Sashe 32
Gov Wife Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai ko Anty Bilkisu ce ta hana sai anyi, balle kuma na san Yayana ba shi da matsala"
Asiya tayi dariya sannan kuma suka shiga gaisawa.
Bayan sun gaisa ta tambayi jikin Dadda.
Minti shabiyar da zuwan Halima Asiya ta kira Jummai ta bata sa
o ta kaiwa Yaya Bello a waje zai kaiwa Queen Bee a chan shagonsu.
Minti biyu da fitar ta ta dawo da gudu tana haki wai Aljanu sun ta
a Yaya Bello.
Asiya na jin haka ta san ya sha wani abu kenan.
"Da gaske Anty Shahidah Aljanu sun sace masa
afa, ga
afa a jikinsa amma sai neman
afafunsa yake, inaga sun tafi da nashi ne sun saka masa nasu"
Takaici ya kama Asiya, yau gashi
anwar bayansu ce take tsokalar Yaya Bello wanda da ya yi aure da wuri kaman sauran 'yanuwansa da zai haifi 'ya kamar Jummai.
"Anty Shahidah ba za ki je ki masa addu'a ba?"
"Ki bawa Inuwa Driver sa
on zai kai min"
"Anty Asiya dama maza na samun Aljanu ne?" Halima ta fa
a bayan tayi dariyar abinda Jummai ta fa
"Ba wani Aljanu fa, he's jus high ne"
"Dan Allah?
Barin je na gan shi"
Halima da Jummai suka fice daga falon da sauri.
Asiya kan ta san ranta ne kawai zai
aci idan ta fita shiyasa tayi zamanta.
Ai kuwa sun fi minti goma kafin suka dawo, Halima Kachallah har da
walla a ido tsabar dariya.
"Kai Anty Asiya kin missing show Wallahi.
Kinga yadda yake kuka wai an sace masa
afa?"
"Sai dai Allah ya shirya min shi.
Yaya Bello case ne ai.
Akwai wani lokaci shekarun baya tun ina gida Ale ya tara buhuhhunan wake da masara a store zuwa lokacin da zai yi tsada sai ya fitar, kawai sai Yaya Bello ya je ya bu
e store ya kira mutane yana raba musu wake da masara wai an masa wahayi ya fitar da zakkah.
Ale baya nan ya tafi kasuwar
auye aka kira aka sanar da shi, tsabar ru
ewa gudawa ya fara har suka shigo gari, kafin ya iso an riga an gama raba kaya, store ya koma wayam babu komai.
Da Ale ya fara rashin lafiya saboda asaran da yai an
auka ba zai yi rai ba"
Halima tsabar dariya zama ta yi da
as a
asa tana ri
e ciki tana dariya, tsabar dariyan ma sai da wuyanta ya ri
Halima Kachallah bata bar gidan ba sai
arfe tara na dare, kafin lokacin Yaya Bello ya warware sarai kaman ba shi yake ta hauka da rana ba.
Tsabar rigima Halima ta ce ta gaji wai Asiya ta sa Yaya Bello ya kaita gida ba zata iya tu
i ba.
A cikin motar kuwa ta dinga tsokalar Yaya Bello tana masa dariya tun yana sharewa har abin ya fara bashi haushi, dariya ya
i ci ya
i cinyewa akan abu
aya.
Lokacin daya sauketa a
ofar sashensu ta kalleshi tace " idan gobe an sace maka
afa ko hannu ka kira ni zan ha
aka da cousin
ina lawyer ne zai
wato maka ha
inka"
Ya bi wayar da ta mi
a masa da kallo.
Ya sani so ta ke ya sa mata numbarsa amma abu biyu ya
aure masa kai.
Na farko tunanin matar aure ya ke mata, na biyu kuma shi bai iya amfani da babbar waya ba.
Ganin ya
i amsar wayar sai ta ce " ka bani wayarka na sa maka number na"
Ganin ta dage sai ya fito da
aramar wayarsa daga aljihu ya mi
a mata ta amsa ta sa numbarta ta flashing numbarta.
Da ya isa gida ko fitowa daga mota bai yi ba ya ga shigowar kira.
Yana
auka ya ji ance " ka ta
afafuwanka suna nan ko an sace?"
an ha
e rai kamar tana ganinsa yace " suna nan"
Halima ta kwashe da dariya, sai da ta yi mai isarta kafin tace "Sai da safe Yayanmu"
arfe hu
un Asuba Halima Kachallah ta kira Asiya ta sanar da ita rasuwan Dadda.
Duk da tsohuwar ta ja miya amma hakan bai hana Asiya jin mutuwar a jikinta ba.
Da safe
arfe shida da rabi a Kachallah house ya mata.
arfe tara na safe za ayi jana'izarta amma tun
arfe bakwai gidan ya fara cika.
Mutuwar Dadda ya girgiza Gwamna Saifuddeen Kachallah.
Dadda ita Kaka ce sannan Uwa a gareshi, duk wani tarbiyyan da zai yi tin
aho da shi to kaso saba'in ciki ya samo daga Hajiya Dadda ne.
Ranan da Dadda ta rasu mashahurin marubucin nan KaSaSa ya rubuta wa
i guda bakwai saboda tunawa da Hajiya Khadijah Kachallah.
Asiya bata samu karanta wa
in ba sai bayan kwanaki hu
u da rasuwan.
Wani abu ne ya
aure mata kai bayan ta karanta wa
in, kamar akwai ala
ar jini tsakanin marubucin da kuma Hajiya Dadda.
Idan har haka ne to KaSaSa zai iya zamowa
aya daga cikin jikokin Dadda.
Ba da
i ta kira Halima Kachallah ta shiga yi mata tambayar
wafi kwanaki ka
an bayan rasuwan kakarta da take matu
ar so.
Dan haka sai ta bar zancen a ranta zuwa wani lokaci...
Not edited.
A ofishin NDLEA na Abuja kuwa Agent Maryam Dahlia Aliyu ce ke ta tiriri saboda wani batu daya taso ake son rufewa.
"Ban gane za a dakatar da binciken nan ba.
DEA suna da interest akan wannan case, miyasa za a ce a rufe shi.
Ina bu
atar mutumin da BBC eye ta yiwa interview"
Kallonta kawai suke yi saboda abu ne da ba zai yiwu ba domin kuwa daga sama aka aiko akan a rufe file
"Ba kallona zaku yi ba, i need answers"
Wani dogo a cikinsu ya sassauta murya yace "Gwamnati ba zata saka hannu a binciki Matar Gwamnan jahar Congo ba"
Agent Dahlia ta
ura masa jajayen idonta tana mamakin kalamansa, chan kuma ta furzar da iska sannan tace "inaga ka manta cewa ni
in Gwamnatin America nake yiwa aiki ba taku Gwamnatin ba.
My country does not take shit"
Ta kalli sauran jami'an dake wajen
aya bayan
aya sannan tace " mark my words, sai na kai matar Gwamnan jahar Congo kurkuku"
Daga fitar ta daga
akin taron aka shiga tattauna yadda wannan i
irari nata ba zai zamo gaskiya ba, a wani
angare kuma suna tsoron fushin Gwamnatin America idan wani abu ya samu jami'arsu.
Bilkisu Kachallah ta sake kallon documentary na BBC eye a karo na uku, chan cikin zuciyarta tana ayyana wani abu mai girma wanda zai iya girgiza jahar Congo sannan ya
arawa Gwamna Saifuddeen Kachallah farin jini.
"What if she goes to jail?.
Wannan zai zama sakamakon amsa sunan matar Gwamna da tayi iya tsawon wa
annan watanni"
Da tayi maganar kuma sai ta fashe da dariya musamman da idonta ya hasko mata Asiya cikin kayan firsina.
"And the uniform will suit her, hahahaha" ta cigaba da dariya har sai da Junior ya farka daga bacci a firgice.
Ganin mahaifiyarsa na irin wannan dariyan sai abin ya bashi tsoro, dama tunda tace idan ya sake zuwa wajen Asiya zata bari macijinta ya sare shi yake matu
ar tsoronta.
Wannan ne karo na farko da zata je gidan Ubayd tunda yai aure.
Ba zai kyautu taji Salma tayi
ari har an mata wankin ciki sannan ta
i zuwa dubiya ba.
Tareda 'yanmatanta ta tafi wanda har a cikin mota sai da suka yi fa
a saboda kowa na son zaman window
arshe dai Jummai ce ta zauna a tsakiya bayan Asiya ta daka musu tsawa.
Sun samu Inna Yaha a wajen dan dama ita da Umma Hussaina suke kar
a kar
a wajen kwana da Salma a Asibiti kafin a sallamota.
Sun samu Salmar na barci dan haka basu jima ba suka fito.
A dai-dai bakin
ofa suka ha
u da Ubayd yana
auke da wasu manyan ledoji.
Da ganinsa kaga magidanci dake cikin kwanciyar hankali, ta jima bata ga Ubayd ba amma duk da haka zata iya rantsewa cewa ya chanja sosai a yadda ta san shi da, yayi naman wuya, ga kumatunsa da suka cicciko suka yi
ul da su.
"Asiya"
"Ina wuni Ya Ubayd" Asiya ta fa
a tana
arin tare wani abu daya taso mata daga
asan zuciyarta wanda ta san Shai
an ne ke
arin kitsa mata wani abun daban a ranta.
Gashi dai tana auren Gwamna amma bata da ko kwatan kwanciyar hankalin da Salma ta samu a tattare da Ubayd.
"This was suppose to be my house" ta fa
a a zuciyarta dai dai ta matsa masa dan ya shigo falon.
Ta bi bayansa da kallo lokacin da yake amsa gaisuwan Sumayya da Jummai.
Kafin yanzu, ta ta
a shigowa cikin gidansa lokacin ana kan aikin gini.
Tsarin gidan gaba
aya ya tafi ne da ra'ayinta.
Saboda tun daga planning Ubayd yake tambayarta wani irin gini za a yi?
Mi za a sa mi za a cire?
Daga
arshe gida ya zama na Salma.
"Har za ku tafi Asiya?"
"Mun da
e da zuwa ai, akwai inda zamuje daga nan"
"Shikenan, mun gode.
A gaishe min da Excellency Dan Allah"
Wani kallo Asiya ta masa wanda yasa shi fahimtar maganar da yai bai mata da
i ba.
Kafin yai wata maganar ta fice daga falon.
Gidansu Queen Bee da take son zuwa ma fasawa tayi saboda ranta babu da
Da suka je gida
aki ta shiga ta kulle
ofa ta tsaya gaban madubi tana kallon kanta.
Ita ne ya kamata tayi irin wannan chanjawar da Ya Ubayd yai, ita ne ya kamata tace "Excellency yace na isar masa da gaisuwa.
Allah ya kawo wani rabo mai albarka"
Ta kalli fiskarta da kyau ta ga yadda idanuwanta suka yi wuri-wuri da su kaman an kama yaro a kitchen hannu nasha-nasha da miya da kuma naman daya
auka a tukunya da dare bayan koya yayi bacci.
Fiskarta ya ko
e, hatta foundation data shafa bai iya
oye ko
ewar da fiskarta yai ba.
Rashin bacci ya haifar da
aton jaka mai tudu a
asan idanunta.
Asiya ta cire mayafin dake kanta gashinta ya bayyana.
Gashin yai buzu-buzu da shi irin yadda masu kinky hair ke tashi daga bacci idan sun kwana da tsefaffen kai babu hula ko
ankwali.