Sashe 20
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Think Asiya, Think Shahidah"
Asiya ta fa
a tana bubbuga kanta da yatsun hannunta biyu.
Ta jima tana sa
a da warwara, kafin ta tsaida mafita
aya.
Dole ta nemo Agent RBK
in nan, a wajenta ne zata samu amsoshin tambayoyinta.
"Excellency yace na dinga amfani da
walwata.
Letting my emotions get over me shiyasa na ha
a hannu da Umaru Kwom kwanan baya"
Ta saka kanta a tsakiyar cinyoyinta tana huci.
"Rashin tunani yasa nake zargin Gwamna da sawa a sace ni while he's innocent.
He's always innocent, ni ce na tsane shi"
ago kanta tana fa
in "miyasa ma na tsane shi?"
Ta gama tunanin duniyan nan bata gano
waran dalilin da yasa ta tsani Saifuddeen Sa'ad Kachallah ba, domin tun kafin ta aure shi ta tsane shi balle tace aurenta da yai shine dalilin.
arshe wani tunani ne ya zo mata hakan yasa tayi saurin janyeshi daga ranta dan ba tunani ne mai kyau ba.
au wayarta ta kira numbar Fou'ad Salisu amma bai
auka ba dan haka ta tura masa text.
Asiya ta sauko
asa kenan suka yi kichi
is da mai girma Bilkisu Kachallah da ke shirin haurowa.
Kallon-kallo suka fara yi dan kuwa babu wanda yake da niyyar matsawa
an uwansa.
Bilkisu daga wajen rabon kayan Kamfen take.
Ba ita tayi rabon ba amma jimawa da ta yi a tsaye tana kar
an gaisuwa da jinjina daga wa
anda suka kar
i kayan da aka basu ya gajiyar da ita.
An raba kwalin sabulai, kwalin spaghetti mudun sugar da shinkafa sai kuma turmin zani mai hoton Bilkisu da Saifuddeen.
Kanta kamar zai tsage saboda hayaniya da kuma ihu da ta dinga yi a mic lokacin da take ihun 'Jama'a, Congo sai waaa?'
Matan talakawa da miskinai suka dinga wage baki suma suna ihun 'Congo sai Saifuddeen Kachallah' ko kuma suce 'Congo sai SSK'
A zuciyar Asiya ji take kamar taje ta sha
e wuyar wannan munafukar mata amma ta dinga bawa zuciyarta ha
uri da cewa ba yanzu ba, akwai lokaci.
angaren Bilkisu kuma tunanin yadda za ayi ta fitar da Asiya daga gidan Gwamnati take.
Indai aka ci za
e to dole ne ta koma chan gidan, saboda ba za ayi Matan Gwamna biyu a gidan Gwamnati ba.
A nan gidan there will be only one Governor's wife, Bilkisu Kachallah.
Ganin Asiya bata da niyyar matsawa yasa Bilkisu ta
ariso ta bangajeta ta wuce.
Asiya tayi saurin ri
e kafa
anta saboda ba
aramin bugu Bilkisun ta mata ba.
Magana take so ta fa
a amma sai ta lura da Safiyya dake wajen ri
e da jakar Bilkisu Kachallah tana wiki-wiki da ido.
Ba ta son ma'aikatan gidan su fara gulman matan Gwamna suna fa
a, shi yasa ta kauda kai ta sauko.
Safiyya ta
an du
ar da kai tana fa
in "ranki shi da
e" Asiya ta ha
e rai ta wuce ta.
Tana fita daga gidan Motarta ta shiga Yaya Bello ya wuce da ita Kachallah house.
Rabonta da gidan tun ranan da za a kawota gidan miji.
Sashen Hajiya Dadda ta wuce.
Ta samu tsohuwar a falo tana karanta jarida.
Sallamar Asiya yasa ta
an tura gilashinta sama sannan ta
ago tana kallon
ofa dan bata gane muryar ba.
"Lah lah.
Amarya ce da kanta?.
Marhaban Marhaban"
Asiya zata zauna Dadda ta ce ta matso ta ra
eta.
Asiya ta
arisa ta rungumi tsohuwar.
"Kinsan mu da muke kan gangara muna son jin
umin mutane kusa da mu" tayi maganar tana dariya tareda zare gilashin idonta ta maida shi gidansa.
"Haba dai.
Hajiya ai har yanzu da sauran
arfin ki, ai sai kin cika
ari har da
aya tukunna"
"Ko shekaru nawa kayi a doron
asa
arshe dai sai ka
ani mutuwa, ko yaushe dai ta taho muna addu'ar ta same mu masu imani, kar ta
aukemu muna cikin shashanci da gafala"
Dadda ta nisa tace "Ya aka ji da ha
uri kuma, kiyi ha
uri ciwon
afa bai barni na je muku gaisuwa ba?"
Jiki a sanyaye Asiya ta amsa da cewa "Alhamdulillah Hajiya.
Allah ya
ara lafiya"
"Allah ya gafarta mata Amin"
Asiya tace "Amin"
Shiru ne ya
an biyo bayan haka kafin Dadda tace " ya aka ji da hayaniyar Kamfen kuma.
Ita 'yar uwarki kullum sai an nunota a tv ko jarida tana yawon kamfen, bana tunanin tana kula da lamarin Saifu ko 'ya'yanta.
Aisha ta ce min tunda aka kai mai suna gidan 'yan
waya, sau
aya mahaifiyarsu ta ziyarceta.
Kar ki manta fa ita ce sanadin lalacewar 'yar, yo ina ta zauna da su ta fuskanci matsalarsu ma, yau tana wannan
asa gobe tana wancan gari.
Haka take tun tana
arama
afarta baya zama waje
aya"
Asiya bata yi mamakin wannan zance da Dadda keta sakewa ba.
Dama idan mutum ya tsufa ba abinda yake so irin a saurareshi.
Akwai lokacin da matan Ale suke zagin Tabawa wai tana ha
a guri.
Dama tun kafin tsufan Tabawa akwaita da gutsiri tsome, to amma shekaru yasa abin ya
ara yin gaba.
Sai dai baka zauna da ita ba, amma haka zata kawo zancen wannan ta kawo na wancan.
Idan wani ma ya sake zuwa haka zata kwashe naka ta gaya mishi.
Dadda ta cigaba " kwanaki ma haka suka yi fa
a da
annenta.
Saudah a gaban Uban ta rantse babu ruwanta da Bilkisu har abada.
Halima kam tun ranan da ta kira Bilkisu da Boka suka raba gari.
Yo idan ba Bilkisu ba, Haliman nan fa abar tausayi ce, ta kusa shekara talatin da biyar amma babu mashinshini, wannan ai ya isa ya ta
a mata lafiyar
walwa."
Asiya tace " Hajiya, Anty Halima ita ce autar Alhaji ko?, lokacin biki kaman ita da Hajiya Umma suke ta shige da fice"
" itace Auta.
Daga Rufaida sai Bilkisu, sai Saudah, mai suna, sai kuma ita Halima"
Asiya ta dinga gya
a kai tana sauraron tarihin 'ya'ya da kuma jikokin Hajiya Dadda.
Ba wannan ne ya kawota ba amma kuma wannan
inma ba a banza ya tafi ba dan ta
ara tsintar wasu halayen Bilkisu Kachallah.
"Ai Bilkisu a rayuwarta ita ka
ai kawai ta sani.
Har yau tana juya kaf yayye da
annenta.
Na yi mamaki da bata tada fitina ba lokacin da Saifu yace zai aure ki"
A zuciyar Asiya tace "saboda ta san abinda ta shirya min idan na shigo ba"
Labarin Saifuddeen da Dadda ta fara yasa ta tuna da
anta Sa'ad.
"Saifu kaf halin ubansa ya
auko.
Dai dai da magana da tafiya duk irin tasa ce.
Harta murmushi idan yai sai naga kamar Sa'ad ne a gabana" sai kuma ta fara goge hawayen daya fara zubo mata.
Mutuwa sama da shekaru arba'in amma har yanzu idan ta tuno sai ta ji
aci aranta kamar yau aka yita.
"Hajiya Allah ya gafarta masa"
"Amin, Amin fa.
Ai Sa'ad ya tafi a sa'a, gashi ya bar baya da kyau.
Allah ya
arawa
ansa lafiya da nisan kwana"
Asiya ta amsa da Amin.
Chan cikin zuciyarta kuwa tana tunawa da sati
aya zuwa biyu baya babu wanda ta tsana a duniya sama da Saifuddeen Kachallah har take ganin da zai mutu ma da zata fi kowa jin da
Dadda ta mi
e ta shiga
aki ta kawowa Asiya hotunan tarihi.
A nan ta ga hotonan bikin Dr Sa'ad Habu Kachallah da Aicha Ali Jallow.
Ashe Saifuddeen gadon kyau yayi.
Duk da hoton black and white ne hakan bai
oye kyawun iyayensa ba musamman mahaifiyarsa wacce daga wajenta ya
auki manyan idanu da kuma dimple sai dai bai
auko farinta ba sai ya
au ba
i da tsawon Uban shi.
Yana daga cikin dalilan da zata iya cewa sun haddasa mata
iyayyar Saifuddeen a baya, irin yadda mutane suke kururuta shi.
Kyaunsa, iya wankansa, tafiyarsa dama maganarsa.
A baya ta tsani muryarsa saboda sanyin muryar yayi yawa kamar na mace.
Amma yanzu koyaushe ta tuna maganarsa "ina son ki Asya" sai ta ji tsikar jikinta ya tashi.
Lokacin da Dadda ta fa
a mata Saifuddeen bai ta
a ganin iyayensa ba sai a hoto, wani tausayinsa ne ya ratsa ta.
Ashe gara ita ta rayu da tata mahaifiyar har zuwa lokacin data mallaki hankalin kanta.
Amma shi...
Sai yamma li
is Mahirah ta dawo daga Islamiyya.
Lokacin Asiya da Dadda sun wuni hira, a nan Asiya tayi sallar Azahar da La'asar kuma suka ci abinci tare.
Ta taso da tsofi kusa da ita dan haka duk tsawon zaman da suka yi bata gaji da Hajiya Dadda ba, ta
aru sosai kuma ta sake samun darasin rayuwa.
Duk da ahalin Habu Kachallah suna cikin arzi
i amma suma suna fuskantar jarabawa iri-iri, daga kan 'ya'ya, jikoki da ma 'ya'yan jikoki.
Dama haka rayuwar take babu wanda zai tsira daga jarrabawar Allah, sai dai na wani ya banbanta da na wani.
Bayan sun ke
e da Mahirah ne ta tambayeta ko tanada hoton Hansa'u a wayarta.
Mahirah tace baza a rasa ba cikin hotunan da ta
auke su ita da Junior lokacin tana gidan.
Ta jima tana duba wayarta kafin ta samo hoto
aya da Junior ya musu selfie.
Fiskar Hansa'u na karkace amma dai duk wanda ya santa zai iya ganeta.
Asiya ta tura hoton a wayarta sannan ta musu sallama ta tafi.
A cikin mota ta turawa Fou'ad hoton tana addu'ar Allah yasa ya binciko mata agent RBK da gaggawa.
Lokacin data isa gida
akin Sumayya ta fara wucewa, ta samu Summayar ta dawo tana sallah.
Ta wuce nata
akin dan a gajiye take.
Bayan ta gama sallar Isha ta kwanta tana tunanin abinda ya dace ta yi a wannan lokaci.
Idan ta yi gaggawan yanke hukunci akan Bilkisu zata iya rasa bakin zaren da take son warwarewa, dan haka dole tabi komai a nitse sannan tayi shiru da bakinta har zuwa lokacin da zata san duka gaskiyar.
Cikin kwana biyun da Asiya tayi kafin Gwamna ya dawo ta yi su ne cikin takatsantsan da kuma shirye-shiryen wani
udurinta da take son aiwatarwa idan Gwamna ya dawo.
A rana ta uku da take tunanin dawowan Gwamna har dare shiru babu
uriyarsa.
Tsoron za
ewa take shiyasa ta kasa kira ko ta masa text ta ji ko lafiya bai dawo ba.