Sashe 13
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan an
oye Asiya Kachallah ne saboda a
ata masa shiri to zai ga yadda za su yi idan aka cigaba da sace
aliban makaranta, lokacin babu wanda zai tuna da wata Asiya Kachallah da aka sace.
A ranan da aka sace 'yan Islamiyya Gwamna ya sauke wasu Kwamishinoni da wasu special advisers guda biyar daga kan mu
amansu, ya na
a wasu tareda fa
in suma zasu tafi idan ba a samo
aliban da aka sace da matarsa ba.
Asiya bata ga wannan news
in ba.
Lokacin data kunna TV tun bayan ganin rahoton mutuwar mahaifiyarta da tayi, taron addu'a da first lady Bilkisu Kachallah ta ha
a ake nunawa.
Taron mata ne kowa a wajen ya sha anko, wasu sun saka farin leshi da head gear orange, wasu kuma sun saka atampa blue.
Bilkisu Kachallah ta hau podium ta fara bayani kan yadda 'yan adawa suke
atawa Gwamnatin Saifuddeen Kachallah suna.
Ta buge da karanta suratul Quraishi, ta karantata gayau babu tajweed ba komai, cike da kura-kurai.
Ta ha
a da addu'ar Allah ya bayyana yaran da aka sace da kuma
anwarta Asiya.
Daga
arshe ta buge da kuka.
Aka kira wata Malama tayi karatun
ur'ani kafin aka bawa wata Evangelist dama ta zo tayi addu'a.
Wasu Mata Yarabawa suka fito suna addu'a da wa
a suna rawa, da suka gama aka kira wasu mata da suka yi shigar fararen kaya, basu sa takalmi ba, sannan ba
ankunne a kunnensu.
Suka dinga tsalle suna sumbatu duk dai da sunar addu'a.
Asiya na zaune tana kallo yayinda
walwarta ke lissafin abinda yake faruwa.
Ita
in hajar Kamfen ce, ita
in decoy ce, ita
in bata da matsayi a wajen Gwamna Kachallah sai dai yai amfani da ita ya yar.
Bata san ina ta samu
arfi ba, lokacin da aka nuno Gwamna Saifuddeen Kachallah yana magana table
in dake
akin ta
auka ta bugawa TVn tana fa
in *I hate you Saifuddeen Kachallah*
"Kana da
arfi a wannan jaha Yalla
ai.
Taya za ka bari Umaru Kwom ya juya garin nan.
Jahar nan gaba
ayanta a
ashin ikonka take, ko dai tsufa ya sa ka yi sanyi?"
Yalla
ai ya fara murmushi yana shafa gemunsa.
Ya kai minti
aya yana haka kafin yace "Zan kira Commisioner of police, za a nemo yaran cikin awa arba'in da takwas, amma ina da shara
"Ka san babu abinda zai gagareni"
"Saifuddeen zai sa hannu a takardar yarjejeniya"
"Idan wannan ne an gama"...
Gwamna Saifuddeen Kachallah bai bar Office ba sai
arfe shabiyu saura na dare.
Yana isa gida ya tarar da Bilkisu ta kalmashe
afa akan kujera tana jiransa.
Daga yanayin kayan jikinta ya san akwai abinda take bu
ata.
"I'm tired Bilkisu"
"Na sani Baby na.
Na san yadda abubuwan da suka faru suke damunka"
Ta ri
o hannunsa suka
arisa
akinsa.
Suna shiga ta shiga taya shi cire kayan jikinsa.
"Akwai yadda za a yi a
wato yaran nan" Gwamna yai saurin
ago ido ya kalli Bilkisu, tayi saurin kauda kai tareda jawo
aton towel ta fara
aura masa a
ugu.
"Bilkisu talk to me" yai maganar kamar ya shiga zuciyar Bilkisu ya ga mi take shirin fa
Sai da ta
arisa
aura towel
in ta kamo hannunsa suka fito daga ban
aki, ta zaunar da shi a bakin gado.
Kamar wani
aramin yaro haka yai galala yana binta da ido.
"Ba yaran ka
ai za a sako ba har da Asiya "
"Go straight to the point please"
Bilkisu ta
arisa wajen bedside drawer ta
auko wani file ta zo ta ajiye a kan cinyar Gwamna Saifuddeen.
"Darling sign the agreement"
Ba sai ya bu
e file
in ba ya san wani agreement take magana akai domin kafin a fara wannan hatsaniyar Alhaji Sani ya kawo masa file
in kuma ya rantse ba zai sa hannu ba.
"Bilkisu kin san mi aka rubuta a ciki kuwa?
Baba ne yasa ki ko?"
"Darling this people are powerful, ba za su bari ka hau kujeran nan ba sai kayi abinda suke so, idan kuma har ka hau, to ba za su bari ka aiwatar da komai ba har sai kayi yadda suka ce"
"Two years na farkon tenure ba zan
au ma'aikata ba, babu
arin albashi, zan yanke wasu benefit da allowance na
ananun ma'aikata, zan yi titi a iya wajen da aka shata min, 80% na cabinets nawa za
a min su za a yi...
This is absurd Bilkisu, miye amfanin mulkin idan ba zan iya aiwatar da komai da kaina ba"
"Its just two years, daga nan sai ka yi duk yadda kake so"
"No Bilkisu, ki cewa Baba yai ha
uri but i still can't"
"Idan yaran nan suka mutu, ba lallai ka iya samun nasara a za
en nan ba.
Idan Asiya ta mutu, bana tunanin zaka yafewa kanka Saifuddeen"
"Ba zan yi ba, idan na yi wannan zan siyawa kaina tsinuwa ne daga wajen mutanen da suka za
eni.
Ba wannan bama.
Allah zai tambayeni Bilkisu, Allah zai tambayeni"
Bilkisu ta kamo hannunsa da suke rawa ta ri
e gam cikin nata.
" a duniya babu wanda zai soka sama dani Saifuddeen.
Ba wai ina so ka amince saboda kada ka yiwa talakawa aiki bane, ina so ka ku
utar da yaran nan da ma matarka saboda rayuwarsu tana cikin ha
ari.
Umaru Kwom is a monster, ba damuwarsa bane idan Asiya ta mutu ko kuma duka
aliban nan suka mutu.
Shi dai burinsa ya
ata maka suna saboda ya
aukaka nasa sunan.
Ka ga dai how desperate he was a kan case
in Lami Ninja.
Kaine Gwamna amma sune da
arfin iko, idan ka amince da shara
insu zasu sa a nemo yaran nan, because they know the right button to press"
"Miyasa ba za a nuna min right button
in ba?, miyasa ba za a barni na danna button
in ba"
"Come here Darling, idan baka so shikenan, we'll find another way" ta rungumeshi tana
an shafa kansa fiskarta
auke da murmushin mugunta.
Gwamna yai lamo jikin Bilkisu saboda ba abinda yake bu
ata sai hakan.
A zuciyarsa addu'a kawai yake yi domin ita ka
ai ke kawowa zuciyarsa sanyi.
Ashe lokacin da yake mataimakin Gwamna bai san komai ba gameda siyasar Jahar nan.
Tun ranan farko da Alhaji Sani ya kaishi gaban Yalla
ai a matsayin Ubangidansa, mutumin kwata-kwata bai masa ba, yana da nuna gadara kaman yafi
arfin kowa.
"Ina zaku kai ni?, ina zaku kaini?" Asiya ta fa
a tana
arin tirjewa.
Daga bayanta aka kwa
a mata bakin bindiga a ka, hakan ya sa ta fa
asa a sume...
Gwamna na zaune a office COS ya shigo.
"Ranka shi da
e kana da sa
Gwamna ya bu
e envelop
in da aka mi
a masa.
Kafin ya fito da abinda ke ciki COS yace "Your Excellency demands na kidnappers
in kenan"
Hoton da Gwamna ya gani ya sa shi mi
ewa tsaye ba shiri.
"Mi suke so?
Mi suke bu
ata?"
Babu komai a cikin envelope
in sai hoton nan hakan ya sa ya juya bayan hoton inda aka rubuta MILIYAN
ARI BIYAR NAN DA KWANA BIYU.
Ba shiri Gwamna ya zauna akan kujera.
Ba wai ku
in ne ya
aga masa hankali ba.
Kwana biyu da suka rubuta na nufin za su iya yiwa Asiya komai idan ba a kawo ku
in ba nan da kwanaki biyun.
Ya rintse idonsa amma hoton Asiya yake gani zaune akan kujera an
aure mata hannu,
afa da baki.
Yanayinta na nuni da tana cikin wahala.
"Mi za mu yi ranka shi da
Gwamna bai yi magana ba sai kawai ya
aga masa hannu.
Bayan COS ya fita.
Gwamna Saifuddeen ya shiga tunani.
Umaru Kwom, Yalla
ai, Alhaji Sani duk wasa suke da hankalinsa.
Amma ba abinda zai iya a halin yanzu sai dai yai abinda zai ceci rayuwar
aliban da aka sace da kuma matarsa.
Asiya bata cancanci hakan ba.
Bai sani ba ko tama san mahaifiyarta ta rasu.
Ko ya zata ji idan ta dawo ta tarar da rasuwan?.
Yana fita daga office kai tsaye gida ya wuce.
File
in nan yana nan a saman drawer har yanzu.
Ya
auki file
in ya fice daga
akin cikin sauri...
"Your Excellency, kaine da kanka a gidana" Yalla
ai ya fa
a yana saukowa daga matattakala.
"Bismillah, ka zauna" ya nuna masa kujera yana murmushi.
Gwamna ya ajiye takarda akan center table yace " 50% na cabinets nawa ne, na yarda ba za a
au sabbin ma'aikata ba, amma ba za a rage albashin
ananun ma'aikata ba"
Gwamna da Yalla
ai suka tsaya kallon kallo, kowa da abinda ke ransa.
Gwamna ji yake kamar ya sha
e tsohon nan kowa ya huta.
Shi kuma Yalla
ai yana hasaso wani abu gameda Gwamna Saifuddeen ne.
"Shikenan, na yarda da gyaran da kayi"
"Idan wani abu ya samu matata ko kuma
aliban da aka sace yarjejeniyarmu ta tashi"
"Ba abinda zai same su"
Gwamna ya du
a ya saka hannu a takardar.
Yana
agowa Yalla
ai yace "seal"
Gwamna bai yi magana ba, ya ciro seal ya manna akan takardar.
Lokacin da Gwamna ya tafi, Yalla
ai ya shafa gemunsa yace "Aff! tanada tasiri a rayuwarka"
A kwana na uku da Gwamna Saifuddeen Kachallah ya sanya hannu a yarjejeniyar Yalla
ai, 'yan Sanda suka gano ma
uyar kidnappers suka far musu.
An kashe kidnappers biyu yayinda sauran suka tsere.
An ku
utar da
aliban nan duka, inda aka wuce da su Asibiti saboda a tabbatar da lafiyarsu.
Gwamna na samun wannan labari ya fara murmushi yana hamdala.
Ya damu da
aliban kamar yadda ya damu da matarsa amma jin cewa ba a samu Asiya ba sai hankalinsa ya tashi.
Ya dai yi
arin danne zuciyarsa.
Sawa yai a shirya masa tafiya Asibitin da aka kai yaran, zai je ya dubasu...
angaren Umaru Kwom Kuma tamkar ya ha
iyi ransa saboda ba
in ciki.
Bai san miyasa Commisioner of Police ya shammace shi ba, bayan irin ma
udan ku
in daya bashi.
Lokacin daya kira shi ya tambayi bahasi cewa yai Yalla
ai ne ya basu umurnin su nemo yaran kota halin
"Yalla
ai" ya furta sunan da
arfi.