, written document kawai nake jira kuma shima na kusa samu.

Sir Bilkisu Kachallah da Madam Bintu suna shigo da
waya
asar nan"
" na yadda Badawiyya, sai dai abinda zaki fahimta shine ba su ka
ai bane masu wannan harka kuma an gano cewa ana bincike akansu shiyasa aka ce a rufe file
in case
"Sir tayaya za a rufe?

This people import things that kill our youths.

Matasanmu sun lalace da shaye-shaye alot of criminal activities yana faruwa ne saboda shaye-shaye"
"I know.

Amma daga sama ne Rabi'ah.

Sunce a terminating assignment
inki dan haka dole ki bar wannan case
in ki dawo office"
"Ba zan iya ba Sir, i need this case, ka san case
in nan is personal to me"
"I'm sorry, amma dole ki ha
ura da aikin"
Badawiyya ta rintse ido tana jin wani
unci a ranta.

Tayi tunanin zata samu abinda take so shiyasa ta jona aikin force tun lokacin data dawo
asar.

Case
in Bintu take nema aka bata harda na Bilkisu, ba zata iya zama wajen Bintu ba saboda zata iya kasheta abinda therapist
inta ya fa
a kenan shiyasa ta za
i zama gidan Bilkisu Kachallah dan tayi bincike.

"Ki yi ha
uri Badawiyya" Oganta ya sake maimaitawa.

"Ka bani lokaci dan Allah na
arisa aikin nan, just small time, dana samu papers
in ba zan turawa kowa ba sai DEA na America, they will intervane"
"Badawiyya it's risky"
"Sati biyu Dan Allah"
Oga yai shiru yana nazari sannan yace "sati biyu Badawiyya, idan ya wuce haka i can't cover for you, kuma zaki sa kanki cikin hatsari ne"
"Nagode Sir"
Wanda suka sace
alibai sun fito sun bayyana cewa suna bu
atar miliyan
ari kafin su sake
aliban, amma basu yi maganar Asiya Kachallah ba.
angaren Gwamna Saifuddeen Kachallah kuwa ikon Allah ne yasa bai haukace ba, abubuwa sun masa yawa, ga yaran da ake nema ga kuma Asiya da kullum yake kwana da ita ya tashi da ita.

Ina take?

Tana lafiya?

Wani hali take ciki?

Rashin samun amsoshin nan ya birkita masa tunani.

A wani gefen kuma ga ayyukan Jaha sannan kamfen da ya zame masa dole.

Umaru Kwom ma yana taka tsantsan da wannan sabon yanayi.

Maganar sace Asiya Kachallah ya
ata masa shiri domin yanzu tausayin Gwamna ake maimakon zaginsa da ake a da saboda gazawarsa.

Ba abinda ya
ara
aga masa hankali sai da ya ga Bilkisu Kachallah ta zargi 'yan adawa akan cewa sune da hannu a wannan sace-sacen da ake kuma da sannu komai zai warware.

Daga wannan maganar rating
insa ya fara sauka yayinda na Gwamna S S Kachallah ya ke
aguwa.

Yayinda ake wasa da rayukan yara
anana saboda siyasa, su iyayen yara suna cikin tashin hankali marar misaltuwa.

Akwai wata uwa wacce aka sacewa
aya da Allah ya bata sai da shock ya sata fa
uwa
arin jikinta ya shanye.

Su ma iyayen Asiya da basu san a wani hali 'yarsu take ba suna cikin jimami da addu'ar Allah ya bayyanata.

A inda aka
oye Asiya kuwa ta
i cin komai sai kuka, kullum sa
a yadda zata
au fansar duk wanda ya mata wannan abu take.

Har lokacin ta
i cin abinci, ruwa kawai ta ke
an sha a famfo idan za ta yi alwala a ban
aki.

A kwana na hu
u da
atan Asiya aka sake sace wasu 'yan Islamiyya yara
anana irin 'yan rabin ajin nan su guda bakwai.
angaren Umaru Kwom ya
aura aniyar har a zo za
e ba zai bari Jahar Congo ta samu lafiya ba.
Chapter 12 · 0% Book details