Sashe 37
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Anty Bisola barin yi magana da waccar dan Allah"
"Hajiya Asiya da
yar aka bawa Lawyar data zo wajenki minti goma, kuma ya fara reading tun lokacin da aka ce na kawoki"
Asiya ta yi murmushin takaici tace "muje"
agawa Hansa'u hannu sannan suka tafi...
Asiya ta kalli Lawyar da aka ce ta zo ganinta da kyau tana mamakin a ina ta santa.
Matar wacce ta kira kanta da suna Barrister Zaytoonah ba zata wuce shekaru ashirin da tara zuwa talatin ba, sannan ga mamakinta ciki ne gareta da zai iya kaiwa wata bakwai zuwa takwas, dake tanada
iba ba zaka iya fidda ainihin adadin watannin ba musamman ga wanda bai da masaniya sosai akan
aukan ciki da kuma girmansa.
"Na san kin yi mamakin ganina.
Mun ha
u sau
aya a wajen dinner
inku da Gwamna amma bana tunanin zaki iya tunawa.
Mijina abokin Gwamna ne sosai"
Barrister Zaytoonah ta yi shiru tana nazarin Asiya sannan ta cigaba "ina so ki fa
amin duk abinda kika sani musamman gameda
wayoyin da aka samu a cikin
akin ki"
"Ban san komai akan
wayoyin ba, ban san ya akayi aka samesu a cikin akwatunan kayana ba"
Barrister Zaytoonah ta fito da tab
inta daga jaka ta kunna wani video ta mi
awa Asiya wayar tace kin ta
a kallon wannan video?
Asiya ta gya
a kai tace " inaga bai fi kwana biyu ko uku dana gani ba wannan abin ya faru"
"Lokacin da kika gani kuma kika ji da kanki an ambaci sunan matar Gwamnar Congo a matsayin uwar
akinsu, miyasa baki fito kin
aryata ba? ko kuma ki nemi a
ara bincike a tabbatar da
aryar abinda mutumin ya fa
Asiya ta ha
e rai ta
i magana domin gani take tambayar rainin hankali Barr.
Zaytoonah ke yi mata.
"Asiya ina jin ki"
"Asiya?"
"Times up Barrister" wata warden ta fa
a da
arfi.
"Zan tafi Asiya amma zan dawo gobe" Barr Zaytoonah ta fa
a.
Har zata fita sai ta juyo ta fa
i wani magana da ya
ara tunzura Asiya...
Duk yadda Asiya ta so a kaita wajen Hansa'u babu wanda ya saurareta.
Warden Bisola ce ta fito ta gaya mata gaskiya cewa umurni ne daga sama akan kada a bari Hansa'u wacce suke kira da Badawiyya tayi mu'amala da kowa.
Lokacin da aka kawota kurkukun sai da aka yi kusan wata uku ba a barinta ta fita yin aiki ko wani abu, daga
aki sai
aki.
Ta ha
a da cewa da alama wani yaga lokacin da Badawiyya ta kira sunan Asiya dan ko aikin da take ba a bari ta gama ba aka maidata
aki aka kulle.
Asiya ta girgiza kai cikin takaici.
Hansa'u itace fitilar da zata haska mata sirrin Bilkisu Kachallah.
Duk abinda ya faru idan ta fito sai ta ga bayan matar nan.
Wani abu daya tsayawa Asiya a rai shine bayanin da Barr.
Zaytoonah ta mata cewa Gwamna ya fito duniya yace ya cire hannunsa a case
inta, dan haka kada ta yi tunanin zata samu alfarma a kotu, gaskiyarta da kuma addu'a ne zasu ku
utar da ita.
Washegari da Barr.
Zaytoonah ta zo Asiya ta bata ha
in kai wajen amsa tambayoyinta koda tambayar da ta sani na rainin hankali ne.
Ranan Monday kuwa aka gurfanar da Asiya a gaban kotu.
Abu na farko da Barr Zaytoonah tayi ta fafutuka akai shine akan a bada bail
in Asiya.
Idan ya so a cigaba da bincike tana gida.
Sai dai faufau Alkali ya
i bada ha
in kai, kotu ta tashi ba tareda an cimma wani abin kirki ba, aka
aga sauraron
ara zuwa sati biyu masu zuwa, zuwa lokacin ana sa ran hukumar NDLEA zata gama binciken data fara.
angaren CY kuwa, yana nan lokacin da aka yi zaman kotu, haka ya zubawa Asiya ido kamar mai kallon TV.
Mahaifiyarsa Mrs Kimberly ta fa
a masa cewa ita da mijinta za su yi iya
arinsu akan case
in Asiya amma gani yake kaman ba abinda suka yi tunda gashi an
i ma a bada bail
inta.
He wished he could protect her lokacin da aka fito da ita daga kotu 'yan jarida suka mata chaa, duk da kuwa akwai securities masu hana su amma kowa ya san 'yan jarida da naci.
Haka ya bi bayanta da kallo har aka sakata cikin mota suka bar haraban kotun.
Dole ne ya binciko gaskiya cikin sati biyun nan kafin zaman kotu na gaba.
Rikici ne ya
arke tsakanin dattawan Congo tun lokacin da Mr Lamara Damana ya sanar da wasiyyar Yalla
ai ta
arshe kafin 'ya'yansa su tafi da shi
asar waje.
Kowa yana ganin rashin dacewar chanja tsari da aka yi.
Taya Yalla
ai zai na
a wani shugaban daban ba
aya daga ciki manya uku da suke da damar maye gurbin mu
aminsa ba, abin takaicinma wai, wanda aka na
a baya cikin
ungiyarsu ta dattawa.
Anya ma ba
arya Mr Lamara ya sharara ba, duk da ma dai sun gani a rubuce kuma da saka hannun Yalla
ai cewa Boss Lady ce zata maye gurbinsa.
Wasu kuma kalmar Boss Lady na nufin mace ce zata shugabance su, MACE fah!wannan abin ya fi tsaya musu a rai fiye da ma chanja tsari da aka yi.
Koma wacece Boss Lady ba za su mara mata baya ba.
Duk cikinsu babu mai shekara
asa da hamsin amma ace sai wata
aramar alhaki mace ta zo ta jagorance su sai kace wasan yara.
Dan me ake kiransu Dattawa?.
COS ya cigaba da shirye-shiryen na
a sabon shugaba duk da ya san an shirya yin bore ranan na
in, amma ya sani duk wanda ya ga Boss Lady to ba zai iya jayayya ba koda kuwa Alhaji Sani Kachallah ne da suke ta kumfar baki a kansa.
anin da da ake yin zama a gidan Yalla
ai wannan karan taron da za ayi an saka cewa za ayi shine a gidan Boss Lady.
Ba su san gidan ba amma address da aka turo musu ya basu mamaki, domin gida ne da ya ja hankalin jama'ar gari lokacin da ake ginashi, babu wanda ya san takamaimai mai gidan amma girman gidan da kuma tsarin ginin ya nuna cewa mai gidan wani
utsar Gwamnati ne.
Abin mamakin ma cikin wata uku da sati biyu aka kammala ginin da ka iya zama gida mafi kyau a duk fa
in cikin jahar.
arfe goma sha
aya na safe aka shirya taro, kafin goma da rabi mutane suka fara isowa, ba don sun bawa lokaci mahimmanci ba sai dan curiosity da ke cinsu na son sanin wacece Boss Lady sannan koma wacece ba zasu kar
eta ba, Alhaji Sani Kachallah shi zai jagorance su dan yanzu Yalla
ai kam da shi da samun lafiya sun yi hannun riga domin duk wanda ya je ya kalleshi a asibiti kafin 'ya'yansa su
auke shi daga
asar sun san Yalla
ai yana daf da gangara, mutumin da dukkan jikinsa ya shanye ina yaga tashi balle yai mulki, ko magana baya iya yi sai idanunsa ka
ai yake iya juyawa.
Su takwas suka hallara a
aton falo mai kama da fada wanda Mr Lamara ne ya musu iso zuwa wajen.
Wani abu mai
aukan hankali a falon shine wata kujerar zinari da aka ajiye a wajen wacce ke nuni da koma wacece shugabarsu a nan tayi niyyar zama.
Zinari ba ba
onsu bane kuma idon su ya shaida cewa zinarin da aka
era kujerar da shi ainihin zinari ne mai kyau.
Wace mace ce take da wannan
atan basirar zata sa a mata kujerar zinari?
Koda yake dama mata da
yale-
yale sai a hankali.
To amma wannan hauka ne ai...
Lokacin da agogon falon ya buga
arfe sha
aya dai dai aka bu
ofar shiga falon.
Dukkanninsu suka
urawa
ofar ido musamman Alhaji Sani Kachallah da yake cike fam da wannan mata da yake tunanin karuwar Yalla
ai ce da ke son kar
e matsayin da kowa ya sani nashi ne.
Daga zare ido sai suka koma bu
e baki ganin matar da ke nufo su.
Babu wani a wajen da bai san wannan m
ata ba abinda ya
ara
aure musu kai kenan.
Bilkisu Kachallah ta cigaba da shafa kan macijin da ke nanna
e a hannunta na hagu, fiskarta
auke da murmushi har ta iso tsakiyar falon ta je ta zauna a kujerar da dama saboda wannan zama tasa aka
era mata shi.
Bayan ta zauna sai ta
aura
afarta
aya akan
aramin stool na zinari dake gabanta yayinda hannunta na dama ke kan hannun kujera tana
an bubbuga yatsunta ka
an-ka
an, ta
an karkatar da kanta gefe tace "akwai mai jayayya?"
Kallon kallo suka fara yi, kowa na tsoron magana.
Mr Paul da yafi kowa tsorata a cikinsu musamman ganin macijin da ke hannun Bilkisu da yai yace "babu mai jayayya"
Bilkisu tayi murmushin gefen baki sannan tace "A fara Agendar yau"
"Yes Boss Lady" Mr Paul ya fa
a yana duba takardar dake gabansa, lokacin da ya
au takardar hannunsa rawa ya fara har sai daya sa
aya hannun ya supporting takardar dan kar ta fa
Duk wani shiri da suka zo da shi na yiwa Boss Lady tawaye ya bi ruwa, domin kowa yayi gum da bakinsa an rasa mai cewa alif a wajen.
*"Sai na fi Gwamna
arfi Baba, sai na fi kowa iko a jahar nan.
Sai na juya jahar nan a tafin hannuna, sai na nuna maka cewa mace tana da daraja, namiji bai fi mace ba, sannan Ubangiji daya sakawa mace mahaifa dan ta
a namiji a cikinta ba
aramin baiwa da
arfi ya bata ba.
Ka zuba ido kawai Baba, that teenage girl daka fa
awa cewa ba zata iya siyasa ba saboda ita macece ta zama matar dake juya 'yan siyasa yanzu"*
Abinda Bilkisu ke fa
i a zuciyarta kenan.
Alhaji Sani ya
aga ido ya kalli 'yarsa Bilkisu, idonsa ya ciko da
walla.
Mi Bilkisu tayi?, ina ta shiga?, taya ta iya juya dukkan mutanen nan?
Anya Bilkisun daya sani ce kuwa?